← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 104 OF 143

Sashe 104

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 62 Aje ai following channel ina please https://whatsapp.com/channel/0029VagNRpG3AzNT6CXeCZ27 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK Domin shiga comment section kuma ki danna wannan link https://chat.whatsapp.com/EF15ICIzw2XAid53M1Ky3J *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* _Kuna ina 'yan uwana matar aure da 'yan mata? Shela nake ko wacce ta fito domin kuwa yau na zo maku da albishiri! Kun san matar Sayyadee ta ku ce ba ta samun abun aruwa ta yi shuru domin ta aru ita ka ai._ _Magana ake ta amshi. Toohwa! Mai ya hwaru?_ *To maza ku marmatso ga sirrin nan. Shahararriyar nan wacce ke inganta soyayya tsakanin ma'aura wato Fatima Zaransalaty inkiya Queen Zarah ce ta taho mana da wani amshim domin cika hancinar mazajemu da amshi*. _INA MA'ABOTA TURARE? KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE_ _TSAFTA KUMA TANA CIKIN IMANI TOH KU MAR-MATSO KUSA KUJI _Zaran Salaaty ta yi tafiya mi a har Sudan domin farnata ranmu da na mazajenmu ta kawo mana Sudanese perfume wanda idan har kika shafa shi a jikinki ko kin yi wanka amshin bai barin jikinki. Tested and Trusted aruwa. Zaransalaty ba iya sudanese perfume ta kawo maku ba, akwai kayayyaki masu matu ar inganci na gyaran HQ (kun san dai ba a wasa da headquarter) akwai kayan gyararrakin jiki kala-kala na an mata da matan aure. Sannan Zaransalaty tana sai da Decoration na kayan aki iri-iri wanda baki ta a ganinsu._ _KAR IN CIKA KI DA SURUTU, KE DAI NEMI ZARANSALATY A NUMBERS INTA KAMAR HAKAA_: 07034668929 Or 08077946539* *AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE* _Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_ _Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci _nfection_ _Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI _Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._ *08089965176* *07084653262* Gugu ta yi ta shararawa akan titi tamkar za ta tashi sama, su ma kuwa ba su daina bin bayanta a guje ba. Fuuuu motar Habib da Marwanatu ke ciki ta wuce da gudun tsiya. Babu wanda ya damu da itan a cikin su Jawaad in don hankalinsu kwata-kwata ba a wajen ya ke ba. Caraf ya Jawaad ya yi nasarar cafkar hannun Zeenah. Fizge-fizge kawai ta ke yi tana walla kiran sunan Meema. Habib na isowa wajen ya fizgi Laushi tare da fa in, "You're very stupid Jawaad! Ka kuwa ta a ganim tsantsan fusata da acin raina kuwa? Kai wani irin wawa kuma maciyi amana ne?" "Shut up!" Jawaad ya fa i a tsawace tare da mayar da dubansa ga Zeenah da jikinta ya saki alamar somewa. Wani irin cicci arta ya yi tare sa awa a kafa a ya shiga tafiya kasancewar ba bu nisa sosai daga inda suke zuwa Ar o Barkin o specialist Hospital. Ganin halin da Zeenah ke ciki shi ya hana Habib cigaba da tada jijiyoyin wuya. Don yana ganin jikin maman Meema a sake jikinsa ya hau rawa ya shiga bin bayan Jawaad in da ke auke da ita a kafa a. Khairat ta fi arfin mintuna talatin zaune a kan titi ga shi dare ya yi sosai. Kuka take yi sosai ganin yanda mijinta Jawaad ya banzatar da ita saboda karuwa ba tare da ya waiwayeta ba bare ya tuna ya barta kan titi a banza. Mi ewa ta yi a hankali tare da soma tafiya har ta isa gida, don ma Allah ya sa ba su yi mugun nisa da gidan ba. Tana shiga ta fa a kan gado ta shiga rizgar wani irin kuka mai ta ona zuciya. Sai ta ji gaba aya auren Jawaad in ya fice a ranta. ima da mutuncinsa duk sun bi kwalta. _BABIYO_ "Ni kake kallo kana fa awa duk haka, Auwalu? Ni!?" Mamiyo ta fa i tana nuna kanta. "Ke, Lauratu! Kar ki kuskura ki kuma fa in mummunar kalma a kan ana aya da ya fita