← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 143

Sashe 54

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ko kuma matan da zai aura ba. A saboda wannan dalilin na wanke a a cikin an uwana wacce na amince da tarbiyarta na ba shi Gi on domin ta saka shi a mi en hanya shi da ansa," ya arisa maganar yana kallon Mama Halima da ta mayar da idanunta asa tana ta danne kukan da ke arin kufce mata. "Ke, Halima! Ga yar uwarki nan ki ri e ta da hannu biyu. Ke ce babba kuma uwar gida, don haka ki kama girmanki ki kuma ri e mutuncinki, don ki ka saki na ji wani atanci daga wajenki, baza ki sameni da hukunci mai sau i ba." "In Sha Allah za ka same ni mai biyayya ga umarninka, Babiyo," fa in Mama Halima muryanta na rawa. "Ma sha Allah! Sai abu na gaba, Ina son shaida muku na fidda an takara daga cikin jikokina a wannan karan. Don tafiyar ta matashi in Sha Allah, don haka na duba cikin jikokina masu jin magana da gudun acin raina na za o Abdul Hameed na tsayar matsayin an takarar Ministan Abuja. Sannan kuma mahaifinsa da mahaifiyarsa, na janye maganata a gare su, na dawo da su cikakku kuma halastattun zuri'ar Ar o Barkin Wani irin akin ya yi na wasu mintuna biyar. Masu shararo zufa irinsu Hamma Tukur, Hamma Lawal, Hamma Mahmud da kuma Hamma Jibrila sai hannu suke kaiwa kan goshi suna sharcewa. Da gefen idanu Jawaad da yazo taron da kyar ya ke kallonsu yana wani murmushin gefen baki don sosai ya ji da in za in Babiyon. Mamiyo kuwa, fararan kwayun idanunta sai yawo suke a kan an nata da ke sharan zufa. Ranta wani irin sosuwa ya ke yi kamar ana caka mata mashi a ahon zuciyarta. "Jawaad da Habibu su sani, rana ita yau za su aga zuwa asashen da na umarce su da su tafi, amma gobe kowanne a cikinsu zai tare da matarsa." Sai a wannan lokacin Mamiyo ta ago tare da fa in, "Ina fatan babu wacce ta mance da al'adarmu ta Fulani a cikin ku? Don haka za mu rataya kwarya a ofar akin ko wani ango, da sassafe kuma za mu tura domin ganin sakamako. Idan har kwarya tana nan yanda take a rataye a kowani gidan ango da aka rataya, hakan na nufin amarya kamilalla ce kuma jinin Ar o Barkin o, bima'ana cikakkiyar mace wacce bata ta a aikata mafi munin zunubi a wajen Allah da kuma cikin wannan zuri'ar ba, wato Zina! Idan kuma mun samu kwarya a fashe, to hakan na nufin yarinya ba ta kai budurcinta gidan miji ba!" "A rufe taro da addu'a, kuma a saka Abdul Hameed a cikin addu'a a kan Allah ya bashi nasara!" Yana gama fa in haka ya rufe idanu. Bayan doguwar addu'a, Babiyo ya tashi ba tare da ya yiwa inda Mamiyo ta ke kallo aya ba ya wuce ko albarkan da ya saba yiwa an na sa bai yi ba. Ita kuwa ta ama da ba in ciki ya hana ta tashi ta shige ciki, kuma wa anda suke ciki ba su isa su fita ba tare da Mamiyo ta bar akin ba. Haka su kai ta zama jugum suna jiran Mamiyo ta tashi. Jawaad kuwa ganin Mamiyo ta i tashi, ga Habibu da ke ta makyarkyatar sanyi saboda zazza in da ya saka shi a gaba, kawai gani su kai ya mi e tare da ago Habibu da jikinsa ya saki gaba aya ya ratayo shi suka fice daga akin. Da idanu Mamiyo ta bi Jawaad da shi tana jin matsanaicin acin rai da takaicin abunda ya aikata yanzu na nuna rashin girmama a gare ta. Baffan Jawaad kuwa wani harara ya ke bin Jawaad in da shi kamar ya fizgosa ya dawo da shi baya ganin yana son jawo masa jidali. Shi kuwa Jawaad babu wanda ya kalla a cikinsu har ya fice daga akin ri e da Habibu. Dawo da kallonta izuwa Mahaifin Habibu da Jawaad ta yi tare da fa in, "Kuna kallon rashin tarbiyar da an ku suka nuna a gare ni, amma kuka kasa magana saboda ba ni ce na haife ku ba ko? To ni zaman mutunci da amana na yi da iyayanku!" A tare Baffa Gi o da Baffa Bobbo suka zube a gaban Mamiyo tare da fa in, "Ki mana afuwa Mamiyo! Ke in uwa ce a gare mu kamar iyayan da suka haife mu. Wallahi ko cikin mafarki ba mu isa mu bawa anmu damar raina ki ba, yanzu haka ma gudun acin ranki ne ya hana mu aukar mataki." Baki ta ta e tare da mi ewa bayan ta kalli anta na cikinta wanda ke nuni da tana bu atar ganinsu, sannan ta shige ciki. Jawaad bai tsaya ko ina ba sai asibitin Ar o Barkin o. Nan da nan aka