Sashe 133
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
solutions to them.` Page 74 Aje ai following channel ina please https://whatsapp.com/channel/0029VagNRpG3AzNT6CXeCZ27 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK Domin shiga comment section kuma ki danna wannan link https://chat.whatsapp.com/EF15ICIzw2XAid53M1Ky3J *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* _Kuna ina 'yan uwana matar aure da 'yan mata? Shela nake ko wacce ta fito domin kuwa yau na zo maku da albishiri! Kun san matar Sayyadee ta ku ce ba ta samun abun aruwa ta yi shuru domin ta aru ita ka ai._ _Magana ake ta amshi. Toohwa! Mai ya hwaru?_ *To maza ku marmatso ga sirrin nan. Shahararriyar nan wacce ke inganta soyayya tsakanin ma'aura wato Fatima Zaransalaty inkiya Queen Zarah ce ta taho mana da wani amshim domin cika hancinar mazajemu da amshi*. _INA MA'ABOTA TURARE? KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE_ _TSAFTA KUMA TANA CIKIN IMANI TOH KU MAR-MATSO KUSA KUJI _Zaran Salaaty ta yi tafiya mi a har Sudan domin farnata ranmu da na mazajenmu ta kawo mana Sudanese perfume wanda idan har kika shafa shi a jikinki ko kin yi wanka amshin bai barin jikinki. Tested and Trusted aruwa. Zaransalaty ba iya sudanese perfume ta kawo maku ba, akwai kayayyaki masu matu ar inganci na gyaran HQ (kun san dai ba a wasa da headquarter) akwai kayan gyararrakin jiki kala-kala na an mata da matan aure. Sannan Zaransalaty tana sai da Decoration na kayan aki iri-iri wanda baki ta a ganinsu._ _KAR IN CIKA KI DA SURUTU, KE DAI NEMI ZARANSALATY A NUMBERS INTA KAMAR HAKAA_: 07034668929 Or 08077946539* *AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE* _Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_ _Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci _nfection_ _Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI _Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._ *08089965176* *07084653262* Tsam Alhaji Haruna ya tsaya yana kallon motocin murmushin auke a fuskansa kuma yana jinjina irin zumu insu na son ganin jikarsu sabida kasa tsayawa jiran shi da kansa ya kawo ta. Motocin na gama parking ya nufe su yana dariya. Baffa aleri har da tuntu e yana wauware idanun yana neman ta inda zai fara hango jikar tasa, haka ma Baffa Bel Ita kuwa Meema tana ta bayan Aizaad ya an kare ta saboda juyawar da ya yi ya ganta ta cire abayar ta ri e a hannu. Ransa a ace ya furta, " es esta Meemah? Podr as por favor ponerte tu Abaya? (Menene haka Meemah? Don Allah ki mayar da abayar ki saka.)" Turo baki ta yi ta bashi amsa da turanci, "To ni na kasa aura abun a kaina kuma zafi nake ji shiyasa na cire. Ba zan iya saka irin wa annan kayan ba akwai zafi!" Harara ya maka mata tare da fa in, "Nan ba Colombia bane dole irin wa annan za ki ri a sakawa da hijjab har asa." Itama hararar ta maka masa tare da fa in, "Ba zan saka ba, I swear to God!" tana gama fa in haka ta aura masa Abayar a hannunsa sannan ta gitta shi ta dawo ta gabansa kuma a wanna lokacin ne idanun duka Baffa's in nata ya sauka a kanta. Da idanun ta ri a binsu musamman Baffa aleri da Baffa Bel o. Shi Baffa aleri kamannin mamanta take gani a fuskansa, shi kuma baffa Bel o irin yankan idanunsu aya har da girarsu da ya ke a ciccike har yana ha ewa da an uwansa. Baffa aleri kuwa wani kuka ne ya ke taho masa bayan ya gama arewa Meema kallo wanda ko makaho ya shafa ya san tabbas jikin Abdul-Hameed ce. Tsinuwa da Allah ya isa ya ri a jerawa Mamiyo cikin zuciyarsa ganin jikarsa a gabansa tamkar iyar arna. Zuciyasa ya shiga yi masa susa da wani irin una. Ba tare da ya shiryawa hakan ba sai kawai ya fashe da kuka ya shiga tsiyayar da hawaye. Sai Baffa Bel o ya dafa kafa ansa shima ya shiga