Sashe 36
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
asa sai ta samu shanyewar arin jiki. Har ya yi taku biyu, sai ya dawo da baya tare da du owa daidai kunnanta ya ce, "Ba suyi wa arki fya e ba, amma sun kusan nakasta rayuwarta. Don sun sha a mata Cocaine sannan sun mata allurar barci mara iyaka tare da ura mata kwayoyin da ko ke sun fi arfin ki bare yarinya ar shekara 9. Akwai yiwuwar ta samu ta un hankali saboda dukan kanta da suka yi da wani abu," yana gama fa in haka ya mi e tare da saka hannu cikin aljihu sannan ya kuma fa "Abu mafi muhimmanci, ko Ladi kar ta san sirrina!" Yana gama fa in haka ya wuce da sassarfa. Laushi ta kai tsayin mintuna arba'in jikinta na rawa ta kuma kasa motsa ko an yatsanta. Abubuwa ne kawai ke ta mata yawo a kwakwalwar kanta. Idan ta soma sa a zance sai ta warware ta hau sa a wani. "Yasaar, Sabo da kaza!" Abinda ta ri a fa i kenan cikin zuciya har ya fito fili ta ri a fa i kamar wata zararra. Wata nurse ta girgiza ta da arfi ganin ta yi mata magana amma bata san tana yi ba har sai da ta girgiza tan. "Yasaar, Sabo da kaza! Don girman Allah ki fa a min gaskiya. YASAAR, SABO DA KAZA!!" Wannan karon da arfi ta yi maganar tana zazzaro mata idanu kamar wacce walwarta ya ta Cikin sauri nurse in ta ja da baya ganin kamar da mahaukaciya ta ke magana. Amma cikin zafin namar da ta jima tana bu atarsa domin ta mi e tsaye ta cafko nurse innan ta ri e gam tare da fa "Ki fa a min! Na ce ki fa a min gaskiya. Na ce maki Yasaar, Sabo da kaza!" Ihu Nurse in ta shiga kwararawa tana neman taimako daidai fitowar doctor Shola daga office ya ariso inda suke. Ai Laushi na arba da shi ta sha i wuyan farar labcoat in jinsa ta shiga fa "Yasaar, Sabo da kaza! Yasaar, Sabo da kaza!!" Da kyar aka kwaci wuyan doctor a hannun Laushi. Su Ladi kuwa suna can akin da aka bawa Laushin gado basu san wainar da ake tonawa ba. Da sauri doctor ya koma office ya kira Sabo da kaza a waya ya shaida masa abunda ke faruwa. "Danna mata allurar barci gani nan zuwa yanzu ban yi nisa ba. Yanzu na fita daga asibiti," fa in Sabo da kaza tare da yanke wayar. Nurses maza uku da kyar suka iya jan Laushi zuwa wani aki doctor Shola ya soma arin danna mata allura. Sai dai yanda ta ame jikinta kamar icce ya saka doctor Shola ya fasa yi mata don tabbas idan ya saka allurar a jikinta karyewa zai yi kuma akwai matsala. Ana wannan kiciniyar Sabo da kaza ya shigo akin da suke. Hanky in da ke hannunsa ya danna a kan hancinta, cikin second biyu ta tafi luuuu gaba aya jikinta ya saki. Da kansa ya sa a ta a kafa a ya nufi motarsa da ita. Shi da kansa ya yi driving har zuwa can guest house insa, wanda tafiyar awa aya ne daga asibiti. Sa ota ya kuma yi a kafa a bayan ya shigo da motar ciki ya kwantar a kan doguwar kujera mai cin mutum uku sannan ya nufi wani aki ya shiga ya kullo. A can asibiti kuwa, Ladi sun ji shiru Laushi bata dawo ba, sai suka fito domin duba ta. Sai dai duk inda suka duba babu ita babu alamarta har shi Sabo da kazan. "Lallai idan abunda zuciyata ke raya min hakane? To tabbas Laushi ta tabbata tinkiya kuma idahuma!" Ladi Katifa ta fa i ranta a ace. "Ke ina kike tunanin ta je?" Salma nice ya fa "Ina kuwa bayan hotel ita da Sabo da kaza domin iskanci!" Ladi Katifa ta fa Girgiza kai Salma nice ya yi tare da fa in, "Ni kuma ban tunanin haka. Ai bariki ba hauka bace! Wata ila dai wani abun mai mahimmanci ta je yi duk akan laluran Meema. Ke baki ganin yanda hankalinta ya tashi a kan ar!" Salma nice ya fa Ladi za tai magana wayar hannunta ya hau ara. Da sauri ta kalli screen in tare da fa in, "Habib ne ke kira na. Kuma nasan Meema zai ce a ba." #Meemah #Yasaar #Sabo da Kaza #Laushi #Habib #My Destiny #Matar Sayyadee 08128755583 [2/20, 9:56 PM] Rahamanatu: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) Takenmu shine unkasa cigaban adabi! _We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them._ Page 24 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/J1oXseCghhuB6mMFTnFRn7 *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* "To