amshi Habibu tare da bashi gado sannan aka aura masa arin ruwa a hannun bayan sun yi masa allurar bacci. Mama Halima kuwa, ba ta yarda ta ha a hanya da Baffa Gi o ba, a afa ta ri a tafiya duk da ta san akwai nisa sosai daga Ar o Barkin o Street zuwa Gi o street. Gashi kuma har yanzu jikin na ta ba wani warwarewa ya yi sosai ba. Horn ta ji ana dannawa amma ta yi biris duk da kuwa ta san mai horn in. Parking ya yi tare da fitowa ya nufe ta da sauri tare da shan gabanta ya shiga fa "Haba Halima! Haba maman Habibu!! Zafi biyu za ki ara min?" Ya fa i a marairaice. Wani irin ba in ciki ne ya turni eta, ta bu e baki za ta yi magana kenan ta fashe da kuka saboda yanda zuciyarta ke mata azabar zafi. Hannunta ya ri e tare da fa in, "Wallahi, tallahi billahil azim ban san komai ba game da wannan auren. Ji kawai na yi ana sigar aurin auren. Ki ha uri don girma Allah ki shigo mota muje gida kin san fa ba ki da isasshen lafiya." A zafafe ta ce, "Ni fa na zo arshe, baffan Habibu! Wannan wani irin mulkin kama karya ne haka? Mu bamu tsira ba, anmu basu tsira ba, haba! To ka sani, idan ana ya mutu kai, mahaifinka da matarsa ne sila kuma ba zan ta a yafe maku ba!" Tass! ya wanke fuskanta da mari sannan cikin tsawa da acin rai ya shiga fa in, "Baki da hankali ne? Ko don kin ga ina lalla a ki? Don ke ka ai Allah ya halicce ne? Na fa a miki wannan auren ban san da shi ba, kuma ke ma kin san ko giyan wake nake sha ban isa na bijirewa umarnin Babiyo ba! Da bakinki yau Halima kike zagin Babiyo? Ai idan da mutunci ko da ace Babiyo ba wan mahaifinki bane, tunda ya haife ni, Ni kuma na auro ki kya girmama shi matsayinsa na suruki a gare ki. Balle kuma Babiyo shine wanda ya saki nono ya barwa mahaifinki." "Shekarun mu talatin da biyar da aure, ko ba ar magana mai zafi bata ta a shiga tsakanin mu ba duk da kuwa aurena da kai auren ha i ne, amma yau da girmana a kan titi ka aga yatsunka ka sauke su a fuskanta saboda na fa a maka gaskiya! To ka sani ka kakka e aurenka a yau in nan. Kuma ba zan daina fa i ba, idan ana ya mutu sai na yi Shari'a da Ar o!" Tana gama fa in haka ta yi gaba. "Halima! Halima!! Ke, Halima!!!" Haka ya ri a fa i yana bin ta a baya hankali a mugun tashe don ya san idan ya yi gigi Halima ta tafi, ba lallai Babiyo ya bari ta dawo ba. A hankali ya ke tafiya a cikin motarsa ya sauraren ira'ar sudais da ya zame masa jinin jiki wajen sauraro. Tun daga nesa ya hangi Baffa Gi o da mama Halima da ke magana wanda duk wanda ya kalla ya san ba lafiya ba. Kasancewar akwai haske tarwai a estate in kamar rana, shi yasa kallo aya ya gane su. Parking ya yi ganin Mama Halima ta yi zuciya tana tafiya, shi kuma Baffa Gi o yana bin ta a baya yana kira. Da sauri ya fito daga cikin motar ya sha gaban mama Halima tare da fa "Barka da dare mama," ya fa i maganar ne tare da an risinawa daidai arisowar Baffa Gi o nan ma ya kuma gaida shi. "Abdul Hameed!" Mama Halima ta fa i kamun ta fashe da kuwa mai arfi? "Ina Nenne? Ina Hamma Bel o? Ina su Aysha, Saudat, Rahma, Ramadan da Shu'aib? Kai ni wajen Nenne na Abdul Hameed," kuka sosai ta ke tare da ri e hannunsa. Kyafta masa idanu Baffa Gi o ya yi alama ya saka ta a cikin motar ya kai ta gida. Hannunta Abdul Hameed in ya kama tare saka ta cikin mota sannan ya rufe tare da komawa kusa da Baffa Gi o ya ce, "Gida zan kai ta ko can wajen Nenne?" "No, Kar ka kai ta wajen Nenne hakan zai iya janyowa mu fuskanci hukunci wajen Babiyo don bai bada wannan umarnin ba. Kai mata dabara kawai ku je can gidana," Baffa Gi o ya fa Juyawa Abdul Hameed ya yi bayan ya amsa masa tare da bu e motar ya shiga ciki. _Don Allah ku yi ha uri da wannan ni kai na ba nan na so tsayawa ba, amma gobe za ku samu mai tsayi._ #Abdul Hameed #Jawaad #Habib #Babiyo #Mamiyo #Election #Mamiyo's children #Mama Halima addarata #Matar Sayyadee 08128755583 *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 33 Baffa Gi o sai da ya ga sun an yi nisa sannan ya juyo wajen motarsa ya shiga tare da kunnawa ya bi bayansu. A cikin mota babu abunda mama Halima ke yi sai kuka, shi kuwa Abdul Hameed gaba
Chapter 54 · 0% Book details