Sashe 45
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
i cikin asaita sannan ya mayar da idanunsa a kan mahaifin Habibu wato Baffa Gi o ya ce, "Ka za aya; ko ka bar cikin zuri'a ta kai da iyalanka, ko kuma anka ya fita daga lamarin karuwar da yake da burin aure wacce ta haifi shegiya a garin Lagos, wacce ta kashe mahaifinta kuma ta ke shaye-shaye, ya yi aure da Amatul kareem su bar asar nan kar su ara waiwaya sai idan ni ne na bu aci hakan, ko kuma na cire ka daga sahun ana." Sai a wannan lokaci tsohuwar nan ta bu e baki tare da fa in, "Kamar yanda na yankewa aleri hukunci shekaru tara baya, haka a yau zan yankewa Gi o kuma ina son kowa ya shaida hakan." A ru e kowa ya ago yana kallonta. Da sauri Habib ya fa i a kan afafuwanta ya ri e tare da fashewa da kuka ya soma fa "Ku min aikin gafara. Kar ku yankewa mahaifana hukunci bisa laifina. Na yi al awari wallahi, tallahi daga yau a yanzu haka na fita daga harkan Zeenah har abada. Babu ni babu ita. Kuma na amince ko gobe a aura aurena zan bar asar....... (Na dage na yi readmore da yawa, saura ku ban kunya.) o Barkindo Family #Habib #Jawaad Kaita #Baffa Gi #Baffa Modibbo #Babiyo #Laushi #Heart break #Emotion #My Destiny #Matar Sayyadee 08128755583 [2/24, 6:56 PM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 28 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/J1oXseCghhuB6mMFTnFRn7 *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* Wani murmushin asaita Babiyo ya yi tare da kallon Habib in da ke ri e da afar Mamiyo yana hawaye. Ya jima yana kallonsa kamun ya mayar da idanunsa a kan Mamiyo ya gya a mata kai. Ita kuma ta saki ajiyar zuciyar asaita tare da fa "Ka tashi ka ceci iyayanka daga fa awa fushina. Sai dai duk da haka sai an yanke masa hukuncin asa sarrafa ansa. Kaf zuri'ar gidan babu mazinaci sai kai, don haka your parents will pay for what you did!" Baffa Gi o babu abunda ya ke sai share zufan da ke tsattsafowa daga goshinsa duk da AC da ke akin har hu "Ba ni son sake ganin fuskanka ko sauraran muryanka Gi o a cikin wannan sashen har na tsawon shekara aya. Sannan na baka suspension in wata shidda, kar inji labari ko motarka ta gitta ta `Ar o Barkindo Global Company Limited`." "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un!" Shine abunda Baffa Gi o ya dunga maimaitawa cikin zuciya kamun ya zube gaban Babiyo ya ce, "Godiya na ke da wannan hukuncin, Babiyo. Ha a kai adalin uba ne. Nagode da wannan sassauci da rangwamen da aka min wajen yanke min hukunci. Allah ya ara girma, lafiya da tsawon rai." Gaba aya akin babu wanda bai ji tausayinsa ba sai dai babu wanda ya isa ya nuna hakan idan yana son tsira da nashi aikin da kuma kasancewa a cikin Ar o Barkin o Family. Ba tare da Babiyo ya kalli Baffa Gi o ba ya yi gyaran murya wanda hakan ke nufin ya tashi ya koma mazauninsa. Cikin saurin Baffa Gi o ya mi e ya koma ya zauna zuciyarsa a cunkushe. "Kai kuma Modibbo, saboda ka raina ni, ba ka ganin mutunci da girmana kuma bariki ta canza ka shiyasa da anka su ka aikata anna sai ka nemi binnewa a cikinka har ka iya tura ita Zubaida da ta kasa zaman aure Yola wajen Tukur saboda ni ban raye, ko kuma ba ni da wajen zaman da zan iya ajiye ta. Sannan shi Nuran ya saki Marwanat, amma ka kasa zuwa nan ka sanar dani saboda ka isa ka tumbatsa. Ka taka matsayin da kake iya yanke hukunci a gidanka ba tare da sani na ba. To hatta arar da iyayan shi Nuran suka shigar na san da shi. Kuma kar ka yi tunanin saboda kai suka janye arar nan. Ni ne nan na aikawa shi uban Nuran da ya zo ya same ni. Kuma ya zo har gida ya nemi yafiyata na ata sunan zuri'a ta da ya ke shirin yi a kotu. Da idanunsa ya yi kuka a nan a du e gabana sannan ya ba ni tabbacin Nura zai mayar da matar akinta amma na dakatar da shi daka yin haka. Kuma dama tun farko na ba su auren Marwanat ne saboda su in tsatson Fulani ne, amma idan ba haka ba, ko mutuwa za ta yi saboda sonsa baza ta aure shi ba." uwa a gaban Babiyo Baffa Modibbo ya yi tare da fa in, "Kai min aikin gafara, Babiyo. Wallahi ban aikata komai domin nuna isa ko don in ata ranka ba. Asali ma na yi