← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 52 OF 143

Sashe 52

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Juma'a na Ar o Barkin o dake cikin estate in, Habib ya yi yun urawa zai mi ewa, sai dai Jawaad ya yi saurin cafkar hannunsa tare da girgiza masa kai alamar kar ya tashi duk da kuwa ya ji zafin sosai a jikin Habibun lokacin da ya ri e hannunsa. Da idanu ya yi masa nuni da Babiyo da ke uke cikin wata arniyar dakakkiyar farar shadda al ka ce yau take sallah. "Zazza i mai zafi nake ji sosai an uwana. Kaina sara min yake kamar zai tsage ya rabe gida biyu," Habib ya fa asa- asa. Shima asa- asa ya ce, "Babiyo ba zai maka wannan uzurin ba. Ganin kawai zai yi ka karya dokansa da gangan. Ka riga kasan ba ka da damar barin cikin masallacin nan har sai an kammala karatu an yi sallar Isha'i tukun." "Zan iya kifewa in suma idan har ba gani na na yi a kan gado lullu e da bargo ba. Sanyin AC ya min yawa. Har cikin ashina nake jinsa," Habibu ya kuma fa Jinjina kai Jawaad ya yi tare da sakin hannunsa sannan ya ce, "Mu fita tare idan ya so sai a hukunta mu duka mu biyun." Girgiza kai Habibu ya yi tare da fa in, "Ba za ai haka ba. Idan kai hakan ka san wa za ka jawo wa hukuncin." "Na sani muje kawai!" Jawaad ya fa i yana arin mi ewa, sai dai daskarewa waje aya ya yi sakamakon abunda ya ji cikin kunnuwansa wanda ya saka shi sakin baki da hanci yana kallon Babiyo da ke nesa da su. "A soma siga!" Shine abunda ya fa i kuma gaba aya masallaci ya auka saboda amsa kuwwar da ke jikin rigarsa kasancewar shi ke karatun bayan magrib "Shi an uwana abunda kunnuwana suka jiye min daga bakin Babiyo haka ne?" Habibu ya fa i bayan ya kamo hannun Jawaad. Jawaad bai kai ga yi masa arin bayani ba suka ji maganar Baffa Abubakar an babban wan Babiyo na fa in, "Jama'a ku shida Ni Abubakar Sadiq Ar o na ba Huzaifa Gi o Ar o auren Mardiya Idirisa Ar o, akan sadaki naira dubu ari." Da mugun sauri Habib da kansa ya kuma aurewa ya kalli Jawaad tare da fa in, "Ban fahimta ba an uwana. Baffana kuma Babiyo ya ke arin aura masa aure na biyu?" "Ni Saifullahi Modibbo Ar o, na amshi auren an uwana Huzaifa Gi o Ar o, jama'a ku shaida." Wannan shine maganar da ta amsawa Habibu tambayarsa wanda ya saka kansa ya yi mugun aurewa. Ba'a jima ba aka shiga aura auren Jawaad da Khairat, suma ana kammala na su aka aura na Habib da Amatul kareem. Gaba aya masallacin babu wanda bai ji shock in auren Baffa Gi o da Mardiya wacce ita ma ar uwarsa ce kamar yadda mama Halima take ar uwarsa. Sai dai babu wanda ya isa ya tambayi dalili ko ya nuna rashin jin da in haka a fuska balle kuma ya furta. Babiyo kuwa sai wani asaita ya ke yana kallo kowa ai. Duk wanda aka bawa goro da sweet sai ya are masa kallo domin ganin yanayinsa. #Laushi #Meema #Babiyo #Jawaad #Habib #Baffa Gi #Sabo da Kaza #My Destiny #Matar Sayyadee 08128755583 [2/29, 6:47 PM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 31 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ku yi joining domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* Baffa Gi o babu abunda yake yi sai uban zufa duk da AC dake cikin masallacin. Amma kuma bakinsa a washe yake sai murmushin ya e yake ci. Mitsi-mitsi da idanu Babiyo ya yi yana kallon Jawaad da aka mi awa goro da sweet ya i amsa hankalinsa gaba aya yana wajen Habibu da ke arin suma shi kuma sai goga hannunsa ya ke a tafin hannun Habib "Ka dawo cikin hayyacinka an uwana. Daure har a bamu damar tashi, idanun Babiyo a kanmu da iyayanmu ya ke." "Yau babu karatu sai jibi idan Allah ya ara mana rai da lafiya," Babiyo ya fa i cike da asaitarsa. Bayan an wasu mintuna, ladan ya kwa a kiran sallah, Babiyo ya mi e ya ja su sallar Isha'i. Ta baya idan ba wai mugun sani kai wa Babiyo ba, za ka auka an shekaru talatin ne. Domin akwai arfi a jikinsa har yanzu. Jikinsa a mi e ya ke kuma kyam-kyam irin dai jikin Fulani. Ba aramin mai juriya daga wajen estate ya ke iya jurewa ba duk lokacin da Babiyo zai ja sallah, don raka'a aya kawai zai iya aukar mintuna biyar ko shidda. Daki-daki ya ke karatun sallah kuma ba da sauri ba, wani lokacin idan ya karanta fatiha sai ya janyo Rahaman