Sashe 47
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
in, "Na san kwata-kwata baka aunar maman Meema, amma don girman Allah ka taimaka min ka saka min ita a hanya ta bar wannan sana'ar da take yi, ka cika min duk wani burina a kanta. Ka kaita gaban iyayanta ta natsu har Allah ya fito mata da miji ta yi aure." Kallon ba ka da hankali Jawaad ya yi masa tare da zare hannunsa cikin na Habib in sannan ya ce, "Daren ranar da muka sauka a Lagos, ni ne nan na goge numbern Zeenatu a wayarka na sauya maka da wata Number, ta awarta kuma na sauya maka da tsohuwar layina da ke asa. Ka san mai yasa?" Baki sake Habib ke kallon Jawaad jin abunda ya ce. "Amma wallahi kai daga kai sai an iska! Yanzu fisabilillah abunda kai min ka kyauta?" Fa in Habib ransa ya an sosu da abunda Jawaad ya masa. "I'm sorry! Na yi hakane domin in cece ka daga irin haka da ya faru saboda sanin condition in mama da kuma yanda Baffa Gi o zai haukace akan haka saboda ka riga ka fa a min plan inka a kai. Ni kuma na riga na san ga wacce ka tsayar za ka aura kuma har kun daidai ta kanku. Kuma idan Babiyo ya samu labarin kai kanka ka san abinda a kai wa Baffa Bel o na koran kare daga cikin Ar o Barkin Shuru Habib ya yi na an da u kamun ya saki malalacin murmushin takaici tuno da Baffa Bel on sannan ya ce, "Kai min al awari za ka cika min burina, Kaita, idan kai min haka zuciyata za ta natsu har in iya sauke nauyin da ya rataya a kaina a kan Amatul kareem gudun fa awa halaka da fushin ubangiji. Don idan ka i tabbas zuciyata baza ta ta a zama waje aya ba kuma baza ta natsu ba har abada. Na san ka Kaita, You never go back on your words." Jawaad ya jima yana kallonsa kamun ya saki wani ajiyar zuciya sannan ya ce, "Allah ya dafa min wajen cika burukanmu!" "Burukanmu?" Habib ya fa i da mamaki. Basarwa Jawaad ya yi tare da fa in, "Eh mana, tunda ka saka ni aukar al awarin da ban shirya ba. Kuma burinka ai nawa ne in dai mai kyau ne." Dukan ansa Habibu ya yi sannan ya ce, "But you must be very careful! Ka san dai halin wannan tsohon mai gani har hanji." Dariya su kai gaba aya kamar babu abunda ke damun su sannan suka tafa. _Laushi_ A daren da aka kawo kayan nan da mugun fargaba ta kwana ganin manya-manyan makami har da su boma-bomai. Kuma a nan mazajan duka su goman suka kwana. ale Meema ta yi saboda sosai samarin suka bata tsoro gashi babu wanda fuskansa ya ke a bu e. Ko magana da body language suke amfani kuma ba wai don basa iya magana ba. Kwanansu takwas a gidan ka mun suka tattara suka koma inda suka fito. A ranar da suka wuce Sabo da Kaza ya diro gidan. Key in da ke wajansa ya yi amfani da shi ya bu e ya dudduba kayan sannan ya fito ya kulle akin. "Wannan yarinyar ya kamata ta koma makaranta. Akwai wani makarantar da nake son canza mata, Yahuza zai ri a kaita yana auko ta don na lura wancan bata da wani tsaro." Jiki dai a sanyaye Laushi ta ce, "Nagode sosai da taimako." "Ke dai ki tabbatar sirrina bai fita ko ina ba! Ki same ni a ciki yanzu, saurin nake ban da isasshen lokaci kuma a bu ace nake da ke." Haka nan Laushi ta samu kanta da fa in, "Ina al'ada fa!" Ta fa i hakane ba wai don gaskiya ne abinda ta fa i ba. "Muje ko an dabaru kya min!" Ya fa i tare da shigewa ciki. "Kai!" Ta fa i irin ba haka taso ba. Gashi Meema na ciki tana bacci. Har ta yi taku biyu ta tsaya cak tare da ri e kanta hannu bibbiyu ta kwatsatsa wani irin ihu sakamakon wani mahaukacin sarawa da kanta ya yi. Da gudu Sabo da Kaza ya fito daga aki Meema a bayansa wacce farkawarta kenan ta jiyo ihun mamanta. Wani irin juyi Laushi ke yi a tsakar akin, can ta nufi wajen bango ta ri a buga kanta da bangon da mugun arfi kuma da sauri da sauri. Meema ru ewa ta yi ta saki ihu tana kuka itama tare da arin ri e Laushin amma sai ta yi wani irin jifa da ita ta cigaba da buga kanta da bangon har kan ya fashe yana tsartuwar jini. Juyawa Sabo da Kaza ya yi da sauri ya shiga akin nan da makamai ke ciki ya fito da wata zungureriyar allura ya tsira mata a kafa A hankali ta shiga tsagaitawa daga buga kanta da bangon har ta tafi luuu zata zube ya taro ta ta fa a jikinsa. Cak ya agata ya kwantar a kan 3sitter sannan ya ware fankar akin. Meema kuwa jikinta babu inda bai rawa sai kuka take yi kamar zata shi e ganin Laushi ta koma ba ta motsi ga jini yana zuba daga kanta. Tashi Sabo da Kaza ya yi tare da