Sashe 119
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
rasa Meema? Kin fi kowa sanin ba zan iya rayuwa idan ba ke ba. Don be strong Zeenah. Za mu yi aure kuma na miki al awari a daren farko zan baki wata Meeman da izinin Allah. Allah ya fi ki aunarta, idan har kika dangana ki ka fauwala masa komai shi kuma zai ji anci lamuranki. Shin kin manta da nasihar baffa Modibbo ne a gare ki? Meema need only your prayers not your tears. Don girman Allah ki min al awarin ba za ki ara kukan rashinta ba daga yau." Lumshe idanu ta yi tana jinjina kai sannan ta furta, "I will try my best to be strong. In sha Allah zan arta. Daga yau zan mi a lamurana ga Allah. Zan yi ta yin istigfari ina raya darena da bacci, kai ma matsayin mahaifi ina son kai haka. Mu taru mu yi ya mata addu'a." Abdul-Hameed bai san lokacin da ya mi e ya agota tare da rungumota yana kuka sosai ba. Babu abunda ya ke fa i sai, "Ubangiji Allah ya sau a miki Zeenah, Allah ya yafe miki kurakuranki da mu baki aya." Kwananta biyu a asibiti aka sallame ta ta koma gida arshin kulawar Nenne. Kamar yadda ta fa a, bata kuma sakin jiki ta raya daranta da bacci ba. arfe uku na bugawa take tashi, kuma bata ara komawa har sai rana ta fito tukun. _Mrs Abdul-Hameed (Asma'u Queen Elizabeth of England Wani irin ta ama da jijjida kai take yi wa awaye da mutanan da take ala a dasu kasancewarta sutukar mai ku i kuma matar Abdul-Hameed minister mai jiran gado. Watan aya a cikin Ar o Barkin o amma bata ta a jin yakamata ta wanko afa ta zo ta gaida surukanta ba. Ko rasuwar da akai a gidan bata ta a shiryawa ta ce wa Abdul-Hameed ya kaita tai masu gaisuwa ba. Duk kuma yana kallonta da abun sai dai bai ta a mata magana ba ko sau aya kawai yana auna irin nata hankalin ne. Watan guda da sati aya ta soma fita zuwa University of Abuja ta cigaba da lecturing a can kasancewar tuni ta samu transfer ba tare da ata lokaci sabida matsayin da babanta ya taka a da da kuma gidan da take aure a yanzu. Sau aya ta je gidan Nenne shi ma kuma bata jima ba. Kuma ba su hadu da Zeenah don har ta,tafi Zeenaj ko falo bata fito ba. Don idan ta ce bata jin kishinta ta yi arya. Don ta sn dul macen da ta samu miji kamar Hameed ta gama morewa rayuwar aure don he's such a caring husband. Watan su Babiyu uku cur a India kamun suka diro asar Nigeria. Ya warke sumul dashi. Ya ara kyau tare da haiba. Sai dai tsufansa ya ara fitowa sosai kuma ya ara haske. Shi ya matsa sai sun dawo a yau don jibi ne za a rantsar da Abdul-Hameed matsayin ministern Abuja. Gaba aya 'ya'yansa da manya-manyan jikokinsa maza suka kwashi mota tare da securities domin zuwa auko kakan nasu (can na gano maman Musa ana ta arin shiga boat in baffa Gi o don zuwa airport auko Ar o Barkin Motocin da suka jeru a kan titi suna tafiya za ka auka shugaban asa za aje aukowa a airport innan. Kowa ka ga fuskansa yana cikin matsanaicin farinciki dawowar Babiyo. Sanye ya ke cikin riga da wando ta shadda kalar ruwan toka, sai zulla zanna bukar kalar ba i da ke kansa. Haka takalminsa ma ba i ne half cover. A hankali ya ke saukowa daga jirgin ga uban securies da ke gefen hagu da daman jirgin suna jiran saukowarsa, gabansa ka an mota ce irar BMW fara fat, Abdul-Hameed jingine da motar yana wani murmushin farinciki tare da kallon kakan nasa da ke saukowa daga jirgi. Saura taku aya ya gama saukowa Abdul-Hameed ya arisa da sauri cike da wani irin shau i ya rungume kakan nasa tare da aga shi cak ya ariso da shi wajen mota. Lokacin da ya aga shi camera ce ta shiga haska su da hotuna. Iyayan nasa kuwa da sauri suka arisa wajen da suke suna masa da uwa. Baffa aleri har da kai masa ran washi a kai ya yi saurin dafe wajen yana dariya. Dukkansu kowa ya shiga mota suka bar airport suka au hanyar _Ar o Barkin Gidan cike ya ke dan am da mutane har da jama'ar Yola Adamawa, wasu ma a bakin farkon gate suka tsaya suna jiran isowarsu. Sauke glass Babiyo ya yi asa ganin mutana da suka zo tarbansu yana aga masu hannu fuskansa cike da annashuwa. Mutane tafiya suke suna bin motar har cikin Ar o Barkin o. Ganin haka sai motocin suka koma tafiya a slow daidai da tafiyar mutane. Sun kwashi tsayin mintuna kamun suka