ko wa i'a kuma sai ya dire ta. A daddafe aka ida sallah da Habibu, don jikin nasa wani irin rurewa ya kuma yi. Babiyo ne ya fara ficewa daga masallacin. Jawaad na ganin haka ya mi e tare da aga an uwansa ya sa ala hannunsa a kafa ansa ya fice da shi. Ta gaban Babiyo ya wuye ba tare da ya kalli inda ya ke ba. Wani irin girgiza kai Babiyon ya yi yana sakin malalacin murmushi tare da bin su da idanu. Iyayan ma gaba aya suka fito daga masallacin kowa kunshe da magana a cikinsa amma kowanne na tsoron bayyanawa. Abunda ya ba su mamaki kuma shine ganin Babiyo tsaye jikin motarsa. Da sauri suka nufe shi tare da dur usawa sannan suka ha a baki wajen fa "Allah ya ara maka lafiya mai amfani, Babiyo. Shin akwai wani abu da kake son umartan mu dashi ne? Magana aya ta wadatar, Babiyo." Wani irin murmushin jin da in yanda an nasa ke masa biyayya ya yi sannan ya yi gyaran murya tare da furta, "Duk ku same ni a gida, kai kuma Gi o ka taho da Halima. Amma kar ka saka a ranka na janye hukuncina a gare ka ne, a'a sam. Na yau ne kawai. Kuma ka yi min submitting documents in wajenka zan yi signing in tura prensident office," yana gama fa in haka ya shiga bayan motar da Hafiz drivernsa kuma informer insa ya bu e masa. Wannan ya juya ya kalli wannan, haka ya kasance tsakanin su kamun suka samu arfin guiwar bu e motocinsu suka shiga. "Menene sakamakon binciken da na saka kai min?" Babiyo da ke ri e da jarida a hannunsa ya fa "Idan ka bani dama, zan sauka gefen hanya sai in yi maka bayani dalla-dalla," cike da an da kai Hafiz driver/Informer ya fa i maganar. Gyaran muryan da Babiyon ya yi ne ya fahimtar da shi ya bashi damar yin hakan. Parking ya yi sosai sannan ya juyo gaba aya tare da fa in, "Ranka ya da e, duk na yi abunda ka umarce ni. Sai dai iya abunda na fa a maka kwanaki, shi na sake zuwa dashi sai arin bayanin ka an," Ba tare da Babiyo ya sauke jaridar ba ya ce, "Ina sauraran ka, ka tafi kan maganar kai tsaye. Ka fi kowa sanin ban son kwana-kwana da rashin gaskiya." "Ranka ya da e na je har garin Bauchin na yi bincike. Sunan mahaifinta Ayuwa, mahaifiyar kuma Umaima. Mutanan arziki ne daga uwar har uban. Sai dai uban yana da ri en zuciyar da bai ragawa a cikin gidansa. Wasu sun ce hatta matar bata jin da in zama da shi. ansa babu wanda ya gagaresa sai guda aya tal, Zeenatu wacce ta auko masa cikin shege har hakan ya yi sanadin korar karen da yayi mata, wasu sun ce tsirara haihuwar uwa ya turo ta waje yana bugu yana tsine mata albarka. Ita kuma ar ta yi alwashin dagargaza sunansa a cikin garin Bauchi, kuma hakan ne ya faru don ka'in da na'in ta fa a harkar karuwanci a nan Bauchin wanda silan haka ya saka sunan Ayuba ya aci hatta sallah aka dai na binsa. Bayan tsayin shekaru ita yarinyar ta dawo da tsohon ciki domin sace sar ar zinarin da ya saya don aje addara, tun a hanya ya samu labarin dawowarta shi kuma yana shiga gidan ya nufi madafi ya auko wu a domin kashe ar, sai dai wajen kokuwa kwatar kai ita ar ta soki uban a ciki ta gudu ta tafi Lagos ita da awarta mai suna Rukayyah wacce aka fi sani da Ladi Katifa. Sai dai a binkicena na biyu da na kuma yi, na samu labarin uban bai mutu ba, Allah ya yi da saurin shan ruwansa a duniya. Sai dai har yanzu a kwai wannan burin kashe arsa a zuciyarsa. Ita kuma uwar gaba aya ganinta ya auke." Wani two minutes silent Babiyo ya yi kamun ya rufe jaridar hannunsa ya ajiye a gefe tare da yin gyaran murya sannan ya ce, "Kai ka samu ganin uban yarinyar?" Girgiza kai Hafiz ya yi tare da fa in, "A'a ranka shi da e. Ban samu ganinsa ba domin baka ba ni wannan umarnin ba. Kuma shi malam Ayuban tun da wannan incident in ya faru ya yi sallama da fitowa waje, kuma ya ma samu matsala a afarsa ta hagu sakamakon hatsarin da ya yi bayan warkewarsa daga sukan da yar ta masa a ciki. Kariyar cinya ce, da sanda ya ke tafiya har yanzu." a kai Babiyo ya yi tare da fa in, "To ya zancen yarinyar da ta haifa? Ka tabbata dai ba ta da ala a da cikin gidan ko? Bi ma'ana ba jinin Habibu ba ce!" "A'a sam ba arsa ba ce, don ko da ta haifi yarinyar a gidan karuwa, basu ha u da Habibun ba. Kwakwata ha uwar su
Chapter 52 · 0% Book details