Sashe 6
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
bakin Hajja Lanti. Mahaifiyar yarinyar nan da kike gani, ba aramin aruwa za muyi da ita ba. Daga ni har Hajja Lanti. Kin san kuwa wa ake wa tanajin ta? Kawo kunnan ki ki ji." Waro idanu Sadiya (Sadisu) yayi tare da fa in, "Ke, Salma! Alhaji Bab....." Saurin toshe masa baki yayi tare da fa in, "Da ina da ke iskanci da hauka. Ya muna maganar sirri za ki nemi tona min asiri duniya ta ji. To wannan magana dai idan ta fita ke ce. Kin san dai burin Kyandir ne hakan sai ga shi Hajja Lanti ba itan ta za a ba." "Ca ! Akwai ura kenan a cikin gidan nan! Wai-wai-wai!! Hajja Lanti ta san kan tsiya. Amma ita ta san halin uwar jaririyar sosai da har za ta yi wannan kasadar?" "Ke! Kibar kaza cikin gashinta. Yanzu dai mu bar maganar nan ki tashi ki sayo min kayan da kuma unzugun yara (Pampers). Ga ruwan nan ma alamun tafasa yi ke yi. Yi maza Sadiya." Salmanu ya fa i yana tafa hannu. Mi ewa Sadiya (Sadisu) ya yi har da botsaro mazaunai sannan ya tashi ya fice. Ko da ya dawo har Salma nice ya juye ruwan ya sirka ya ora afafunsa biyu a kan bahon sannan ya kawo jinjirar ya aura a kan afafun. Yanda ya ke wanke jinjirar zaka rantse da Allah wata tsohuwa ar shekaru sittin da doriya ne ke wanke jariri. Kamar yanda ya fa i, sai da yayi wa Meema sa i bakwai. Tun tana tsanyara kuka har ta soma jin da in jikinta tai lumui. Yana gamawa ya nannan eta cikin wankakken zani. Shi kuma Sadiya ya fitar da ruwan. Shafa ya yiwa Meema sosai da man ka e. Ya saka mata a hanci sannan ya lakuto ya saka mata a baki sannan ya saka mata Pampers tare da kayan sanyin. Tun kan ya gama tuni tai bacci. A can akin ar sita kuwa; Ladi Katifa ce ta saka Laushi a gaba sai zazzaga mata masifa take, "Idan ba iskanci da rashin sanin ciwon kai ba, ina ke ina bawa an daudu jinjira domin yayi mata wanka! Menene amfani na kenan? Gaskiya kin ban mamaki Laushi. Wai ke da kan ki kika auki ar da ta hudo daga jikinki kika bawa an daudu, har yana mata hu u ba. Wallahi ba ki da hankali." "Nuna min inda ake sayar da shi sai inje in sayo! Ke, Ladi Katifa. Ni fa barikin da gaske na taho inyi sa. Ba zai yu in baro Mahaifata ba domin sana'a sannan kuma in bari wani abu ya kawo min shamaki ba. Wallahi cikin nan da na haife ma kin san Allah yayi zuwansa ne kawai. Amma ni ban shirya hakan ba. Don kin fi kowa sanin shaye-shayen da na yi domin ya fita. Har birge tsinannen akai amma gashi nan sai da ta fito duniya. A cikin kwaratan nawa ma ban san wani mai tsinannan nacin bane da har ya yi min cikin nan. Allah dai ya tsinewa koma wanene. Shege an iska!" "Shegu an iska dai! Domin ku insa ne ya kai ki, shi kuma jikinki ne ya birgesa. Bai maki tilas ba. Ku i kika gani." Ladi Katifa ta fa "Kuma a nan in ma shi na zo nema da gasken-gaske ba. Don haka ki bar yin kamar kina min nasiha. Don duk sana'ar mu aya. Batun Salma kuma ai duk jini aya muke." Laushi ta fa i tana ka afa. "Laushi kenan! Neman ku i ba hauka bane fa. Tom! Idan za ki natsu ki bi komai a sannu, ki natsu." Ladi ta fa "Uhm! Baki san wacece Zinatu Laushi ba har yau. Wallahi wannan jinin bi in da ke zuba a jikina, da ina da yanda zan yi ya tsaya wallahi da na yi. Don na agu na fara buga wasa na a cikin gidan nan. Ni baki fa a min yanda kuka yi da Hajja Lantin ba." Ladi Katifa ta ce "Ta ce ki kai mata sar ar idan kin huta?" Da sauri Laushi ta mi e tare da fa in, "Ban gane in kai mata sar ar ba? Kin kuwa san ta yanda na samu sar ar nan da har kika fa a min ta ce in kai mata? Uwata ce ita? Ita in magajiyar karuwai ce kawai ba wai magajiyata ba! Wannan ai rainin wayau ne ma." "Na ce ba, ke in ya ma sunan ki?" Ladi katifa ta jefa mata tamabaya. "Zinatu Laushi! Ko sai na fa i da babbar murya." Ta fa i tana mai maka mata harara. "A'a ba wannan ba. Sunanki na sana'a." Ta kuma jefa mata tambaya. "Laushi!" Ta bata amsa a tsiwace tana kallonta. Girgiza kai Ladi Katifa ta yi tana murmushi tare da fa in, "Sunanki shine *Karuwa*. Ka a ra u wa a.! Idan kin ha e haruffan zai baki kalmar Karuwa! Don haka Hajja Lanti magajiyarki ce." *MATAR SAYYADEE* _08128755583_ [1/28, 8:52 PM] Rahamanatu: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* AKA PALACE GROUP* ```Wan nan kungiyar masu posting ce. Bata marubuta ba.