Sashe 56
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
zuciya tare da arisowa ciki. Jawaad kuwa tun da ya kafe shi da idanu ya kasa ko kyafta idon yana arewa kyakkyawar ba ar fatarsa da ke she i kallo. "Hey, dude! Ya da wannan kallon kamar za ka cinye ni?" Abdul Hameed ya fa Murmushi Jawaad ya saki tare da fa in, "I really miss you, my Hamma Hameed!" "Really miss you too, little bro!" Ya arisa maganar yana ta a kafa ansa. Bige masa hannu Jawaad ya yi tare da fa in, "Don ka samu dakyar ina ce maka Hamma shine har da wani kira na little bro! To kar dai ka manta it's only 7months difference tsakanin mu," yana arisa maganar cike da raha. "Ko ma dai ina fa owa ka fa o, na girme ka," Abdul Hameed ya fa i shima yana dariyar. "So sannu sa'an sarki Babiyo! Na samu labari tare ku kai wasan asa ma. Sannu kaka Hameed, Barka da zuwa," da dariya ya arisa maganar shi kuma Abdul Hameed ya kai masa duka a baya. "Mai ya samu Habib haka har da kwanciya a asibiti?" Abdul Hameed in ya fa i yana kallon Habibu da ke bacci fuskansa na kallon sama. "Auren dole akai masa shiyasa ya gigice," fa in Jawaad. "Wani irin auren dole kuma? Ba da Amatul kareem aka aura masa auren ba?" Abdul Hameed ya fa in sounding a little bit confusion. "Da ita fa! Kawai iskancinsa ne ya motsa, ka san halin anin naka ai," fa in Jawaad yana kallon Habibu da ya an soma motsawa. "Ko cikin bacci idan ana gulmarsa fahimta ya ke, dubi yanda yake motsi kamar tsutsar da aka matse," Abdul Hameed ya fa i yana aura hannunsa a kan goshin Habib "Kuma jikin babu wani zafi sosai," Abdul Hameed in ya kuma fa "A'a, ya dai sauka ne. Amma azu tsaf mutum zai iya gasa anyen masara har ta soma onewa ma," Jawaad ya fa i shima yana kai hannu kan goshin Habib "Mazugal!" Abdul Hameed ya fa i yana harararsa. "To ai shikenan tun da baka yarda ba. Amma sincerely speaking yaron nan azu jikinsa kamar garwashin wuta wallahi," Jawaad ya fa "Uban wanene yaron? Na wuce yaro yanzu tun da na ajiye iyali. Wata ila wata tara mai zuwa ku taho yi min barka!" Fa in Habibu da idanunsa ke a rufe. a idanu Abdul Hameed da Jawaad suka yi kamun Abdul Hameed ya yi saurin fa in, "Ba na fa a maka ba, ai Habib da idanu aya ya ke bacci. an iska, kana nan kwance har ka hango wata tara masu zuwa ko?" Ya fa i yana dariya. Su ma gaba aya dariyar suka saka har suna tafawa kamar kowanne su bai da damuwa, bayan babu wanda bashi da damuwar da ke ma ale yana cin zuciyoyin su. "Hey, Allah ba ka kwana a asibitin nan, muna nan har arfe ayan dare. Ruwan nan na arewa gida muka nufo domin shirye-shiryen gobe. Kun san dai ku biyun nan angwayene ko? Don haka we have alot to do tommorow!" Abdul Hameed ya fa "Ministan Abuja mai jiran gado, to ka sani mu namu auren mai sau i ne wallahi. Wata ila ma kai yanzu haka da matarka wacce a kai muku aure tun wancen-wancen-wancen December in baka sani ba. Kasan dai wanene Babiyo. Kai ne next target insa wallahi!" Habib ya fa "Bari, bari HB! Wallahi har ka saka naji wani rass kamar saukar aradu," Abdul Hameed ya fa i har da ri irji. "Mai za a bari in? Malam idan ma za ka fara duba yarinya a cikin Ar o Barkin o ka fara wallahi, don yasin-yasin Babiyo sai ya maka aure kwanannan," Jawaad ya fa "To bakinku dai ya sari anyen ashi wallahi," Abdul Hameed ya fa "To akai wa Baffa Gi o ma bare kai, shi da yake da mata da manyan a," Jawaad ya fa "Kai dai bari, wallahi auren Baffa Gi o ya aure min kai matu a. Ina Baffa ina Mardiya sa'ar Wasila! Ni dai wannan abun bai min ba wallahi." Abdul Hameed ya arisa da acin rai. Shuru Habibu ya yi don har da hakan ya ara maza zafin zazza insa. Don Mardiya kamar iya haka take wajen mamansa. Kuma ya san abun zai mugun dukanta musamman abubuwan da Babiyo ya fa i a wajen meeting. "Ni fa na osa wannan tsohon ya mutu ko mararmu ta saki mu samu damar yin bowali da kyau, haba! Wannan abu na Babiyo ya yi yawa," Jawaad ya arisa maganar yana tsaki. Murmushi Abdul Hameed ya yi tare da fa in, "Na ta a kuskuren fa in haka a gaban Baffana, sai ce min ya yi wai sai na mutu da shekarun Annabi Nuhu a duniya kamun Babiyo ya mutu." Wani irin dariya suka fashe dashi tare, Habib ya ce, "Ai kuwa da Babiyo ya shiga uku don da kansa zai ri a zuwa masallatai yana kuka tare da ro on mutane akan su ro a masa mutuwa a wajen Allah." "Idan jikin nasa ya iya motsawa kenan, don wallahi