Sashe 5
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
aga labule Ladi katifa ta yi tare da fa in, "To! Cin dan o harda su kaza. Kai kuma kana garjejan ato mai ya kawo ka nan wajen?" "Ke! Wallahi ahir inki. Ko da wasa kar ki kuma kai ni wannan jinsi. Can gasu gada billahi. Ni ba abun kunya bane a wajena inyi tum ur mu dambace a goge raini. Wanene aton? Tsohon da aka baro can gida ko?" Fa in Salmanu yana tauna chewing gum tare da bada sautin "Kai! Ashe baka da kunya? Fice min da gani a ofar akin nan." Ladi Katifa ta fa i a fusace. "Wallahi ina wanke fuskanki da mari kika kuma kai ni jinsin an maza. Haba! Wannan wani irin bala'i ne haka? Kalli nan ki gani; Rigar mama ce jikina. Ga abu nan tantsama-tantsama sun cika irji kina kallo amma shine don tsabar iskanci kike kira na da kai abun ko da in ji. Ke ni ban iya dogon zance. Kin san shi wannan abun na mu na mata bai fiye son surutu ba. Yanzu kyaji shaa yana zubowa. Mi o min iyar kawai na wanke ta, ko kuma ki bani hanya in shiga ciki nai mata sa i bakwai." Ya arisa maganar da buga cinya tare da bada sautin as da chewing gum. "Ungo nan!" Ta yi masa da uwa tare da cigaba da fa in, "Wani lalacewar ne zai saka na ba gansamemen ato irin ka jaririya kai mata wanka." Ladi katifa ta fa i har da dungure masa kai ankwalin da ya kima a kai ya fa asa. Bu e baki yayi yana kallonta kamun ya ce, "Lalacewar da ta kawo ki bariki. Ke bari dai ki gani." Ya arisa maganar tare da wurgi da zanin dake jikinsa sannan ya soma arin tattaro jallabiyar dake jikinsa zai cire. Da gudu an uwansa audu mai suna Sadisu, amma sai ya mayar da sunan zuwa Sadiya ya ri e jallabiyar gam tare da fa in, "Hajj Lanti! Hajja Lanti!! Fito kiga tereran banka a a cikin gidan nan. Salma Nice ke neman yin tsirara tana neman tona mana asiri mu an matan gidan nan. Haba Salma! Ina hankalin naki ya tafi ne? Tsirara! Oh ni na shiga Aljanna ban fito ba ni Sadiya!!" Ya arisa maganar yana tafa hannu bayan sakin jallabiyar Salma nice "Bar ni! Bar ni Sadiya in nuna mata nima kwallon Shegiya ce. Idan ban da iskanci ta kalli dam asheshiyar budurwa kamar Ni a gabanta, amma sai ta ri a turani jinsin an maza. Ai da niyyata in tu e in yi zigidir domin ta tabbatarwa idanunta mi in jinsi aya muke da ita. To me zata nuna min, irjin ko mazaunan?? Aikin banza. Ai da kin bar ni Salma na gwada mata iskanci." "Wai hayaniyar me nake ji haka? Ban san iskanci da sassafen nan fa. Ke kuma Sadiya mai ya kawo ki nan angaren?" Fa in Hajja Lanti rai ace. "To kin ganni nan makanta na gujewa an gidan nan domin kuwa Salma nice ce ta yi arin bayyana tsiraici domin ta tona mana asiri mu an matan gidan nan duk da dai kowacce mace da irin irar jikinta; Wata celinedion, wata Shakira, wata kuma Nikiminaj. Amma kuma ai abunda ke jikin wancen ita ke jikin ar uwarta." Fa in Sadisu (Sadiya). "Eh lallai! Babu shakka." Ladi katifa ta fa i tana watsa masa harara. "Hajja Lanti, wannan ar iskar karuwar ce ta kai ni bango. Daga zuwa kar an jaririya domin na yi mata wanka sai kawai ta hau zagina tana tura ni jinsin an maza! Ni wallahi da wanke fuskata ta yi da mari hakan sai ya fi min da tura ni jinsin an mazan da ta yi." Fa in Salmanu (Salma) tare da aukar zanin da ya yar ya aura a kan irjnsa. "Ke, Ladi ki tsaya iya matsayinki a cikin gidan nan. Wa annan da kike gani sune gidan nan. Ban wasa da su kuma ban bari aci zarafin su ko ka an. Mun ga irin ku da yawa. Nan gaba ka an kuma sai ku ri a bin su kuna ar murya. To duk wasu manya-manyan da masu ku in garin nan ka an ne basu sani ba. Sune ke ha a duk wacce ta amsa sunanta da alhazawa a cikin gidan nan. Kuma Salma ni ce nan na turo ta domin ta wanke jaririyar. Sannan ba cewa na yi ki same ni a akina ba?" Hajja Lanti ta fa i tana kallon Ladi Katifa. "Ehe! Fa a mata dai." Fa in Salmanu yana rausaya tare da kaiwa Sadisu (Sadiya) hannu suka kashe tare da ha uwawu su kai shewa. "Kiyi ha uri Hajja Lanti. Na ga yana namiji kuma zai yi wa jaririya wanka." Ladi katifa ta fa i kanta a asa. "Wallhi ina mai sharara maki tafi kika kuma ce min ato. Ke wallahi Allah ya isa tsakanina da ke! Hajja Lanti a gabanki!!" Ya arisa maganar kamar zai fashe da kuka. "Ki iya bakinki Katifa!" Hajja Lanti ta fa i da arfi. "Ki min