Sashe 17
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
an dattijo a cikinsu mai kwaya-kwaya irin zanen yorubawa ya nufo tare da yiwa Salma nice da uwa har yana ta a fuskansa sannan ya ce, "munafiki, segen yaro. Ke ne kin hada wannan fada, olofofo. Segen yaro." Matsawa baya Salma nice yayi tare da fa in, "Ko ba yaro ba. Yaro na can yana amsan ki i a sama. Tsaleliyar budurwa ce a gabanka, ehe. Gaga min an iskan tsoho yana kai ni jinsin an maza." Fa in Salma an daudu. "Bar an guguwar, taho mu wuce ko da wannan urar muka bar su mun ci riba. Taho mu tafi Meema." Ya kama hannun Meema suka wuce. A can gidan karuwai kuwa, Laushi ta cika tai fam saboda fitarsu customers masu sayan kwaya da wiwi sun shigo domin saya amma babu, sai ta aura laifin akan Meema. Cewar ta da bata yi magana Salma ya ji ba da yanzu suna hanyar dawowarsa da kayan sana'arta a hannu. Hakan ya saka ta kudurta irin dukan da za ta yiwa Meema yau da daddare. Suna shigowa, wani irin kallo Laushi ta bi Meema da shi na zaki ci ubanki anjima kamun ta zuba kwafa ta mi e gyale a hannu suka fice daga gidan ita da Salma Nice. Meema kuwa sai da ta fara cire uniform ta ajiye sannan ta canza kaya zuwa vest da skirt na kanti sannan ta janyo tukunyar abinci ta bu e. Taliya ce wacce taji busasshen kifi na manja da kuma alayyahu. Zubawa tayi cikin plate daidai cinta sannan ta rufe tukunyar ta soma ci. Loma biyu ta kai baki sai ta fashe da kuka mai sauti. Duk da arancin shekarunta, Kasancewar shekarunta tara kawai a duniya, amma ta san cewar ba ta hanyar kwarai aka haifeta ba, kuma ta san dagaske mahaifiyarta karuwa ce tunda ita ganau ce ba jiyau ba, amma duk da haka tana matu aunar mahaifiyarta kuma tana son sanin wanene mahaifinta domin ta tambayesa mai yasa ya bari mamanta ta haifeta ba tare da sun yi aure ba kamar kowa. "Meema, kukan me kike yi ga kwanan abinci a gabanki kin i ci?" Fa in Ladi Katifa wacce shashshe ar kukan Meeman taji ta aga labulen akin awar tata. "Aunty Ladi!" Fa in Meema tare da ara fashewa da kuka. Da sauri Ladi Katifa ta fa akin tare da du awa ta rungumo Meema sannan ta ce, "Meemata, kukan me kike yi? Kina son wani abu ne?" Girgiza kai Meema tayi cikin shashshe a tare da fa in, "Daddyna nake son gani. Ina son in fa a masa yazo ya auke aunty Laushi suyi aure sai mu koma gidanmu mu zauna kamar yanda baban Munira da mamanta suke. Bata son ina ganin mamana tana cire kayanta a gaban maza suna ta a ta. Shekaran jiya haka tayi ta ihu a nan da daddare ita da wani. Ina ji amma na rufe kaina ina kuka don idan na tashi dukana Aunty Laushi za tayi kuma gashi ina son temaka mata saboda ihu take yi. Haka take ta cewa, wayyoooo, shssshsh, asshhhh! Kullum idan wani yazo akin sai aunty tayi irin wannan kukan, kuma nima kuka nake yi idan tana yi," ta arisa maganar tare da fashewa da kuka...... *MATAR SAYYADEE* 08128755583 _SORRY 4 D LATE UPDATE_ *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) _We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them._ Page 12 Wani irin tausayinta ne ya dabaibaye Ladi Katifa har bata san lokacin da ta ara matso da Meema jikinta ba tare da soma jijjigata alamar rarrashi. "Bar kuka, kinji Meemata. Kema kina da uba kamar kowa. Babu wani a ko a da ya fa o daga sama. Duk wanda kika gani haihuwarsa aka yi kamar ke in nan. Mamanki kuma, duk lokacin da kika ji tana wannan kukan ki toshe kunnenki kar ki ara bari yayi tasiri a kanki. Magagin bacci take yi ba kukan gaske bane. Kuma zan yi mata magana da dena," fa in Ladi Katifa. Jinjina kai Meema tayi tare da fa in, "Nagode, Aunty Ladi. Ke kina sona sosai ke da su uncle..... Au aunty Salma da aunty Sadiya," ta arisa maganar da dariya har sai da Ladi Katifa ta dara itama. "To yanzu abunda nike so da ke, ki cinye wannan abincin dake gabanki duka har ma ki ara," fa in Ladi Katifa. Waro idanu Meema tayi tare da fa in, "Kai! Aunty Ladi bazan iya arawa ba idan na cinye wannan saboda cikina zai cika." "To shikena, amma ki cinye wannan. Idan kin gama kizo akina in kwa a miki madara da suga kisha," ta fa i hakan tana mai mi ewa tsaye. "Aikuwa zan zo. Zan baki labarin abunda ya faru azu a ofar gidan su Kayinde," ta fa i tana mai kai spoon baki. Murmushi Ladi Katifa tayi tare da fa in, "To ina jiran ki sai kin zo," tana gama fa in haka ta fice daga akin. Fitarta da