Shekaru sha biyar zuwa ashirin mutumin nan ya ara a duniya, tattarosa za a ri a yi kamar tsumma ana saka shi a baro," Jawaad ya fa "Wai yanzu Babiyon ku kewa tsiya haka? To yana kallonku bisa computer insa daga gida," Abdul Hameed ya fa i yana dariya. Wani irin firar yaushe gamo ne ya alle tsakanin su cike da nisha i suna tuno rayuwar uruciya har ruwan da aka aurawa Habibu ya are jini ya soma haurawa. Da sauri Abdul Hameed in ya kashe ruwan tare da cire masa canular suka fice daga asibitin ba tare da sun jira anyi discharging insa ba. Kusan kwanan zaune su kai a gidan su Jawaad cikin akinsa don an gidan ma basu san da zuwan Abdul Hameed in ba, don da Baffa Bobbo ya sani ba zai bar Abdul Hameed ya kwana gidan ba gudun acin ran Babiyo tunda bai bada umarnin haka ba. Washa gari da biki aka tashi a estate in tsakanin angarori uku; angaren Jawaad, Habibu, da kuma Mardiya. Tuni kaya sun iso daga China don tuntuni Babiyo ya bada order kayan amare tun daga kan kayan furniture, kitchen utensils, bedsheets da curtains. angaren amarya Mardiya kuwa, kwana ta yi kuka kamar ranta zai bar jikinta akan auren da Babiyo ya saka a aura mata da wanda ta ke masa kallon Baffa ba Hamma ba. Har duka ta ci wajen baban anin baban nata mai wanda shi ne na hu u wajen iyayan su Babiyo kuma kamar a haka yake wajen Babiyon don tun rasuwar iyaye Babiyon ke masa komai ba ma shi ka ai ba har da sauran an uwan nasa da suke uwa aya dama wanda uba kawai suka ha a. Kuma ya rike su da amana shiyasa suke masa kallon uba kuma basu iya musu dashi akan duk hukuncin da ya yanke. Kamun zuwa arfe hu u, duk an gama shirye-shiryen kayan duk amaren guda uku. Jawaad yana can ciki kusa da Ar o Barkin o Supermarket, wanda anan aka yanke fili flot aka gina masa gidansa mai tsananin kyau . Habib kuma layi hu u ne tsakaninsa da gidan Jawaad in wanda shima tsarin ginin gidansa iri ayan ne da na Jawaad in. Mardiya kuma dama a can gidan Baffa Gi o aka kai nata kayan, sai side inta yana an nesa ka an dana mama Halima. Su kansu an kawo kayan Mardiyar ba aramin kunya ce ta kama su ba lokacin da suka shiga cikin gidan. Kasa shiga sashen mama Halimar suka yi saboda kunya suke ji matu a da wannan abu da Babiyo ya aikata. Ana saukowa sallar magrib aka ha a kawunan amaren uku aka nufi gidan Babiyo da su domin yi masu nasiha tare da saka masu albarka. Irin mahaukacin kukan da Mardiya ke yi ya aga masu hankali har su kai parking a gefen titi tare da kiran mahaifinta a waya ko akwai wani abunda zai fa a mata da zai sanyaya zuciyarta don muddun ta isa gaban Babiyo a haka ba aramin tashin hankali da damuwa za ta jawo wa mutane ba. Don cewa zai yi ba a bata cikakkiyar tarbiyar da zata iya bin umarninsa da kuma kar an duk abunda ya za a mata da hannu bibbiyu ba. Kuma hakan na nufin yi wa iyayanta hukunci bisa abinda ta aikata. "Mardiya yanzu abunda za ki min kenan? Asiri kike son tona mini? Idan Babiyo bai yi iko da ana ba, da wa kike so ya yi? To shikenan, ki yi yanda kike so, Mardiya. Duk abunda Allah ya yi daidai ne. Amma ki sani duk hukuncin da Babiyo ya auka a kai na, ke ce sila Mardiya. Nagode da wannan sakayyar," wannan shine maganar da mahaifin Mardiya ya fa i lokacin da aunty Nana ta kara mata wayar a kunne. Lokaci guda kukan na ta ya auke ta shiga goge hawayen idanunta da ga hannunta biyu tana sakin ajiyar zuciya a jajjere. Ganin haka sai su ka ce wa driver ya ja motar su wuce. A tsakiyar ainahin parlourn Babiyo suka ajiye amaren uku da fuskokinsu ke a lullu e. Babiyo kuma na kan 1seater fuskansa sanye da glasses yana kallo a makeken tv da ke akin manne da bango. Bai mayar da idanunsa a kan su ba har sai da ya kammala kallon news in da ake maimaita a tashar NTA. "Ni ba magana ce zan yi mai tsayi ba, abunda na ke fa awa iyayanku duk zan aurar da su, shi zan sake maimaita maku. Abunda zan fara jan hankalinku a kai shine, ai ha uri, ai ha uri kuma ai ha uri! Domin shi ha urin nan da na nanata sau uku, shine ginshi in zaman aure. Da iyayanku maza da mata da ni nan kaina da na yi shekaru fiye da sittin da aure, ha urin nan shine ya kai mu har ga wannan lokacin. Bayan ha uri kuma, sai in ara tunasar da ku akan yiwa mazajanku biyayya. Yi, na yi, bari, na bari. Kar ku yarda wata matsala wacce ba a fata ta ullo kuma binkice ya nuna daga gare ku ne. Idan har hakan ta kasance,