← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 74 OF 143

Sashe 74

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Wato ko Munzali, ban ta a ganin jarumi kuma tsayayye kamar sugaban asarmu Barr Abdul-Hameed Muhammad Barkin o ba. Shugaba adali. Shekaran jiya fa ba aramin abu akai ba a asar nan, ya sauke minister ku i, na ilimi da kuma na harkar noma, likitocin asibitocin gwamnati kuwa ance ya kori fin hamsin saboda rashin kula da marasa lafiya, sai su tafi na ku i da suka bu e suna aiki a can, ga uban tsada kuma. Ni dai wallahi ina bayan masu jinjina masa." Wanda aka kira da Munzali ya ce, "Ai mutumin ya yi ne wallahi! Ni abunda ya fi burge ni ma shine yadda yake cin uban masu tu'amuli da miyagun kwayoyi. Da an kama ka dashi, life in prison (mutuwa za ta fito da shi daga magar ama)." "Au-au-au! Tsohon zance. Shin yanzu ba ka ji sabon dokan da ya fitar ba wanda ya jawo cece-kucen jama'a ba? To ai kuwa sabon doka da ya fitar a kan masu harkar shaye-shaye da safarar wiwi da sauran su shine kashe mutum nan take da an kama shi. Shine fa mutane su kai caaa har da wa ancan mutanan an bani na iya wato human rait (human right) sun yi kane-kane har da zanga-zanga a kan su basu yarda da wannan tsari ba kuma basu lamunci a rattaba hannu a kai ba." "Ahaaf! Ka ji ba. Ai shiyasa ga yaran nan namu ko ina ka shiga su za ka gani suna zu e-zu e duk sun lalace. Su ne sace-sace da sara suka. Duk me ke jawo hakan idan ba shaye-shayen ba. Wallahi wannan shugaban na ari sosai. Dubi dai lokacin da yayi ministern habuja, Abuja tai tsaf da ita. Ni Allah yasa ma kar su kawar mana da shi ganin yanaa mana abun arziki musammam ma Arewa." "Yi shuru muji, gashi an fara labari, saurari kanun labaran ka ji," ya fa i yana aro arar rediyon. _A labarin yau dai za ku ji cewar First Lady wato mata a wajen shugaban asar wannan asa tamu ta bayyana wani a kan shugabar asarmu wato Barr Abdul-Hameed Muhammad Bar indo wanda matasa suke masa la abi da *_Baban matasa kuma Dodonsu*_. Sannan a wani majiya mai arfi sun tabbatar da cewar EFCC ta yi ram ministern man petur sakama wamushe ku in gwamnat har dala miliyan ari da goma, sannan kuma shugaban asa ya kuma jaddada maganarsa a kan cewar duk wanda aka kama sa shafarar kayan maye hukuncisa kisa ne nan take. Wa annan sune kanun labaran ga cikakkun labaran._ _First Lady a ga tsohon gwammar kaduna na dubu biyu da takwas kuma matar shugaban asa mai ci a yanzu wato Hajiya Asma'u Sulaiman Gudidi, ta fito ta bayyana cewar mijinta Barr Abdul-Hameed yana da a wacce ba a san inda take ba tun tana da shekaru sha aya a duniya wanda yanzu hakaa shekarun ar da acewa goma sha uku, sai dai ta ce wannan a ba arta bace, a ce da ba aure aka haife ta ba. Kuma bayyana cewar wannan rubutu da ke ta yawo a social media wata uku bayaa akaan matarsa ta biyu gaskiya ne ba anzon kurege bane. Tabbas matarsa wacce kuma ar uwarsa ce wato Hajiya Zeenatu wacce bariki ta bataa sunan Laushi cikakkiyar karuwa ce kuma an kwaya ta bugawa a jarida. Hajiya Asma'u first lady ta ara da cewar idan har shugaban asa yana son hukunci to ya fara ta cikin gidansa._ if ya kashe rediyon tare da kallon Munzali da ya buga tagumi yanaa sauraro ya ce, "Munzali ka ji shegiyar matar nan abunda ta ullo dashi kuma.......!" Zaune take a kan lumtsetsiyar kujera mai cin mutum biyu, afarta aya a kan aya tana karanta jaridar da PA inta ta kawo mata tare da sakin wani shegen murmushin jin da "Aikin ki ya yi kyau PA!" ta fa i tana mai sauke afarta aya a asa tare da zare glasses in da ke ma ale a fuskanta. Kamum ta furtawani kalma wayarta ta hau ruri....... #Meema #Esmeralda #Aizaad #Asma'u First lady #Abdul-Hameed #The war #Family Saga #My Destiny #Matar Sayyadee [7/30, 3:25 PM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 45 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* Kallon wayar ta yi tare da an sakin tsaki asa- asa ganin mahaifiyarta ke kiran wayar. Ringing ya yi har ya katse bata aga ba, yana katsewa wani kiran ya sake shigowa. Nuni Her Excellency Asma'u ta yi alamar PA ta auki wayar. Cike da ladabi PA ta kai hannu ta auki wayar tare da latsawa ta kara a kunne. "Asma'u ashe ke dabba ce ban sani ba! Mijin