Sashe 141
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
a mahaifar tantiriyar karuwa wacce ta kashe mahaifinta kuma ar ta'adda mai safarar miyagun makamai da kwayoyi. Fice min da gani a idona! Kuma ki sani daga yau ba ni ba ke!" Tun Meema na kankanuwarta ta tsani a zagi mahaifiyarta balle kuma yanzu da ta girma ta mallaki hankalin kanta. Wani irin zafi zuciyarta ta shiga yi bata san lokacin da ta aga hannu ta ri a wanke fuskan Hamza da maruka ba har hakan ya jawo hankalin Marwanatu da ke kitchen tana hangensu ta window. Da sauri ta fito daga akin domin zuwa inda suke ganin Meema ta cakumi wuyar Hamza. "Mahaifiyata ka ke zagi? Wallahi sai in kashe ka babu abunda za faru. Kasan wacece mahaifiyata a zuciyata kuwa? Zan iya arar da kaf danginku a kanta. Waye kai waye ubanka?" tana maganar ne tana ha a kansa da fense in gidan har kansa ya fara fidda jini kuma ya kasa watar kansa sabo ri on da Meema ta masa kuma arfin ba aya ba kasancewar ta samu horo a wannann fannin. "Kina haukane Meema! Ki sake ki yanzun nan" Marwa ta daga mata tsawa amma Meema ta ki sakin wuyar Hamza. Sai da bodyguard inta dacmasu gadin gidan da kuma mai bawa fulawa ruwa suka ha u dakyar suka are Hamza a hannun Meema daidai lokacin da wayarsa ta su uce daga aljihu. Nan kowa ya yi arba da video in da ya ke recording domin ya awa a duniya idan ya fita waje. A take Meema ta yanke jiki ta fa i a sume sabida zuciyarta da tai mata nauyi don bata ta a kawowa ko da wasa Hamza zai ci amanarta ba. Kai tsaye wani babban asibiti da ke nan abuja su ka tafi da ita shi kuma Hamza aya daga cikin bodyguard inta ya yi ram da shi. A hanya Marwanatu ta kira Ramadan ta shaida masa abunda ke faruwa bayan ta garga e shi da kar ya sanarwa iyayanta gudun tashin hankalinsu. Cikin mintuna 20 Ramadan ya iso asibitin shi da Nenne don yana kusa da ita Marwa ta kira kuma ta ji komai. Inda hankalinsu ya kwanta jin da su kai doctor ya ce babu abunda ke damunta acin rai ne kawai da shock ya sumar da ita. akin suka shiga sai suka taras da tana ta kuka tamkar ranta zai bar jikinta, sun yi lallashin har sun gaji kuma ta i fa in ainahin abunda Hamza ya mata kasancewar babu wanda ya kunna video in domin ya gani. Nenne ce da kanta ta kira Abdul-Hameed ta sanar da shi, cikin anin lokaci tsaro ya cika a asibiti sai ga Abdul-Hameed da Zeenatu hankali a mugun tashe. Don ita Zeenah har ta soma kuka. Abdul-Hameed in ke kwantar mata da hankali. Sai da aunty Ru ayya (Ladi Katifa) ta zo sannan Meema ta iya bu e baki ta fa a masu abunda ya faru. Magana Mr President ya yi da wani sai ga bodyguard in Meema ya taho ya mi awa His Excellency wayar Hamza cike da ladabi. Amsa ta yi ya kunna ya kalli duk abunda ya faru, nan da nan fuskansa ta yi jazir sai ya tura wayar cikin aljihu sannan ya yi magana da wani soldier a kunne. Da sauri soldier in ya furta "Yes sir!" bayan ya ame tare da sara masa sannan ya juya ya fice. Ko mintuna talatin Meema bata ara yi ba a asibitin akaa ba su sallama suka koma gida. angaren Hamza kuwa barikin sojoji aka tafi da shi, ya marka u tamkar kayan gwari, haka ya bugu tamkar fulawa sannan suka tambaye shi dalilinsa na yi wa 'yar shugaban asa video kuma wa ya saka ki. Idanunsa ko bu uwa ba sa yi saboda azabar dukan da ya sha. Nan ya shiga bayanin filla-filla, "Wallahi saka ni aka yi. Uwargidan His Excellency ce ta ba ni naira miliyan hu u domin na yi soyayyar arya da Farida sannan in tona asirinta a media ta yadda kowa sai ya san Meema ba halastacciyar 'ya bace ta yanda aure sai ya mata wuya. Tun asali ba da soyayya gaskiya na zo mata ba." "Za kuwa ka ci ubanka yau! Ku cigabaa da umama min shi ta yadda gobe ba zai ara ba." wani babban soldier ya fa i sannan ya fita domin kai wa Mr president video recording in da ya yi wa Hamza saurayin Meema. Lokacin da Abdul-Hameed ke kallon mamaki da tsanar Asma'u ne suka cika masa zuciyarsa. Bai ta a tunanin tsanar da ta yi masa har ya kai hakaa ba. Don shi duk wanda bai san Zeenatu da 'ya'yansa to bai da babban ma iyi kamar sa a duniya. Har walla sai da ya yi kamun ya bar office ya taho family house tare sa securities insa. Sai da Babiyo ya gama kallon video in sannan Abdul-Hameed da idanunsa suka taru da walla ya furta, "Ba zan ta a iya cigabaa da zama da Asma'u ba. Na yi iya arin da zan yi na zamaa da ita. Idan har za ta iya min wannan abu to tabbas ma iyana za su iya