← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 73 OF 143

Sashe 73

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

cigaba da ba ni labari, ina so ni ki fa a min abunda Esmeralda ta fa a miki lokacin da ta saka aka kaii mata ke lokacin da kika nuna ke kawai gida za ki." Wani murmushi mai aci tare da tafasa zuciya Meema ta saki kamun ta bu e baki da niyyar yin magana sai kuma ta fashe da kuka mai tsuma zuciya. Bai yi arin hana ta ba har sai da ta gaji don kanta sannan ta ce, "Bam ta a tunanin rashin aunar da mahaifiyata ta ke min ya kai har ta iya sayar dani wa wa annan mutanan ba sabida ku i. Video Esmeralda ta nuna min na mahaifiyata tana ciniki na ita da Adelbarto. A atuwar jaka aka biya ta ku ina da ta sayar, wannan dalilin ne ya saka nake mata aiki tu uri don taci alwashin ba zata sake ni ba har sai na biyata ku in da mamana ta kar a a hannunta wanda zai auke ni shekaru goma sha biyu ina mata aiki, kuma duk ranar da ta samee ni da cin amana a take za ta fasa kwanyata da bindiga! Hakane ya saka na dage tu uru domin in fanshi kaina in koma asa ta in nemi duk inda mahaifiyata take in auki rayuwarta da wa annan hannayan nawa." Da idanu Aizaad kawai ya ke bin Meema yana karanto tabbacin maganarta cikin kwayan idanunta saboda yanda su kai mitsi-mitsi suma fitar da wani wutar iyayya da kuma fansa cikin su. Kamun ya ankara Meema ta mi e da wani irin azama tare da sha a masa wani abu a saman tebur, nan da nan kuwa jikinsa ya saki gaba aya. Kwantar da shi ta yi tare da aukar wayarsa da ke kan teburin ta sakaa cikin wandonta, sannan ta zare bindigar ugunsa nan ma ta soke a bayan jeans inta sannan ta fice cikin sauri.......... Hmmmmm I'm speechless #Meema/Lulu #Aizaad #Esmeralda #Abdul-Hameed #Laushi #Colombia #My destiny #Matar Sayyadee [7/30, 3:25 PM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 44 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* Sauri-sauri ta ri a tafiya har ta fito kan titi kasancewar inda Aizaad ya kaita can cikin daji ne a cikin wani gida walli aya tak. Titin ma babu kowa a kai saboda sun bar cikin gari sosai. Wata mota walli aya ta gani a bakin hanya, mai motar kuwa yana gefe yana fitsari. La ewa ta yi har sai da me motar ya gama abunda yake yi sannan ya nufi motarsa tare da bu ewa yana an wa e-wa en zai shiga. Cikin sauri ya aga hannayensa duka biyu sama alamar saranda saboda bindigar da Meema ta aura masa a eyarsa. "Ban key in motar" ta fa i cikin yaren spanish. Jiki na rawa ya mi a mata key in, ita kuma ta ture sa gefe tare da shiga motar ta tada a guje ta bar wajen, yayin da mallakin motar ya bi bayanta da gudu yana mata hannu a kan ta tsaya. Sai da ta iso cikin garin Mexico sannan ta samu waje ta yi parking tare da bu e wayar Aizaad da ta auko ta shiga loda number in Esmeralda. Bugu biyu Esmeralda ta aga wayar, jin muryar Meema tar saki wani murmushi tare da fa in, "I knew it! I know you can do it Lulu." "I need to come back to Colombia!" Meema ta fa i cikin harshen turanci. "Diego zai zo same ki a inda kike!" Esmeralda ta fa i tare da kashe wayar. Cikin da u sai ga kiran Diego a wayarta. aga kiran ta yi ta fa a masa inda take tare da kashe wayar tana kaiwa da komowa. A hankali ta soma hango hoton Issabella lokacin da ake yamutsa cikinta ana fiddo cocaine. Wani irin ihu ta saki tare da kaiwa tayar mota wani irin duka da boat din dake afarta kamar shine Esmeralda. Sai da ta gaji don kanta sannan ta dur