naki za ki tonawa asiri a idanun duniya saboda kishin banza da wofi. To ki sani ba shika ai kika wula anta ba har da ke kanki, domin duk wani ba in fentin da ya shafe shi ya shafe ki!" tana gama fa in wayar it ta kashe wayar. Da hannu Her Excellency ta yiwa PA alama da ta mata bayanin abunda mahaifiyar nata ta ce. Rusunar da kai PA Samira ta yi tare da fa in, "Ki gafarce ni your Excellency, bakina bai yi tsaurin da zan iya fa in abunda mama ta ce ba. Maganganu ta yi cikin acin rai kuma duk akan abunda ya faru ne na batun fitar da shirrin His Excellency." Jinginar da kai ta yi jikin kujera tare da sakin murmushi sannan ta ce, "Kira taron an Jarida." tana gama fa in haka ta mi e ta nufi wani upstairs da tsayawa fa in tsaruwarsa ata baki ne. Cikin abunda bai fi mintuna aya ba, kira ya ri a shigowa wayar Her Excellency Asma'u (First lady). Amma ta yi biris da kiran. Zaune ya ke a katafaran office insa AC na ratsa shi. Jaridu ne kala-kala a gabansa da PA insa ya kawo masa. Wani irin murmushin takaici da kuma ba in ciki ya saki bayan ya gama karata wani gajeran rubutu a cikin jaridar wanda aka yi da manyan ba _SHUGABAN ASAR NIGERIA WATO HIS EXCELLENCY BARRISTER ABDULHAMEED YANA DA WATA OYAYYIYAR A DA YA HAIFA DA KARUWARSA BA TARE DA AURE BA, AMMA DAGA BAYA SAI YA AURE TA DOMIN GUDUN TONUWAR ASIRINSA_ Wayarce ta yi ara, kallon screen in ya yi, ganin wacce ke kiran sai ya saki lallausar murmushi tare da aga kiran. Shasshe ar kukanta ya soma dukan kunnensa, wani rumtse idanu ya yi tare da furta, "Zee-meed, you're not longer a baby" cikin wani voice ya yi maganar wanda ita ce ka ai ke jin irin wannan sautin. "Ssshhh! Stop crying babyna, komai zai wuce kin ji?" Kamar yana gabanta ta shiga gya a kai a hankali. "Matar shugaban asa guda tana kuka...... Noo I don't want to here that again, ni ka ai nake son jin wannan sautin tare da wannan tsadddun hawayen suma kuma na shagwa a, ni kuma in bi ina lashe su." Duk da kasancewarta cikin tashin hankali sai da ta murmusa. "Ke da waye a inda kike?" ya tambaya yana gyara zama a kan kujera kamar babu abunda ke damunsa. Kallon inda Ladi katifa ke zaune ta yi tare da fa in, "Ni da aminiyata ce." "Ki fa a mata ta rarrasar min ke kamun na dawo yanzu. Ban so ki ara kuka ko ka an, and where are the kids?" A hankali ta bashi amsa da, "Awwab na tare dani, Muslimat da Muhaysim suna wajen Nenne." "That's very good. Ni ma gani nan bisa hanya, I love you!" "Love you too!" ta fa i tare da yanke wayar. insa dake tsaye yana jiran ya kammala wayar da ko kalma aya bai ji ba daga maganar Excellency in ya yi saurin soma magana bayan ya ga ya ajiye waya a kan tebur "Your Excellency umarninka nake jira yanzu nan domin kamo duk wani da ke aiki a wannan gidan jaridar da kuma gidan rediyon da suka fitar da wannan zancen banzan!" PA ya fa i ransa a matu ace. Murmushi ya kuma saki a karo na biyu tare da fa in, "Babu bu atar haka PA. Ina son ka soke duk wani zama da zan yi a yau da koma wanene, zan shiga cikin gida!" yana gama fa in haka ya mi "Your Excellency awa biyu kenan sirikinka wato tsohon gwamnar jihar Kaduna yazo domin ganawa da kai amma sakatariya bata bashi wannan damar ba." "What!" fa in His Excellency ransa a ace sannan ya cigaba da fa in, "Kana hauka ne za ka bar surukina a waje for morethan two hours! " Yana kawowa nan ya fita fuuu ya bu ofar tare da watsawa sakatariyarsa da ta yi sauri mi ewa tsaye wani irin mugun kallo sannan ya nufi surukinsa da ya mi e tsaye alamar girmamawa ga Abdulhameed Rusunawa ya yi tare da fa in, "Barka da zuwa sir, ban san ka nan ba. Mu shiga daga ciki." ya fa i hakan tare da juyawa ya nufi office, baban matarsa biye dashi a baya har cikin office Suna zama gaba ayan su a tare suka kalli tan ameman TVplasma in da ke manne jikin bango. Ganin haka cikin sauri PA dake tsaye ya auki remote ya ara volume. Her Excellency Asma'u Sulaiman Gudidi ce tsaye gaban an jaridu. Sanye take cikin wani arnen less da yasha inkin doguwar riga bubu ya ji shuwaris stone sai walwali yake. Fuskanta manne da tafkeken glasses da ya ara fito da kyawunta kuma ya oye shekarunta. Fuskanta ya sha make-up kuma ta yi kyau sosai. Gyalen nan a kafa
Chapter 74 · 0% Book details