Sashe 93
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
masa haka. Sai kawai ya aura hannu a kai ya rusa ihu. Allah ya so inda ya ke shi aya ne kuma cikin mota a kulle da babu abunda zai hana mutane jiyo muryansa. angaren Abdul-Hameed kuwa, ji ya yi tamkar ya auki hanyar Bauchi domin ji daga magajiya ko ta samu wani makama, amma ya danne zuciyarsa ya taho Abuja kai tsaye. Gidansu ya wuce kai tsaye ya yi parking a harabar gidan sannan ya fito ya shiga ciki. Knocking ya yi sannan ya mur a handle ya shiga. Babu kowa a parlour sai dai ya ji motsi a kitchen. Ramadan ne ya fito hannunsa ri e da plate in abinci ya na ci daga tsaye. "Welcome back up coming Minister!" Ramadan ya fa i ya na kai spoon in abinci baki. "A tsaye? Babu manner a wannan cin abinci naka, your better get a seat and sitdown." ya fa i shima ya zama a aya daga cikin kujerun falo tare da cire takalminsa sau ciki yana arin zare socks afarsa. Zama Ramadan ya yi kusa da shi tare da fa in, "Na zauna to." "Better!" Abdul-Hameed ya fa i yana zare ayan socks din afar hagu. "Shine ko ka min magana in raka ka domin na riga ganin kowa na gidan nan amaryar taka." Ramadan ya fa Maimakon Abdul-Hameed ya ba shi amsa sai cewa ya yi, "Ina Nenne?" "Tana gidan Mama Halima" ya bashi amsa yana kuma kai spoon baki. "Ok!" ya fa i a ta aice tare da tattara safuna da takalmarsa ya nufi hanyar akinsa. Da kallo Ramadan ya bisa ya na dariya don ya san sam an uwan nasa bai aunar wannan aure da Babiyo ke sab aura masa. _GIDAN BAFFA GI "Wai Marwanat ce na ke gani a nan gidan ko kuwa idanuna ne? Mutanan Lagos, to ina Hamma Modibbon, ko tare kuka zo?" Nenne da shigowarta falon kenan ta fa i haka. Gaba aya su Wasila suka nufi 'yar mahaifiyar tasu suka rungume suna mai jin da in ganinta. aya-bayan- aya suka gaishe ta ta amsa cike da jin da in ganinsu suma. Mayar da kallonta ta yi ga Marwanatu tare da sake fa in, "Kin zo ziyara kenan, to ya mijin naki da yaranki?" Maimakon Marwanat ta ba ta amsa sai ta taho da gudu ta rungumeta tare da fashewa da matsanaicin kukan da ya tada hankalin Nennen ta shiga tambayanta ko lafiya. Ganin ta i bataa amsa sai ta kama hannunta suka nufi akin Mama Halima. Mama Halima kuwa jin kuka na tunkaro akinta sai ta yi wuff ta mi e ta yo waje, kici is suka yi da Nenne da Marwanat i da ke kuka. "Kai jama'aaa! Wai Marwanatu ba na hana ki kukan nan ba? Shin kukan ne zai miki magani abunda ke damunki? Ki gode wa Allah ma da Babiyo bai tura ki Mayo-Belwa ba. Ke akwai wata mai laifin da ta samu gatanki ne a kaf cikin Ar o Barkin o? Kin san wani hukunci Babiyo ya ke wa duk wanda ya yi yun urin yin kisan kai kuwa? Hmm thank God ga Nenne nan a gabanki, na san za ta baki tarihin gidan nan tunda ke haihuwa kuma rainon Lagos ce. Ba ki san komai game da gidan nan ba kuma ba ki san wanene Babiyo da abunda zai iya aikatawa ba. Tun jiya na ke baki baki amma kin i saurarata. Ai sai ki je ki yi ta kukan!" fa in Mama Halima tare da zabga tsoki ta juya ta shiga aki ta cigaba da mayar da kayan da ta fiddo a cikin wardrobe. Hannun Marwanatu Nenne ta kama tare da shiga akin fuskanta auke da wani irin tashin hankali ta furta, "Halima, wacece ta yi yun urin kisa? Ba dai Marwan ba ko?" Ba tare da Mama Halima ta kalli Nenne ba ta furta, "Aikuwa ita! Ga ta nan sai ta miki bayanin abubuwan da suka faru a can Lagos in." Nenne mayar da kallonta ta yi izuwa ga Marwanat ta furta, "Ki aryata kunnuwata yanzun nan! Ki fa a min ba ki yi yun urin kashe kowa ba." ara sautin kuka Marwa ta yi tare da soma magana amma sai Nenne ta daka mata tsawa tare da fa in, "Ki shanye kukan nan ki min magana ta yadda zan fahimci mai kike fa iye kukan Marwanat ta yi tare da soma magana, "Nenne, Nura ne ya sake ni kuma ya wace 'ya'yansa duka. Yanzu haka ma ya ara aure ance matar ma ta kusa haihuwa!" ta arisa maganar muryanta na rawa kuma zuciyarta na mata suya. "Nura ya sake ki! To akan me? Me kika masa har ya sake ki?" Nenne ta jeho mata tambayoyi tana jin ranta na aci. "Akan karuwarsa ya sake ni!" ta fa i tana mai rushewa da kuka. "Akan karuwa? Akan katuwa fa kika ce Marwantu! Da hankali da mutuncin Nuran ya yi hakan?" Nenne ta fa i out of anger. "Ke! Ki fito ki fa a mata labarin gaskiya ki