ushe a asa ta saki wani irin tsumamman kuka tana hargitsa gashin kanta. Memories in da suka yi spending tare da Isabella ta ri a tunowa a cikin idanunta, lokacin da aka sakaa ta a cage, kula da ita da ta ri a, idan an dake ta ko taji ciwo da ita da Leo su ke kula da ita. A kanta har fasa kan Isabella da asan bindiga Esmeralda ta yi. Don akwai wani set-up da Esmeralda ta ke ha awa da kanta domin gwada wanda suke mata aiki. A cikin mutananta take saka wasu su yi shigar hukumar NLA su kama ka, idan har ka kira sunanta a take take fasa kanka da bindiga. Ta ta a yiwa Meema hakan, amma duk irin duka da kan bindigar da ake wa Meema ta i fa in sunan Esmeralda wanda hakan ya saka Esmeralda ke ji da ita a cikin yaran aikinta duk ta sha gwada ta a abubuwa daban-daban. Ita kuma Isabella ta na yin duk abunda za ta yi ta kare Meema daga u ubar Esmeralda in, don wani abun ma ita ke fa awa Meeman wanda hakan ya saka take cin ba ar azaba a hannun Esmeralda Kuka Meema ke yi kamar ranta zai fita. Can kuma ta yi wani irin mi ewa tare da fiddo bindiga a bayan wandonta ta yi kicking tare da aurawa a kanta ta rumtse ido sannan ta danna kunamar. as! arar harbin ya hargitsa mutanan wajen yayin da Meema da Diego suka fa i kasa kasancewar yana isowa wajen yaga abunda take arin yi ya cafki hannunta tare da kawas da bindigar zuwa sama. Kokuwa suka fara yi har hakan ya yi sanadiyar fa uwar su asa bindigar ta yi gefe suma su kai gefe. Cikin sauri Diego ya auke bindigar ganin Meema na arin kai hannu ta auka. "Baki da hankali ne!?" Ya fa i a tsawace yana kallonta. "Kashe kanki kike so ki yi?" Wani kuka ta fashe da shi tare da fa in, "Issabella!" "What happen ta Isabella?" ya bata amsa fuskansa na nuna tashin hankali. "Ta mutu!" ta fa i tare da ha a kanta tsakankanin cinyoyinta tana kuka sosai. Dafa ta ya yi tare da fa in, "Lokaci ya yi da zamu daina bin umarnin Esmeralda, mu ha e kai ni ke da kuma Leo mu kai ta asa mu maye gurbinta." Wani wawan kallo ta masa tare da fa in, "Kai ne gurbin Esmeralda ke burge ka, ni abunda nake buri yafi gaban haka. Buri aya gare ni a yanzu, shine komawa asar Nigeria domin aikata cikan burina, daga nan ban damu da na mutu ko na yi rai ba." "Ni kuma na miki al awarin idan har muka ha arfi da arfe da ke, zan taimaka miki ki koma asarki," Diego ya bata amsa. "Ba na bu atar taimakon ka. Na fika sanin ta yanda zan bar asar nan b sai da taimakonka ba. Esmeralda ce kawai matsala ta." Wani murmushi ya yi tare da fa in, "Na san kin fini sanin kwaso casa'in daga sirrin Esmeralda, amma ina so ki sani hannu aya bai aukar jinga. Mu ha u mu uku, ko ba komai za mu taimaka miki." "Nicolas na ke son na fara kar owa daga hannun Esmeralda kamun na tosa asirinta a idanun duniya." Meema ta fa e asirin Esmeralda ba abu bane mai sau i kasancewarta sananniya kuma shahararriya a Colombia, kar ki manta ita ce shugaba a ungiyar kula d ha an adam, kuma tana foundation na marayu reshe-reshe a cikin colombia da take taimako sosai. Sannan ku ma ta fito takarar gomna wanda sako tamanin ni da ke mun san uru'unta ne." ewa Meema ta yi tare da fa in, "Shekaruna goma sha uku a asar nan, kuma kai ma ka fa a da bakinka na san wacece ita ciki d bai, kuma na san rauninta. Zan yi amfani da rauninta domin amso Nicolas a wajen ta, na yi rantsuwa jinin Isabella ba zai ta a tafiya a banza ba!" Tana gama fa in haka tai gaba Diego biye da ita a baya. *NIGERIA (ABUJA FCT)*
Chapter 73 · 0% Book details