Sashe 97
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
In sha Allah cikin dare zan sauka a Lagos ni da iyalina, ka tabbatar ka yi duk abunda na umarceka da ka yi." Daga can aka auki tsayin second uku ana magana sannan Habib ya kuma cewa, "Alright sai mun iso." yana gama fa in haka ya datse kiran. _NIGERIA_ Bayan kwana uku da bawa magajiya kwangilar nemo Laushi, lokacin kuma ya yi daidai da saura kwanaki sha aya, bikinsa da Asma'u, sai ga kiran wayarta da daddare lokacin Abdul-Hameed na kwance sai juyi yake yi a kan gado rungume da fulo. Ganin numbern da ya yi saving da magajiyar she anu bai san lokacin da ya yi wurgi da filon da ya rungume ba tare da picking call in har hannunsa na rawa. "Ban bu atar gaisuwarki, je ki kai tsaye ki min bayani!" ya fa i ba tare da ya amsa gaisuwar da take masa ba. "Na yi nasarar gano gidan karuwan da Laushi ta zauna, kuma na samu bayanai a wajen magajiyar gidan mai suna hajja Lanti da wasu daga cikin karuwan gidan. Laushi ta kwashi kusan shekaru takwas zuwa tara a wannan gidan ya 'yar da ta haifa a gidan mai suna Meema da kuma awarta Ladi katifa. Sai dai kuma ta bar gidan sanadiyar wani fa a da suka yi da matar saurayinta da ta biyo ta har nan gidan karuwaita nemi tashin hankali da ita akan dole sai ta bar mata mijinta. Fa a dai ya kai su har da arin kisan kai da ita matar saurayin nata ta yi. Wannan dalilin ne ya saka ta bar gidan hajja lanti ta koma gidan da dadironta ya kama mata. Sai dai ko shekara biyu ba tai a gidan ba suka samu labarin zagaye gidan da 'yan sanda sukai bayan gano ana aje muggan makamai tare da hodar iblis wanda shi saurayin nata ne ke kawo wa. Wasu kuma sun ce ita ce ta masa cinne saboda ta ta a yiwa wani saurayinta can bayaa har hakan ya kai shi ga zaman gidan kaso. To yanzu dai in ta aicemaka, Laushi dai ta gudu ita da arta, Ladi katifa da kuma Salma nice kuma babu wanda ya san inda suke." Wani irin jifa da wayar Abdul-Hameed ya yi sai da ta bugu da bango ta tawarwatse a asa. (Hmm, readers mai kuke hangowa ne wai? Ga Habib zai diro Nigeria, Jawaad ma haka kuma tare da Laushi, gefe guda kuma ga Abdul-Hameed ara- a! Tab ijam #Abdul-Hameed #Jawaad #Habibi #Laushi #Khairat #Amatul Kareem #Baffa Gi #Mardiyya #Babiyo #Mamiyo #My Destiny addarata #Matar Sayyadee 08128755583 [8/12, 3:43 PM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 58 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK Domin shiga comment section kuma ki danna wannan link https://chat.whatsapp.com/EF15ICIzw2XAid53M1Ky3J *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* _Kuna ina 'yan uwana matar aure da 'yan mata? Shela nake ko wacce ta fito domin kuwa yau na zo maku da albishiri! Kun san matar Sayyadee ta ku ce ba ta samun abun aruwa ta yi shuru domin ta aru ita ka ai._ _Magana ake ta amshi. Toohwa! Mai ya hwaru?_ *To maza ku marmatso ga sirrin nan. Shahararriyar nan wacce ke inganta soyayya tsakanin ma'aura wato Fatima Zaransalaty inkiya Queen Zarah ce ta taho mana da wani amshim domin cika hancinar mazajemu da amshi*. _INA MA'ABOTA TURARE? KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE_ _TSAFTA KUMA TANA CIKIN IMANI TOH KU MAR-MATSO KUSA KUJI _Zaran Salaaty ta yi tafiya mi a har Sudan domin farnata ranmu da na mazajenmu ta kawo mana Sudanese perfume wanda idan har kika shafa shi a jikinki ko kin yi wanka amshin bai barin jikinki. Tested and Trusted aruwa. Zaransalaty ba iya sudanese perfume ta kawo maku ba, akwai kayayyaki masu matu ar inganci na gyaran HQ (kun san dai ba a wasa da headquarter) akwai kayan gyararrakin jiki