daina kwana-kwana." Mama Halima ta fa A tsawace Nenne ta furta, "Idan ita ba za ta fa a min gaskiya ba, ke ki min bayani mana!" Rufe wardrobe Maman Halima ta yi tare da zama a bakin gado sannan ta ce, "Kin ga wannan yarinyar da ke kusa da ke, wallahi a kan kishi zararriya ce, babu abunda wawuyar walwarta ba zai iya fa a mata ta yi ba, kuma sai ta aikan za ta ji da i a zuciyarta. Ba kwanan tsawon shekaru shiyasa ba za ki san komai ba, infact ba kya nan a kai aurenta, rabonki da ita tun tana yarinya don bazan mata ba lokaci aya aka haife su da Sa'adatu yar wajen Hafsatun Hamma aleri. To yarinyar nan lokacin da shi Nura ya fito domin aurenta dakyar Babiyo ya amince. Kin sansa da in bare a cikin zuri'asa, amincewar da ya yi ma don ya yi bincike ne ya gano shi mahaifin Nuran haifaffen Yola ne kuma jinin fulani. Yaron nan Nura mu kam mu da ba gari aya muke da su ba mun shaida irin aunar da ya ke wa Marwanatu. Ita kuma da ta fahimci hakan sai ta yi amfani da hakan wajen muzguna masa. Ga tsinanmam kishin hauka. Sau shida tana lalata masa auren da ya ke shirin arawa. Ance akwai wani auren da ya ke nema ta je ta fa awa dangin yarinyar wai tana da anjamau kuma wai Nuran ne ya saka mata. In ta aice miki dai haka aka fasa wannan aure. Shi kuma ya gaji, ta hana shi aure kuma ta kasa ba shi farinciki a cikin gidansa. Shi kuma raunanniyar zuciyarsa ta jefa sa a cikin halakar neman mata. Shine yarinyar nan ta yi bincike ta gano yarinyar da ya ke neman ta kwashi awaye suka tafi har gidan karuwai inda yarinyar ta ke su kai ta iban albarka. To ni dai ban san yadda akai ba sai ji na yi ta soki mijin da wu a a ciki bayan zugan wawuyar yarta ta yi mata. An ce zage-zage su ka yi da yar tata da shi Nuran, san........" "Wallahi Mama Halima ba haka ya faru ba! Duk wanda ya ba ki wannan labarin arya ya ke yi!" fa in Marwanatu. Kif! ta kifa mata mari a baki tare da fa in, "Inna arama (Karima matar Babiyo kuma mahaifiyar Baffa Modibbo) za ta miki arya kenan?" "Dakata! Dakata Halima!! Bar ta ta yi magana" fa in Nenne tare da juyawa ta kalli Marwanat fuskan nan nata a tamke. "Nenne a gaban idanuna ya kama hannun karuwa ya saka ta a mota ni kuma ya tura ni ga 'yan sanda. 'Yar sandar nan har ta saka min ankwa, ko mai ya gani sai ya ce ta kyale ni. Allah Nenne da kyar ya bar ni na shiga cikin motar nan kuma a gidan baya, ita karuwar tasa a gaban mota sai lallashinta ya ke har da cewa ta fa i asibitin da ta ke so ya kaita aduba kanta da na buga mata muciya yake tsiyayar jini. Ita kuma sai narkewa ta ke yi har da kwanciya a kafa unsa kuma duk a gabana ina cikin motar. Don Allah Nenne wace mace za ayi wa abunda Nura ya min ranta bai aci ba?" Girgiza kai Nenne ta yi tare da fa in, "Idan har abunda kika fa a hakane to tabbas da wuya a samu macen da za ta shanye. Amma garin yaya ke kika soki shi Nuran?" "Kama ni ta yi da dambe bayan shi Nuran ya sauke ni a ofar gida wai na wuce ciki shi kuma zai juya kan mota ya kai ta asibiti, kuma a daidai wannan lokacin aunty Zubaida ta iso wajen ta taras da abunda ke faruwa shine ta hau yiwa Nura nasiha shi kuma sai ya hau zaginta. Ban ankara ba kawai na ji saukan duka daga ita Karuwan. Allah ya ba ni sa a na kaita asa, shine Nuran ya shigar mata ya hau dukana. Ni kuma allah ya bani sa a na mi e na yi cikin gida da gudu na auko wu a na yi kanta, sai kawai Nura ya shiga tsakina na luma masa a ciki. Wallahi har ga Allah ba da gan-gan na soke sa ba!" ta arisa maganar da kuka." Haushin duka su biyun ne ya rufe Nenne. Na farko ita kanta Marwan na taka afa da ta yi ta je gidan katuwai har wannan tsautsayin ya afku, na biyu kuma Nura da take ji tamkar ta gansa a gabanta ta yayyafa masa ruwan rashin mutunci. Sai kuma ta ukun ita kanta karuwar da nan take ta ji wata mummunar tsanarta ya soki zuciyarta. "Ta shi ki koma falo zan ne me ki zuwa anjima kamun na bar gidan nan." Nenne ta fa a kai Marwanat ta yi tana an jin sanyi a ranta. Ko ba komai yau dai mutun aya ya goyi bayanta kuma bai ganin laifinta. Bayan fitar Marwanat, Nenne ta kalli Mama Halima tare da fa in, "Wallahi ta ban tausayi matu a. Duk da tana da na ta laifin amma laifin Nuran ya fi yawa. Haba! Ace mijinka ya wula anta ka a gaban karuwa har da