← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 143

Sashe 33

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a daga can tare da yanke kiran. Kamun su sake kira Zeenah sai zagaye akin ta ke gabanta na fa uwa. Knocking in kofar gate in gidan aka yi sai duk suka fice da saurin suna fatan Allah ya sa Meema ce ta dawo. Sai dai Salma nice na bu ofar wani yaro ya mi o wata farar envelope da leda viva ba a tare da nuna wata dark ash in mota Civic tare da fa in, "Wani a cikin motar can ya ce in kwankwasa gidan nan in ba Zeenah Laushi." Salma nice na amsa yaron ya wuce. Ko kamun su yi wani yun uri motar ta wuce da uban speed ta bar unguwar. Daidai nan hukumar makarantarsu Meema ta kira ta shaida mata kwata-kwata Meema yau bata zo school ba don ko Bus driver in da ke auko ta ya ce yazo yana ta horn har tsayin mintuna bakwai bata fito ba shi kuma ya wuce. Sakin wayar ta yi ya fa i a asa. Hannun Zeenah har rawa ya ke wajen arban envelop in ta bu e. Farar takardar da ke ciki ta zaro ta warware tare da soma karantawa a fili, _Dama na fa a miki sai na nuna miki arfin ikona. Zeenah, wallahi sai na wula antaki a duniya. Daga yanzu ki fara idaya awannin da suka ragewa iyarki a duniya! Kamata ya yi ko gode min ma domin zan raba ki da shegiyar ar da ba aunarta ki ke ba. Amma ka mun nan, sai na kwanta da ita na ji bambamcin da ke tsakaninku na ji shin ita ma Laushin ce kamar ke! Ga sa o nan cikin leda wanda zai tabbatar miki da maganata ba wasa bane._ "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un! Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un!! Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un!!" Shine abunda Ladi da Salma nice ke ta fa Laushi kuwa kamar bishiya haka ta ame am jikinta na kakkarwa. Ladi ta zazzage ledan domin ganin abunda ke ciki; hotuna ne guda uku, sai kayan makaranta Meema da lunch box in ta. Du awa Ladi Katifa ta yi ta kwaso hotunan. Hoton farko Meema ce da kayan makaranta ta tsuguna kanta babu barrett sai gashinta daya zubo ya lullu e mata fuska, na biyu kuma tsaye take tana kuka daga ita sai pant da vest in da Laushi ta saka mata da safe, Na ukun kuma wata ce sanye da bulun doguwar riga tana tsira mata allura a kafa ar hannu ita kuma ta wage baki tana ihu. Luuuuu Laushi ta fa i daga tsayen a sume. _Hmm_ #Meema #Laushi #Yasaar #Sabo da Kaza #Matar Sayyadee #My Destiny 08128755583 [2/16, 7:43 PM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) Takenmu shine unkasa cigaban adabi! _We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them._ Page 22 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/J1oXseCghhuB6mMFTnFRn7 *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* Da sauri Ladi ta taro ta ta idasa fa uwa a jikinta. Cikin sauri Salma nice ya fice domin nema abun hawa don kai Laushi asibiti. Ita kuma Ladi a hankali ta aje kan Laushi a asa tare da nufa cikin gida da gudu ta auko ruwan leda ta fito. Fasa ruwan ta yi tare da yayyafawa a fuskanta. Sai da ta kwashi sakwanni kamun ta farfa o tana wawware idanu. "Ina Meema? Na shiga uku na lalace, Yasaar zai ata min ata. Ladi ku taimaka min na shiga uku," Laushi ta fa i tana kuka sosai. aga ta Katifa ta yi tare da fa in, "Amshi wayar nan maza ki kira Sabo da kaza ki fa a masa komai." Amsar wayar ta yi tare da danna masa kira, sai dai ringing ya yi har ya katse bai aga ba. Da ta kuma kira sai ta ji wayar a kashe. Ihu kawai Laushi ke yi tana kiran sunan Meema kamar Meeman za ta iya jin ta daga inda ta ke. Turo ofa Salma nice ya yi tare da fa in, "Alhamdulillah! Ta farfa o kenan? Har na kira mai taxi gashi can waje. Zumbur Laushi ta mi e tare da fa in, "Muje police station!" Sai dai ko taku aya ba su yi ba wayar Laushi ya soma ara. "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un! Shine ke kira na wallahi." auka muji mai zai ce kuma yanzu," Ladi ta fa i jikinta na rawa. auka ta yi tare da karawa a kunne ta ce, "Yasaar na ro a da darajar ubangiji ka yi ha uri kar ka cutar min da ata! Ka fa i abunda kake so in yi wallahi zan yi ko menene amma don't involve my daughter, please," Laushi ta arisa maganar tana