Sashe 68
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
isha'i, kai tsaye masallaci ya nufa domin yin sallah. Anan idar da Sallah ya fito da sauri don yau babu karatu kasancewar Babiyo bai cikin natsuwar da zai gabatar don kwana ne kawai bai yi a asibiti amma can yake wuni. wala kiran sunansa da yaji ana yi ne ya saka ya tsaya cak tare da juyowa yana kallon Habib da ke tafiya kamar wanda kwai ya fashe masa a ciki. "Amarcin ne ya oye ka ka kasa fitowa sallar zuhur da asri? Allah ya rufa maka asiri Babiyo ba ta kai yake yi ba da ka amsa query." fa in Habib in bayan ya ariso sun jera suna tafiya. "Na an fita wani waje ne, dawowa kenan wallahi. Ba cikin nan na yi zuhur sa asri ba. Wai ya batun jikin Hamma Abdul-Hameed? Babiyo ya soma bari a shiga duba shi?" Jawaad ya arisa maganar tare da canza topic. ! Ai ko masu kaiwa Babiyon abinci iyakar su bakin ofa, kai wannan karan fa ina ganin kowa na cikin estate innan zarginsa ake don ko Mamiyo bata zo, Babiyo ya ce ba sai ta zo ba, hatta Baffa Bel o shi da yake mahaifinsa ma ba a bari ya shiga ba." Habib ya fa "Baffa Bel o ya dawo? Yana ina yanzu?" Jawaad ya fa i cike da jin da "Kar ma ka fara tunanin zuwa can wallahi! Babiyo bai bada izinin ziyartar su ba." "Wai Babiyon Allah ne? Haba! Wallahi tsohon mutumin nan ya ishe ni da iskancinsa," Jawaad ya fa i yana yarfa hannu. Dariya sosai Habib ya yi ganin yanda an uwan nasa ya au zafi. Daidai sun iso wajen motocinsu, Habib ya ce, "Mu ha u gobe da safe, akwai wata maganar da nake so muyi." a masa kai Jawaad in ya yi yana jin gajiya sosai a tare da shi. Bu e mota ya yi tare da kunnata ya nufi gidansa. Numfashinsa ne ya soma wani iri ja sosai sannan ya daidaita. Na'urar da aka saka masa ta soma reading a jikin computer, yayin da wani abu ya soma wani irin ara. Cikin sauri Babiyo da ke zaune hannunsa ri e da casbaha ya mi e yana fa in, "Alhamdulillah" tare da fita da sauri. Shikuwa Abdul-Hameed idanunsa ne ya soma wani irin far-far alamar yana son bu e su, bakinsa kuma ya shiga motsawa a hankali yana maimata "La'ilaha Illallah Muhammadar Rasulullah!" ciki-ciki wanda shi ka ai ya ke jiyarwa kansa. Can kuma ya shiga fa in, "Kin min al awari, dagake kin min al awari Zeenah? Zee-Jeed kin tabbatar kuma kin amince daga yau baki ba bariki har abada? Idan har dagaske kike, kin gama min komai, kuma na miki al awari duk rintsi duk wuya ba zan ta a rabuwa dake ba." Daidai lokacin likitoci biyu da nurse suka shigo akin bayan sun dakatar da Babiyo a waje. "Abdul-majeed! Abdul-majeed kana sauraran mu? Kana fahimtar abunda muke fa i? Nawa ne wannan?" wani likita a cikinsu ya fa i hakan. "Laushinaaaa!" shine abunda Abdul-majeed ya fa i tare da lumshe idanunsa...... ashi! _Kata'ii, sunan budurwa da yaran indiyanci_. Bari dai na yi gumm #Jawaad #Habib #Abdul-Hameed #Zeenah Laushi #Meemah #Ladi Katifa #Babiyo #Matar Sayyadee #My destiny 08128755583 [7/30, 3:25 PM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 40 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* A firgice ya kuma zaburowa tare da kai hannu ya kamo iska yana fa in, "Babu inda za ki je, muna nan tare dake. Na miki al awarin kasancewa tare da ke for better for worse, Zeenah wallahi ban ta a son wata halitta a duniyar nan ba kamar yanda na ke aunarki. Ki istibra'i, zan auke ki muje a aura mana aure mu tafi Maldives mu ci amarcin mu a can, babu wanda zai takura mana and I promise to protect you, Laushina!" ya arisa maganar yana kaiwa iska sumba (Kiss). Duk da can asa yake maganar, amma sarai doctorn da ke kusa da shi sosai yana jin wasu daga cikin maganganun na shi. Allurar bacci ya tsira masa domin samun natsuwa sannan kwakwalwarsa ya hutu. Suna fitowa Babiyo ya tare su tare da fa in, "Ya jikan nawa??" Hannu Babiyo ya kama tare da washe baki yana fa in, "Alhamdulillah, idan ya farka lau zai mi e. Babu abunda ke damunsa yanzu. Kawai hutu ya ke bu ata for now." Wani nannauyar ajiyar zuciya Babiyo ya saki tare da dafa kafa an doctor in ya an bubbuga alamar ya ji da i news in sannan ya shiga akin. Da safe tururuwa a ka yi zuwa duba Abdul-Hakeem in kasancewar Babiyo ya kira ya bada damar zuwa a gansa. Mamiyo