duk saboda gudun acin ranka wallahi. Don girman Allah da darajar tsoffi kai min aikin gafara. Hakan ba za ta sake faruwa ba Babiyo," har da ar kwallarsa ya ke wannan maganar. "Ka tabbatar ka turo Marwanat da Zubaida nan idan ka koma Lagos!" Fa in Babiyo a dake. Wani sanyin rahama ne ya ziyarci Baffa Modibbo saboda hakan da Babiyo ya ce yana nufin ya amshi ban ha urinsa, kuma hakan bai rasa nasaba da ha a shi da Allah da kuma iyayansa da ke kwance a asa da yake matu ar so da girmamawa a duniya da ya yi. Kallon mahaifin Jawaad Babiyo ya yi tare da fa in, "Bobbo, ka fa anka ya tafi gidan Macchi o ya duba matar aure, In Sha Allah wata mai kamawa za a ha aurinsa da na Habib. Sannan ka fa a masa zai tafi course na shekaru biyu a Denmark, kuma tare zai tafi da matarsa don haka ya tabbata ya tafi inda aka tura sa duba matar don tare da matarsa zai bar asar. Shi kuma Habib Sweden zai koma da zama gaba aya har sai na neme sa tukun zai dawo Nigeria. Na gama magana, a rufe mana taro da addu'a!" Yana kammala fa in haka ya rufe idanu kamar mai bacci. Bayan kammala dogon addu'ar, aya bayan aya suka shiga ukawa a gabansa tare da ta a samar afarsa, shi kuma yana shafa kawunansu tare da fa in, "Allah ya muku albarka!" Baffa Gi o ne farkon shiga motarsa ya fice daga gidan ba tare da ya tsaya tattaunawa da sauran an uwansa ba kamar yanda suka saba duk suka fito daga wajen Babiyo. Kai tsaye motarsa ya shige ya figeta tare da nufa hanyar Gi o street zuciyarsa na masa zafi akan abunda Habibu ya aikata da ya zawo masa fuskantar anyan hukunci daga wajen Babiyo. Mai gadi da sauri ya taso ya wangale gate saboda irin mahaukacin horn in Baffa Gi o ya dunga dannawa kamar zai cire masa kunne. Ko daidaita parking bai ba ya fito daga cikin motar yana tafiya dif-dif kamar wanda zai huce takaicinsa a kan asan. a handle ofar ya yi tare da shiga ciki babu ko sallama. Gaba aya ansa da matarsa Halima suna zaune a parlour suna jiran dawowarsa don jin labarin meeting in gaggawan da Babiyon ya kira tare da fatan Allah ya sa ba wata matsala bace ta faru daga cikin gidansu. Ba su ka ai ba duk wasu iyalan an Babiyo haka suke fama da zullumi duk lokacin da Babiyo ya kira meeting. "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un!" Mama Halima ta fa i ganin yanayin mijinta wanda hakan na nufin an samu matsala daga gare su. "Mai ke faruwa? Yaran nan sun yi wani abun ko?" Kyawawan fararan an matan da ke akin duk suka mi e tsaye gabansu na fa uwa suna fatan Allah ya sa ba Babiyo ya la a masu wani laifin ba. Don su irin soyayyar nan da wasa kaka ba sa yi da Babiyon, wasun su ma haushinsa suke ji saboda hana su rawar gaban hantsin da ya ke yi saboda al'adarsa da abi'unsa. Da sun an kuskure sun yi wani abu zai fasa ta ama da isa yana fankama tare yanke masu anyan hukunci a nashi fa in wai sun yi arin ata masa suna. "Habib ya kashe ni, Halima! Habib ya tona min asiri da ata min suna a cikin estate in nan. Ni Habibu zai wula anta? Ni? Hmm!" Ya arisa maganar yana safa da marwa tare dun ule hannunsa yana naushin ayan. "Mai Habibun ya aikata?" Fa in mama Halima wacce mugun tashin hankali ya gama bayyana a fuskansa, don jikinta har rawa ya auka. "Wai Habib ke neman matan banza a waje! Mai nawa Habibu a rayuwa da ya min wannan abu? A ce a cikin zuri'a ta za a samu wannan anyan aikin! To gashi nan ya ja min fushin Babiyo. Babiyo ya ce kar na sake zuwa inda ya ke har na tsawon shekara guda kuma ko muryata bai don ji, sannan ya dakatar dani da zuwa _Ar o Barkin o Global Company Limited_ har na tsawon wata shidda!" Luuuu Mama Halima ta yi za ta fa asa, Baffa Gi o ya yi saurin taro ta tare da zaunar da ita a kan kujera. an matan kuwa kuka kawai suke jin abunda Habibu ya aikata kuma hukunci ya are a kan mahaifinsu. Kuka Mama Halima ta saka wiwi tana fa in, "Anya kuwa investigator Babiyo ba a ha a bakin da shi don kawai a ata mana suna a cikin Ar o Barkin o Family? Ni ban yarda ana zai aikata haka ba. Kai ba mazinaci bane, haka ni ma haka. Kuma an mu ba zai ta a zama mazinaci ba. Wannan bita da ulli ne kawai don a wula anta mu, kuma wannan shirin