kala-kala na an mata da matan aure. Sannan Zaransalaty tana sai da Decoration na kayan aki iri-iri wanda baki ta a ganinsu._ _KAR IN CIKA KI DA SURUTU, KE DAI NEMI ZARANSALATY A NUMBERS INTA KAMAR HAKAA_: 07034668929 Or 08077946539* *AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE* _Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_ _Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci _nfection_ _Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI _Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._ *08089965176* *07084653262* "Wannan wacce irin azamar rayuwa ce, ni Abdul-Hameed? Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un! Allah kai ka san dalilin da ya sa ka aura min aunar baiwar Allahn nan a zuciyata. Allah idan har alkhairi ce a rayuwata ka bani haske domin sanin inda take da abunta ta haifa. Idan kuma ba alkhairi bace, ka fitar da ita a cikin zuciyata in samu salama. Ina son ganin abunda Zee-meed ta haifa, ina son ganin 'ya ko ana." Abdul-Hameed ya fa i a bayyane yana mai ri e kansa. "Hamma Hameed!" Ramadan ya yi kiran sunansa da tun lokacin da ya buga waya a jikin bango ya shigo akin amma shi Abdul-Hameed in bai lura da shi ba kasancewar hankalinsa ba a jikinsa bace. A firgice Abdul-Hameed ya juya ya kalli Ramadan wanda ke nuna alamum ya ji duk abunda ya ke fa a saboda irin kallon da ya ke masa. "Ramadan mai ka ke min a aki with out my permission? Kana hauka ne za ka shigo ba tare da knocking ba?" "I'm sorry, na ji arar fa uwar abu ne da arfi shine na shigo duba ka, I'm just worried about you." Ramadan in ya fa i yana wa yayan nasa wani irin kallo mai tafe da zargi. "I'm I a kid? Dallah malam get out of my room!" ya fa i da arfi yana nuna masa ofa. Juyawa Ramadan in ya yi zai fice daga akin, sai kuma Abdul-Hameed ya yi gyaran murya tare da fa in, "Come and sit, I want to talk to you." Kamar Ramadan in ba zai juyo ba, amma sanin cewar babu burbushin raini a tsakaninsu ya saka ya dawo ya zauna a inda Abdul-Hameed in ya nuna masa, sai dai sam fuskansa babu annuri. Shima Abdul-Hameed in zama ya yi kusa da Ramadan in tare da an yi gyaran murya sannan ya furta, "Sorry what I did to you earlier, I was upset ne shiyasa." "Never mind!" Ramadan ya fa i ba tare da ya kalle sa ba, asali ma asa ya ke kallo gabansa na fa uwa saboda abunda kunnensa ya jiye masa. Don ya san idan har hasashensa gaskiya ne to fa ahalinsu sun ka e a wajen Babiyo. Duk zuri'a sai sun san mai ke faruwa kuma sannann kuma a kum musu koren kare, kuma dama yaushe suka dawo gidan. "Don Allah abunda ka ji ya zama sirri a tsakaninmu!" Abdul-Hameed ya fa i bayan ya kawas da fuskansa daga kallon Ramadan i don wani kunyansa ne ya lullu esa. "Hamma yanzu kenan dagaske 'ya gare ka a waje ba tare da aure ba? Kenan kar in aryata kunnena? Haba Hamma! Mai yasa za kai haka bayan ka san irin bala'in da hakan zai iya jawo mana musamman ba ga Baffanmu idan Babiyo ya samu wannan labarin. Kuma kai ma ka san yadda idanun Babiyo ke akan motsin ko wani a da jikansa dole ne wata rana ya binciko wannan abu. Hamma da girmanka, ilimi kuma da hankalinka! Garin yaya hakan ta faru?" Shuru Abdul-Hameed ya yi na kusan mintuna biyar tamkar ba zai kuma furta komai, wanda ba komai ya jawo shurun ba face kukan da yake yi kuma bai son sautin ya fito. Hawayensa har iga suke yi a asa. Sai da ya an natsu sannan ya soma magana. "Ramadan wallahi ni ba fasiki bane! Ban ta a jin sha'awar aikata zina ba a rayuwata. Ban san ko hakan na daga ciki ADDARATA bane. Don ko da na fara ganin Zeenatu a rayuwa a garin bauchi, haka nan