← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 143

Sashe 55

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

aya jikinsa ya yi sanyi saboda a duniya ya tsani kukan mace. "Mama don girman Allah ki bar kukan nan, kin ji? Bari mu isa gida sai mu yi magana," Abdul Hameed in ya fa i bayan ya juyo ya kalleta ka "Wani gida za ka kai ni? Idan ba wajen ar uwata ba ka fitar dani daga Ar o Barkin o yanzun nan!" Ta irisa maganar a hassale. Murmushin gefen baki ya yi tare da fa in, "Mama kina da inda yafi Ar o Barkin on ne a wajen?" "Zan ci mutuncin ka fa, Abdul Hameed. Idan ban da kowa wajen Ar o Barkin o, ai ina da an uwan uwa a Yola ko!" "Kuma Mama har kike tunanin an Yola za su baki shelter ba tare da umarnin Babiyo ba? Kin sa da say insa suke amfani. Shi in tamkar sarkinsu ne. Ki ha uri Mama don Allah. Ke in mai ha uri ce tun fil zal, don Allah kar ki canza," Abdul Hameed ya fa i daidai lokacin da ya karya kwanar Gi o street. "Wallahi Abdul Hameed, Babiyo duk ya canza. Duk da tun fil azal shi mutum ne mai zafi da kuma bada umarni mai tsanani, amma yanzu komai ya ninku kuma babu sila kamar Mamiyo. Wallahi matar nan idan bata tuba Fir'auna na samanta," fa in mama Halima tana share hawayen da ya silalo mata. Abdul Hameed bai ce komai ba, domin shi ne mutum na farko a duniya da zai bada labarin mugun hali da makircin Mamiyo. Sai da ya daidaita parking sannan ya fito ya bu e mata gidan gaba, tana ziro afa motar Baffa Gi o na shigowa. Hamdala ya yi ganin tana arin fitowa daga mota saboda ba aramin tashin hankali ya shiga ba ganin tana arin barin gidan wanda hakan daidai yake da tsinke igiyar aurenta idan Babiyo ya samu labari. Bu e murfin mota ya yi shima tare da fitowa ya nufo inda suke. Mama Halima na ganin haka ta yi saurin cewa Abdul Hameed, "Ka tafi gida kawai, amma ka tabbatar gobe da safe ka shigo nan ka same ni!" Tana gama fa in haka ta yi gaba da saboda bata san ha uwa da Baffa Gi on don tabbas za su iya raba hali har gaban a abunda bai ta a faruwa ba. Ganin fuuu ta yi ciki, sai Baffa Gi o ya dakata kusa da Abdul Hameed tare da fa in, "Allah ya maka albarka, Abdul Hameed da ka dawo da ar uwar mahaifiyarka gida. Ka cece ni kuma ka ceci aurena. Ina Hamma Bel o da Nennen? Na matu osawa Babiyo ya bamu umarnin ganawa da juna. Na yi kewar an uwana." an sunkuyar da kai ya yi tare da fa in, "Dama tun tuni suna cikin Ar o Barkin o a ke an wajen da shi ka ai ya san wajen. Ko ni ban san inda suke ba. Sai dai wani lokacin mu kan ha u da su idan Babiyo ya so, amma sai ya fitar da su daga cikin Ar o Barkin o tukun." Jinjina kai Baffa Gi o ya dunga yi yana tunanin dalilin da yasa Babiyo bai yiwa mahaifin Abdul Hameed fata-fata kamar yanda ya yiwa Hamma aleri ba, saboda ya san akwai lokacin da zai zo ya yi amfani da ansa wajen harkar siyasarsa shiyasa. "Ka je gida ka da Babiyo ya samu labarin zuwan ka nan don ni in ma ina cikin hukuncinsa ne. Domin ya ce kar na sake kusantar inda yake har na tsawon shekara guda, sannan ya dakatar dani daga zuwa Ar o Barkin o Company limited na tsawon watanni shidda," Baffa Gi o ya fa "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un! Baffa, wai ya za muyi da Babiyo ne a kan wannan halin na shi na korar ana daga cikin Ar o Barkin "Sai addu'a da ha uri tare da kiyayewa kawai! Ka je sai mun ji daga Babiyon, Allah ya tashe mu lafiya," Baffa ya fa i yana jin ina ma yana da wata hanyar da zai iya da ile Babiyon daga abunda yake aikawata wanda ya ke cutar da a da kuma wasu daga cikin jikokinsa. "Sai da safen Baffa," Abdul Hameed ya fa i jiki a sanyaye tare da juyawa domin nufa wajen motarsa. Baffa Gi o yana amsa sai da safen da ya yi masa ya shige cikin aki tare da turo ofa. Babu kowa a cikin parlourn sai tv da ke ara kawai. arasawa wajen TV ya yi tare da kashewa sannan ya nufi akin matarsa. Sai da ya yi sallama sannan ya shiga ciki. "Baffa, welcome!" Gaba aya ansa mata suka fa i bayan sun mi e daga zaune a bakin gado kusa da mamansu. "Welcome, daughters!" Ya fa i lowering himself a inda Wasila ta tashi. Gaba aya sai suka fice daga akin tare da turo ofar, kuma dama sun shigo ne domin jin abunda ya faru ganin mood in mahaifiyar tasu lokacin da ta shigo. Sai dai ba su samu amsa ba har Baffa Gi on ya shigo akin. "Wai fisabilillah, Halima ba za ki min