Sashe 19
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kina zancen barin nan gidan a waya ke da Saurayinki, menene gaskiyar zancen?" Laushi bata bashi amsar zancensa ba sai da ta mur a wiwi ta kai baki tare da kunna mata wuta ta yi mata zu aya tukun ta ce, "Salma akwai ki a kwai son gulma da jin kwakwaf. Wato shiyasa kika yi lamoo kina saurarar abunda na ke cewa. To wannan maganar kar na ji ta a ko ina. Ki barta a tsakanin mu. Amma dagaske zan bar nan. Likafa ce ta cigaba. Ya siya min gida a nan cikin Lagos. Kuma abunda zai baka mamaki wallahi ba domin yin dadiro ya saya min gidan ba, kuma komai na Meema ya auke min." " _Dama ance mana da i zai zo bayan wuya!_" fa in Salmanu an daudu bayan ya mi e yana rawa. Can kuma ya zauna a bakin gado tare da fa in, "Amma kuma anya babu lauje cikin na i? Hakanan mutum sai mutum ya kama ya saya maka gida kuma babu amfanin da za kai masa?" Murmushi Laushi ta yi tare da fa in, "Waya fa a maka haka nan ne kawai?" ata rai Salma nice ya yi tare da fa in, "Menene kuma wa ya fa a maka fisabilillahi? Ban son haka gaskiya." Dariya Laushi ta yi tare da fa in, "Yi ha uri to. Wa ya fa a miki haka nan ne. Ni ma akwai aikin da zan masa. Sannan idan yana gari zai ri a zuwa yana kashe ishirwarsa a wajena. Amma hakan ba yana nufin ban isa in kawo wani cikin gidan bane. Sai idan yana gari in tabbata dai babu namijin da zai zo. Kwayoyi da ananan makamai kawai zai ri a ajiyewa a cikin gidan a wani aki ina kula masa da su." Na san wannan ya yi ka an. In Sha anjima za ku jini da wani ko kuma gobe in yi maku 5 or 6 readmores. _Matar Sayyadee_ 08128755583 [2/8, 12:32 PM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) _We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them._ Page 14 Da sauri Salmanu an daudu ya ce, "Gaskiya Laushi wannan abu da za kiyi da akwai mummunar hatsari a cikin ta. Ban baki wannan shawarar gaskiya. Makamai fa, Ca ! To shi in kin san wani irin ta'addanci ya ke yi? Kiyi tunani da nan inki," ya arisa maganar yana nuna kansa. Murmushi Laushi ta yi tare da fa in, "Nagode da kulawar. Amma ina so ka sani, duk wanda zai nuna min soyayya ba kamar kaina bane. Na san duk abunda nake yi kuma na iya takuna. Yanzu abunda nake so da kai, mu har a wannan wiwi in mu bar wancan maganar." "Yanda kika ce!" Fa in Salmanu tare da tsuke fuska yana wani tunani daban. Tun daga arfe biyar na yamma matasa suke suntiri a akin Laushi. Wannan na fita, wannan zai shigo kasancewarta mai sayar da kwaya. Meema kuwa na can akin Ladi Katifa. "Aunty Ladi, don Allah yaushe zamu bar nan gidan? Bana son zama a cikin gidan nan," fa in Laushi. Da gefen idanu Laushi da ke zu ar sigari ta kalli Meema tare da fa in, "Uhm! Ki cire wannan tunanin a ranki, kin ji Meema? Don baki da gidan da ya wuce nan." Shuru Meema ta yi na wasu da u kamun ta ce, "Kenan mamana ma haka mamanta ta haife ta kamar yanda ta haife ni? Ina son ganin iyayen mamana in tambaye su mai yasa suka bari mamana ta haife ni a nan bata zauna a wajensu ba." Da sauri Ladi katifa ta juyo gaba aya tana kallon Meema ba tare da ta iya cewa ko ala ba. Hannunta Meema ta kama tare da cigaba da magana, "Aunty Ladi, ke awar mamana ce. Don Allah ki fa a min a ina iyayen mamana suke inje wajensu inyi masu wannan tambayar? Na san kin san inda suke." Girgiza kai Ladi Katifa ta yi tare da fa in, "Ban sani ba Meema. Ban san iyayen Laushi ba. Nima a nan muka ha u da ita. Ban san kowa nata ba." Kai hannu Meema ta yi tare da zare karen sigarin da Ladi Katifa ta kai bakinta tare da fa in, "Aunty, a jikin kwalin wannan abun suna rubuta cewar _The federal ministry of health warns that smokers are liable to die young!