Sashe 25
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
hannun Ladi Katifa duka biyun ta ce, "A lokacin da naje auko sar ar zinarin nan a gidanmu, babana ya dawo gida a wannan daren. Sai dai ya yi wani al awari a kan duk na kuma tako masa cikin gida sai ya kashe ni. Ina tunanin tun a hanyarsa ta dawowa daga Jos ya samu labarin zuwana gidan don kusan duk an unguwan sun ga dawowana. Abbanmu na shigowa kai tsaye kitchen ya nufa ya auko wu a ya taho akin mamana domin kashe ni gadan-gadan. Na tsorata sosai ganin da gaske kashe ni yake son yi don sai kawo min sukar wu ar yake yi da arfinsa," tana kawowa nan ta yi shuru. Ladi katifa kuwa irjinta ba aramin bugawa ya ke yi ba tana fatan Allah yasa ba abunda take tunani bane awarta ta aikata. Hawaye sosai Laushi ke yi. Ta jima kamun ta bu e baki ta cigaba, "Kokuwa ce ta sar e a tsakaninmu har na yi nasarar caka masa wu a a cikinsaa!" Ta arisa maganar tare da fashewa da kuka. amewa am Ladi Katifa ta yi jikinta na rawa sosai don zahiri kake gani hakan. "Wallahi tallahi ba da niyya na yi hakan ba. Ban da option ne. Kuma da shine ya samu damar kashe ni zai yi." Sai a sannan bakin Ladi Katifa ya soma motsi ta shiga fa in, "Inna lillahi wa'inna ilaihir!" Har sau uku. "Ladi, Sabo da kaza ya san wannan sirrin nawa. Na rasa a ina ya sani. Hatta cikin da na yi na farko da zaman gidan magajiya da nayi duk ya sani." Ladi katifa sai kallonta take yi da idanunta da su kai jajir ta kasa magana har sai da Laushi ta jijjigata da arfi. "Laushi wani irin rayuwa ce wanna?" Ladi katifa ta fa i tana hawaye. "Tsoro nake ji Laushi, tsoro nake ji sosai! Ta yaya kika iya cakawa Abbanki wu a a ciki? Ba zan iya ba! Ba zan ta a iya hakan ba wallahi." "Na rantse miki da darajar ubangiji ban kashe sa da gangan ba. Self defense ne wallahi. Shine mai niyyar kashe ni. Na fahimci kamar baki yarda da abinda na fa a miki ba. Wallahi ban da wannan mummunar zuciyar da har zan iya kashe mahaifina da gangan. Ki yarda dani." Laushi ta fa Ajiyar zuciya Ladi ta saki tare da fa in, "Na ji tsoro ne Laushi, jikina duk ya mutu. Abun ya tsaya min a rai. To amma mai yasa wancen ranar kika i fa a min gaskiya? Ke nan shiyasa kika kasa barci asubar fari kika saka muka taho nan?" a kai Laushi ta yi tare da fa in, "Gudun kar a kama mu shiyasa!" "Laushi wallahi idan ni ce hakan ya faru dani, na rantse da girman Allah zuciyata ba zata ta a nutsuwa ba kuma kullum a firgice za a ri a gani na. Kai ha in jini ma ba zai ta a bari inyi tsawon rai har wannan lokacin ba. Amma tunda kin ce bisa tsautsayi ne, Allah ya tsare na gaba don wanna ya riga ya wuce. Sannan abu na gaba kuma, mai shi Sabo da kazan ya umurci da ki masa? Don na san ba zai ta a siya maki gida banza. Sannan gashi ya tafi ya bi o tarihinki gaba aya. Dole akwai abunda ke zuciyarsa." Ladi Katifa ta fa "To ni dai na kasa ganewa Ladi. Har fa fa a min yake wai ni in maciya amana ce tunda har na iya anawa Yasaar tarko aka kama shi shi wanda har yanzu yana Prison," Laushi ta fa "To ke yanzu, menene kika sani dangane da sana'ar da shi Sabo da kazan yake yi?" an shuru Laushi ta yi tana tunanin anya ta fa a mata duk sana'arsa kuwa. "Kin yi shiru Laushi," Ladi ta fa i tana kallonta da an murmushi a fuska don ta fahimci ita kanta Laushin ba wani yarda ta yi da kanta sosai ba. "Irin sana'ar Yasaar in dai yake yi shi ma," fa in Laushi. Dariya Ladi Katifa ta yi tare da fa in, "Yanzu na gano dalilinsa na yin bincike a kanki. Yana gudun ki yi masa abunda kika yiwa Yasaar in ne shiyasa ya yi bincike a kanki domin samun abunda zai iya miki baraza gudun cin amanarsa. Amma a ginina idan har za ki kiyaye hakan baza ku samu matsala da shi ba." Kallonta Laushi ta yi tare da fa in, "Aikuwa idan hakane ban bu atar fargaba don ko shi Yasaar in shiga hancina ya yi shiyasa na ci amanarsa. Shi kuwa bai shimfi a min wasu dokoki ba, cewa kawai yayi bai bu atar ganin wani saurayina a gidan idan har yana gari. Amma idan bai nan zan iya kawo duk wanda nake bu ata a cikin samarin nawa. Sannan zai auke duk wata nauyi nawa da kuma na Meema." "To! Amma dai shawarar da zan baki shine; ki bi komai a hankali don girman Allah ko don saboda Meema." "To ai da ke za mu koma