zakka. Tabbas nononki dafi ne kuma mai tsatsa, shiyasa ana uku da kika shayar suka gur ace, ayan ne kawai Allah ya ku utar min da shi. Domin mahaliccinmu shi da ansa ya ce yana fitar da rayayye a cikin matacce, sannan ya fidda matacce a cikin rayayye. Allah ya cire min zakka daga cikin tsatsonki Lauratu, wallahi ba zan iya yafe miki wannan abun da kika aikata min ba. Kin cutar dani kin cutar min da ahalina, ki fa amin mai ya sa kika kashe mini Maimunatuna!" ya arisa maganar tare da isa gabanta ya sha i wuyarta. Kowa na aki ya girgiza tare da shiga mamakin yadda Babiyo ya yi wuf lokaci guda duk da jikin tsufa ya isa gaban Mamiyo cikin sakanni tamkar iska. Wani irin kakari Mamiyo ta soma yi tana neman wace hannun Babiyon da ke bisa wuyanta. eleri ne ya yi arfin halin isa wajen da suke ya shiga arin cire hannun Babiyon daga wuyar Mamiyon. Da yar ya yi nasarar hakan don ba aramin arfi Babiyo ya saka wajen sha e wuyanta ba. Hannunsa ya kama ya fitar da shi daga falon. Kuka Babiyo ya ke yi sosai don hatta jikinsa rawa ya ke yi sosai tamkar mazari. Zaunar da shi ya yi bisa cuisine sannan ya du a a gabansa tare da fa in, "Baffa!" sai kuma ya yi shuru yana arin tattaro jarumtarsa domin kwantarwa tsohon nasa hankali. Don shi kansa a tafashe ya ke da Mamiyon. Ji ya ke tamkar ya samu bindiga ya saita kanta ya irma mata har sai kanta ya tarwatse. Buum! aka bugo ofar da wani irin arfi wanda ya saka daga aleri har Babiyo suka ago da sauri tare da zubawa ofar idanu. Shi aleri sam bai gane ta ba, don ita haihuwar Lagos ce shi kuma bai ma ta a zuw Lagos in ba. Kuma idan sun shigo Abuja ita da mahaifiyarsa bai fiye ganinta ba, kuma bugi da ari ta girma yanzu. Babiyo ne a kallo na farko da ya yi mata ya an ja dogon tsaki don shi abunda ke gabansa ya saka shi mancewa da sha'aninta don so ya ke ya gyara mata zama akan abubuwan da ta aikata idan ya natsa. "Wannan kamar 'yar wajen Modibbo ko?" ya fa i hakan saboda ganin kamanni. "Mai ya faru cikin daren nan? aleri ya kuma fa i yana kallonta ganinta tamkar an hanka ota. Ita kuwa Marwa bin akin ta ke yi da kallo ganin ba in fuskan da ba ta san su ba. Can kuma sai ta yi saurin dawowa cikin hayyacinta tuno abunda ya kawo ta cikin gidan. Kai tsaye ta nufi Babiyo tare da zubewa a gabansa ta saki wani tsumamman kuka sannan ta shiga fa in, "Ga Hamma Jawaad da Habib can za su kashe kawunansu akan Karuwa! Kuma karuwar ba kowa bace face yarinyar da ta raba min aurena da uban 'ya'yana. Yanzu haka suna can bisa titi za su kashe kansu a kanta don kowannen su,na ikirarin kashe an uwansa." Da sauri Babiyo ya ago idanu ya zuba mata, can kuma ya kai hannu saitin zuciyarsa ya dafe ga wani tari da ya sar e shi ya shiga jerawa tamkar zai bar duniyar. Tarin nasa ne ya jawo hankalin Mamiyo da 'ya'yansa suka fito daga akin. Cikin sauri Baffa Lawal ya ariso wajen ya tallabosa ta gefen hagu kasancewar aleri na gefen damansa. Ganinfa Babiyo tabbas zai iya mutuwa donhar jini ya soma biyowa ta hancinsa, aleri bai san lokacin da ya kinkimesa ya fice da sauri ba, Baffa Lawal biye da shi a baya. Mamiyo kuwa wani murmushin da i ne ya su uce mata tare da furta, "A sauka lafiya" a kan le enta. Sai dai abunda ya matu ar shocking inta shine lokacin da ta le a waje ta window sai ta hango jami'ai zageye da gidan kowanne hannunsa ri e da bindiga kuma fuskan nan ba annuri ko ka an. Wani ja da baya ta yi tana mai dafe irji tare da kallon su Jibrila da su ma hankulan na su a tashe ya ke musammam ma Jibrilan. Hanyan da zai sadata da akinta ta yi bayan yi masu alama da hannu akan su kwantar da hankalinsu duk da ita in ta ma fi su shiga tashin hankali. Kan ka ce kwabo asibiti
Chapter 104 · 0% Book details