Sashe 32
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tare da ya bata damar yin magana ba. "Wai yana hanya gobe. Yanzu haka meeting suke a Akwa ibom, wai zai kira ni anjima," Laushi ta fa "To ai shikenan! Fa uwa ta zo daidai da zama. Allah ya kai mu goben," fa in Ladi. "Wai ni kuwa ba gulma ba, shin kuna waya da wannan Habibun yake ko uban wa?" Salmanu an daudu ya fa "Kai! Ai babu ranar da bai kira a waya wallahi. Kullum sai ya kira an bashi Meema a waya sun yi hira," fa in Ladi Katifa. "Meema ya ke kira, ko uwar Meeman?" Salma nice ya fa i yana dariya. "Wallahi daga munafuka sai ke Salma. To duka yake kira," Ladi ta fa "Ai Salma akwai gulma wallahi. To ya kira ni ya min me? Meema dai yake kira. Kasan jininsu ya ha u," Laushi ta fa "Ai fa, jininsu kam ya ha u." Salmanu an daudu ya fa i daidai nan Meema ta bu ofa ta shigo da sallama school uniform a jikinta. "Assalamu alaikum, can I come in?" "Iskanci! Sai bayan kin shigo in ne kike fa in haka?" Fa in Laushi tana mi a mata hannu alamar ta taho wajenta. Da gudu Meeman ta nufo ta fa a jikinta tare da fa in, "Afternoon mom, afternoon aunty Ladi, aunty Salma afternoon!" Cike da farin ciki ta bisu aya bayan aya da gaisuwa. "Afternoon Meema!" Ladi da Salma nice suka fa Laushi da kanta ta cire mata sandal afarta sannan ta zare farar computer socks inta. Za ta zage mata zip in riga sai ta yi saurin ri ewa tana kallon Salma nice tare da turo baki. Zaro idanu Salma nice ya yi yana tafa hannu tare da fa "Ke duniya! Ke wannaan, to don gidanku ni ce nan na sullu eki tas lokacin da kika fa o duniya. Me zan gani yau ni Salma nice?" Dariya sosai Meema ta hau yi tare da fa in, "Aunty Salma mai kika dafa mana, shinkafa da miya?" Meema ta fa i tana kawar da maganar farko. "Uwarki da miya na dafa gata nan ki ci," Salma ya fa i tare da aunawa mata da uwa. Wannan karan ba Meema ka ai ba, har da Ladi Katifa sai da suka dara. "Mom, let me change," Meema ta fa i tare da mi ewa ta auki socks inta da sandal ta nufi akin Laushi. Bayan few minutes ta fito sanye da blouse Kalar pink. "Aunty Salma, I'm hungry!" Meema ta fa i tana ata fuska. "Gashi nan na zubo miki," Laushi ta fa i tana mai tura mata Plate in shinkafa da miya da kaza. "Thank you Mom!" Meema ta fa i tare da yi mata kiss a kumatu. "Yauwa mom, kin san wani abu?" Meema ta fa a bayan ta kai lomar abinci aya a baki. "Ba a cin magana idan ana cin abinci, ki gama tukun," Laushi ta fa i tana nuna mata abincin. Kallon juna Ladi da Salma nice suka yi. Salma nice ya yi caraf tare da fa in, "Wannan caring in fa yau, Hajiya Laushi! Ko yau mother's day ne? Ko kuma children day?" Harara ta watsa masa tare da fa in, "Mai kuke nufi ne wai? Na ga kamar so kuke ku ce ban aunar ata ko?" Laushi ta fa "A'a, ke kika fa in hakan da bakinki. Ai ko dabba ta san anta, kawai dai yau ne muka ga abun daban don bamu ta a ganin haka ba sai dai Meema zan kazanki, ko kuma ki kai mata duka." Salma nice ya fa e baki Laushi ta yi tare da saka hannun a cikin abincin Meema suka shiga ci a tare. Meema na gama ci ta sha ruwa sai ta kalli Laushi tare da fa in, "Mom, wallahi na yi mafarkin babana jiya." Gaba ayansu zuba mata idanu suka yi. Laushi kuwa, tsayin shekaru tara bata ta a zaunar da Meema ta are mata kallo don kawai ta hango kamanninta da kyau ko zata iya hasaso mahaifin nata ba sai a yanzu. Sosai ta ke kallonta, amma iya hasashenta ta kasa ganowa. "Kin san fuskan babanki ne, Meema?" Ladi Katifa ta fa Girgiza kai Meema ta yi tare da fa in, "Ban gani ba! Rufe fuskan ya yi da kyalle amma shima ba i ne irina. Ina ta binsa muna zagaye wani aton parlour ya fi wannan kyau sosai. Ya ce min idan na kama shi zai bu e min fuskansa kuma zai aura ni a wani kujera mai kyau da tsawo. Amma na kasa kama shi," ta arisa maganar cike da acin hakan. Tsit akin ya yi babu wanda ya iya ko tari. Dukkansu juya mafarkin Meeman suke a cikin zuciyarsu musamman Laushi. "Mummy. ...." Meema ta fa i amma da sauri Laushi ta katseta tare da fa "Enough! Je aki ki kwanta kamun anjima ki zo ki homework." A hankali ta mi e ta nufi akin Laushi ta kwanta tana tunanin mai yasa mamanta bata so ta nuna mata babanta. "Wallahi Laushi ina jiye maki lokacin da yarinyar za ta mallaki hankalinta ta titsiyeki