Sashe 42
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
in?" Wayar da Kaita ya bata ta aga tana nuna mata. A hankali ta ariso tare da kar an wayar sannan ta ce, "Wa ya baki wannan wayar?" "Wannan sabon uncle in nan ne wanda muka ha u da shi a jirgi kuma muka shiga mota aya da shi. Tare suke da Uncle Habib, sunan shi......" Katse ta Laushi ta yi tare da fa in, "come on keep quiet! Uban wa ya ce ki kar i abun hannunsa, shegiya mai kunnan ashi?" Sosai Meema ta tsorata don ta mance when last maman ta yi mata tsawa haka da zagi. "This should be the first and last time da stranger zai ba ki abu ki kar a. Kin san sa ne don ubanki?" Girgiza kai Meema ta yi tare da fa in, "No, ma. We just met in the airplane." "To don ubanki shine za ki amshi abun hannunsa? Idan kin ara za ki ga abunda zan miki, wawuya kawai. Kuma wayar fasa ta zan yi," tana gama fa in haka ta shige cikin akinta. Kwalkwal Meema ta yi tana kallon bayanta har ta shige ciki. Kwanciya ta yi ruf da ciki ta hau kuka. Salmanu an daudu ba aramin sayayya ya yi ba. Har da blouse ya sayawa Meema red colour mai kyau. Ya sayi cake da ballons da kuma gift. Daga nan gidan karuwai ya tafi ya yi gayyatar mutan gidan da an uwansa an daudu. Gab magrib suka shigo gidan har da Ladi wacce ba tafiyarsu aya ba amma dawowarta kenan ita ma daga hotel kasancewar daga kasuwar ta yi saurayi suka wuce can. "Ya naga ana ta shiga gidan, mai ya faru?" Ladi ta fa i gabanta na fa uwa. "Na ta a ki da alkhairi! Meema ce da uwarta Allah ya musu........." "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un! Na shiga uku na lalace!!" Ladi Katifa ta fa i tare da aura hannu a kai bayan ta katse masa magana. "Ke! To Allah ya yafe maki kurakuranki. Mu dai kar ki kawo mana iskanci da tashin hankali a wannan rana ta farin ciki. Meema dai har jikokinta sai na gani In Sha Allah. Tana nan daram-dam-dam, maye sai dai ya ci kansa. Yanzu haka basday inta za muyi. Suna ciki ita da uwarta Allah ya musu dawowa," Salmanu an daudu ya fa i yana fari da idanu. Da gudu Ladi ta shige tana ihun kwala kiran Meema da Laushin. Meeman ce ta fito ta rungumeta don uwar tana aka tana doko salloli biyun da ta rasa, wato azahar da la'asar ga magrib saura an mintuna. "Wayyo Allah ka rufa mana asiri kar ruwan sama ya mana fakap (fuckup). Allah kasa sai mun gaba zai sauko," fa in kwalba uwar sharri har da aga hannu sama saboda hadarin da ya soma ha uwa. Su suka yiwa tsakar gidan wajen shuke-shuken nan kwalliya kasancewar akwai wadatacciyar wutar lantarki a gidan sai wajen ya yi tarwai. aton desk suka aje a tsakiya tare da lullu e shi da wani yadi mai kyalkyali sannan suka aura cake da shampen da fanta har da su viju milk. Manya-manyan rediyo suka fito dashi su kai connecting sannan suka kunna wa ar P-squar. Laushi da idar da sallarta kenan ko addu'a ba tai ba ta cire hijjab in ta cillar tare da hau rera wa ar tana rawa don _Do me_ yana daga cikin wa in P-squar da take so. Zuwa arfe bakwai kowa ya gama cakarewarsa da gayu har an an yi yayyafi ya auke sai gaba aya suka fito daga ciki zuwa inda akai decorating suka hau taka rawa suna miming. Meema ta yi kyau cikin jan blouse inta da takalmi mai tsayi. Wajen yanka kai ma wannan karan Salma nice ya kawo baki ta yi kamar za ta saka masa ta sakawa Laushi a baki tana dariya. Bayan yanka kai aka hau rawa ana shaye-shayen wiwi, sigari da maganin tari. an daudu su Aunty Sadiya da aunty Munari an zage sai sa ar-sa ar ake a dole ga mata. Wajen gaba aya ya kacame da warin haya i da kuma rawar banza kamar dai can gidan karuwan. Laushi kuwa ta yi if da maganin tari da wiwi don har ta fita daga hayyacinta. Daga ita sai 3quater da wata riga da bata da maraba da vest. Kannan ya sha fixing sai layi take. Gefe Meema ta koma tana kallonsu tana kuka kuma babu wanda ya kula da ita. Ta tsani ta ga mahaifiyarta tana cikin maye. Hannunta ta ji an dam a sai ta yi saurin waigawa ta kalli wanda ya ri e hannun na ta. Hannun ya aura mata a kan le e alamar ta yi shiru. Waro idanu ta yi a hankali ta furta, "You? How do you get in here?" Bai bata amsa ba sai hannunta da ya ja zuwa