ariso gate in gidan Ar o Barkin o (Babiyo) wanda anan inne aka dakatar da mutane. Familyns kawai aka bari suka shiga. (Ban da maman Musa don ita sai da ta faki ido ta shige da gudu saboda son sanin abunda zai faru a ciki Duk girman falon Babiyo sai da ya yi wa jama'ar gidan ka an. Don wasu a tsattsaye suka tsaya, wasu jikokin kuma a kan jikin iyayansu. Wasu a asa, wasu har ta ofar aki duk sabida murnar dawowar Babiyon cikin oshin lafiya ba kamar yadda ya tafi ba. yar aka samu 'yan uwa suka tafi gidajansu sabida Babiyon ya samu ya yi wanka ya kwanta ya huta sabida gajiyar zaman jirgi. Ana gobe su Babiyo za su dawo baffa Bel o, baffa Modibbo tare da Baffa Gi o suka tafi Bauchi suka tattaro iyalan Baffa aleri da basu san abunda ke faruwa a cikin Ar o Barkin o ba. Don Baffa aleri bai fa a masu komai. Cewa matar tasa kawai ya yi zai yi tafi kuma zai au lokaci kamun ya dawo. Ya dai bar masu duk abunda ya san za su nema. aramin kuka Mama Hafsat ta yi ba lokacin da ta yi arba da an uwan nata. Sai dai sun yi sun yi ta biyo ta i acewarta baza ta karyar dokar mijinta ba. Bata amince ba har sai da baffa Bel o ya kira baffa aleri a waya tukun sannan ta amince. Baffa aleri kai tsaye gidansa ya nufa da ke aleri street yana hawaye saboda tuna rayuwar da ya yi a cikin gidan kamun mahaifinsa ya yi masa korar kare. Gaba aya kai ya shiga dawo masa cikin kai tiryan-tiryan. Sai labarin da Babiyon ya bashi a India ya dawo masa ra an a cikin kansa. Bai san lokacin da ya kashe motar ba ya kifa kansa jikin steri ya shiga rera kuka. Sai da ya yi mai isarsa sannan ya ago tare da share hawaye kamun ya furta, " arshenki ba zai ta a kyau ba Mamiyo! In sha Allah sai lin yi mutuwar walati. Kin cuce ni matu a. Kin raba ni da mahaifina na tsayin shekaru, hakan bai maki ba sai da kika rusa min tarbiyyar 'yata. Allah ya isa ban yafe miki ba!" ya fa i da arfi yana kai wa steri duka tamkar Mamiyon ce a gabaansa. asar India Babiyo ya shaida masa duk abunda Zeenah ta aikata ba yinta bane aikin Mamiyo saboda tsafi ta mata don ta lalace. Ya kuma nuna masa evidence a waya lokacin da Mamiyo ta ke magana da malam mai Huluna a waya duk da akwai inda Babiyo ya saka aka masa editing domin nuna cewar tun farkon iskancin da Zeenah ta fara da saka hannun Mamiyo don aleri ya sauko daga dokin zuciya ya aunaci 'yarsa. Don ya fahimci an nasa shine ya yo gadon ainahin zuciyar kakansa na mugun zafin rai da rashin yafiya. Don ya tabbata ko da ya nuna wa baffa alerin vidoen lokacin da Mamiyo take cewa a warware farra'un da ta yi wa Zeenah da Abdul-Hameed da kuma sanadin da ya sa ya kusanceta har suka haihu ita kuma ta cigaba da karuwanci saboda asirin da Mamiyo ta matan, aleri ba zai ta a yafewa Zeenah ba don zai ce tun farko halinta ne saboda kuskuren nan da ta aikata na bin saurayi har ya yaudareta ya mata ciki wanda shine ya saka ya kore ta daga gidansa. Tada motar ya yi yana mai jin tsantsan tausayin ar tasa saboda tuno abunda ya mata da irin korar karen da ya mata. Duk ita aka fi cuta a cikin zuri'ar domin ita ce aka yi wa asirin da ta ri a aikata fasi anci da maza kala-kala tare da zama a gidan karuwai tana sayar da wayoyi da tabar wiwi. Parking ya yi sannan ya shiga cikin gidan, a tsaye ya samu matarsa da 'ya'yan shida suna jiran shigowarsa jikinsu duk a sanyaye. Da idanu ya kalli Maryama babbar 'yarsa da duk ta rame, sai ya mayar da kallonsa izuwa wajen Sa'adatu da jikinta ke rawa, sai kawai ya fashe da kuka....... #Babiyo #Baffa aleri #Zeenah #Abdul-Hameed #Queen Elizabeth #Nenne #Jawaad #Khairat #Meema #My Destiny #Matar Sayyadee 08128755583 [9/3, 5:58 AM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 70 Aje ai following channel ina please https://whatsapp.com/channel/0029VagNRpG3AzNT6CXeCZ27 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK Domin shiga comment section kuma ki danna wannan link https://chat.whatsapp.com/EF15ICIzw2XAid53M1Ky3J *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* _Kuna ina 'yan uwana matar aure da 'yan mata? Shela nake ko wacce ta fito domin kuwa yau na zo maku da albishiri! Kun san matar Sayyadee ta ku ce ba ta samun abun aruwa ta yi shuru domin ta aru ita