Sashe 21
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
before leaving here, or else........hmm" ta arisa maganar tana wani jijjiga kai. "My daddy....... I wish I know him," Meema ta fa i tana hawaye sosai sannan ta cigaba cikin shasshe ar kuka, "I wish I was like you. I wish I'm spending my night together with him on his shoulder. I wish.... I wish.. he's.... He's dropping me to school everyday and kiss my forehead. Daddy where are you? I miss you Soo much!" Ta arisa maganar tare da zube guiwowinta a asa tana wani irin kuka wanda ya kashewa kusan duka an ajin jiki. A hankali Laurat ta ago ta tare da fa in, "I'm really sorry, Faridat. I'm very sorry for what I did to you. It's not my fault. I was forced to do so. I was forced by the headboy, Rashidi. I hope you will find a place in your heart to forgive me!" "It's alright!" Meema ta fa i tare da mi ewa daidai shigowar Teacher Meeram, awar Meema Rashida a bayansa. "Yes Teacher, they are the ones teasing Meema," fa in Rashida. "No! We.... we are just playing." Meema ta fa i da sauri tare da kamo hannun Rashida ta furta a daidai kunnanta, "What have you done, Rash! Sun bada ha uri fa, and everything is alright now." Harararta Rashida ta yi tare da bige hannun Meema da ke kafa anta ta zauna a kujeran da ta tashi. "Are You sure you were just playing?" Fa in Teacher Meeram yana kallon Meema. a masa kai ta yi tana murmushi. Shi kuma ya gya a kai tare da ficewa daga ajin. "Why do you do this, Rashida?" Meema ta fa i har da an rausayar da kai. "Why won't I?" Rashida ta hayayya o mata saboda ta ji haushin abunda Meeman ta fa awa Teacher Meeram. "I'm sorry, let eat," Meema ta fa i tare da kama hannun Rashida. Sam ita bata aunar tashin hankali.. "Kiyi ha uri Rashida. Senior Rashidi ne ya saka ta. And if I report them to Teacher Meeram, it will be worse to me. I appreciate what you did, Rashida," Meema ta fa "Ai shikenan. Komai ya wuce. Amma saboda kina sanyi-sanyi ne shiyasa suke raina ki. Wata rana idan kika zage kika ci ubansu za su kiyaye ki. Amma tunda kin ce ya wuce, shikenan. Let's eat," ta fa i haka tare da bu e cooler suka soma cin Irish in dake ciki. arfe aya da sha biyar aka tashe su. Irin su Meema masu tafiya a school Bus kuma suka hau mota. A titin bakin layin da zai kai ta lungun da gidan karuwai ya ke aka sauke ta. Sai da ta kalli titi da kyau ka mun ta tsallaka ta bi lungun ta ariso har ofar gidan Hajja Lanti. Tura ofar ta yi ta shiga gabanta na fa uwa. Haka take duk ta bar gidan idan za ta dawo ko kuma ta saka afarta cikin gidan sai irjinta ya buga. "Wallahi yau sai na ga uban da ya tsayawa uban ubanki a gidan karuwan nan. Sai na ona gidan nan! Idan ban kashe ki ba yau kice uwata shegiya ta haife ni. Ni! Mijina!! Da mijina za kiyi iskanci? Lallai kin tono wa kanki tsukiyar dodo. Sai na babbake gaban da kike rabawa mazajenmu suna manne maki. Ba Laushi kike ba, wallahi ko flour ce ke sai na ci uban da ya sanadin kawo mana annoba duniya!" Wata mata wacce baza ta wuce sa'ar Laushi ba ke wannan kururuwan awayenta guda uku sun rirri eta tana zabura akan a barta ta daki Laushi wacce ta jingina da jikin akinta tare da kalmashe hannu tana kallon matar asa- asa tana dariya mai ona zuciyar wanda ake wa dariyar. Salma an daudu ya wani daki irji tare da kwance zani ya kuma aurawa a kan irjin tare da fa in, "Na rantse miki da girman mahaliccin wata da taurari, ko yatsanki ne ya ta a jikin Laushi sai mun miki shegen duka a cikin gidan nan mun miki tsirara sannan mu jefa ki waje. Ke har kin isa ki shigo gidan ki daki aya daga cikin mu kuma ki tafi scot free!" Salmanu an daudu ya arisa maganar tare da buga cinya. "Dalla matsa an daudun banza da wofi! an iska, mai makon yanzu haka kana auye kana noman rani, amma ka tsaya cikin mata kana kamanceceniya da su tare da kawalci sannan ana binka ta baya. Kasan wacece ni kuwa a cikin garin Lagos?" "Uwarki! Kin ji ko baki ji ba in maimaita maki? Ka ga shegiya mai irar kenkyaso! Kuma wallahi bakinki ya kuma kuskuren kai ni jinsin da ba nawa ba, sai na sharara miki mari. Kawalci kuma na yi, ke ma idan kina da bu ata ki taho a ha a ki da wani Alhajin. Baya kuma da kike maganar ana bi, mai dattin hula ma yana yi," Salmanu an daudu ya arisa yana mai nuna mazaunansa. Wani dariya Laushi ta