Sashe 107
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
bu ewa da kyau su ji abunda ya ke cewa. Abdul-Hameed da ke wajen kansa yana tsiyayar da hawaye tamkar ruwan fanfo ya kama hannun Babiyon ya cusa yatsunsa ya ri e nasa tare da kwantar da kansa a irjinsa ya shiga fa in, "In sha Allah Babiyo za ka samu lafiya, za ka warke tamkar yadda kake da. Za ka cigaba da bada umarni muna yi maka biyayya. Ba mu gaji da kai ba, ba mu gaji da ganinka ba, ba mu gaji da tarbiyyar da kake bamu ba!" Gaba aya mutanan aki suka shiga wani irin kuka tamkar ce masu akai Babiyon ya mutu. Shi kansa Babiyo hawaye ya ke sosai yana murza hannun Abdul-Hameed da ke cikin nasa. Sai da likita ya ro i a fita a barshi da mutum biyu kawai sabida bai son hayaniya don hawan jinin har yanzu bai daidaita ba. Gaba aya sai aka koro su, baffa Gi o da Baffa Macci o kawai aka bari a ciki. Ko da suka fito waje, waje aya Abdul-Hameed ya samu ya dunga kuka tamkar aramin yaro, haka Habib da Jawaad. Babu wanda a cikinsu ya tuna da wata Zeenah da suka kawo asibitin jiya. Jawaad in ne ma ya mi e domin komawa gida saboda tuno da da Khairat da ke kwance a gida babu lafiya. Yana bu akin ya ganta kwance a darduma cikin amai. Da sauri ya nufe ta ya aga ta tare da nufar bayi da ita. Suna shiga bayin ta soma wani irin yun urin amai gashi babu komai a cikin. Sai da ta yi aman ta gama sannan ya taimaka mata ta yi wanka da ruwa mai umi sannan ya dawo da ita akin ya sauya mata kaya tare da saka mata safa sannan ya shiga gyara inda t ata. Bayan ya kammala ya koma kitchen ya ha a mata tea ya dawo. Da yar ta iya yin sur a uku ta soma yin yun uri wanda hakan ya sa ya kyaleta tare da cicc arta ya kai mota ya kulle gidan suka nufo asibiti. Akwai mutane sosai a asibitin duk da ba a barin kowa shiga inda Babiyon ya ke. Jawaad ya fito daga gidan gaba da sauri tare da koma gidan baya inda ya kwantar da Khairat in ya agota tare da fito da ita daga motar. Cikin sauri su Mama Halima da Nenne suka nufe sa tare da taimaka masa suka ri e suka shigar da ita cikin asibitin. Office in doctor aka nufa da ita tare da kwantar da ita a observation bed a nan office. Jawaad na tsaye a office in doctor ya shiga duba ta. Sai da ya tambayeta abunda take ji sannan ya duba bp inta tare da yi mata scanning. Zama ya yi a kan kujeransa bayan ya bato inda Khairat ke kwance tare da nunawa Jawaad in wajen zama. Sai da Jawaad in ya zauna sannan ya mi a masa hannu fuskansa bayyane da farinciki tare da fa in, "Congratulation, you're going to be a father in the next coming 8months" Wani iri mi ewa Jawaad ya yi yana jin wani mahaukacin farinciki na baibaye ilahirin jikinsa ya kuma ri e hannun doctor in gam yana fa in, "Thank you doctor, thank you doctor!" tamkar shi ya bashi cikin Sai kuma ya saki hannunsa tare da nufa inda Khairat ke kwance idanuta a rufe don ita ka ai ta san abunda take ji a jikinta da kuma irin yanda kanta ke mugun yi mata ciwo. Hannunta biyu ya ri e ya agota tare da ha ata da irjinsa tare da kai baki kan goshinta ya furta, "I love Khairiyyata, ke alkhairi ce a gare ni. Kin ba ni abunda ba zan ta a mancewa ba. Thank you very much. Allah nagode maka da wannan kyautar." ya arisa maganar tare da sakin hannunta ya mai goshinsa asa ya yi sujada. _BABIYO'S HOUSE_ Da sassafe Mamiyo ta fito fuskannan cike da farinciki don a tunaninta za ta iske gawan Babiyo an kawo sa an shimfi e, sai dai tana isowa falo ta ci karo da 'ya'yan nata domin 'yan sandan farin kayan nan sun hana su baffa Jibrila barin falon Babiyo. A nan suka kwana