ki aga kiran mana kar ya katse," Salma nice ya fa i yana kallon wayar hannun Ladin. aga kiran ta yi tare da karawa a kunne ta furta cikakkiyar sallama. "Ameen wa'alaikissalam, Rukayyah. Ina wuni ya aiki?" Fa in Habib da ke arin fitowa daga cikin mota. "Alhamdulillah, ya iyaye da kuma iyalan?" Ladi ta fa i don bugun ruwan cikinsa domin ta ji ko yana da iyali. "Suna nan lafiya, duk sun ce a gaishe ku. Ina mutuniyar tawa da kuma ata? Na ce sai na ji muryansu muyi sallama kamun na tafi," Habib ya fa i yana sosa kunne da makullin motarsa. "Tafiya za kayi ne? Ladi ta fa i tana sauraran sa. "Eh, asar zan bari ma. Alhajinmu ne ya aike ni Sweden. Yanzu haka ma ina airport in the next 30minutes jirgin zai tashi," Habib ya fa "Ma sha Allah! Allah ya taimaka. Sai dai mutuniyar taka sun fita tare da Meema ba jimawa," Ladi ta fa i saboda bata son tada masa hankali shi da zai hau jirgi. an jim ya yi kamun ya ce, "Ta tafi da waya ne? Ina son magana da su kamun na wuce." "Yau dai kam ka taki rashin Sa'a don ga wayar can jikin charger don jiya kwata-kwata basu bar mana wuta ba sai azu suka kawo shiyasa bata tafi da wayar ba. Kuma ba ma nisa su ka yi ba. Nan da mintuna talatin za su dawo in Sha Allah." Ajiyar zuciya ya yi tare da fa in, "Jirgi sam bai jira da na jira na yi magana da su tukun kamun na wuce, amma ina sauka zan saka layin can asar sai in kira ki ha a mu da su." "To babu matsala, Allah ya kiyaye hanya," Ladi ta fa i. Da ameen ya amsa sannan ya katse wayar. "Mai yasa kika masa arya? Idan ya samu labari ba zai ji da i ba fa," Salma nice ya fa rgi fa zai hau, kuma babansa ne ya aike sa. Haka nan sai in fa a masa maganar tashin hankali! Ba zai yiwu ba." "Eh, da wannan gaskiya. Amma naga ni cikin idanunki har yanzu kina son wannan mutumin ko?" Salmanu an daudu ya fa i yana kallonta domin ganin reaction in ta. "Hmm! Ba za ki gane ba Salma. Ba ki san komai a kan soyayya bane shiyasa. Farat aya ya ke shiga zuciyar mutum, amma yana aukar shekaru kamun ya fita. Wani ma da shi za a burne ka." Dafa ta Salma nice ya yi tare da fa in, "In Sha Allah ke ma za ki samu na ki soyayyar wanda zai iya komai a kanki cikin kuwa har da rintse idanu da toshe kunne. Ke da barikinki ma ba mai muni bane kamar na Laushi kuma duk da haka ta samu mai sonta da aure kamar Habibu!" Janye kafa unta ta yi tare da fa in, "Hmm, Salma kenan! Mu bar wannan maganar kawai," ta fa i hakane tare da nufa akin da Meema ta ke ta tsaya ta window tana hangenta. Har a kai sallar Isha'i babu Laushi babu alamunta. Nan fa hankalinsu ya soma tashi. Ga Meema har wannan lokacin ba a fa a masu komai a kanta. Gashi wayar Laushi na hannun Ladin bare su kira su ji inda ta ke. Can wani dabara ya fa owa Ladi, sai ta kwashe number in Sabo da kaza ta danna masa kira, sai dai har ya gama ringing ba a aga ba. Ta kira sau aya, biyu uku no answer. A na hu un sai ta ji switchoff. Ba aramin aci ranta ya yi ba, kuma zuciyarta ta gama yarda Laushin iskancinta kawai ta tafi. A can guest house in Sabo da kaza kuwa; bayan ya shiga akin nan, bayan mintuna uku ya dawo Laushi barci ta kwasa kamar gawa don sai arfe goma da mintuna tara ta tashi kasancewar ya danna mata Midazolam injection. Ko da ta mi e, kanta ne ya mata wani irin nauyi. Hannu bibbiyu ta saka ta ri e kan da yake jujjuya mata. Ta jima a zaune kamun ta soma kallon akin sa o da lungun tana son tunano ina ne nan in, kuma a daidai wannan lokacin Sabo da kaza ya fito daga aki. Da kallo kawai ta dunga bin sa kamar ta a, shi kuma ya ariso da ji en hannunsa alamar alwala ya kammala ba jima. Hannun ya aga ya yarfa mata a fuska tare da fa in, "Why the look?" Wani irin mi ewa ta yi tare da fa in, "Where is my daughter? Where's Meema? Mai yasa za ka min haka? Mai yasa za ka ha a kai da Yasaar ku cuce ni? Na san tare kuke? Mai na muku? Don girman Allah kuyi ha uri ku fita daga rayuwa!" Da wani irin raunataccen kuka ta fa i hakan. Kujera ya nuna mata tare da fa in, "Zauna." Harara ta maka masa tare da fa in, "ba zan zauna ba, Sabo da kaza!" "Bai fa hana a