Sashe 71
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
bayan ya ran wafo daidai tsayinta. "Mi nombre es Meema y nadie puede cambiarlo (Sunana Meema kuma babu wanda zai canza shi)" Da mamaki sosai Adalberto ke kallon ta jin yaren spanish a bakinta. "Ba na fa a maka Yasaar ya shirya maka ita fiye da yadda kake tsammani ba," wanda ya taho da itan ya ra awa Adalberto a kunne. Dariya suka kwashe da shi su duka. Hannun Meema Adalberto ya kama suka arisa gaban mota. Matsawa baya Berry Brown ya yi tare da fa in, "Meet me here tomorrow, my flight is 10o'clock." a masa kai ya yi don ya hamimci ba zai bi su can inda yake ba. Saka Meema ya yi cikin mota sannan ya rufe tare da zagayawa mazaunin driver. Wani ihu Meema ta saki tana dukan glass in tare wala kiran Berry Brown tana kuka ya zo ya kai ta wajen aunty Laushinta. Shi kuwa Adalberto ko juyawa bai yi ba balle ya kalleta tare da rarrashinta. Ita kuma Meema bata bar kuka tana bubbuga glass in motar ba Tafiya su kai kusan na mintuna ashirin sannan suka shigo wani waje wanda daga waje kamar shago yake, iri wanda ake bu ewa daga asan nan zuwa sama, daga cikin ba arami girma wajen ya ke dashi ba domin motoci ne a aje masu yawa. Parking ya yi sannan ya kama hannun Meema ya fito da ita daga cikin motar tana tittirjewa. A nan in ma mutane ne da yawa kowa na hada hada-hadarsa. Wani ofa suka nufa tare da shiga wani sashen da ban wanda waje ne mai matu ar girma d fa i, a tsakiyar wajan wani atoton keji ne wanda aka zagaye shi da wasu wayoyi, sannann wajen shigar an yi masa ofa tare da saka masa kwa una ta yanda duk wanda zai shiga ciki ko fita sai an bu e ta waje tukun zai samu damar shiga ko fitan. Cikin wajen kuwa ananun yara ne maza da mata sa'annin Meema da wa anda suka girmeta, don a kwai masu 20years ma a ciki, sai dai mafiya yawansu yara ne an 11, 12, 13 ba. Gaba ayansu cikin cikin shiga tamkar almajirai, don wasu ma kayansu a yayyage ya ke, duk sun yi tsuru-tsuru. Suna isowa wajen wanda ke gadin ofar hannunsa ri e da bindiga ya fiddo key tare da bu ofar, shi kuma Adalberto ya hanka a Meema ciki sai da ta fa i wanwar a asa sannan aka mayar da ofar aka kulle. Da sauri Meema ta tashi ta iya wajen arfen nan tana jijjigawa da arfi tana kuka tare da fa in a zo a fitar da ita a kai ta wajen mamanta. Mai tsaron ofar kuwa ganin ta dame sa, sai ya danna wani can abu a jikin bango, nan da nan Meema ta soma wani irin jijjiga alamar shocking ya kama ta, kashe wa ya yi ita kuma ta fa i yaraf a sume. A tare wata farar yarinya wacce baza ta wuce 11 to 12years ba ita da wani yaro wanda shi kuma ba 18years ba suka isa inda Meeman ta ke tare da kamo ta. Meema ta kusa awa aya kamun ta dawo cikin hayyacinta, da kuka ta farfa o sai dai yaron da suka taimaka mata mai suna Leonardo ya yi saurin toshe mata baki tare da fa in, "Si gritas fuerte te golpear n brutalmente, son monstruos. Ten paciencia, todo estar bien. (Kar ki kuka da arfi, su dabbobi ne za su miki mugun duka idan suka ji. Ki ha uri komai zai wuce). "Ni gida zan koma, wajen mamana zan je, I don't want to stay here," da hausa ta yi maganar sannan ta arisa da turanci wanda hakan ne ya saka ya an fahimci abunda ta ce sabida bai jin hausa don bai ta a ma jin kalar yaren ba sai yau a bakinta. "I'm Leonardo, and you?" Da sauri ar farar yarinyar da ke kusa da wanda ya kira kansa da Leonardo ta ce, "And I'm Issabella" rare da mi a mata hannu. Juya musu bayaa Meema ta yi tana shasshe ar kuka, daidai nan su ka ji an bu e wata atuwar ofa da ke yamma da su. Gaba aya mutanan wajen suka sandare, an cikin cage in nan kuwa wani irin tsi su ka yi kamar mutuwa ta gifta. *Denmark* Gaba aya ya rasa sukunninsa, ya kasa zaune ya kasa tsaye, sai kaiwa da komowa ya ke a tsakanin theather room, yana addu'a. Can da yaga hakan ba mai yuwuwa bane, sai ya fita ya yi alwala tare da zagawa bayan asibitin ya yi sallah raka'a biyi tare da kwararo addu'o'i ga Zeenah akan Allah ya s ayi wannan aiki a sa'a. After four hours doctors suka fito daga theather room in suna magana da junasu, da sauri Jawaad ya nufe su yana tambayar su lafiyar Zeenah. "Meet me at my office," shine abunda doctor