Sashe 137
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
e junansu su kai sosai sannan ya zaunar da ita akan aya daga cikin kujerun akin ya hau yi mata fifita da asan rigarsa. Meemah kuma gefen da mamanta ke zaune ta zauna tare da ri o hanmunta am don ji ta ke tamkar wani zai wace mata ita. Babu abunda ke fitowa daga idanunsu sai hawaye. Burin Zeenah shine ta ke e da 'yarta domin tai mata wasu tambayoyi game da rayuwar da ta yi a can asar Colombia. Baffa aleri ne ya yi gyaran murya tare da fa in, "Koke-koken ya isa haka Zeenatu. Ba ta haka ya kamata ki godewa Allah ba da ya sake ha a ki da arki da ki ka cire rai da sake ganin ta ba. Ba na son wannan koke-koken yana aga min hankali ba ni ka ai ba har da sauran 'yan uwana gasu nan." "Bar su, bar su su yi kuka Abubakar! Kukan farinciki suke yi. Ni kai na ji na ke tamkar na fashe da kukan! Ka mance irin kukan da kai min ne lokacin da na kira ka dawo Ar o Barkin o? Ko kuma mancewa ka yi da lokacin da ' an uwanka ga su nan suka rungume ka kuna ta kuka a gabana har da na kewar mahaifiyarku? Ka barsu su yi kuka wani nauyine ke raguwa a zuciyarsu. Sai daga baya na ganr tabbas zubar da hawaye ma ni'ima ce da Allah ya yiwa an Adam. Yi kuka Zeenah, Farida ke ma yi kuka!" Aikuwa kamar ya zuga su suka cigaba da rusa kuka tamkar an yi mutuwa. Sai da suka gaji don kansu sannan su kai shuru suna shasshe a. Luran da Babiyo ya yi nauyin ya ragu sosai a zukatansu sai ya danna forward a wheelchair insa ya ariso gaban Zeenah da Meemah ya tsaya tare da kallon Meemah sannan ya furta, "Ba komai na ke so a tattauna a wajen meeting game da lamarinki ba, shiyasa na ke son yanzu a gaban mu innan kawai ki fa a mana tarihin rayuwar da kika yi tsayin shekaru goma sha uku a asar Colombia domin na yi tanka a da rairayen abunda sauran 'yan uwa ya kamata su ji da wanda bai kamata ba su ji ba." da rayen masu jajayen kunne ya yi maganar kasancewar bai jin spanish. Meemah ta ago ta kalli kakan maman nata tare da share guntun hawaye sannan ta bu e baki ta soma ba su labari tiryan-tiryan tun lokacin da Adelberto ya mi a ta a hannun Esmeralda, rayuwar cikin cage in da ta yi da su Leo da Issabella, videon mahaifiyarta da aka nuna mata na mahaifiyarta tana kar an ku in cinikinta da ta yi da kuma shara in da Esmerald ta bata na mata aiki tsayin shekaru goma sha kamun ta samu freedom, training da aka musu na harbin bindiga, fa ar hannu da kuma sarrafa cocoaine da yadda za su iya fitar da suzuwa wata asa a jirgi ko a mota ba tare da an cafke su ba. Kashe Carlos mijin Issabella da Alajendro ya yi bisa umarnin Esmeralda, aikin da Esmeralda ta saka Meemah ta yi saboda ceton Issabella da anta Nicolas, kashe ta da ta yi bayan ta saka ta ha iye Cocaine da kuma farka cikinta da ta yi har izuwa kamun da Aizaad ya mata da labarin da ta bashi, guduwa da ta yi daga wajensa bayan sumar da shi, ha awa Esmeralda plan in da aka kamata aka kasheta, yadda ta auri Leonardo a coci da guduwar da ta yi ta barsa domin zuwa ta kashe mahaifiyarta. Ha uwarsu da Aizaad bayan saukarta a jirgi, kai ta gidan yari wajen Yasaar da ya yi har izuwa nasihar da ya mata har ya karya alkadarinta na fasa kashe mahaifiyarta da ta yi niyyar yi. Dogon ajiyar zuciya Zeenah ta saki mai arfi tare da danne irjinta da hannu sannan ta silalo daga kan kujeran a sume. Da sauri Meema da His Excellency suka ri o ta suna. Meema fasa ara ta yi don idan mahaifiyarta ta mutu itama zuciyarta bugawa za ta yi ta mutu. Abdul-Hameed kuwa ru ewa ya yi hawayen na zubar masa na tashin hankalin labarin da Meemah ta gama ba su da kuma halin da matarsa ta ke ciki a yanzu. Kasa yi mata komai ya yi, momcy ce da itama hankalin nata a tashe ya ke ta taho ta ri o Zeenah a hannun Abdul-Hameed tare da fa in, "Ku ban ruwa suma ta yi!" Da sauri Abdul-Hameed ya juya domin auko ruwan har yanaa tuntun e ya nufi kitchen in Babiyon ya auko ruwa ya dawo. Su Baffan ma gaba aya mi ewa suka yi hankali a tashe suna kallon Zeenah da bata munfashi. e min murfin ka tsiyayomin ruwan a hannuna!" Momcy mahaifiyar Aizaad ta fa a tana mai mi awa Abdul-Hameed hannu shi kuma ya tsiyaya mata ruwan ta shafa sau uku a fuskan Zeenah. Wani numfashi mai arfi Zeenah ta ja tare da tashi zaune zumbur tana kalle-kalle. Sai da ta gama arewa 'yan akin kallo tsaf