ha a baki da ita su kashe ni. Zan sauwa e ma ta tafi kawai!" Jinjina kai Babiyo ya yi tare da fa in, "Ina bayanka. Ka yi abunda ka ga ya dace. Iyalinka ne ba zan shiga ha inka ba. Ni ma na yi iya nawa arin domin Asma'u ta cigaba da zama a gidan auranta. Amma yanzu ta riga ta kai matakin da kowa zai tsorace ta a cikin familyn nan, i irarin da ta ke yi na cewar tana sonka arya ce. Domin da tana sonka ba za ta ta a zutar da da 'yarka ba. Domin hausawa sun ce maso uwa ya so 'ya'yanta." A ta aice dai a wannan ranar Abdul-Hameed ya saki Asma'u saki biyu tare da ha a mata sha tara ta arziki sannan ya ha a ta da securities har Kaduna gidan iyayanta. Kuma dama kamun tafiyarta Babiyo ya kira mahaifinta ya shaida masa komai. Har kuka sai babanta ya yi yana bada ha uri akan iskancin da 'yar tasa ta aikata sannan kuma ya ara da fa in zai zo takanas domin ya bada ha uri kuma ba wai don a dawo da 'yarsa ba, sai don iskancin da ta aikata. Meemah har sai da depression ya kama ta sanadin abunda Hamza ya mata don ba ka an ba ta kamu da aunarsa wanda lokaci guda ya juye zuwa iyayya da tsana. Aizaad har Villa ya zo ya taya ta alhini tare da warara mata gwiwa akan kar ta sare ta cigaba da mi a lamuranta ga Allah, In sha Allah mai aunar da gaskiya zai bayyana a gare ta kuma su yi aure ba tare da wani alubale ba. Tun abun bai shiganta har ya soma ta watsar da komai ta fara karatun masters inta gadan-gadan. Shikuma Aizaad bai yi asa a guiwa ba ya ri a shigar da kansa cikin dabara. Lokaci ani zuciyoyinsu ta ha e da juna suka shiga soyayya mai zafi ba tare da ayansu ya furtawa an uwansa sirrin da ke zuciyoyinsu ba. Kuma dukkansu sun san sun kamu da aunar juna har ma da wanda ke tare da su sai dai babu wanda ya ce masu uffan kowa ya zuba masu idanu. Gab Meema za ta ha a masters inta akai za e wanda dama tuni Abdul-Hameed jam'iyya ta ara tsayarwa kuma cikin hukunci ubangiji ya kuma lashe kujeran shugaban asa a karo na biyu. Bayan rantsar da shi da wata guda iyayan Aizaad suka zo tambayar auren Farida Meema, cikin mutunci akai komai aka biya ku in komai tare da saka ranar biki wata guda kacal. Farinciki wajen Zeenah da Abdul-Hameed har ma da aunty Ladi da kafatanin Ar o Barkin o tamkar su zuba ruwa a asa su sha. Aizaad kuwa wani sabon kulawa da zallar kalaman soyayya ya ke zubabawa Faridarsa. Gobe ne Meema za ta lunching F.A.A Construction Company (Faridat Abdul-Hameed Abdul-Azeez) matsayin CEO. Ita ce da kanta ta canzawa company in da Babiyo ya bata suna acewarta ta fi so ai amfani da asalin sunnata da Aunty Salma nice ta bata kuma a kullum tana burin ganinsa don baza ta ta a mancewa da shi ba a rayuwarta. Wannan Company wani kyauta ne da His Excellency ya kuma yi mata shi sabida ta samu rashe a Abujan sabida Bauchi ya yi mata nisa tunda anan cikin abujar za ta zauna bayan aure. His Excellency, Zeenah, Babiyo, Aunty Ru ayya (Ladi katifa) da sauran jama'ar gidan su kai mata rakiya zuwa taron bu e sabon kamfanin wanda har yanzu ba a gamaa ginin wani angare daga ciki ba. Ma'aikata da dama suna nan suna aiki. Meema ce ta ri e scisors in da zata yanka zaren, sai His Excellency ya aura nasa hannun, Zeenah ma ta aura sannann ta umarci Ladi Katifa ta aura a kan nata hannun sannan suka yanka zaren. Gaba ayaa wajen ya auka da tafi ga camera sai aukarsu hoto ta ke yi. Bayan ta aitaccen bayani daga bakin mai girma shugaban asa, sai CEO ta fito ta yi nata jawabin wanda ba komai a cikinsa sai godiya ga jajurtattun iyayanta da kakanta sannann ta mi awa Babiyo da ke kan wheel chair gaba ayaa tsufansa ya fito aro- aro don jikinsa ya an soma rawa. Shima gajeran jawabi tare da godiya ya yi sannan tare da rufewa da addu'a bayan tambayoyi daga 'yan jarida zuwa ga Faridat Abdul-Hameed Abdul-Azeez. Wasu ta amsa wasu kuma bata amsa ba. Bayan aramin partyn kowa ya soma kamaa hamyar gida ya rage 'yan familyn Ar o barkin o kawai suna ara zagaye cikin company. Ihun da suka ji daga can wajen ma'aikata ne ya saka gaba aya suka fito daga ciki suka nufin wajen ma'aikata. His Excellency ne ya tambayi mai ke faruwa. Jiki na rawa wani lebura ya masa bayani abokin aikinsu ne ya fa o daga sama kuma kamar ya mutu. Cikin sauri duk suka nufi inda bawan Allah ke kwance shame-shame a asa duk ya urje har a fuska. "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un, Salam nice!" a tare Ladi Katifa da Zeenatu Laushi suka