wanda ya kasance ba indiye ya fa i tare da wucewa da sauri. Shi ma Jawaad in rufa masa baya ya yi hankalinsa a mugun tashe. Zama ya yi a kujerar da ke kallon na doctor in har yana kusan fa uwa amm bai damu ba sai zubawa doctor in idanu da ya yi. "I'm sorry to tell you that the surgery wasn't succesfull." fa in doctor. "Ya Allah!" Jawaad ya fa i da arfi tare da aura kansa a kan desk, wani zafafan hawaye na zubowa daga idanunsa suna iga a kan desk Zagayowa doctor in ya yi yana an buga bayansa tare da fa "Ka kwantar da hankalinka, za ta samu lafiya, komai zai yi daidai," doctor ya fa i cikin harshen turanci. "Doctor, pleaseee! I don't want to loose her, she's my Happiness, my life, and my one and only queen. Doctor baza ka gane yanda nake aunar wanna baiwar Allahn ba. Wallahi idan wani abu ya same ta babu farincikin Jawaad a cikin duniyar nan. Wallahi da ana cire ciwo a mayar da shi kan wani da a yau in nan na cire ciwon da ke jikim Zeenah na mayar kaina, doctor please save my wifeee!" ya karisa maganar tare da fashewa da kuka ya mayar da kansa a kan desk Sai da doctor din ha yi calming insa sannan ya shiga yi masa bayani, "If the brain aneurysm expands and the blood vessel wall becomes too thin, the aneurysm will rupture and bleed into the space around the brain. This event is called a subarachnoid hemorrhage (SAH) and may cause a hemorrhagic (bleeding) stroke." Da wani irin sauri ya ago tare da fa in, "Doctor don't tell me she's now suffering from raptured fusiform aneurysm!" ya arisa maganar yana kallon doctor gabansa na wani irin bugawa yana fatan kar doctor ya gasgata abunda ya ke tunani. Jinjina kai doctor ya yi tare da fa in, "Kumburin jijiyar magunar jinin ya fashe, kuma hakan na haifar da zuban jini sosai a cikin walwa da kuma shanyewar arin jiki." Mutuwar zaune kawai Jawaad ya yi yanaa kallon doctor without blinking har sai da doctor ya jijjiga shi. "Menene abun yi yanzu?" da kyar Jawaad ya fuzgi numfashi ya fa i hakan. "Repairing a ruptured aneurysm requires surgery or endovascular treatment. Endovascular treatment means an aneurysm is treated from inside the artery. (Fashewar kumburin jijiyar magunar jinin yana bu atar surgery ko kuma endovascular treatment daga cikin artery in)" "How long can she survive with a ruptured aneurysm? (Tsayin wani lokaci za ta iya rayuwa da fasasshiyar magudanar jijiyar jini)" "A brain aneurysm rupture is fatal for approximately 50% of people within 3 months" #Abdul-Hameed #Jawaad #Laushi #Meema #Raptured brain aneurysm #Colombia #My Destiny #Matar Sayyadee [7/30, 3:25 PM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 43 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* Rintse idanu Jawaad ya yi tare da jinginar da kansa a kan kujerar da yake yana jin dama yana da ikon cire ciwo a jikin an adam da a yanzu ya cire na Zeenah. "Ku yi mata aikin, Allah ya bada nasara," yana gama fa in haka ya mi e ya fice daga office in idanunsa jazur. ABDUL-HAMEED Da wani irin tashin hankali suke kallonsa tamkar wawa furucin da ya yi. Da sauri Nanne ta arisa gabansa tare da fashewa da kuka sannan ta ce, "Ka rufa mana asiri Hameed, ka rufa mana asiri mu cigaba da zama cikin an uwanmu kamar kowa. Idan kuma ka fiso mu cigaba da yawo a gari ka yi yadda kake so, ka fa awa Babiyo cewar baka son za insa. Sai dai ina son ka rubuta ka ajiye, wallahi idan har ka nuna in amincewarka a kan wannan za i da Babiyo ya maka, to ka nemi wata uwar ba ni ba, na yafewa duniya kai! Kuma ban yafe maka ba idan har ka kuma kallon inda yarinyar da kake ikirarin kana sonta. Shi har son da kake mataa yafi wanda kake wa iyayanka ne da har za ka za e ta fiye da farin cikin mu? To bari na sake maimaita maka da babban murya, ban yafe maka ba idan ka kuma kula yarinyar nan!" Wani irin tsaam Abdul-Hameed ya yi tare da jin kamar an sauke masa guduma a tsakiyar ka. Ajiyar zuciya ya ri a saukewa a-kai-a-kai jikinsa na wani irin rawa kuma bakinsa na motsawa yana fa in, "Shikenan! Shikenan!!" "Wannan maganar taki ta yi tsauri, ban so ki sake maimaita irin wannan anyen hukuncin. Ban amince maki ba akan kowanne daga cikin ana ki maimaita masa