kuka. Wani dariyar basawa ya saki tare da fa in, "Ban kira don in saurari magiyarki ba. Na kira ne in yi maki kashedi da babbar murya, wallahi idan kika saki kika kai report wajen an sanda, na miki al awarin zuwa anjima da daddare ga in jikin arki za su fara miki iso. Don sai na yankata gunduwa-gunduwa na aiko miki da su aya bayan aya," yana gama fa in haka ya yanke wayar kamar ya san shirin abunda suke yi na zuwan police station. Wani irin jifa da wayar Laushi ta yi ta hau hargitsa kitson attachment in kanta tana ihu tana fa in, "Yasaar kar kai min haka! Ni ce na yi maka wannan laifin ba ata ba. Ka dawo min da ata ni ka auke ni. Wayyo Allahna Meema." Gama aya Laushi ta gama haukacewa. Ita kuka, Ladi kuka, Salma ma kuka musamman da ta fa a masu abunda Yasaar ya ce idan har suka kuskura su ka kai report a station. Mai taxi da ke waje, haka ya gaji da tsayuwa ya yi zage-zagensa ya wuce. Haka suka wuni babu mai sallah a cikinsu sai kuka. Tsabar firgici ko aran bugawar minti na agogo Laushi ta ji sai gabanta ya fa i. Har arfe ayan dare suna zaune a parlour idanu a kumbure babu mai jin ko gyangya i bare su kwanta. Gashi ta kira layin Sabo da kaza ya fi sau shurin masa i ya i shiga. Kamun safiya Laushi ta koma kamar zararra. Sigari kuwa ta sha ya fi kwali aya. Wiwi ma ya ci ubansa. A yanda ta ke jinta ko giya aka ajiye mata zata kwankwa ar banza. Idan idanun nan suka tafi luuu sai ta bu e da sauri tare da kai wa wiwi wani irin zu Ganin abunda na ta ya wuce na misali, sai Ladi ta tattara duk wasu kayan mayen gabanta ta rufe a kitchen. Idan ka kalli Laushi a wannan halin da take ciki dole ka zubar mata da kwalla. Ga tashin hankali ga rashin barci da rashin cin abinci kuma sai irkawa kanta wiwi da sigari ta ke. Haka suka ara kwana babu labarin Meema ba su san halin da take ciki ba, kuma yasar wunin ranar bai kira ba, haka Sabo da Kaza. A rana ta uku Sabo da kaza ya kira Laushi a waya lokacin bata cikin hayyacinta don ko hannu ba ta iya agawa saboda yanda ta yiwa kanta illa da kayan maye. Ladi Katifa ce ta aga wayar. Shi kuma jin ba muryan Laushi ba ya i magana sai faman "Hello! Hello!!" Ladi ke fa Katse wayar ya yi yana jan tsaki, kuma dama Laushin ya ke so ya fa awa gashi a airport, Yahuza (yaron da ke masa aiki) ya auko sa suna hanyar zuwan gidan yanzu haka. "Kai ni M.I hotel kawai. Zuwa anjima idan na huta zan yi driving kai na zuwa gidan," sabo da kaza da ke bayan mota ya fa Laushi ba ita ta dawo hayyacinta ba, sai gab magrib. Da yar ta Sha tea in da Ladi ta ha a mata shima rabin kofi. Idanunta sun yi zuru-zuru. ashin wuya sun mata sar a. Ta koma kamar wacce ta shekara tana ciwo. azu Sabo da kaza ya kira wayarki," Ladi ta fa i tana mi a mata wayar. Da sauri ta kar i tare da saukowa daga kan gadon tana dailing Number insa. Sai da ya kusa katsewa ya aga tare da fa "Ina jin ki," a dake ya yi maganar saboda ya ji haushin ba wata wayar da ta yi azu. "Kana ina? Wallahi ina cikin tashin hankali. Tun shekaran jiya nake kiranka a waya bai shiga." Kai tsaye ya bata amsa, " azu na dawo daga Brazil. Ya aka yi? Kuma wa kika ba waya azu da na kira ki?" "Na sha magani ne ban cikin hayyacina shiyasa ta aga wayar, ban ma san ka kira ba sai yanzu. Wallahi ina cikin bala'in tashin hankali. Don girman Allah kana ina ne in zo in same ka?" "M.I hotel. Ki zo ke aya!" Yana gama fa in haka ya katse wayar. Cikin sauri ta cire rigar da tun shekaran jiya yake jikinta tare da saka wata doguwar riga mai kama jiki kasancewar roba ce. Ko tsayawa saka bra bata yi ba. Vail ta auka ta yafa a saman kitson attachment in kanta sannan ta saka takalmi tare da aukar waya da purse da kuma hotunan Meema da Yasaar ya turo da su, sannan ta kalli Katifa tare da fa in, "Bari na je na same shi yanzu. Ya shigo Lagos yana hotel," tana fa in haka ta fice daga akin ba tare da ta saurari abunda Katifa ke fa i ba. A daidai gate in hotel in mai aca a ya sauke ta. ari biyar ta mi a masa sannan ta shiga cikin hotel in tare da fiddo waya tana laluban layinsa. "Room E33 by your left!" Yaron Sabo da kaza ya fa i. Ita har firgita ma ta yi don
Chapter 33 · 0% Book details