sannan ta furta, "Ke nan ba mafarki na ke yi ba? Inna lillahi wa inna ilaihir raju'un! Na shiga uku ni Zeenatu. Yanzu Meema ke ce kika yi wannan azantacciyar rayuwar a asar Colombia? Meemah ha iyar cocaine, harbi da bindiga da kuma aure kafiri a coci? Na shiga ukuna! Taurin kaina bai jawo min komai ba sai asara da dana sani. Tur! Da rayuwata. Ni da ma mutuwa kawai na yi na huta! Ashe tarihi ya kusa maimaita kansa, na yi yun urin kashe mahaifina ni ma 'yata ta taho da zummar kashe ni. Da badan turo Aizaad da Allah ya yi ba da tarihi ya maimaita kansa. Wallahi, tallahi billahil azim ban san wani an iska ba mai suna Adelbarto balle kuma wata Esmeralda da ke can asar da ban ta a le awa ba. Na shiga uku, Baba ka yafe min laifukan da na aikata maka!" ta fa i bayan ta rarrafa ta kamaa afafun baffa aleri. Kowa a akin kuka kawai ya ke yi na tausayin Zeenah da 'yarta. Babiyo ma hawayen kawai ya ke yi ya kasa furta komai don shi kansan he was shocked da labarin rayuwar da Meeman ta yi a Colombia. "Wannan labarin ya tsaya iya mu anan kawai. Kada labarin safara cocaine da Meemah ta yi ya shiga kunnuwan kowa a cikin gidan nan, haka ma labarin auren cocin da ta yi ban so kowa ya ji. Ke kuma ki sani babu wani aure tsakaninki da shi yaron nan domin addininku ba aya ba kuma ko da ya musulunta ba zan yarda makashi ya auri iyar jikokina ba. Daga yau a wannan rana ki mance da kin ta a rayuwa a colombia balle kuma wani an iskan yaro can wai shi Leo. Ban so na ara jin sunan ko sau aya a bakinki. Za ki samu miji an gidan mutunci mai addini in sha Allah. Gaba ayan mu nan ahalinki ne kuma muna matu aunarki. Zan baki labarin da ke baki san shi ba a yanzu, amma kamun nan ina so ki sani ko wannan (ya nuna Abdul-Hameed) da ya ke amsa sunan uba a gare ki ba zai ta a kwatanta soyayyar da mahaifiyarki ta ke maki ba sai dai ya yi iya nasa. Makirci ita wannan kafirar ta ha a domin ta raba ki da mahaifiyarki. Amma mahaifiyarki mutuwa ne kawai bata yi ba na rashinki a kusa da ita," tun daga nan ya soma bawa Meemah tarihin rayuwar gidan kaf tun daga lokacin da ya kori 'ya'yansa bisa sharrin da Mamiyo ta masu har izuwa bayan raba su da Yasaar ya yi, zamanta a Denmark da yadda ta zo Ar o Barkin o da abubuwan da suka faru har zuwa auran da Zeenah da Abdul-Hameed ya yi. Komai sai da ya fa a mata cikin harshen turanci yana sharar hawaye. Meemah kuka ta shiga rerawa bayan kwanciya flat in da ta yi a asa ta rumtse idanu maganganun suna mata amsa kuwa a kunne. Can kuma ta rarrafa ta kama hannun maman da baban ta ri e gam tana kuka sannan ta fa a jikinsu ta rungume. Abdul-Hameed sai ya ha asu su biyun ita da Zeenah ya rungume yana kuka tamkar aramin yaro. Su baffa ma kukan suke yi. Alhaji Haruna idanunsa har an kumbura su kai jin labarin da Babiyo ya bada a kan yadda ahalinsa suka nemi tagayyar sabida dukiyar da anan gidan duniya za a barta da kuma jinjina irin kafiya da taurin kan familyn tun daga kan kakan-kaka. "Ku tashi ku kai yarinyar wajen kakanninta mata su ganta, kuma ku tabbatar wa annan kayan jikin nata ta sauya su. So na ke da dawo cikakkiyar iyar fulani." Babiyo ya fa i don ya gaji da ganin koke-koken. Shi kansa ji ya ke tamkar kansa zai rabe gida biyu. Ya yi tsufan da walwarsa bata bu atar tashin hankali sam. Zeenah kamar jira dama take sai ta mi e ta ri o hannun Meemah suka soma tafiya. Abdul-Hameed in ma mi ewar ya yi ya bi bayansu ganin yadda matar tasa ke tangadi kamar za ta fa asa. Shi ya bu ofar suka fito daga akin. Wani irin amewa tare da sarawa ja kariyar nasa suka masa sannan suka bu e masa mota cikin saurin bayan wasu daga cikin sun zagaye su gaba da baya gefe da gefe har su ukun suka shiga gidan baya. Magana ya yi da soldier in da ke gaban mota a kan inda za su nufa yanzu, shi kuma ya sanar ta cikin over-over sannan suka tada motar suka nufi gidan Nenne. Har ga Allah Zeenah ta swaje mamanta suka soma zuwa sai dai bata nuna hakan a fuska ba. Nenne na can bata san mai ke faruwa ba, tana farfajiyar gidan ta ga mai gadi ya wangale gate uban motoci sun fara shigowa. Tsaye tai tana kallon ikon Allah don duk Abdul-Hameed in zai zo sai ya sanar da ita ko da kuma shi ka ansa zai zo cikin adda kama. Bayan motoci sun tsaya da sauri aka bu e masu murfin motar suka fito daga ciki. Jikin Nenne wani irin rawa