uzuri mu taru mu taushi junanmu ba, Haba Halima! Wallahi kin canza. Ni wannan ba Halimar da na aura shekaru talatin da oriya ba. Na rantse miki da girman ubangijin Musa, Haruna, Nuhu, Yusuf da Muhammad ban san da maganar auren nan ba. Haba! A cikin wannan tashin hankalin da nake ciki har za ki tunanin ina da courage in fuskantar Babiyo da zancen aure? Haba, ki duba mana!" "Ni sam ba zancen auren bane yafi ata min rai ba, duk da zuciyata ta sosu ba adan ba. Sa'ar Walida fa! Kamar ni inyi kishi da sa'ar ata. Wani irin kashi da fitsarin Mardiya ne ban ci ba a cikin gidan nan! An min adalci kenan? Yarinyar nan a wajena ta yi rayuwa tun tana da shekaru tara a duniya. Dama can Babiyo na da wannan shirin shiyasa ya auke ta daga wajena last year ya mayar da ita wajen mahaifiyarta. Yarinyar da Mama take kira na duk da kuwa ni in yayarta ce," tana kawowa nan ta rushe da kuka. Shuru ya yi don ko shi abun ya zo masa bagatatan kuma banbarakwai kasancewar hatta shi Baffa Gi o take ce masa ba Hamma Gi o ba. "Ki ha uri don Allah Halima! So kike hawan jininki ya motsa? Wallahi babu yanda na iya da Babiyo, ban isa na yi masa jayayya akan hukuncinsa ba. Ke mai bani shawarar yi masa biyayya ne domin tsira ranar gobe. Shi in uba ne!" Baffa Gi o ya fa i cikin kwantar da murya. "Baka ji abunda Babiyo ya fa i ba a fadarsa? Baka ji irin fa an da ya yi min ba? Kuma fa a gabanta ita da iyayanta, kuma sai ya yi kamar bai ga ita Mardiyar ba balle ya yi mata fa a kamar yanda ya yi min. Ba ka tunanin hakan zai ba ta damar raina ni a gidan mijina uban ana? Cewa fa ya yi wai in kama girma da mutuncina don idan ya samu wata arna daga gare ni zai au mummunar hukunci a kaina." "Ke kuma sai kar ki bada wannan damar, Halima. Ke kin san ni ba zan ta a bari Mardiya ta raina ki ba wallahi," ya fa i yana ri e hannunta. "Don girman Allah ka raba mana gida, Baffan Habib!" Ta fa i a marairaice. "Ki yi ha uri, ke ma kin san abunda ba zai ta a yuwuwa bane. Nan unguwar ita ce unguwata. Bani da wani wajen ajiye Mardiya da ya wuce nan gidan wallahi." "To ai shikenan! Allah ya ba mu zaman lafiya tare da kau da fitina," tana gama fa in haka ta kwanta a kan gadon tana shasshe ar kuka. angaren Abdul Hameed kuwa, babu abunda ke masa yawo cikin zuciya sai lamarin Babiyo. Shi sam bai aunar harkar siyasar nan da yake so daura sa a kansa saboda bai san komai a ka ba kuma bai da burin sanin komai. Ya amshi bukatarsa ne saboda iyayansa da ke son yafiyar Babiyon domin dawowa cikin an uwa su zauna tare da kuma arin karya alkadarin Mamiyo wacce ita ce silar komai domin ruguza masa iyalai saboda abun duniyar da Babiyon ya tara domin cin su ita da anta kawai. Babu wani motsinta da bai sani ba sai wanda ta ke ullawa a ashin asa wanda kuma ita ta barwa kanta sani har sai lokacin da Allah ya gama ara mata lokacin sannan ya tona mata asiri a idanun duniya. Wayarsa ya auka dake gefe kusa da shi tare da lalubo Number in Jawaad ya danna masa kira. Jawaad da ke can asibiti kusa da Habibu da bacci ya aukesa mai nauyi saboda allurar baccin da akai masa, ya ji wayarsa na ruri. Fiddo wayar ya yi tare da latsa madannin amsa kira ya kara a kunne duk da sunan mai kiran bai fito a wayar ba kasancewar ba shi da Number in Abdul Hameed "Assalamu alaikum, Jay ya kake?" Abdul Hameed ya fa i cikin sanyin muryansa mai tafe da natsuwarsa. "Hamma Hameeeed!" Jawaad ya fa i da arfi don it been long da ya ji muryansa. Su kasance tamkar an uwa a cikin Ar o Barkin o, shi Abdul Hameed in da kuma Habib kamun Babiyo ya cire shi Abdul Hameed in daga cikin su. "Jay I need to talk to you, kana ina?" Abdul Hameed in ya fa i yana an rage tafiyar motar. "Ga ni a Ar o Barkin o specialist hospital, Habib ne kawo an bashi gado," Jawaad ya fa "Subhanallah! Gani nan zuwa in five minutes," yana gama fa in haka ya yanke wayar tare da ara gudun motar kasancewar asibitin na daga can cikin estate in ne. Mintuna biyar in ya kawo shi cikin Ar o Barkin o specialist hospital. Fitowa ya yi tare da kulle motar sannan ya nufi cikin asibitin cikin tafiyarsa ta natsuwa. Kai tsaye Amenity 1 ya nufa duk da kuwa Jawaad ba fa a masa akin ya yi, zuciyarsa ne kawai ta bashi ya nufi can. Yana tura ofa su kai idanu biyu da Jawaad in da ke kusa da Habibu. "Alhamdulillah," ya ce cikin
Chapter 55 · 0% Book details