Sashe 111
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
babu ke!" Wani irin tsit wajen ya auka tamkar mutuwa ta gitta. Hatta baffa aleri mai zafin zuciya baki sake ya ke kallonsu rungume da juna. Sai yanzu abunda Hafiz informer ya fa a masa wancen ranar ya dawo masa ra am a walwa. Jawaad da Habib kuwa mutuwar tsaye suka yi tare da jin wani matsanaicin kishi na yun uro masu amma sun kasa warar motsi don har wannan lokacin Zeenah na rungume a jikin Abdul-Hameed. "Zuciyata na min ciwo my _Lovey-dovey_, ina jin zafi sosai. Ina jin tamkar zan mutu. Ba zan iya rayuwa mai tsayi babu Meema ba. Na ro a ka nemo min 'yata. 'Yarmu ta ata an sace ta. Yasaar ya gudu da ita zai cutar min da 'yata." agota ya yi daga jikinsa yana kallon idanunta sannan ya furta, " armu? ar da kika haifa min?" a masa kai ta yi hawaye na zubo mata bibbiyu daga idanunta. Kanta ya ri e sannan ya ha a da goshinsa tamkar zai sumbaceta sannan ya furta, "I promise you, ba zan ara bari hawaye su sake zubowa daga idanunki ba. And ba zan ara bari wani ko wanene shi ya kai hannunsa kan jikinki ba. Idan kuwa haka ta faru, definitely people will see the other side of me!" ya arisa maganar da arfi duk da ba kallon iyayan nasa yake ba don ya juya masu baya ne yana kallon Zeenah. A zuciye Baffa aleri da sai a lokacin ya dawo daga suman wucin gadin da ya yi tun fara iskancin da Zeenah da Abdul-Hameed in suke na rungume-rungumen juna tare da fa in, "Za ka rama mata ne? Na ce zaka rama mata ne lalataccen yaro! Dama ai lalatacce sai lalatacciya. Ashe duk jirgi aya ya kwaso ku. To ba a gidan ubana ba billahil lazi! Sai dai ku tafi can ku arata da iskancinku." Kai a asa Abdul-Hameed ya furta, "Ka yi ha uri Baffa, ba zan iya aga hannuna a jikinka ba don ba irin tarbiyar da ku ka amsa daga iyayanku sannan ku ka bamu bane. Sai dai na rantse da girman Allah zan iya barin kowa da komai a kanta!" ya arisa maganar yana mai ago hannun Zeenah kuma wannan karan yana kallon cikin idanum baffan alerin. Wani irin lumshe idanu Zeenah ta yi jin abunda _Lovey-dovey_, inta ya fa i. Sai ta ji ta ara jin mugun aunarsa a zuciyarta. Kuma ko ba kowai ta san a yanzu akwai wanda ya tsaya mata. Sai dai kuma gaba aya kanta ya ulle ganin mahaifinta a nan inda take. Mai yake yi a nan in, ta dai ji kamar jiya Habib ya fa a mata a Abuja take. To mai ya kawo mahaifinta Abuja a wannan katafaren wajen kuma har yake i irarin gidan ubansa bayan ta san cewar mahaifin nasu an jihar Sokoto ne. "Ni kake fa awa haka?" Baffa aleri ya fa i yana nuna kansa cike da mamaki don ko cikin mafarki aka fa a masa an kaninsa zai yi masa wannan rashin kunyar zai aryata. Tagwayen maruka Baffa Bel o ya ri a saukewa Abdul-Hameed a fuska tare da nuna shi da yatsa sannan ya ce, "Ban haifi an da zai raina min an uwa ba dan ubanka! Tsuguna har asa ka dafa afafunsa ka nai mi gafara ko in yafe ka cikin 'ya'yana!" Daidai wannan lokacin Marwanatu ta shigo cikin asibitin hannunta ri e da hannun Nenne tana ja domin kawo ta wajen karuwa kamar yadda take fa "Yauwa Nenne ga 'yar iskan can mai ha a duniya fa a. Ta kashe aure yanzu kuma tana son kashe rayuka!" Marwa ta fa i kasancewar ta labarta mata fa an da Jawaad da Habib su ka yi. A zafafe Nenne ta isa wajen tare da ware hannunta za ta zabgawa Zeenah mari, caraf Abdul-Hameed ya ri e hannun tare da mayar da Zennah bayansa. Gaba aya daga Habib har Jawaad sai suka zama 'yan kallo suna kallom ikon Allah da al'ajabi.... aleri #Abdul-Hameed #Jawaad #Habib #Zeenah #Bel #Nenne #Marwa #My Destiny #Matar Sayyadee 08128755583 [9/3, 5:58 AM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 