Sashe 130
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
aunar jira ko kuma jan rai. "Alright dad, zan duba yanzu." "Allah ya yi maka albarka!" mahaifin nasa ya fa i tare da kashe wayar yana mai jin matsanaicin da i kasancewarsa mutumin da zai mi iyar shugaban asa gida. Don jiya shugaban asa ya yi hira da BBC kuma ya yi maganganun da ya girgiza zuciyar jama'a, yayin da ya tsuke bakunan wasu mutanan, wasu kuma ya bu e masu hanyar sukarsa a manhajar sada zumunta irin su Facebook, whatsapp, IG, Tiktok, Twitter da sauransu. Don ya amsawa duniya Meemah dagaske arsa ce sannan kuma ya aryata zancen da Nigeria ta auka na cewar matarsa na safararan hodar iblis da sauran nau'ikan kayan maye. _Ba ko wani magana ake fito da shi duniya ta sani ba, wani abun binne sa ake yi har sai ranar tonon silili. Ba kan Mr president kawai aka fara haihuwa ba tare da aure ba. Kowa na da nashi addarar a rayuwa! Idan ma abunda duniya ta ke yawo da shi gaskiya ne, to Mr President ba jama'a ya yi wa laifi ba, kuma ba a shiga tsakanin bawa da mahalicccinsa. Haihuwar Meema ita ce tawa addarar! Walau ku yarda ko kar ku yarda, Allah ya san cewa ni ba mazinaci ba. Bai kuma zama lallai sai kun yarda da ni ba. Ni Abdul-Hameed yarda ubangiji kawai ta ishe ni. Wa anda suka sanni kuma na san za su iya bada shaida a kaina. Jama'a ba rayuwa Mr President ba ne ya kama ku saka a gaba kuna ya awa a social media ba, rayuwarku za ku duba. Shin yaya tsakaninku da ubangijinku ya ke! Ku gyara ala arku da Allah ba ku tsaya kuna bincikar halin wasu kuna ya awa a duniya ba. Kai mai maganganu a social media, mai rubuta labarin arya don tada hankalin al'umma ko kuma don ka yi suna a duniya ko jin da i idan an soki an uwanka musulmi, ka sani wannan hannun da ka yi rubutu da shi, shi zai bada shaida a kanka ranar tonon silili! Ba zan oye ko inji kunyar duniya ba wajen bayyanar da Farida matsayin iyar da na samar bisa addaraba. Tabbas Farida jinina ce, ni Abdul-Hameed ni nayi silar zuwanta duniya! Sannan ina garga i da jan kunne a gare ku masu kiran matata da suna na rashin a'a da su goge duk wani writeup ko video sa suka aura don tabbas zan auki mataki. Kuma zan fara bada misali akan wannan mara kunyar yaron an tiktok innan da ke sake videos arya da editing hotuna yana ha awa da fuskar matata. Yanzu haka yana hannun hukuma. Kuma ba zan ta a gajiya ba wajen saka a hukunta min duk wanda ke arin atawa matata suna!_ Wannan video shi ya yi ta trending a kafafan sada zumunta kowa na fa in albarkaci bakinsa. Wasu malaman sun fito sun yi sharhi mai ma'ana akan maganganun Mr President in, wasu kuma sun fito sai sukarsa suke musamman ma irin malaman nan ma su shiga rigar malunta suna haifar da tashin hankali da wasuwasi a zukatan al'umma. Don akwai wani malami da an sanshi sosai, mintuna hamsin ya auka ya na zuba sharhi a kan maganganun Mr President in yana sukarsa. Wasu sun ce malamin siyasa ne 'yan adawa ne suka biya shi domin yin wannan maganganun. Sai dai kuma maganganun da Mr president in ya yi ya tsorata matasa da dama don tabbas wannan gayen _Saashi Dking_ yana shiga hannu aka tura shi prison bayan kaisa kotu wanda shima hotunasa yana ta yawo a media in. Hakan ya sakaa wasu da dama da suka dunga ya a hotunan Zeenah su kai gaggawan saukewa don sai kulle masu account ake yi. Mahaifin Aizaad na yankewa wayar ya shiga duba ko akwai jirgin da zai tashi zuwa Abuja a yau in, cikin sa'a kuwa ya samu kuma jirgin nan da mintuna arba'in zai tashi. Booking ya yi masu sannan ya tashi ya shirya a gaggauce ya fita domin zuwa akin Meema ya sanar da ita. Knocking ya yi sannan ya an tsaya ka an yana yana jira ta zo ta bu e masa. Mintuna biyu ta iso wajen ta bu ofar. Sai da gabansa ya fa i lokacin da ya yi arba da idanunta sun yi jazur kuma sun kumbura. Sai tausayinta ya lullu esa. Ita kuwa tana bu e masa ofar ta kuya ta koma kan gadon ta zauna tare da saka kanta tsakankanin cinyoyinta. A hankali ya tako ya ariso inda ta ke ya zauna a gefenta tare da fa in, "I'm sorry, Meema!" "You don't have to," ta fa i da dasasshiyar muryanta still kanta na tsakankanin cinyoyinta. Jin ya yi shuru bai ara cewa komai ba sai kallonta da ya ke yi, sai ta ago ta kallesa tare da sakar masa murmushin gefen baki sannan ta ce, "Thanks!" "For?" ya fa i