Sashe 84
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta taho mana da wani amshim domin cika hancinar mazajemu da amshi*. _INA MA'ABOTA TURARE? KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE_ _TSAFTA KUMA TANA CIKIN IMANI TOH KU MAR-MATSO KUSA KUJI _Zaran Salaaty ta yi tafiya mi a har Sudan domin farnata ranmu da na mazajenmu ta kawo mana Sudanese perfume wanda idan har kika shafa shi a jikinki ko kin yi wanka amshin bai barin jikinki. Tested and Trusted aruwa. Zaransalaty ba iya sudanese perfume ta kawo maku ba, akwai kayayyaki masu matu ar inganci na gyaran HQ (kun san dai ba a wasa da headquarter) akwai kayan gyararrakin jiki kala-kala na an mata da matan aure. Sannan Zaransalaty tana sai da Decoration na kayan aki iri-iri wanda baki ta a ganinsu._ _KAR IN CIKA KI DA SURUTU, KE DAI NEMI ZARANSALATY A NUMBERS INTA KAMAR HAKAA_: 07034668929 Or 08077946539* *AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE* _Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_ _Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci _nfection_ _Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI _Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._ *08089965176* *07084653262* Ita kuwa Ladi da ke ra ube a soro wani irin narkakken kuka ta fashe dashi tare da dur ushewa a waje. Gaba aya jama'ar sai suka nufi soron yuuuu. Wata mace ce ta yi nasarar kamo Ladi dake uke tana kuka ta agota tare da rungumeta itama ta fashe da matsanaicin kuka tana fa in, "Rakiya ke ce! Inna lillahi wa inna ilaihir raju'una, Rakiya ina kika shige tsayin shekaru haka? Uzaibatu ta yi kuka har ta idanunta sun samu matsala saboda kewarki, sai da aka mata aiki sannann ta fara gani shi ma ba kamar da ba." Jin haka sai Ladi ta kuma fashewa da kuka tana ara wume wacce ta rungumeta. Hannunta matar ta ri e tare da janta zuwa cikin gidan har akin kakarta dake fama da ciwon afa ta kasa fitowa amma kuma sai dirzan kuka take tun da taji an ambaci sunan Rakiya. "Rakiya taho ki rungume ni in tabbatar ke in ce ba gizo ba!" kakarta ta fa i tana kuka. arisawa Ladi ta yi ta rungume kaka tare da furta, "Baaba Jummala ni ce na dawo. Ina mamata take?" Wayarta ta laluba irar nokia mara haske ta ciki ta mi a mata tare da fa in, "Ungo laluba sunan Uzaibatu ki kirata." Hannu na rawa ta amshi wayar ta shiga lalubar numbern mahaifiyar tata ta danna mata kira. Duk ringing aya tafiya yake da bugun numfshinta. Sai da ya kusa katsewa sannan muryan mahaifiyarta ya daki dodon kunnanta, "Assalamu alaikum, Baaba!" "Mamaaaaa!" Ladi ta fa i tana mai fashewa da wani irin gigitacciyar kuka. Daga can angaren kuka, ganin kawai aka yi Uzaibatu ta mi e tsaye hannunta dafe da irji, can kuma ta tafi luuuu ta fa asa. Baaba Jummala duk ta kori jama'ar da suka cika gidan har da na ma ota sannann ta saka aka kai wa Ladi ruwan wanka, bayan ta dawo ta taras da abinci kala-kala cikin tasoshi. Sai dai da yar ta iya yin loma biyar ta kwanta a kan katifar kakarta, nan da nan bacci ya kwashe ta. Washa gari wajajen goma na safe sai ga Uzaibatu ita da mijinta da take aurensa a kano har da a uku wanda ta haifa da su. Tun kamun Uzaibatu ta shigo, Ladi ta yi fitar bindiga ta nufi uwar tare da rungumeta ta fashe da kuwa. Uzaibatun ma kukan fitar hayyaci take don har ta cire rai da ara ganin Ru ayyanta. Kowa a wajen sai da ya zubar da hawayen tausayin uwa da a. Kan kace kwabo gidan ya ara cika ma wabta 'yan taya murnar dawowar 'yar Uzaibatu. Ladi Katifa kallon annanta ta ri a yi su uku. Na farkon Namiji mai suna Nazifi, sai bi masa Salima da auta Fa'izu. Rungume su ta yi tana jin aunarsu har cikin ranta ganin ta samu 'yan uwa yanzu. Ita da Nazifi kamarsu aya, duk da Salima tana fizgar kama da ita amma ba kamar Nazifi ba. Fa'izu ne ya auko babansa sak. Sai dare can mutane an taya murna suka