← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 108 OF 143

Sashe 108

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ne?" ya arisa maganar a tsawace don shi bai san abunda suka aikata ba. "Baffa Ciroma gamu nan gidan Babiyo tun jiya wasu 'yan sandan da suka zagaye gidan har cikin falonsa sun hana mu fitowa. Kuma ga Jibrila nan rai a hannun Allah sai aman jini ya ke yi." Baffa Mahmud ya fa i gabansa na bugawa don ya san idan kowa ya gama sanin abunda suka aikata tofin Allah tsine za ai masu. an sanda! A gidan Hamma Barkin on? Gani nan zuwa." ya fa i mamaki shimfi e a fuskansa sosai tare da mi ewa daga kusa da Babiyon. Caraf Babiyo ya ri o hannun baffa Ciroma yana son yi masa magana amma muryansa ba ta fita sosai. Duk abunda ya ke arin fa i ko aya anin nasa bai gane ba. Ganin haka sai Babiyo ya mayar da idanunsa a kan aleri yana masa nuni da hannu. Jinjina kai alerin ya yi tare da fa in, "Zan masa bayani baffa. Babu wanda zai fita scot free a cikin su." Hawaye ne suka ziraro daga idanun Babiyon yana mai lumshe idanu. Waro manyan idanunsa Baffa Gi o ya yi don shi sai ya ga abun tamkar gizo wai Babiyo ne da hawaye kasancewar duk babu wanda ya san komai idan ka cire aleri, mamiyo da 'ya'yanta. Gwara ma Bel o ya san wasu daga cikin abubuwan da ke faruwa, sai dai bai san yun urin kisan da an Mamiyo su kai ba. Abdul-Hameed da ke zaune a kusa shi ma sai kallon iyayan nasa ya ke yi yana fatan jin arin bayani don ga gukkan alamun something is fishing a tsakaninsu. Sai dai duk abunda ya ke yi asa- asa ya ke yi don ba tarbiyarsu ba ne manya na magana yara su kafe su da idanu, talkless of tambayansu abunda ke faruwa idan ba ai involving in mutun a ciki ba. Gaba aya iyayan suka fice a akin bayan sun an yi us a tsakaninsu. Abdul-Hameed kawai suka bari a ciki. Ganin fitowarsu duka sai Habib shi ma ya shigo akin ya ja kujera ya zauna yana kallon Babiyon da shima kallonsa ya ke yi yana arin yi masa murmushi, amm sabida yanayin bakin nasa a kan la ansa kawai suka tsaya. _JAWAAD_ Fitowa ya yi daga office domin zuwa pharmacy saboda abubuwan da doctor ya rubuta masa ya je ya sayo don sun bata gado. Da sauri Nenne da Mama Halima da wasu daga cikin 'yan uwa suka tare sa tare da fa in, "Ya jikin nata? Mai ya same ta." Takardar hannunsa ya nuna musu tare da fa in, "Ya rubuta min magani da allurai da kuma ruwa in je in sayo wai sun bata gado." ya fa i don da matu ar kunya ya kalli iyayan nasa ya labarta musu abun farincikin da Doctor ya fa a masa. Jinjina kai suka yi. Mama Halima kuma nufa office in ta yi don haka kawai zuciyarta ta darsa mata wani abu. Jim ka an sai ga ta fito fuska a washe tamkar gonar auduga ta labartawa su Nenne abun farincikin da ta jiyo daga bakin likita. Duk sai suka hau murna don dama fatansu kenan don sun riga sun san Amatum Habeeb ita ma tana auke da nata an tayin. In few minutes asibitin ya auka da maganar cikin matar Jawaad (kun san mu mata dai ba mu oye irin wannan abun farinciki idan 'ya'yanmu sun sa mu). Mama Juwairiyyah mahaifiyar Jawaad da jin abunda ke faruwa sai ta yi wuff ta gudu ta bar asibitin saboda kunyar matan anta na fari na auke da ciki kuma an ya a (kun san fulani akwai kunya da kara daga mazan har mata{Amma hwa, ina nuhin fulanin mu na da ba haihuwar bariki ba lol,saura inji saukar dutse a kaina}). Tafiya suke gaba gaba ayansu cike da tashin hankali, Baffasu Ciroma, baffa aleri, Baffa Bel o, Baffa Gi o, Baffa Modibbo da bai da e da isowa ba daga Lagos, da kuma baffa Bobbo (Mahaifin Jawaad). Gaba aya sai sharar hawaye suke yi kasancewar suna tafiyan ne Baffa eleri na labarta musu komai. Su kansu sun yi mamakin ganin aleri cikin Ar o Barkin o kuma kusa da Babiyon don kowa ya san irin korar karen da ya yi masa. Sai dai ba lokacin tambayansa komai bane a jiyan saboda tashin hankalin da suke ci. Amma yanzu labarin da ya basu sai suka gane Babiyon da kansa ya fita ya nemo sa. Gidan Babiyo suka nufa kowa da abunda ya ke sa awa a zuciyarsa, musammam ma aleri sabida ba ar zuciyarsa. Don ba aramin danneta ya ke ba sabida ji yake tamkar ya cinnawa Mamiyo da 'ya'yanta wuta. Mota biyu su ka shiga saboda suna da yawa. Knocking su kai a ofar falon Babiyon. Ba a bu e ba sai da wani an sanda daga ciki ya le a ya ga aleri tukun ya ja ofar ta bu e suka shiga su duka. Yadda suka ga Jibrilan sai da hankalinsu ya tashi don