mintuna bakwai saurayin Laushi mai suna Bros ya fa akin. Kallo aya za kai masa ka fahimci a bige yake. Da kallo ya dunga bin akin ai har idanunsa ya sauka a kan Meema da ke tsince wayoyin abincin da ya zuba a asa. "Ke! Ina uwarki, Laushi?" Ya fa i hakane kamar zai fa o kanta. Fuskan nan nashi ya sha kwalli ranba "Ban....ban san inda taje ba. Amma tare da unc... Au, aunty Salma suka fita," fa in Meema. Wani wawan harara ya zabga mata tare da fa in, "Munafuka! Menene wani aunty Salma? Ki ce min dai ta fita da gansamemen aton nan. Aikuwa wallahi baza ta sa u ba, sai da na mata pay before service tukun zata kama hanya ta tafi gantalin da ta saba. Aikuwa a kanki zan fanshe ku ina ba ruwana da antarki," ya fa i yana mai aga mata hannu alamar ta mi e tsaye. Jikin Meema na rawa ta mi e tare da tsare shi da idanun tsoro, amma ko kwakkwaran motsi ta kasa. "Don uwarki kau da idanun nan naki a kai na! Ko an fa a miki su zasu saka naji tausayinki?" Yana gama fa in haka ya kama gaban rigar vest in jikinta ya jawota kusa dashi sannan ya agata cak ya aura a kan gado. "Tashi ki cire kayan jikinki duka!" Ya fa i da arfi jikin nan nasa a sake don har wani lilo yake yi. "Kkkkayi ha uri, uncle!" Meema ta fa i tare da rushewa da kuka tana mai dam e skirt in jikinta. Wanka mata mari yayi wanda ya saka bata san tayi undunbala ba har kanta na buguwa da gaban gadon don ba aramin gigicewa tayi ba. Hannu ya saka ya jawo afarta da arfi har kusan arshen gadon sannan ya saka hannu a ugu ya zaro shar iyar wu ar da suke sokewa ya nuna mata tare da zaro mata idanu sannan ya ce, "Wallahi kika sake kika min ihu sai na soka miki ta ullo ta bayanki sannan inja wu ar a cikinki ta yanda za ta tsitstsinka hanjin cikinki." A take wani irin fitsarin tsoro ya shiga zirarowa daga jikin Meema. irjinta sai wani irin agawa yake yi numfashinta na sama-sama alamar tana son somewa. Bai damu da yanayinta ba ya finciko skirt in jikinta daidai lokacin da ta saki wani irin numfashi sannan jikinta ya saki ta some nan take. Shi kuwa wawan bai fahimci haka ba don tuni yayi fatali da skirt in jikinta ya yasar a asa. Yana cire pant in jikinta, Salma nice na kutso kai akin kasancewar an sakaya ofar kawai Bros yayi. alu Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'una! Mai nake shirin gani haka ni Salma?" Salma ya fa i tare da sakin atuwar leda Viva dake hannunsa yana mai dafe irji. Shi kuwa Bros da sauri ya sauko daga kan gadon yana kallon Salma nice fuska ha e, kuma a wannan lokacin ne Laushi ta samu shigowa aki. "Bros, mai ya faru? Yaushe kazo? Ina Meem......" asa arisa maganar tayi ganin Meema yashe a kan gado, sannan ga pant inta a hannun Bros Da idanuwa kawai Laushi tayi ta binsa speechless. Amma bakinta sai rawa yake yi. Can da kyar ta iya fizgo magana ta ce, "Bros, fya e kayi wa ata?" Da gudu Salma nice ya fita daga akin, sai da ya kai tsakiyar gidan sannan ya kwatsatsa wani irin ihu tare da fa in, "Yeeeeekuwa jama'a! Jama'a kuna ina??? Wai kuna ina ne? Kwarto a akin Laushi yayi wa Meema fya Kan kace kwabo rabi da kwatan gidan sun fito. Yawancin su daga wanda ya auko muciya, sai mai ta arya, katako, wata wu a, wata kwalba, wata kuma muburgin ka a miya. "Na shiga uku ni, Sadiya! Wani magana nike ji haka, Salma nice? Allah yasa mafarki nike," fa in Sadiya an daudu. "Muje ku gani da idanunku. an iskan yana can akin Laushi tsaya. Ke, aunty Madara (Wani daga cikin an daudu) yi maza je rufo mana kwar gidan nan don yau mai raba mu da an iskan nan sai Allah," Raliya ( an daudu) ya fa Da sauri wanda aka kira da Aunty Madara ya nufi ofar gida ya kulle sannan gaba aya suka nufi akin Laushi wacce ta ame kamar statue. Jin hayaniyar dandazon mutane suna tunkaro kwar akin Laushi, da sauri Bros ya ce, "Kinga, Laushi wallahi babu abunda nayi wa yarinyar nan. Ban kai ga yi mata komai ba kuka shigo." Wani wawan harara Laushi ta jefa masa tare da fa in, "Munafuki annamimi! Da mun jinkirta kenan fya en za kayi mata?" Salma Nice ne kan gaba ya fa akin tare da turo Bros waje yana mai fa in, "Mu halaka an iskan." "A'a sabon kaciya za muyi masa," fa in Sadiya an daudu. "Cillar kawai za'a yanke duka. Kunga sai muga da abun da zai bibiyi mata a gidan karuwai balle har yayiwa yarinyar arama fya e," fa in Razi an daudu). "Wannan Shawara taki tai daidai. Ai dama haka ya kamata a