← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 143

Sashe 81

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

dugunzuwa su ka tafi Yola. Ba aramin mutane lami o ya yi ba sakamakon shi mutum ne na jama'a kuma sananne a Yola. A kuma wannan lokacin ne Mamiyo ta kutso da Hafiz Informer cikin gidan lokacin bai wuce sa'annin alerin ba. Bayan arba'in aka raba gado wanda dukkansu ansa ba aramin dukiya suka samu ba. Gaba aya annan nasa sai suka dan a masa ku insu suka zuba hannun jari a company domin a juya masu ku in. Hakan ya sa kamfanin ya kuma shahara don akwai shi a Kaduna, Kano da kuma Lagos. Dama tuni an Baffa Musa ( anin Lami o mahaifin Ar o) sun dawo nan abuja cikin estate da wasu daga cikin dangi. Kuma halin nasu bai canza ba ko adan akan kyarar arawo, mazinaci, da mai zambo cikin aminci. Gaba aya an Ar o Bussiness suka karanta domin tallafar kamfanin mahaifinsu. A cikin an Ar o kaf aleri ne ya yo komai na shi kamar ya yi kaki har ya so ya zarta shi ma har da ba ar zuciyar da taurin kan. Shine Chief Executive Officer (CEO), na `Ar o Barkin o Global Company Limited`. Bel o kuma Chief Financial Officer (CFO) yayin da Huzaif ke da mu amin, Chief Operations Officer (COO). Wannan manyan mu amai da Ar o ya baiwa manyan an kishiyarta ba aramin tada hankalinta ya yi ba, don ta so a ce anta ne ke ri e da su. Ta rasa zaune ta rasa tsaye. Lokaci guda Ar o ya fitar masu da matan aure su duka a cikin dangi, aleri ar wajen anin (Ahmad) Hafsatu ya aura masa, Bel o kuma uma ar wajen Ilyas wan Ahmad aka bashi wato Saudatu, shi kuma Gi o aka aura masa Halima anwar Saudatun. aramin arin Naira ya yi ba lokacin bikin nan, kuma a wannan lokacin Modibbo an wajen matar Ar o ta hu u ya koma Lagos da zama domin cigabaa da kula da companynsa da ke can tare da matarsa don shi ma lokaci aya su kai aure da su alerin. Bayan shekara guda an Mamiyo su ma Ar o duk ya fito masu da nasu matan su kai aure, kuma suma a company suke aiki kuma suna ri e da manya office duk da bai kai na an Maimunatu ba. Matar Bel o ce ta soma haihuwar a namiji ya ci suna Abdul-Hameed. Ar o ya auki son duniya ya aurawa Abdul-Hameed tun yana jaririnsa. Bayan wata bakwai matar Bobbo ta haifi anta namiji ita ma, aka saka masa suna Jawaad. Matar Gi o ita ce arshen Haihuwa don sai da Jawaad ya yi wata hu u tukun ita ma ta haifi anta namiji Habibu. aleri ne dai bai samu haihuwa ba. Habib, Jawaad da Abdul-Hameed kai aya suka taso, komai na su aya ne. Kuma makaranta aya suke zuwa. Dalilin kiran Habib da Girei, sh i kuma Jawaad da Kaita saboda sunan mahaifinsu ne da ya kasance iri aya. Sai Habib ya yi amfani da sunan garin mahaifiyarsa, shi kuma Jawaad ya yi amfani da sunan wani wallo da ke tashe a wancan lokacin wato _KAITA_ kasancewar ya fito ne daga jihar katsina. Amma abokai ne kawai ke kiransu da wannan sunan sai kuma ya su ya su a junansu. Kwatsam sai ga mutuwar uwar gidan Ar o babu ciwo. Tashi kawai aka yi aka ga gawarta da safe. Family ru ewa ya yi da koke-koken jama'a domin Maimunatu mace tagari mai ha uri ga kau da kai. Uwa-uba ga tausayi da kuma kyauta. Babiyo sai da ya yi ciwo har na tsayin wata guda saboda mutuwar ta jijjiga shi. Haka anta hu un nan maza sun shiga tashin hankali. A hankali kuma komai ya daidaita suka cigaba da bin mahaifiyar ta su da addu'a. Tun bayan rasuwar Maimunatu da wata biyu abubuwa suka fara canzawa. Babiyo ya zama wani irin bau an mutum, ya kuma yafa rigar zafin rai da tsanani a kan wanda yake dashi. Mamiyo kuma ta zaba ta gaban goshi, duk abunda zai faru sai da say inta. Cikin shekara guda tal gidan Ar o Barkin o ya rikice. Kowa ari- ari yake a cikin gidan. Ba a ba, ba jikoki ba, haka ba surukai ba. Babiyo ya kuma zama wani boss! Sai da su Jawaad su kai shekaru hu u sannan aleri ya samu aruwar iya mace mai suna Maryaamu. Tana yaye Maryamu ta samu cikin Sa'adatu. Sa'adatu na da wata takwas ta samu cikin Zeenatu. Ranar da Hafsatu matar aleri ta haifi cikin Zeenatu, a ranar wani gagarumin abubuwa abu ya soma faruwa da iyalan gidan, na farko haka kawai aka ga Babiyo ya ha a kayan Inna arama (Mahaifiyarsu Baffa Modibbo na Lagos) akan ta tafi wajen anta a Lagos sai ya neme ta. Tana kuka ta bar gidan cikin mota Hafiz ya kai ta airport ta hau jirgi zuwa Lagos wajen anta. Inna Jume mahaifiyar Huzaifa baban Jawaad kuma, ga ta a gidan ita ba sakakka ba kuma ba