hawayen. Baffa Gi o kuwa idanunsa ne su kai jazur ya yin da Baffa Modibbo ya nufi inda Meemah ta ame a tsaye tana kallon kakannin nata. Baffan Modibbo na arisawa kusa da ita sai jikinta ya hau wani irin rawa. Hannunta ya kama ya taho da ita har gaban sauran kakannin nata, sai dai a gaban Baffa aleri da kansa ke a asa ya tsayar da ita sannan ya furta, "Dukkan mu nan iyayan iyayanki ne. Wannan shine babban wanmu gaba aya. Sunansa Baffa aleri, shine ya haifi mahaifiyarki." da turanci ya yi maganar don yanayinta ka ai ya isa ya tahimtar da kai babu hausa a bakinta. Baffa eleri agowa ya yi ya kalli cikin idanun Meemah da jajayen idanunsa yana jin wani irin aunarta da ya mamaye zuciyarsa lokaci guda. Ita kuwa Meemah da sauri ta sunkuyar da kanta asa don ji ta yi idanunsa ya mata wani irin kaifi tare da shakka da tsoronsa da ya shigeta lokaci aya don har ja baya ka an sai da ta yi. (Hoo Baffa alerinmu. Duk iskancin mutum idan ya ganka sai ya risina Baffa Modibbo ya kuma nuna mata Baffa Bel o tare da fa in, "Wannan kuma shine wanda ya haifi mahaifinki, daga wannan (Ya nuna baffa aleri) sai shi. Shine a na biyu da aka haifa a Ar o Barkin o kuma uba ga shugaban asan Nigeria." Baffa Bel o hannu Meema ya kama tare da fa in, "Jikana a kowani rana muna yini ne da kewa da ishirwan ganinki. Ashe Allah zai cika mana burukanmu kamun ya auki ranmu!" yana arisa maganar emotionally tare da fashewa da kukan da ya saka hatta mahaifin Aizaad, mahaifiyarsa da shi kansa sai da suka share walla. "Muje, ku muje mu kaita wajen Babiyo ya ganta zuciyarsa ta yi sanyi. Kullum sai ya yi maki addu'a a cikin sallarsa akan Allah ya bayyanar da ke cikin aminci. Muje yau zuciyarsa ta yi fari!" fa in Baffa Bel "Yau Ar o Barkin o zai kasance cikin farinciki da aka jima ana jira. Alhamdulillah, Allah kai ne abun godiya." Baffa Bobbo mahaifin Jawaad ya fa "Ka yi mana abunda ba za mu ta a mancewa da shi ba Alhaji Haruna. Kai da anka Allah ne kawai zai biya ku abunda kuka mana. Ha a kai mutun ne nagari. Mun gode da wannan farincikin da ka saka mu yau. Iyayan yarinyar nan kwana za su yi suna maka addu'a. Yanzu zan aga waya na kira His Excellency domin ka fa a masa albishir da bakinka." wannan karan Baffa Gi o (Mahaifin Habib) ne ya yi maganar tare da fiddo wayar a cikin aljihunsa ya shiga danna numbobin Abdul-Hameed Meemah kuwa ji ta yi kanta ya mata wani irin gingirim. Sai ta ji kamar ma garin na juya mata kuma ta kasa fahimtar shin ita in Legitimate ko Illegitimate daughter ce, wato ar halak ko shegiya. Cike da biyayya Abdul-Hameed ya aga kiran tare da gaishe da anin mahaifin nasa. Baffa Gi o ya furta bayan amsa gaisuwarsa, "Ga alhaji Haruna investor na ABGCL (Ar o Barkin o Global Company Limited) zai yi wata muhimmiyar maganaa da kai." yana gama fa in haka sa sakan hu u ya mi awa Alhaji Haruna wayar. Duk da Alhaji Harunar ya girme masa sosai amma cike da girmamawa har da wani rissinawa yake gaishe da His Excellency kasancewarsa shugaban asar Nigeria. Shima daga can angaren da girmamawa ya ke mayarwa Alhaji Haruna da gaisuwar. "Ranka ya da e idan kana tsaye ne ka nemi waje ka zauna, idan kuma kana zaune ne ka gyara zama da kyau domin wani albishir gareni da zan fa a maka wanda na san a wajanka babu wani albishir da ya kaisa farinciki daga ciki kuwa har da sanarwa da akai cewar kai ka lashe kujerar takarar shugaban asar Nigeria." A take jikin Mr President ya hau rawa. Daga shi sai P.A insa a cikin katafaren office insa da ke cikin Villa. Bai jima da gama waya da Zee-meed insa ba baffa Gi o ya kira sa a wayaa. Ji ya yi miyau in da ke bakinsa yana afewa. Don duk duniya albishir aya za ai masa a yanzu da zai ji babu kamarsa, shine a fa a masa Meemah ta bayyana a asar Nigeria. Ji ya