saki tare da fa in, "Gaba ai mu muka iya rabawa mazajen naku shiyasa kullum suke manne da mu. Ba ku iya kula da su bane shiyasa mu muke kula muku da su. Kuma mijinki ko yanzu ya shigo gidan nan ya nuna yana son in bashi, a gaban idanunki zan kama hannunsa in shiga dashi aki in turo ofa. Kina nan tsaye za ki ri a jiyo ihu da sambatun da mai ta a kwatanta irinsa idan yana kanki ba. Ni nan da kike gani na, Master's degree gare ni a iya sarrafa a namiji. Wawuya sakarya! Ke nan baki ji kunya zuwa nan ke da shashashun awayanki ba? Ai idan nuna isa da ta ama za kiyi, mijinki ya kamata ki natsar a gida ki hana sa kallon irin mu. Amma muddin kuka sake su sakaka, wallahi muna nan an titi muna jira kuma tabbas za muyi wuff da su," ta arisa maganar tana taunar chewing gum. Wani irin kukan kura matar ta yi ta fizge daga ri on da awayenta suka mata ta sha i wuyan Laushi ta hau dukanta. Cikin da a wani mahaukacin dambe ya sar e a tsakaninsu. Ba aramin dakuwa matar nan da awayenta suka yi ba, domin taran dangi su Salmanu an daudu suka yi masu. Meema kuwa gefe ta koma tana ta ihun kuka musamman idan aka kai wa mamanta duka. Bayan an janye Laushi daga jikin matar, sai ta yi wuff ta shiga akinta tare da dannawa Alhaji Nura kira a waya ta shaida masa ga matarsa nan da awayenta sun zo gidan karuwai suna dukan ta. Ha uri da ban baki alhaji Nura ya soma bata sannan ya ce mata gashi nan zuwa nan da wasu an mintuna yana kusa da unguwar. Tana katse kiran ta canza kaya zuwa wani wando 3quater da shirt Polo ta fito tana jijjiga. "Wallahi, wallahi sai na yi sanadiyar rushe gidan nan! Ba dai ni kuka daka ba? Ke kuma wallahi sai na miki illa, sai na illata ki," ta fa i tare da ara zaburowa awayenta suka rike ta. "Ku barta, dukan ne bai ishe ta ba. Ku rabu da ita muyi mata tsirara," fa in Sadiya an daudu da Salmanu. Matar Alhaji Nura Kallon gefenta ta yi sai ta yi arba da kwalbar Coca-Cola, sai ta nufi wajen da sauri ta auka tare da aunawa da gudu ta rotsa kwalbar a goshin Laushi. A tare Laushi da Meema suka saki wani irin ihu. Meema ta yi kanta da gudu ganin jini a na zubowa daga kan mahaifiyarta. Kuma a daidai wannan lokacin Alhaji Nura ya shigo gidan kuma a idanunsa komai ya faru. Da gudu ya nufi inda matarsa Marwanat take ya auke ta da mari hagu da dama sannan ya nuna ta da yatsa tare da fa in, "Ki tafi gidanku sai na neme ki!" Yana gama fa in haka ya nufi inda Laushi take ri e da goshi su Salma nice zagaye da ita ya ri o hannunta tare da fa in, "Baby, I'm sorry. I caused all this. Muje in kai ki asibiti a duba min kai." "Kutumar kaza-kazan can! Idan ka fita da karuwar nan Allah ya tsine min albarka wallahi. Kan bala'i! Karuwar ce kake gwadawa kulawa haka a gaban idanuna, Ni matarka ta sunna? Idan ban kashe matar nan ba shegiya uwata ta haife ni," tana gama fa in haka ta rarumi wata wu a da idanunta ya kai a ofar akin kwalba uwar sharri ta yi kan Laushi. Da gudu Laushi da ke ri e da goshi ta zuba a guje ta nufi cikin gidan tana ihu. "Ke! Ke!! Ke Marwa!!! Wallahi ki dawo nan kar ki kuskura ki jiwa baby ciwo da wu ar nan!" Fa in Alhaji Nura da ya bi bayansu da gudu. Ita kuwa Laushi babu abunda ya fa o mata a rai kamar lokacin da suke kokuwa ita da mahaifinta da wu a har ta yi nasarar caka masa a cikinsa. "Kutumar ubanka kai da babyn taka. Kuma a gaban idanunka zan kashe ta sai dai ni ma a kashe ni wallahi!" Tana gama fa in haka ta zuba da gudu ta bi Laushi da ta fa akin Teema ta rufo ofa da arfi tare da saka sakata. Marwanat na zuwa wajen ta shiga jijjiga ofar kamar zata alla. Wani irin duum ta ji a cikin kanta sakamakon wani mahaukacin arin makauniyar da Alhaji Nura ya sauke mata a tsakiyar fuska har sai da ta tafi luuu kamar za ta kifa ta yi saurin dafe kyauren akin da Laushi ke ciki. "Ni ka mara Nura? Ni?" Fa in Marwa tana nuna kanta. Wani marin ya kuma auke ta da shi tare da fa in, "An mare ki in wawuya sakarya. Da izinin uban wa kika fito har kika zo nan gidan in? Ba na hana ki mu'amala da an iskan awayenkin can ba? Wato ni ban isa ba ko? Ban wu ar nan," ya arisa maganar tare da fizge wu ar hannunta. "Azzalumi, macuci an iska! Shiyasa kullum kana cikin bibiyata. Da wa nayi waya, wa ya kira ni last, ina zani, ina na fito. ana kuma ka hana su sakat ko bikin dangi baka bari su wataya ashe ka san