sai kin nuna mata mahaifinta," Ladi Katifa ta fa "Ina son Meema, Ina matu aunar yarinyar nan sosai. Har da dalilin wannan tambayar da nake gudu ya saka na saka mata tsoro da shakkana a ranta. Ban ta a jin tsoron kalaman Meema kamar na yau ba. Wallahi Ladi na kasa hasaso mahaifin yarinyar nan. A Bauchi ya ke, a ina yake, Wallahi ban sani ba. Da na san haka zai iya faruwa, da ban yarda na au cikin nan ba wallahi. Wannan Yarinyar ina ji a jikina ita za ta zame min tashin hankali. Wallahi ban ta a dana sanin wannan rayuwar da nake yi ba, amma yau yarinyar nan ta saka zuciyata ta min rawa," Laushi ta fa i jiki a sanyaye. Babu wanda ya yi magana cikinsu har tsayin mintuna ashirin kamun Ladi Katifa ta ce, "Ina da shawara." Kallonta suka yi su duka suna sauraranta. "Why not mu duka mu daina wannan rayuwar da muke yi, kin ga ke kin samu wanda ya ke sonki tsakani da Allah, sai ki istibra'i ku yi aure. Na tabbata zai ri e miki Meema kamar mahaifi." Wani wawan harara Laushi ta watsa mata tare da fa in, "Babu aure a agenderna, kin fi kowa sanin haka." Tana gama fa in haka ta mi e ta bi bayan Meema. "To ke ina ruwanki? Jikinki ko nata? Idan kin ga ke za ki tuba, to ki tuba ba dole sai da Laushi ba," Salma nice ya fa Wunin ranar a aki Laushi ta yi sa tare da Meema don ko da daddare Salma nice in ne ya bi su da abinci. Washa gari, da wuri Laushi ta tashi don hana kanta shaye-shayen dare ta yi don kawai ta shirya Meema da kanta. Ita ta yi mata wanka ta saka mata kayan makaranta bayan ta yi mata breakfast da kuma wanda za ta tafi da shi school. "Thank you Mom!" Meema ta fa i lokacin da Laushi ta saka mata jakar bayan da Uncle Habib ya saya maka mai shape in elephant. "For what?" Laushi fa fa i tana kallonta. Maimakon Meema ta bata amsa sai ta mata kiss a kumatu tare da fa in, "Bye mum, sai na dawo!" A baya Laushi ta bita tana jin wani sabon aunarta da kewarta har ta shiga school Bus tana aga mata hannu. Har motarsu ta ace a layin Laushi ta tsaye a bakin gate. Sai da ta gaji da tsayuwa sannan ta juyo ta dawo akinta. Zama ta yi tsakiyar gadon tare da rungume pillow, can ta sauko ta ha a tea mai kauri ta sha kasancewar a kwai komai a dakin. Kwalbar codine ta auko ta bu e ta sha ka an sannan ta kwanta tare da jan bargo. Laushi bata farka ba sai gab azahar. Saukowa ta yi daga kan gadon ta fito parlour. Ladi da Salma nice ta taras a parlourn suna buga kati. "Meema ta dawo ne?" Ta fa i tana kallonsu. arfe aya ne yanzu da mintuna bakwai fa. Meema ai sai uku za ta shigo gidan nan," Salmanu an daudu ya fa Bata ce komai ba ta nufi kitchen ta aura ruwan wankan tare da ebo tuwon semo in da ta gani a kitchen da zafinsa ta fito. Abincin ta ke ci amma lokaci-lokaci ta ke kai idanunta kan agogon bangon da ke akin. Wani dogon tsaki ta ja da ya saka duk suka kalle ta. "Lafiya kike zabga tsaki haka?" Ladi Katifa ta fa i tana kallonta. "Wallahi lokaci ne yau naga bai gudu kwata-kwata, na osa Meema ta shigo. Ban san mai yasa ba wallahi tun azu gabana ke fa uwa," Laushi ta fa "In Sha Allah babu abinda zai faru, Meema za ta dawo Lafiya alau," su Ladi suka ha a baki suka fa "Allah ya sa," Laushi ta fa i tare da tsame hannunta a cikin tuwon don ji take kamar tana tauna magani. arfe uku na bugawa ta mi e ta nufi gate ta bu aramar ofar tana kallon hanya. Uku da mintuna goma amma babu school Bus in su Meema. Nan da nan hankalinta ya yi mugun tashi don hatta cikinta wani irin ara yake yi. Rufo ofar ta yi tare da dawowa parlourn ta soma fa "Ladi kalli agogo, uk u har da mintuna goma sha bakwai amma Meema ba ta shigo ba, na shiga uku! Allah ka rufa min asiri kar wani abu ya samu ata," Laushi ta fa i tana kuka lokaci guda kuma tana laluban Number in makarantar. Ladi da Salma nice da jikinsu ya yi sanyi su ma suka mi e don Meema bata ta a kaiwa uku da mintuna biyar bata shigo ba. Wani lokacin ma ukun bai cika take shigowa. "Hello! Ina magana da makarantar bright scholars ne?" Daga can aka bata amsa da eh. Sai ta hau fa in, "My daughter is not yet home, I called to confirm if she's still there in the school." Daga can aka tambayeta sunan yarinyar nata, sai ta ba su amsa da, "Fareedat Zeenatu Laushi, she's in primary four." "Ok. Give some minutes, will call you back," aka fa