shigewa akin makamai ya kullo ofa sannan ya dannawa wata Number da ya yi saving da doctor William kira, ringing hu u ya yi, Doctor William ya aga wayar. Bayan gama sauraran maganar Sabo da Kaza doctor William ya shiga fa "A brain aneurysm also known as a cerebral aneurysm or intracranial aneurysm is a bulge or ballooning in a blood vessel in the brain. An aneurysm often looks like a berry hanging on a stem. Experts think brain aneurysms form and grow because blood flowing through the blood vessel puts pressure on a weak area of the vessel wall. This can increase the size of the brain aneurysm. If the brain aneurysm leaks or ruptures, it causes bleeding in the brain, known as a hemorrhagic stroke. A ruptured brain aneurysm occurs in the space between the brain and the thin tissues covering the brain. This type of hemorrhagic stroke is called a subarachnoid hemorrhage Brain aneurysms are common. But most brain aneurysms aren't serious, especially if they're small. Most brain aneurysms don't rupture. They usually don't cause symptoms or cause health problems. In many cases, brain aneurysms are found during tests for other conditions. However, a ruptured aneurysm quickly becomes life-threatening and requires medical treatment right away. If a brain aneurysm hasn't ruptured, treatment may be appropriate in some cases. Treatment of an unruptured brain aneurysm may prevent a rupture in the future...." "What type of brain aneurysm is she suffering?" Sabo da Kaza ya katse shi ba tare da ya ida bayani ba. "She's suffering from Fusiform aneurysm." Ya bashi amsa. "What's the causes of Fusiform aneurysm?" "High blood pressure, Smoking, Alcohol abuse, Atherosclerosis, Trauma, Family history of aneurysms, Cocaine or amphetamine use." it sabo da kaza ya kashe wayarsa ba tare da kuma cewa komai ba. "_Menene kuma Brain aneurysm? (Za ku ji bayani da Hausa a next page In Sha Allah. Na san wasu da dama basu ta a jin sunan ciwon ba ma.) #Brain aneurysm #Laushi #Meema #Jawaad Kaita #Habib Girei o Barkin o Family #Babiyo #Mamiyo #Mama Halima awari #Rayuwa da Mutuwa #My Destiny #Matar Sayyadee 08128755583 #Baffa Gi [2/26, 5:29 PM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 29 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ku yi joining domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* Aneurysm shine kumburin jijiyar dake auke da jini daga zuciya ya kai shi sassan jikin an adam. Brain aneurysm kuma wata cuta ce da ke faruwa idan artery dake a walwa ya kumbura, wato raunannar jijiyar jinin kwakwalwa. Cuta ce wacce idan ta kai wani mataki take haifar da raptured brain aneurysm (Ma'ana fashewar kumburin ko ita jijiyar walwar da ke sadar da jini.) Raptured brain aneurysm na janyo matsanaicin na asu ga lafiya kamar su; matsanaicin ciwon kai na fitar hayyaci kuma mara misaltuwa, zuban jini daga cikin walwa, walwa ta yi dameji, doguwar suma, shanyewar arin jiki har ma da mutuwa nan take. Abubuwan da ke jawo cutar Brain aneurysm sune kamar haka; hawan jini, shan sigari, wiwi da sauran kayan haya i, cutar magudanun jini wacce take aukuwa sakamakon kitse daya tattaru ya cushewa magudanun jinin, tashin hankali, gadon ciwon daga cikin family, tu'amali da hodar iblis, shan miyagun wayoyi da sauransu. Amma bincike masana kimiyya ya nuna mafi yawancin abunda ke janyo cutar sune; hawan jini da tu'amali da miyagun wayoyi, shaye-shayen kayan haya i da hodar iblis. Shi kuma Fusiform aneurysm; ba kasafai suke faruwa ba. Shi Fusiform aneurysm kumburin magudanar jijiyar jini ne a duka angarorin jijiyoyin. Irin wannan anuerysm in yana da mugun wahalar magani, amma kuma suna da wuyar fashewa. Shi Brain aneurysm wani waje ne kawai a brain yake kumbura, amma Fusiform aneurysm gaba aya yake kumbura. Kuma Fusiform aneurysm Laushi ke auke da shi. Fitowa daga akin Sabo da Kaza ya yi tare da tsayawa a bayan kujera yana kallon Laushi da ke bacci a wahale, Meema na gefenta ta zabga tagumi babu abunda ke zubowa daga idanunta sai hawaye masu umi. Ta e baki ya yi yana mai mayar da kallonsa gun Meema. "Mai ya samu Mummyna? Mai yasa take ta buga kanta a bango? Ta ta a irin haka a Paris har muka je asibiti. Kuma ka ce mana baza ta sake yi ba kuma ga gashi yau ta kuma yi " Meema ta jefa masa tambayar tana shasshe ar kuka. Yafito ta ya yi da hannu, kamar