_ kuma cigarrate causes lungs cancer kuma ke da aunty Laushi duk kun san haka amma kuke sha, why? Do you people want to die young or have lung cancer?" Murmushi Ladi Katifa ta yi tare da fa in, "Ni ba nice na haife ki ba, amma ina alfahari da ke, Meema. Ina sonki sosai ata," ta arisa maganar tare da rungume Meeman. "Watarana, in Sha Allah za kiyi nasarar raba mahaifiyarki da wannan mummunar sana'ar da muke ki wanda mu kanmu mun san arshen mu ba zai yi kyau ba idan bamu tuba ba," Ladi Katifa ta ra a mata a kunne. "Aunty Ladi, don Allah ki ri a yin Sallah. Alfa inmu a school wanda ke mana IRS ya ce duk wanda bai sallah wuta zai shiga. Kuma ya ce sallah tana hana manyan alfasha wato zunubi. Tun azu ana ta sallah ni ka ai ke tashi ina yi, amma ke bakya yi. Haka aunty Laushi ma ba ta sallah" Murmushi kawai Ladi Katifa ta yi ba tare da ta ce komai ba. Ganin haka sai Meema ma ta tsuke bakinta. Wajajen arfe tare na dare Meema ta tashi daga kwancen da take a kan gadon Ladi Katifa ta sauko tana murza idanu domin har bacci ya fara ibanta. Babu kowa a akin, hakan ne ya saka Meema ta fice daga akin tare da janyo ofar ta nufi in mahaifiyarta da ke can farkon gidan. Mutane ne cike a gida, ida kota ina ke tashi na garaya. Salma Nice ta hanga sai magana yake yi yana tafa hannunsa. Murmushi Meema ta yi tare da aga labule ta shige akin mahaifiyarta. Turus ta tsaya ko kyafta idanu bata yi ba ganin mahaifiyarta da wani ato a kan gado haihuwar uwarsu suna zina kuma a lokaci guda suna shan taba. Su basu ji shigowarta ba, ita kuma tunda ta ame waje aya ko kwakkwaran motsi bata yi ba gudun abunda hankalinsu ya dawo kanta, Laushi ta jibgeta. Ta fi tsawan mintuna biyar tana tsaye tana are masu kallo. Duk yanda saurayin Laushi ya canza mata position a kan idanun Meema yake. Can dai da ta gaji da kallo sai ta dur usa ta yi rarrafe har zuwa kan katifarta ta kwanta ta yi lamo. Amma kuma ta asa bacci domin sound in da Laushi suke making ita da saurayinta ya hana Meema sukuni har ya kai ta tashi zaune dirshan fuskanta cike da hawaye tana kallon su duk da kuwa akin ba farin haske bane, irin mai canza launin nan ne zuwa ja, blue, da kuma green ne. Ga kuma gadon da suke kai sai wani irin bada sauti yake kamar zai karye. Komawa ta yi ta kwanta flat tare da rintse idanunta. Sai kusan bayan awa guda Meema ta daina jin wannan aran gaba aya, sai kuma fira ta arke tsakinsu. Tun tana jinsu sama-sama har bacci mai nauyi ya fizgeta. Can cikin dare Meema ta ji ana mugun cinyanta kuma a lokaci guda ana kiran sunanta. A hankali ta bu e idanunta tana kallon mahaifiyarta. "Kin ci abinci? Da yaushe ki ka shigo akin nan?" Meema bata ba ta amsa ba sai kallonta kawai ta ke yi. Zaro mata idanu Laushi ta yi tare da fa "Ke zan ci ubanki! Ba tambayan ki nake yi ba?" Maimakon Meema ta bata amsa sai kawai ta koma ta kwanta tare da lumshe idanu kuma sarai ta farka babu gigin bacci a tare da ita. agota Laushi ta yi don ta san Meema ba ta da gigin bacci ko ka "Zan ci ubanki a akin nan idan ba kiyi min magana ba. Ba tambayan ki nake ba?" Laushi ta kuma fa i a harzu e tana jijjiga ta. Sai a lokacin Meema ta bu e baki ta ce, "Na ci abinci a akin aunty Ladi, kuma tun sanda kuke wannan abun a kan gado ke da wani na shigo akin na kwanta." Hannu Laushi ta kai bakinta ta buge tare da fa in, "Ohh! Don kin ga na sakar maki fuska azu shine kika samu damar raina ni? To ki rubuta ki ajiye ba zan auka b wallahi. Shegiya da kika shigo kuma sai kika tsaya are mana kallo ko?" "Ni ban kalle ku ba. Ina shigowa na kalli gadon sai na ganku. Shine na tsaya ka an kamun nayi rarrafe don kar nayi motsi mai arfi kuji ara ki dake ni ki ce ina muku la e. Mom ki kai ni wajen mamanki in zauna ni bana son ina ganinki babu kaya wani na ta a ki," ta arisa maganar tare da fashewa da kuka mai arfi. "Ke! Ke!! Ke!!! Rufe min baki a nan wajen. Mutane za ki tara min cikin daren nan? Zan miki mugun sakwara wallahi," fa in Laushi tana mai aura yatsanta a saman bakinta." Tsit Meema ta yi tana jan numfashi a hankali tare da jan zanin gadon da take kai. "Maza ki yaga min zanin gadon tunda ubanki ya saya min. Kinibabbiyar banza da wofi! Tunda kin riga kin oshi, maza ki koma ki kwanta ban son jin ko tari," Laushi ta kuma fa i tana nuna mata kan katifar. Kwanciya Meema ta yi tare da rintse idanu ba don baccin ne a idanunta ba. Laushi kuwa an tsaki ta yi tare da soma magana ciki-ciki, "Ai wallahi dole ma ina tattara in bar gidan nan. Yarinya duk ta gama gane min ilahirin jikina," ta arisa maganar da siririn tsaki. Washa gari sukuku Meema ta tashi. Ko breakfast bata wani ci sosai ba. Kayan makaranta ta saka tare da goya jakan bayanta ta auki lunch box inta tare da