gefen da babu haske sosai sannan ya aga facing cap insa sabida ta gansa da kyau. "Uncle Jawaad Huzaifa Kaita!" Ta arisa fa i tana aura tafin hannunta a kan bakinta. #Meema #Laushi #Jaawad Kaita #Habib Girei #Baffa Modibbo #Rashin tunani #Tarzoma #Tashin hankali #Girei vs Kaita #Matar Sayyadee 08128755583 [2/23, 6:53 PM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) Takenmu shine unkasa cigaban adabi! _We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them._ Page 27 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/J1oXseCghhuB6mMFTnFRn7 *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* a mata kai ya yi tare mai da idanunsa wajen da su Laushi suke na an sakwanni sannan ya dawo da kallonsa zuwa ga Meema tare da fa in, "Ki shiga ciki, kar ki ara fitowa wajen nan kin ji." Rau-rau ta yi da idanu tare da fa in, "Mummy ta yi shaye-shaye. Ba na so na tafi na barta sai dai idan za ka kai min ita inta." Sosa kai ya yi yana kallon Meema, can kuma ya mi e tare da fa in, "Stay here, Kar ki je ko ina ki jira ni a nan." a masa kai ta yi, shi kuma ya nufi filin rawar bayan ya janyo facing cap insa ta yanda ba mai iya ganin fuskansa. Laushi babu abunda ta ke sai layi don a make ta ke sosai. Hannunta ta ji an dam a da arfi aka fizgota sannan aka soma janta. "Kai! Wanene kai? Me yasa ka ke jan hannuna? Cika ni dalla can," cike da muryan maye ta ke fa in haka tare da arin turjewa duk da babu arfi a jikinta. aga hannu ya yi zai wanke fuskanta da mari, sai kuma ya fasa ganin Meema na kallo wajen yana tsoron kar ya sauke yatsunsa akan fuskan mahaifiyarta tana kallo. Maimakon haka, sai ya kalli gefe da gefen kamun ya agata cak ya aura a kan kafa arsa sannan ya yafito Meema da hannu. Da sauri ta nufo wajen. Ita ta yi masa jagoranci har zuwa akin Laushin. A tsakiyar gadon ya kwantar da ita yana sakin dogon tsaki ganin gaba aya rabin jikinta a waje ya ke. Bargon da ke kan gadon ya jawo ya lullu a mata sannan ya juya ya kalli Meema da ke bayansa tare da fa in, "Ki zauna a nan kar ki kuma fita, kin ji?" a masa kai ta yi tare da fa in, "Thank you uncle Jawaad." Murmushi ya mata sannan ya juya. Har ya kai ofa sai ya juyo tare da yafito ta ya mata magana a kunne sannan suka tafa ya fice yana murmushi. Washa gari arfe bakwai Laushi ta farka tana mi a tare da hamma. Ganinta tsakiyar gado sai ta hau mamaki tana son tuna abunda ya faru a wajen birthday partyn Meema. "Waye wannan?" Ta fa i hakane tana shinshina jikinta don tun jiya da Jawaad ya shigo akin ya dabaibaye da amshinsa. "Kai ba shi bane. Ba yanda za a yi ya kasance shi inne. Bai san gidan nan ba. Ina ga kawai wasu ne a cikin kwashe-kwashen Salma nice mai irin amshim nan." Ta fa i tana mai bawa kanta kwarin guiwa tare da sauka a kan gadon ta fito. Babu kowa a parlourn, sai dai kaca-kaca ya ke da tarkacen jiya na party. Kitchen ta shiga ta ha a tea sannan ta dawo auki ta rufe mug in tare da shiga toilet ta wanko baki sannan ta fito ta hau shan tea in amma rabin tunaninta ya tafi a kan amshin turaran da taji. _Daren Jiya_ Jawaad na fitowa daga gidan ya nufi ofar gate kai tsaye ya fice daga gidan ba tare da ya ara yiwa an partyn kallo aya ba. Tafiya ya an yi a afa zuwa bakin titi. Taxi in na nan a fake a gefen titin. Bu e gidan gaba ya yi ya shiga tare da kallo Fashola drivern da ya auko a airport azu, kuma dama shi ne ya bashi umarnin ya tabbatar ya sauke su Meema a gida sannan ya kira sa ya fa a masa location in bayan ya bashi Number wayarsa. Tura gate in gidan Baffa Modibbo ya yi tare da shiga ci. Sai da ya auki second biyar kamun ya kwankwasa ofar akin. Raihan ce ta taso ta bu e tare da ja baya ka an ta ce, "Sannu da zuwa ya Jawaad." Kai kawai ya gya a mata tare da saka kai cikin parlourn. Duk suna zaune, Baffa Modibbo, Inna arama, Umma, Aunty Zubaida da kuma Habib da ke danna laptop ko kallonsa bai yi ba. "Ina ka shige, Jawaad? Tun azu an uwan naka ke ta neman ka kuci abinci. Kuma ya kikkira wayarka baka agawa," Baffa Modibbo ta fa "Ko an samo min kishiya bayarabiya ne?" Inna arama ta fa i tana dariya. Shi dai Jawaad bai ce ala ba sai murmushin