gaba aya ya yi wani irin kumburi tamkar wanda aka hura da iska. Kuma har wannan lokacin bai daina aman jini ba. "Ku kama shi mu kai shi asibiti," Baffa Ciroma ya fa iyana nufa inda Jibrilan ya ke. aleri ko motsi bai yi ba don bai jin zai iya taimakawa wa anda suka kashe masa mahaifiya tare da yun urin kashe mahaifinsu. Baffa Modibbo da baffa Bobbo ne su ka yi kama-kama suka dakyar sabida wani nauyi da Jibrilan ya ara tamkar gawa. Suna isa bakin ofa an sandan nan suka hana baffa Mahmud da baffa Tukur fita har ma da Mamiyon. Wani irin kuka Mamiyo ta fashe da shi tare da fa in, "A gaban ku kuna kallo har da kai Ciroma! Shi baza ku fa a masa mahimmaci na ba a cikin Ar o Barki...." Da wani mugun tsawa tare saukar lafiyayyan mari bisa kuncinta mai auke haske na wucin gadi aleri ya sauke mata dama tuntuni namar jikinsa ke wani irin tafasa jikinsa na mugun rawa. Duk da kowa ya san abunda Mamiyon ta aikata amma wani irin 2minutes silet wajen ya auka har da su Baffa da ke ri e da nannauyan jikin Baffa Jibrila don babu wanda bai shiga shock ba. Ba su ta a kawowa zafin zuciyar aleri zai iya kaisa ga marin Mamiyo ba. Harshensa ya soma tattaunawa yana arin yin magana ga idanunsa da suka soma juyewa alamar idan aka barsa a wajen za ai anyen aiki don tabbas zai iya aukan ran Mamiyo. Wani irin ba in zuciya aleri ke auke da shi. Hamma Tukur kuwa kukan kura ya yi tare da cacumar kwalar rigar alerin ya kai masa naushi a baki tare da furta, "Uwata za ka mara! Mahaifiyata ka mara an karya?" aleri wani irin zuciya ce ta yun uro masa ya kai masa wani wawan naushi a kan hanci, cikina sakan aya hanci ya cika da jini ya soma tsiyaya. Naushi ya ke kai masa ta ko ina a jikinsa, ciki, ido, baki da hanci. Da ya ga hakan ma bai masa ba, sai ya ri e kansa ya dunga bugawa da jikin bango akin da iyakacin arfinsa. Baffa Bobbo da Baffa Modibbo ba su san sun watsar da Jibrila da ke hannunsu ba sun yo kan elerin da Baffa Ciroma da Mamiyo da ke ihu suka kasa watar Jibrilan a hannunsa ba. Da kyar suka iya janye alerin shi ma kuma ya saki Jibrilan ne ganin babu numfashi a jikinsa (wayyoo Allan mu! Zeenah kin shiga uku idan kika yadda ku kai 2eyes da mahaifinki a cikin Ar o Barkin o! Wayyo ni matar Sayyadee har na soma jin zazza . Hamma Tukur ka daku iya, dakuwa aradun Allah) Baffa Mahmud kuwa ya kasa motsi sai kallon kowa yake kamar idanunsa za su zazzago, don ji ya ke tamkar idan alerin ya gama da Tukur kansa zai dawo. 'Yan sandan nan kuwa sunan amma ba su motsa ba balle su kawo auki. Baffa Ciroma ya cafki hannun aleri da sai wani huci ya ke yi tamkar kububuwa ya tura shi waje. "Allah ya isa tsakani na da kai an iska haihuwar asara wanda uwarsa ta haifa tsiya idanunta biyu. Mutuwar walati za ka yi, kuma kowa zai ce na fa Wani zaburowa Baffa aleri ya yi tari nufa kan Mamiyo, da sauri Baffa Gi o ya ri e sa gam ita kuwa Mamiyo duk tsufanta wani tsalle ta yi tare da sakin hannun Baffan Tukur ta yi bayan wani an sanda dake gabas da ita. "Ka sake ni Gi o! Sa sake ni na kashe matar nan a cikin gidan nan." Baffa aleri ya fa i yana fuzge-fuzge. "Ba zan ta a sakin ka ba ka ebe zunubin da ta tarawa kanta. Ka barta da abunda take ji yanzu!" Baffa Gi o ya fa i yana dannansa. Wannan karan baffa Ciroma har da shi wajen cicci ar Baffa Jibrila da ya ara hawa him tamkar farashi suka saka shi cikin mota. Amma sam ba a bar Mamiyo da sauran 'ya'yanta sun taka kafarsu zuwa ofar falon ba balle su fita. Bayan wucewar su Mamiyo ta shiga ihu tana kuka tare da jijjiga Baffa Tukur da ya suma tun ha ashi da ginin farko da alerin ya yi. Ga jinim da ke fitowa a hancinsa har wannan lokacin bai bar zuba ba. Da sauri ta nufi kitchen ta ebo ruwa a cup sannan ta dawo ta bu e fridge ta auko ara ta dawo inda Jibrila ke kwance sannan ta yayyafa masa ruwa. Sai bayan ya farfa o sannan ta aura masa arar a kai domin daskarar da jinin da ke zubowa. A can asibiti emergency a kai da Baffa Jibrila wanda jikinsa ya yi worse sosai. Duk iya iyawarsu sun kasa fahimtar ainahinabunda ke damunsa, sai kawai akaa yanke hukunci ha a shi da Babiyo domin zuwa asar India a duba su a can. Sai dai kuma duk abunda ya tsara hakan ce ke faruwa. Ko cikakken awa uku ba ai ba baffa Jibrila cikinsa ya yi wani irin mugun kumburi har wal iya yake yi. Lkitoci suka rufa akansa, sai buga kan ya ke yi a jikin arfen
Chapter 108 · 0% Book details