66 Aje ai following channel ina please https://whatsapp.com/channel/0029VagNRpG3AzNT6CXeCZ27 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK Domin shiga comment section kuma ki danna wannan link https://chat.whatsapp.com/EF15ICIzw2XAid53M1Ky3J *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* _Kuna ina 'yan uwana matar aure da 'yan mata? Shela nake ko wacce ta fito domin kuwa yau na zo maku da albishiri! Kun san matar Sayyadee ta ku ce ba ta samun abun aruwa ta yi shuru domin ta aru ita ka ai._ _Magana ake ta amshi. Toohwa! Mai ya hwaru?_ *To maza ku marmatso ga sirrin nan. Shahararriyar nan wacce ke inganta soyayya tsakanin ma'aura wato Fatima Zaransalaty inkiya Queen Zarah ce ta taho mana da wani amshim domin cika hancinar mazajemu da amshi*. _INA MA'ABOTA TURARE? KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE_ _TSAFTA KUMA TANA CIKIN IMANI TOH KU MAR-MATSO KUSA KUJI _Zaran Salaaty ta yi tafiya mi a har Sudan domin farnata ranmu da na mazajenmu ta kawo mana Sudanese perfume wanda idan har kika shafa shi a jikinki ko kin yi wanka amshin bai barin jikinki. Tested and Trusted aruwa. Zaransalaty ba iya sudanese perfume ta kawo maku ba, akwai kayayyaki masu matu ar inganci na gyaran HQ (kun san dai ba a wasa da headquarter) akwai kayan gyararrakin jiki kala-kala na an mata da matan aure. Sannan Zaransalaty tana sai da Decoration na kayan aki iri-iri wanda baki ta a ganinsu._ _KAR IN CIKA KI DA SURUTU, KE DAI NEMI ZARANSALATY A NUMBERS INTA KAMAR HAKAA_: 07034668929 Or 08077946539* *AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE* _Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_ _Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci _nfection_ _Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI _Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._ *08089965176* *07084653262* "Ni ka ri ewa hannu akan karuwa? Ni ko Hameed?" ta fa i tana nuna kanta ranta a matu ace. "Nenne ban yi hakan don raini ba, don Allah ki ha uri ki saurare ni zan miki bayanin komai." Abdul-Hameed ya fa i da sigar lallashi. "Wallahi tallahi Nenne kar ki yarda! Shi ma ta tsaface shi tamkar yadda ta tsaface Hamma Jawaad da Hamma Habib. Karuwar banza katuwar hofi, annamimiya makira!" Marwa ta arisa maganar tana nuna Zeenah da ke mata wani kallon banza. "Kina hauka ne? Idan kika ara magana a nan wajen sai na ariso na karya miki afa, wawuya sha-sha-sha kawai!" Abdul-Hameed ya fa i yana nuna Marwa. Gyaran murya Jawaad ya yi yana jin wani abu na yun uro masa na tsantsan kishi, duk sai suka juya suna kallonsa har da Zeenah. "Kai menene ala arka da Zee da har kake tada jijiyoyin wuya? That person you're protecting a ashina take. Idan akwai wanda zai bu e baki sannan ya bugi irji ya furta cewar zai tsaya mata a kowani irin hali to ni ne nan! Don ita in zuciyata kuma bugun numfashina. Na barka ne ka gama irin naka hauka inga iya gudun ruwanka. Shin mai ka sani a kan Zee? Kasan irin wahalar da na yi da ita kuwa? Ka san yadda ta ke cikin zuciyata kuwa? Raba ni da ita wani abu ne da ba zai ta a yuwuwa ba. And let me give you a concrete warning, kar ka kuskura ka kuma ri e matata!" yana gama fa in haka ya kai hannu zai kamo hannun Zeenah sai ta yi saurin matsawa baya ta koma gefen daman Abdul-Hameed. "Ni kuwa in har ina da rai ba zan ta a bari aya daga cikin ku ya auri maman Meema. Maman Meema bata san kowa a cikin ku ba sai ni. Munafukin banza da hofi maciyi amana! Ka ban kunya wallahi." Habib ya arisa maganar yana hararar Jawaad. "Dan iyayanku mata mu kuka raina da za ku ri