aurarra ba, domin dai Babiyo jingineta ya yi a gefe ko bi ta kanta bai yi. Sannan ta koma ba um ba um-um. Ranar da Zeenatu ta cika biyar da haihuwa, a ranar aka kama aleri dubu da satar ku in kamfani har naira million ari hu u. Jikin Babiyo har wani tsuma yake yi tsabar acin rai da fushi mai tsanani. Tuni ya kira zaman fadarsa, a gaban kowa ya tsittsinewa aleri ba tare da bashi damar kare kansa ba, sannan ya kore shi kora ta har abada a cikin zuri'arsa. aleri babu ni babu kai har abada. Ban yafe maka ba idan ka kuma tako afa ka shigo wannan gida nawa ko kuma ka yi amfani da sunana. Idan har ka kuskura ka kuma amfani da duk wani abu naaa da zai danganci na ha a jini da kai, sai na wula antaka kuma sai na tozartaka a idanun duniya. Babu ni ba arawo cikin zuri'a ta, kuma duk wanda ya bashi mafaka cikin zuri'a ban yafe masa ba kuma idan har na samu labari sai ya bishi!" Ko da Babiyo ya gama fa in haka, sai ya amshe duk wani dukiya da ke hannun alerin tare da takardun makarantarsa sannan ya kore sa a gidan shi da iyalansa da matarsa afa ko takalmi babu gaban rigarsa a yage. Ba aramin ba in ciki eleri ya ha iya ba don ya san shi naira biyar in kamfani bai ta a ci ba har sai idan auka Babiyo ya yi ya bashi kyauta ko kuma albashinsa. Albashinsa kawai ya ishesa ya ciyar da mutane hamsin ba tare da ya jijjiga ba, to mai kuma zai saka shi ya yi sata! Wannan abu da mahaifinsa ya yi masa ya ona masa rai, kuma dama duk cikin a shi ya auko Babiyo a ba ar zuciya har ma ya ara shi. Shiyasa ya yi fushi tare da al awarin yin nesa da Babiyon har arshen rayuwarsa. Bayan tafiyar aleri, sai Babiyo ya mayar da Bel o mahaifin Abdul-Hameed akan kujeran da ya sauke alerin. Mamiyo kusan haukacewa ta yi domin kuwa ba haka taso ba, so ta yi a ba anta Mamuda ko Tukur ta yadda za ta ri a yayimar dukiyar tana tarawa kanta da anta har su ma su bu e wani kamfanin ba tare da sanin Babiyon ba. wafa ta yi tare da fa in, "Kai ma zan yi maganinka!" Kuma dama ta fi tsanarsa duk cikin an Maimunatu kasancewar Babiyo a fili yake nuna tsananin soyayyar da yake wa ansa Abdul-Hameed. Bayan wasu shekaru, Mamiyo babu yadda bata yi domin ganin bayan Bel o amma Allah bai yi ba. Tana ta neman hanya Allah bai nuna mata. Kwatsam wata rana Hafiz an le en asirinta ya kawo mata labarin ganin da ya yiwa Abdul-Hameed tare da wata karuwa a garin Bauchi kasancewar shi an Bauchi ne ya je ziyartar an uwa. Ba aramin jin da in wannan labari Mamiyo ta yi ba, sai ta ce masa ya cigaba da bibiyarsa yana kawo mata report. aramin so Abdul-Hameed ya ke wa Laushi ba. Ya fara ganinta ne a wani zuwa garin Bauchi da ya yi domin duba abokinsa. Tare suke da Ladi Katifa lokacin tana ganiyarta a gidan magajiya. Tunkarar farko da ya mata ta auka da fasi anci ya zo, amma abunda ya matu ar bata mamaki shine yadda shi gaba aya ba ta jikinta yake ba, hasalima ko sha'awar ta a hannunta bai yi. Sai ya biya ku in awa biyar ya su shiga aki amma babu abunda ke ha asu sai zama da yake ya yi ta kallonta yana mata nasiha. e baki take yi tana hararsa, don tana kyalesa ne kawai saboda ku in da yake ba ta masu yawan gaske. Amma da tafiya tai tafiya, sai wani mugun sha uwa ya shiga tsakaninsu wanda har ya kai tana shakkarsa tare da tsoron ya ganta da wani. A hankali sha uwarsu ta koma zazzafar soyayyar da ko Safiyanu saurayin da ya yaudareta bata ta a jin aunarsa kamar yadda take jin Abdul-Hameed ba. Sosai Ladi Katifa ta ke ta cusa masa ra'ayin amincewa da Abdul-Hameed in domin ta yi aure ta bar ba ar rayuwar da suke yi. Ta kuma yi na'am da zancen don har ta shaidawa Abdul-Hameed ta amince za tai istibra'i su yi auren su. Kuma ta masa al awarin kai sa gidansu ne bayan ta gama istibra'i kasancewar bata oye masa komai daga cikin rayuwarta ba. Sai da a wata zuwa da ya yi har ya kwana a wajenta a wani gida da yaka mata, ya bu aci kwanciya da ita, ita kuma ta bashi kanta duk da can cikin zuciyarta bata son haka. Tun daga wannan ranar da suka rabu basu ara tuna junansu ba. Sai dai kamun ha arta ya cimma ruwa akan Abdul-Hameed in ta samu galaba a kan mahaifinsa sakamakon kama mahaifin nasa da aka yi da mace a office babu kaya a jikinta da kuma kwalaban giya da a cikin fridge in office in har guda goma masu matu ar tsada. aramin hauka ne kawai Babiyo bai yi ba, don nan take ya yanke jiki ya fa i don Zina yana daga cikin
Chapter 81 · 0% Book details