ce ta fara zuwa jikarta biye da ita a bayanta, tura ofar ta yi ta shiga, sai dai tana shiga suna ha a idanu da Abdul-Hameed in da ya kai mug in coffe bakinsa. Wani irin kallon tsana suka jefi juna da shi, ita ta yi saurin kawas da kai saboda wani irin bugawa da zuciyarta ya yi saboda wani kwarjini da Abdul-Hameed in ya yi mata. Wajen zama ta samu ta zauna sannan ta kai idanunta kan mutanan da ke cikin akin da ke gaishe ta cike da girmamawa. Ciki-ciki ta amsa idanunta ur a kan Jawaad da ke kusa da Abdul-Hameed in yana danna wayarsa ba tare da ya nuna ya san da wanzuwarta cikin akin ba, gashi kuma Babiyo bai cikin akin haka ma iyayansu maza da mata. annai ne kawai maza da mata da wasu daga cikin yayyinsu. Gyaran murya ta yi bayan ta kawas da kanta daga Jawaad ta mayar kan Abdul-Hameed tare da fa in, "Ya jikin?" "Alhamdulillah!" ya fa i a ta aice still yana kur an Cappuccino coffee in da Jawaad ya ha a masa. Da kallo ta ri a bin su su ukun, Jawaad, Abdul-Hameed da Habib da shima tun da ya ce mata ta tashi lafiya bai ara furta ko kalma aya ba "Do you have an idea on who did that to you?" Mamiyo ta fa i har da wani karkace kai tana kallon Abdul-Hameed Sai a sannan Abdul-Hameed ya ago ya kalleta karo na biyu bayan ya mi awa Jawaad cup in cappuccino coffee in da ya ke sha tare da sakin wani irin murmushi da ya saka zuciyar Mamiyo tsinkewa tare da lugude. "Don't have the time to waste on finding the cowards! Abu mafi mahimmaci shine; Allah bai ba su nasara ba, kuma I believed tun d har ni ban curar da kowa ba kuma ban da intention in zalunta wani, Allah ba zai bar wani mahalu i ya yi nasara wajen salwantar da rayuwata ba har sai idan lokaci na ne ya yi don baki na bai rabo da fa in *A uzu bi-kalimatillahit-Tammatillati la yujawizuhunna barrun wa la fajirun, min sharri ma khalaqa, wa zara a wa bara a. Wa min sharri ma yanzilu minas-sama i, wa min sharri ma ya ruju fiha. Wa min sharri ma zara a fil-ardi wa min sharri ma yakhruju minha. Wa min sharri fitanil-laili wan-nahari. Wa min sharri kulli ariqin illa ariqan yatruqu bi khairin, Ya Rahman!* na yi imani da wannan addu'ar sosai, kuma na san ita ke da ile ma iyata. Kuma kwana dubu na arawo ne, rana ce aya tak ta mai kaya, kuma wannan ranar na zuwa soon, Mamiyo. You don't have to be worry about does da suke son ganin bayana. Na rantse da girman Allah na san yanzu haka ba su cikin sukuni da walwala, ni Abdul-Hameed Umar Barkin o murucin kan dutse ne kuma kainuwa datsen Allah!" Wani irin two-minute silent Mamiyo ta yi tana bin Abdul-Hameed da idanu kamun can ta nisa tare da fa in, "Hakane! Allah ya baka lafiya, let get going Nadiya," ta arisa maganar tana mi ewa. "Jiki fa Alhamdulillah, don ji nake kamar ban ta a ciwo ba. Babu abunda ke damuna yanzu sai abunda na saka a gabana a yanzu, thanks for the visit," ya arisa maganar yana murmushi. Mamiyo kuwa, uffan ba ta ce ba, sai hannunta biyu da ta mayar baya tana jin zuciyarta kamar za ta fashe tsabar tafarsasar da take mata kamar za ta tsaga zuciyarta ta fito. Suna shiga tsakiyar akinta ta wani irin juyo tare da kallon Nadiya ta ce, "Mai ki ka fahimta a maganganun wancen an iskan yaron da ke kwance a saman gado?" Jiki na rawa Nadiya ta zube gaban Mamiyo tare da fa in, "Ki min aikin gafara da abunda za ki ji ya fito daga bakina yanzu. Babu abunda na fahimta a maganarsa illa zargi da na gani a idanunsa da kuma maganganunsa mai kama da jirwaye." a kai Mamiyo ta yi tare da fa in, "fice ki bar nan yanzu!" Da sauri Nadiya ta mi e ta fice daga akin gabanta na dukan uku-uku. Fitarta ba jimawa Mamiyo ta aga waya ta kira anta. AFTER 3DAYS Abdul-Hameed ya wattsake sosai kamar ba shi ba, sai dai akwai lafceciyar tabo a tsakiyar kansa tamkar na Aamir Khan a film in Ghajini. Ya yinda a gefe guda malamin Mamiyo ya fa a mata ta kwantar da hankalinta komai zai tafi kamar yanda take so. angaren su Jawaad kuwa, gobe ne kowa zai tafi asar da Babiyo ya za a masu su da iyalansu. Abdul-Hameed kuwa, tunda ya farka daga ciwo wani shu an abun da ya jima sa mance sa rayuwarsa ta dawo masa sabuwa fil, wani irin soyayyarta ne ke huda ilahirin sassan jikinsa tare da tashin hankali da damuwa da