a ashin kulawar su. "A nan kuka kwana ne?" Mamiyo ta fa i tana kallon su kamun ta mayar kan 'yan sandan da ke tsaye tamkar sa agai a tsaye. Da sauri baffa Jibrila ya taso domin arasowa kusa da Mamiyo yana shirin soma surfa bala'i sai wani mugun tari ya turnikesa, tun yana yi a tsaye har ya kai kasa yana mai dafe irjinsa. Kan ka ce kwabo wani irin jini ya shiga fesowa daga bakinsa tamkar wanda ya gumtsi ruwa tari ya ri esa. Gaba daya 'yan uwan su kai kansa har da mamiyi da zaninta ya kwance ya fa i tsabar tashin hankali. Wani irin bala'en'en amai mai tafe da guda-gudan jini Baffa Jibrila ya shiga kwararawa sannan kuma lokaci guda ya shiga jijjiga idanunsa na juyewa. Jinin nan kuwa ba ta bakinsa kadai ba hatta ramukan hanci da kunnansa fita yake. Ihu Mamiyo ta ke yi tana neman taimakon 'yan sandan nan amma ko gezau ba su yi ba kuma suna kallon komai sai,dai ba a basu izinin gusawa daga inda suke ba, sannan kuma ba a yarda Mamiyo ko 'ya'yanta su bar wannan dakin da suke ba ko da kuwa zuwa tsakar gidan ne..... ijam! Abunda zan iya cewa kenan #Mamiyo #Babiyo #Baffa Jibrila #Jawaad #Khairat #My Destiny #Matar Sayyadee 08128755583 [8/18, 10:47 PM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 64 Aje ai following channel ina please https://whatsapp.com/channel/0029VagNRpG3AzNT6CXeCZ27 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK Domin shiga comment section kuma ki danna wannan link https://chat.whatsapp.com/EF15ICIzw2XAid53M1Ky3J *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* _Kuna ina 'yan uwana matar aure da 'yan mata? Shela nake ko wacce ta fito domin kuwa yau na zo maku da albishiri! Kun san matar Sayyadee ta ku ce ba ta samun abun aruwa ta yi shuru domin ta aru ita ka ai._ _Magana ake ta amshi. Toohwa! Mai ya hwaru?_ *To maza ku marmatso ga sirrin nan. Shahararriyar nan wacce ke inganta soyayya tsakanin ma'aura wato Fatima Zaransalaty inkiya Queen Zarah ce ta taho mana da wani amshim domin cika hancinar mazajemu da amshi*. _INA MA'ABOTA TURARE? KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE_ _TSAFTA KUMA TANA CIKIN IMANI TOH KU MAR-MATSO KUSA KUJI _Zaran Salaaty ta yi tafiya mi a har Sudan domin farnata ranmu da na mazajenmu ta kawo mana Sudanese perfume wanda idan har kika shafa shi a jikinki ko kin yi wanka amshin bai barin jikinki. Tested and Trusted aruwa. Zaransalaty ba iya sudanese perfume ta kawo maku ba, akwai kayayyaki masu matu ar inganci na gyaran HQ (kun san dai ba a wasa da headquarter) akwai kayan gyararrakin jiki kala-kala na an mata da matan aure. Sannan Zaransalaty tana sai da Decoration na kayan aki iri-iri wanda baki ta a ganinsu._ _KAR IN CIKA KI DA SURUTU, KE DAI NEMI ZARANSALATY A NUMBERS INTA KAMAR HAKAA_: 07034668929 Or 08077946539* *AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE* _Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_ _Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci _nfection_ _Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI _Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._ *08089965176* *07084653262* Ihu Mamiyo ta ke yi tana musu magiya akan su bu e mata ofa ta fitar da anta ta kai shi asibiti amma sun i ko motsi bare su tanka mata. Baffa Mahmud ne ya yi tunanin aga waya ya kira wasu daga waje. Number in Baffansu Ciroma anin Babiyo da ke gidan tun ana jibi bikin Abdul-Hameed ya kira, bugu uku kuwa ya auki kiran tare da fa in, "Duk kuna ina tun jiya da daddare Baffanku ke kwance a asibiti amma ban ga afarku ko ta mahaifiyarku ba? Mai ke faruwa