gidan. Wallahi afata afarki. Tare muka zo bariki, infact ke ce wacce kika kawo ni garin Lagos. Duk wani cigaba da na samu ke ce sila. Saboda haka tare za mu koma gidan," fa in Laushi. "To ya za muyi da Hajja Lanti?" Ladi ta fa "Ina ruwanmu da wata Hajja Lanti? Dama haya ce kuma mun samu na kanmu yanzu. Tsananin mu da ita yanzu sai sallama. Nii sai dai ma muyi ta waya don ni da gidan mata haihata-haihata!" Dariya Ladi ta yi tare da fa in, "Laushi ashe dai akwai abunda ke razana ki?" "Bari! Bari Ladi! Na ga tashin hankali ganin idanuna. Allah dai ya tsare gaba," fa in Laushi. Hannu Ladi ta bata suka tafa tare da fa in, "Ameen awata!" Gaba aya suka mi e daidai lokacin da wani mutum ya iso wajen da murmushinasa, "Tsala-tsalan an mata ya kuke? A taimaka min a an ba ni aron mintuna biyar kacal! Tun azu nake hango ku daga sama, naji kai bazan iya ba har sai na zo mun an gaisa." Ya fa i yana shafa cikinsa. "To sannunka!" Fa in Ladi Katifa don Laushi kallo aya kawai ta masa ta kau da kai. "A taimaka min da number waya don Allah," ya fa i yana mai mi awa Ladi wayarsa irar _Motorola Rezar_. "Ai ni ban da waya!" Ladi katifa ta fa i yayin da Laushi ta yi gaba ka an domin ta basu damar tattaunawa. Da gefen idanu ya bi mazaunanta da ido. Don har ga Allah wajenta ya zo amma ganin babu fuska sai ya mayar da a alan zuwa wajen Ladi Katifa. "Haba! Tsaleliyar budurwa kamar ki a ce ba ta da waya a hannu. To an jira ni mintuna biyar kacal idan ba damuwa," ya fa i tare da saka hannu aya cikin aljihun wandon jeans in da ke jikinsa. "Ok, babu matsala!" Ta fa i shi kuma ya juya ya nufi hanyar baya domin shiga cikin hotel "Kin yi new catch kenan?" Laushi ta fa i tana murmushi. Kashe mata idanu Ladi ta yi tare da fa in, "kuma na ga alamar kamar za a je da shi." Gaba aya suka kwashe da dariya. Bayan an mintuna ka an sai ga mutumin ya dawo hannunsa ri e da kwalin waya. "To ga wannan aramar ki maneji da ita kamun zuwa nan gaba. Wannan shine number ta. Idan kin kunna wayar sai ki min ko flashing ne. Ga wannan tsohuwar layin nawa ki amfani da shi." Amsa Ladi Katifa ta yi tare da fa in, "Nagode, sai ka ji ni," tana fa in haka ta arisa wajen da Laushi ke tsaye suka nufi cikin akunan hotel Da kallo ya bi su, musamman Laushi da ya ke ganin kamar da gangan take ka a masa mazaune. Ko da suka shiga akin, kwance suka samu Salma nice ya yi ai yana sharar bacci. Meema kuma tana nan inda suka barta sai kalle-kalle ta ke a akin. Ba su tashi Salma nice ba sai gab magrib. "Ta shi a wannan baccin asarar mu tafi gida. Wanda ya kama akin yana hanyarsa ta dawowa," Ladi ta fa Mittsike idanu ya yi tare da yin mi a sannan ya ce, "Sanyin AC naji wallahi. To ke Laushi sai yaushe kenan za ki tare a sabon gidan naki?" "Nan da kwana biyu. Kai ma ai tare za mu tafi da kai. Hajja Lanti sai dai ka ri a zuwa mata ziyara," fa in Laushi. "Duk inda kika saka afa ina wajen ai," Salma nice ya fa Har bakin gate ta yi masu rakiya sannan ta dawo akin don har duhu ya soma yi. Tana shiga aki ko zama bata yi ba aka yi knocking. Bu ofar ta yi sai ta yi arba da saurayin yaron azu hannunsa ri e da atuwar farar leda. Amsa ta yi shi kuma ya juya. Bayan ta rufe ofar sai ta dawo tsakiyar akin ta bu e ledan. Take away ne guda biyu wanda ke auke da lafiyayyar jellof rice da kaza. Sai atuwar gorar five alive da su kankana da apples. "Sauko ga abinci nan ki zo kici," Laushi ta fa i tana kallon Meema. A hankali ta sauko ta zauna a asa tare da jawo takeaway in dama kuma yunwa take ji. Bayan sun gama ci Laushi ta tattare wajen sannan ta ara tsantsara kwalliya ta canza kaya mai suna fan arinka tsirara sannan ta feshe turare a jikinta. arfe takwas daidai Sabo da kaza ya shigo akin. Kallon Meema da ke zaune ya yi tare da fa in, "Ya za muyi da wannan yarinyar? Don gaskiya hutawa na ke so na yi da ke kamun in wuce don ba a nan zan kwana ba." "Ba matsala sai ta jira mu a ofar aki ai." Da sauri ya kalleta tare da fa in, "Kina ganin babu matsala? Nan fa hotel ne!" #Sabo da Kaza #Laushi #Ladi Katifa #Meema #Sorrow #Regret #My Destiny #Matar Sayyadee 08128755583 [2/15, 9:21 AM] Rahamanatu: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) _We aren't only writing for entertainment