afuwa hajja!" Ladi katifa ta fa i ta tausashe. A can cikin akin ar sita inda maijego ke ciki kuwa; tun lokacin da ta ji daga bakin Hajja Lanti su Salma da Sadiya (Salmanu da Sadisu) ke kai karuwar da ta amsa sunanta a cikin gidan ta yi wuff ta mi e daga azabar ciwon cikin da ke nu usarta tare da dadumar jinjirar da ke kwance bisa katifa nanna e a cikin zani ta yi wuff ta fito tare da fa in, "Ungo nan Salma nice. Ni ce nan uwar jinjirar nan. Babu uban da ya isa ya hana ki wanke ta. Ba ma wannan ka ai ba, na baki wu a da nama ki za i sunan da ya dace ki saka mata. Ai duk jinsi aya muke." Wani uwar gu a Salma nice ta saki tare da buga buje..... Mu ha u gobe Please. Yau in ma don kar nai disappointing in ku ne. _MATAR SAYYADEE_ 08128755583 *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee Page 4 "Kai Jama'a! Wato idan har kai ne fa to kai in ne. Za ki iya matsawa yanzu ki ban waje na amshi jinjirar ko kuwa? Tun da dai wacce ta yi wahalar bu afafun ta au cikin ta kuma sha wuya ta haife ta ta ban izinin wankan. Ko tare kuka ji da in da kuma wuyar fitar kan jinjirar?" Salmanu ya arisa maganar yana zazzarowa Ladi Katifa idanu. "Waiiii! In mutu mata an uwana su kai ni ba garada ba. Wannan ba ar jinjirar fa? Tun da uwata ta haifan ban ta a ganin jinjira ba a ba sai yauuu. Asheee!!" Sadiya (Sadisu) ya arisa maganar tare da ri e ha a yana ara le en fuskan jinjirar da Salma nice ya kar a a hannun uwarta. "Ke, Sadiya! Ban son iskanci wallahi. A kan wannan jinjirar sai in mance mu awayen yarinta ne. Oh ni Salma ya ma ake kiran sallah? Au na tuna...." Ya arisa maganar yana mai karkata kan yarinyar ya soma kiran sallah a kunnenta. "To! Allah na tuba. Ni ban tambayi shin ko mace mai haila za ta iya hu uba ba. To astagfirullah idan ma ba'a yi. Jama'a ni Salma na ra awa yarinyar nan suna 'Fareeda' amma kuma za'a ri a yi mata inkiya da ( _Meema_). Sannan ina gayyatar kowa da kowa, rana ita yau za'a ra ashe a shashe sannan aci a sha kowa yayi koduma. Sannan kuma matsayina na mara in sunan _Meema_ na bada dan areran rago kyauta domin ayi sunan kowa bakinsa ya sashe. Maijego kuma na dau nauyin inkuna har kala bakwai domin ta shiga ta fita ranar suna. an ba in ciki kuma sai a kunna risho a zauna a kai." Kasancewar kusan rabin da kwatan gidan suna wajen, sai suka hau ihu da shewa tare da saki batsa. Laushi kuwa; ji ta yi ta kammala saboda gindin zaman da ta samu a wajen Salma nice. "Sadiya, muje ki aran bahon nan da kike gashin basir. Sannan ki taimaka min ki jona min ruwan zafi a heater tunda akwai wutan lantarki. So nake na gasa Meema sosai don kar ta yi warin ashi. Ban san ko ni ka ai na ke hangen wani abu ba tattare da jinjirar nan. Ku na lura bakin fatarta kawai kuke iya hange. Amma ba ku hango tsantsan kyawun da Allah ya yiwa wannan baiwar Allah. Ni nan Salma ni ce zan raine ta." "A'a fa! Kar ki kai Sadiya inda Allah bai kai ta ba. Ni na isa na ce Yarinyar nan mummuna ce! Kawai dai mamaki na ke yi don yau ne na fara ganin fatar jaririya ba i. Amma kuwa in dai magana ake ta tsantsan kyau, idan aka zo kan jaririyar nan anzo arshe. Kuma da gani za tai diri. Allah dai ya raya." Fa in Sadiya (Sadisu). Da "Ameen." Salma Nice ta amsa tare da nufa akin da ya kasance na shi. Cire zanin da aka lullu e jinjirar yayi sannan ya gyara zanin ya mayar da ita ya lullu e sannan ya kwantar a katifa. Mi ewa yayi yana an wa e-wa e tare da nufa wajen kayansa ya ciro wata farar robar sabulun salo ya ajiye a kan gadon daidai shigowar Sadiya (Sadisu) da baho a hannunsa tare da fa in, "Ga bahon nan. Sai kuma me zan kawo miki ar zaman wanka?" Ya arisa maganar da dariya. "Ban son iskanci Sadi baby! Ki au ku i gashi nan kan katifa ki tafi kantin broda ki sayo min wannan set in kayan sanyin na jarirai. Bai wuce dubu uku ko biyu da biyar ba." "Ahayyye camassss! Gaskiya yarinyar nan ta zo da goshi cikin gidan nan tun da har Salma ta iya cire ku i ma udai ta yi uban hidima haka; ga rago, kayan fitar sunan uwar, abincin suna da kuma kayan jaririai. Ko da yake, na san Salma ba ta abun banza. Kin san inda za ki fanshe ne shiyasa." Wani dariya Salma Nice ta kwashe da shi tare da fa in, "Ke ma dai kin sani! Idan kika ga ina rawar jiki to na samu bayanai daga