yana kallonta duk da zuciyarsa ta riga ta ayyana masa abunda ta ke godiya akai "No puedo agradecerles lo suficiente por volverme al buen camino y recordarme lo que realmente importa en la vida, (I cannot thank you enough for putting me back on the right track and reminding me what actually matters in life,)" Wani murmushin jin da i ya saki yana mai godewa Allah da ta yi saurin amsar tunatarwarsa, duk da dama zuciyarsa ba ta amince masa za ta iya aikata abunda ta ce in ba. "vamos a Abuja ahora mismo. empieza a empacar tus cosas nuestro vuelo es en 40 minutos, y el aeropuerto est un poco lejos de aqu . (Za mu wuce Abuja yanzu. Ki fara ha a kayanki jirginmu nan da mintuna arba'in zai tashi, kuma daga nan zuwa airport in akwai an nisa.)" ya fa i yana mai mi ewa sabida bata dama ta shirya. Jiki a sanyaye ta mi e bayan fitarsa, don haka nan ta soma jin gabanta na fa uwa tamkar zai faso irjinta ya fito. Box inta ta bu e ta fiddo straight skirt mai tsagu ta baya kalar fari al tare da bodyhuge mint green kuma high neck mai dogon hannu. Cikin sauri-sauri ta shirya sabida kar ta barshi yana jira. Gashin kanta ta ara gyarawa duk da babu abunda ya yi sannan ta fesa turare mai uban amshi sannan ta ha a duk abunda ta yi amfani da shi ta mayar cikin box in sannan ta kulle. Kallon kanta ta yo a jikin madubi, sai ta samu kanta da sakin murmushi sabida mugun kyawun da taga ta yi duk da kuwa ba kwalliya ta yi ba irin can ba. Powder kawai ta shafa da lipstick. Boc in ta ri e ta soma ja bayan ta saka takalminta mai tsini kalaar mint green. Kallon babu ko an kwali sabida bataa saba sakawa ba kuma bata auki hakan laifi ba. Gashin nan sai shinning ya ke kuma dama gashi tubarkalla har baya tum tana yarinyarta. Tana bu ofa suka ci aro, shi ma ananun kayan ne a jikinsa wanda ya masa kyau aihun sai amshin turare ya ke mai sanyi. "Subhanallah! Indeed black is very beautiful." ya fa i a cikin zuciyarsa. A fili kuwa amsar jakar hannunta ya yi tare da fa in, "You can't go home in that dress. You need to change." Kallonsa ta yi sannan ta kalli shigarta, ita kanta ta san daga skirt in har rigar ba aramin fidda shape inta suka yi ba, amma duk da hakan bata ga abun damuwa da shigar tata ba. "What wrong with my dress? I can't change anything." ta fa i tana ata rai. Bai ce mata komai ba sai gaba ma da ya yi zuwa reception domin kai masu keys in su ya saki akin. Duk inda Meemah ta gitta sai maza sun kalleta, haka kawai ya ji ransa na mugun aci da hakan. Ko da suka shiga mota kai tsaye ba airport ya nufa ba, a wani rantsattsan boutique ya yi parking sannan ya umarce ta da ta fito. Kamar baza ta fito ba, sai kuma dai ta daure ta fito ta bi bayansa zuwa ciki. Kai tsaye wajen abayas ya nufa Meemaa biye da shi a baya tana jin mamaki ganin abunda ya ke shirin yi. Wani ha an Turrkish abayaa kalar mint green ya auko. Ko shi da ya ke matsayin namiji abayar ba aramin tafiya da shi ta yi ba. Sai ka ura idanu sosai daga wuyan abayar za ka hangi siririn zip tun daga sama har asa wanda ke ba abayar damar bu ewa gaba aya. Hannu ya kai ya bu e zip in gaba aya sannan ya juyo ya fuskanci Meema fuskansa a murtuke ya nufe ta. Da sauri ta ja da baya alamar bata so. "Ke, a Nigeria muke ban san hauka! A haka za ki shiga arewar? Come on zo ki saka kamun na ata miki rai." ya fa i tare arisawa inda take ya saka mata sannan ya ja mata zip in. Ita kanta da ta kalli kanta a makeken mirror in da ke wajen sai ta shiga admiring kanta tana jujjuyawa. Gyalen abayar ya warware sannan ya mata rollig tare da zagayo dashi ta baya ya matse da office pin in da ya gani a shop in. Meema sai ta zama tamkar ba ar balaraba. "Kai! I look soo beutiful in this dress. Thank you soo much." e baki ya yo tare da barin wajen ya tafi wajen cashier ya sallame ta sannan ya fita Meemah ta biyo shi ta shiga motar ya tada ya nufi hanyar airport da speed ganim they're running out of time. (Babiyo, ga tattaba kunnanka nan, kai ma aleri ga jikarku nan zuwa) #Aizaad #Meemah #Mr President #Zeenah #First lady #Babiyo #Baffa aleri #My destiny #Matar Sayyadee 08128755583 [9/3, 5:58 AM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 73 Aje ai following channel ina please https://whatsapp.com/channel/0029VagNRpG3AzNT6CXeCZ27 *For those asking from the beginning,