``` Page 5 Da kallo Kawai tabi Ladi Katifa tana wani irin murmushin da ita ka ai ta barwa cikinta. "Idan ruwa ya yi zafi kawai ki juye min. Zan je wajen Hajja Lantin idan na fito daga wanka." "Yanzu kika yi magana. Bari na kai maki ruwan. Amma magana ta gaskiya ki kar o Meema a wajen wancen an iskan. Kin san dai zamani ya canza. Har jaririai ma ana wa fya Komai Laushi bata ce ba ta fice daga akin domin zuwa ban auki don tai wanka..... "Hajja, naji sa onki a wajen Ladi. Ga sar ar nan. Gobe sai muje kasuwa a sayar in." Fa in Laushi. Washe baki Hajja Lanti ta yi tare da fa in, "Madallah! Kuma da gani zai yi ku i. Gobe in Sha Allah sai muje ni da Katifa tunda ke jego kike. Sannan maganar aki; Na can ciki kike so, ko kuma na can farkon gidan?" "Na farkon gidan zai fi. Amma maganar tafiya da Katifa wajen sayar da sar a ba zai yiwuwa. Dani za ai komai." Fa in Laushi. "Baki yarda da mu bane?" Hajja Lanti ta fa i tana kallonta. "Uhm! Ban ta a yarda da kaina ba balle kuma da wani. Hannun haguna bai taba yarda da hannun damana ba, haka shima hannun damana bai ta a yarda da haguna ba. Tare za muje Hajja Lanti." Kallon mintuna biyu Hajja Lanti ta yi wa Laushi murmushi auke a fuskanta. "Tabbas irin yarinyar nan na jima ina nema." Ta fa i cikin zuciya. Amma a zahiri sai cewa ta yi, "Ki je duk yanda kika yanke hakan za ayi. Amma kuma ki sani, ku in hayan gidan nan duk wata dubu da ari biyar ne. Ku in wuta kuma ari biyar. Jimillar ku in duka ya kama dubu biyu." "Idan mun dawo daga kasuwan zan baki ku in shekara guda." Laushi ta fa "Tashi kije. Allah ya raya Meema." Fa in Hajja Lantin tana kallon Laushi har ta fice daga akin. Washa gari kamar yanda suka tsara haka ta faru. Sun je kasuwar sun sayar da sar ar wanda yayi ku i har Naira dubu ari da hamsin da uku. (Kar ku manta shekarar 1999 ne a wancan lokacin.) Laushi ta cire ku i har naira dubu ashirin da hu u ta bawa Hajja Lanti cass. Katifa kuwa da yar ta kar i dubu biyar a hannun Laushi ta sayawa Meema kaya. Sayayyar kayan abinci suka yi sannan suka dawo ni i-ni i da kaya. Kuma a kasuwanan sai da Laushi ta yi samari har uku. Ladi Katifa kuma aya. Allah ya aurawa jinjira Meema wani irin ha uri. Domin idan Salma (Salmanu) ya auke ta tun safe, sai ta wuce fiye da awa biyar tana goye a bayansa tana bacci. Ko mama uwar bata damu ta ri a bata ba wai a cewar ta zasu lalace su koma kamar silifas. Idan har ta nemi Meema, to ji ta yi mamar sun yi mata nauyi kamar dutse sannan take bata don ra in kanta. Bayan kwana uku da haihuwar Meema idan kaga Laushi baza ka ta a yarda ita ce wacce ta haihu kwanaki uku da suka wuce ba. Sai wani irin gyara da shafa mayukan gyaran jiki take. Ana gobe suna Sadiya ( an daudu) ya zana mata lalli a afa da hannu. Sannan kuma ya tsantsara mata kitson attachment har gadon baya. Tun a daren aka soma ki e-ki e. Masu ki an gurmi har uku Salma ya kira tare da basu kyautar karuwai wa a za su taya su kwana. Washa gari kuwa, gidan da wani irin shagali ya tashi. Su Salma nice anci uban kwalliya cikin wata blue in jallabiya an aura hular gashi har baya. Fuskan nan an yi masa uban fenti da su hoda, ja gira da janbaki. Haka ma Sadiya da sauran an daudun gidan. Su Hajiya mandiya maijego kuwa, wani mahaukacin kwalliya ta ci cikin wata tsadaddiyar less ta dubu goma da Salma nice ya inka mata matsayin gudummawa. Wuyannan sanye da sar ar gold da ankunne wanda Sadiya (Sadisu) ya arowa maijego domin ta fito tana she i. Jaririya ma taci kwalliya cikin wasu an kanti pink colour har da takalmi da kuma band na kai. Ga mai aukar hoto duk inda maijego ta bi da iyarta sai an haske su. Salma nice kuwa shi da maijego da jaririya sun sha hotuna. Kota ina ki an gurmi ne ke tashi ana wa e Salma nice da maijego. Kan Laushi wani irin girma da haya i ya soma fitarwa lokacin da mai ki an gurmi ya hau wasa ta; " *Lallai sunan ya dace da mai ita. Ko da ban ta a ba na san wane fulawa a Laushi. Kina fitowa na hangi haske na haska gidan magajiyaaaaa! Karuwa mai buga duniya, wacce tauraronta ke haskawa, kyakkyawa mace doguwa. Taho ki nunawa sauran ananan Karuwai idan kina waje sun shafe, domin haskenki ne kawai zai haska. Wai ina Laushi ne?"* Wani irin tsuma ta hau yi tare da mi awa Salma nice Meema sannan ta nufi wajen