daina shigowa, kuma a wannan lokacin ne uwa da a suka samu damar zantawa da juna lokacin kowa ya yi bacci daga Uzaibatu, sai Baaba Jummala da ita Ladi Katifar. "Rakiya ina kika shiga tsayin shekarunan muna ta neman ki? Har Kunya mu kai ta zirya zuwa babu ke babu dalilinki. annan babanki sun ce guduwa kika yi sabida sun miki aure ke kuma baki son zaman auren." Wani irin kuka Ladi ta fashe dashi tuno irin izayar da ta sha a hannun annan baban nata da kuma u ubar gidan miji. Babu abunda ta rage masu a kan azabar da tasha tub daga hannun iyayan nata har auren da suka mata ta azabtu wajen miji da uwarsa, haihuwarta, sakin wula ancin da mijin ya mata, kulawa da nurse ta bata, zuwanta nan agwai da korar karen da mahaifin Uzaibatun ya mata har zuwa sanadiyar ha uwarsu da wacce ta yi sanadin fa awarta karuwanci a cikin mota. Irin kukan da Uzaibatu da Baaba Jummala su ka yi tamkar za su amayar da zuciyarsu. Kuka na fitar hayyaci su ka yi jin wai Ru ayya ar Shafi'u ce da karuwanci. "Malam ka cuce mu, har da kai ka bada gudunmawar ata rayuwar marainiyar Allah!" fa in Baaba Jummala don ko sau aya mahaifin Uzaibatu bai ta a fa a masu Ru ayya ta zo agwai ba har ya koma ga Allah. Sun san dai ya yi rantsuwar ba zai ri e ta ba saboda wula ancin da an uwan Shafi'un suka yi bayan mutuwarsa a kan gado. Washa gari dole aka kai Uzaibatu asibiti domin hawan jininta ya yi sama sosai kusan ari biyu da wani abu. Sai da ta kwashi kwana goma a asibiti kamun ta dawo daidai. Baaba Jummala da Uzaibatu mahaifiyar Uzaibatu sun garga i Ru ayyah akan bayan su da suka san ta yi karuwanci, kada kowa ya sani cikin dangi. Mijin da Uzaibatu ke aure a cikin birnin Kano, shi ya yi insisting Ru ayyah ta bisu kanon ta cigaba da Karunta har Allah ya fito mata da miji ta yi aure. Don shi ma yana da rufun asirinsa daidai gwargwado. Matan biyu kuma kowacce da gidanta. Haka kuwa ta kasance, ranar da Uzaibatu za ta wuce Kano tare suka tafi da Ra ayya wanda shi mijin Uzaibatun ya so suje Kunya wajen dangin mahaifin Ru ayyar domin su san tana wajen su, amma fir Ru ayyah ta i amincewa har da kukanta a kan har abada ba ta son afarta ta kuma takawa zuwa Kunya balle ta ha a idanu da mutanan da ta fi tsana fiye da mutuwarta. Bayan komawarsu Kano, mijin Uzaibatu ya biya mata WEAC ta zana kasancewar ana dab da zanawarne kuma aka yi sa a basu kulle kar an ku i ba. Ko da result ya fito, Ru ayyah tana daga cikin wa anda na su ya yi kyau. Mijin Uzaibatu bai gaza ma ya nemar mata gurbi a Bayero Un iversity kasancewar yana na afa. Environmental science aka bata. Gadan-gadan ta fara karatu bayan nasiha mai ratsa jiki da mijin Uzaibatun ya mata. Kasancewar akwai tafiya sosai tsakanin inda suke da BUK, sai ya nemi an taxi yana kai ta shikuma yanaa biyansa duk arshen wata. Sosai ya mata inkuna, hijjabai da takalma da jakunkuna. Baba Rufa'i ya auki Ru ayyah tamkar Salima arsa ta cikinsa, shiyasa bai ta a gazawa ba wajen kyautata mata musammann ma yadda yake jin da in zama da mahaifiyarta. Ita ma kuma Ru ayyar kallon mahaifi take masa ba mijin mahaifiyarta ba. O BARKIN O ESTATE* _MAMIYO_ afa kawai take yi tana wani murmushi tare da kallon 'ya'yan nata duk zaune suna kallonta suma murmushin ne a fuskansu. "Gaskiya Mamiyo ke in tadabance a cikin iyaye. Gashi plan inki ya tafi daidai yanda kika tsara. To yanzu ya za kiyi da batun an iskan yaron can da ke nema hayewa kujerar Minister?" fa in Baffa Jibrilla. ina da kai Jibrila, wutar ciki. Shi ma ina kan plan inne kuma na san zan cimmasa. Ku dai ku kasance a shirye, domin babu yadda za ayi Babiyo ya amince fasi i ya hau kujerar Minister. Ni ce nan na shafe tunaninsa akan zancen baya da nasa aka fa a masa game da Abdul-Hameed in a kan karuwar da yake nema a Bauchi, kuma yanzu ni zan warware wannan cushewar tunanin da na saka malam mai huluna ya