Sashe 18
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yiwa duk mai yin fya e. Idan ban da iskanci, ba saboda irin haka bane aka wadata gidan karuwa! Idan karuwan nan basu yi maka ba sai ka tafi _Allen avenue_ ku inka ya koka, yau ubanka zaka ci a cikin gidan nan. Mi o min wu ar hannunki ar sita," Salma nice ya arisa maganar tare da amsar wu ar hannunta. "Tsaya-tsaya kuji, wallahi tallahi babu abunda nayi wa yarinyar nan. Na san nayi kuskuren yun uri, amma ban aikata komai ba. Kuna iya tambayan yarinyar kuji gaskiya daga bakinta," Bros ya fa i jikinsa na rawa don yau arawo ne tsamo-tsamo a hannun mata. "Au, har wani sauraransa kuke? Rabi'a, Aunty Madarar, Razi a, Tinene, aunty Asabe, aunty Munari, aunty Khairat duk kuzo kuyi min kama-kama dashi in cire cillar shege in yasar. Yo to mai za ai da ita tun da anana a take wa fya e," fa in Salma Nice. Salma Nice na rufe baki an daudun nan su kai ram dashi tare da cire masa wando kuma kowa na gidan na kallo. "Yauwa juyo min shi da kyau in yanke shegiyar abar," Salma ya fa i bayan ya saka hannu biyu ya ri e mazantakar Bros dake faman yanka ihu kamar zai tsaga gidan yana fa in bai yiwa Meema komai ba wallahi. "Kai! Kai!! Kai!!! Mai zan gani haka a cikin gidan? Salma wani irin iskanci ne haka? Idan kin cire masa mazantakarsa, naki zaki li a masa?" Fa in Hajja Lanti da duk ihun nan da ake sai yanzu ta samu nasarar fitowa daga akinta. Shi kuwa Salma nice sauri kai hannu yayi ya dafe al'aurarsa tare da fa in, "Haba Hajja Lanti, ya zaki min haka? Ai abun ba iri aya bane. Ina zaki ha a al'aurar gansameman ato da na budurwa iri na! Ai halittar ba aya bace." "To naji. Yanzu dai kuyi min bayani wannan taron da kuka ha a har kuke arin cirewa wani mazantakarsa," Hajj Lanti ta fa i tana mai kallon Bros da ya bu e murya irinta an shaye-shaye yana fa in ya gode da tayi saurin fitowa da yanzu an kashe sa tare da saka hannunsa biyu yana kare al'aurarsa. Kamun Salma Nice yace wani abu, Laushi ta fito da gudu tana fa in, "Na shiga uku, Meema bata numfashi......" *MATAR SAYYADEE* 08128755583 [2/7, 8:43 PM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) _We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them._ Page 13 Da gudu ta juya ta koma cikin akin bayan ta fa a cewar Meema ba ta numfashi. Salma an daudu ya bi bayanta da saurin shi da Ladi Katifa. "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un! Meema," fa in Salma nice yana mai jijjigata da arfi kamar zai fashe da gudu. Laushi kuwa, komawa gefe ta yi tare da aura hannunta biyu a kan irjinta tana le en fuskan Meeman, amma gaba aya jikinta rawa yake yi. Shi kuwa Bros, tun sa'arda Salma nice ya sake sa ya samu hanya ya gudu bayan ya auki wandonsa da ke yashe a asa. auko min ruwa, Sadiya maza!" Salma nice ya fa i yana mai ago kan Meema ya aura a kan cinyarsa. Da sauri Sadiya an daudu ya mi a masa ruwan cikin wata aramar buta tare da komawa gefe yana kiran sunan Allah cikin zuciya. Sai da Salma nice ya shafa mata ruwan nan sau uku a fuska sannan ta ja wani dogon ajiyar zuciya tana wawware idanu don gaba aya a firgice ta farfa "Alhamdulillah!" Kusan gaba aya akin suka fa i cike da farin cikin ganin ta farfa Ita kuwa Meema, wawwara idanuwa kawai take ta yi. Can ta hango mahaifiyarta da ke jikin kyauren akin dafe da irji. Hannu ta mi a mata tare da fa in, "Aunty!" arisowa Laushi ta yi har bakin gadon tare da mi awa hannu ta ri e hannun Meeman sannan ta zauna a inda Salma nice ya matsa mata. Mayar da kan Meema ta yi a kan cinyarta tare da fa in, "Babu abunda zai same ki, kin ji ata?" a kai Meema ta yi tare da shigewa jikin mahaifiyarta domin wannan wani abu ne da ta da e tana jiran sa. Wani wawan harara Salma nice ya jefi Laushi da shi sannan ya ce, "Aikin banza! Ashe kina son ta? Ohh! Idan ba ka mutu ba za ka ga abu a cikin duniyar nan," ya arisa maganar yana mai ri e ha Hararar sa Laushi ta yi tare da fa in, "Duk da a kwararo na haifi abata ai ina son ta. Ko ka ta a jin uwar da ta i abunda ya fito daga jikinta?" "Ke! Wallahi ki kiyayi kanki da turani jinsin da ba nawa ba. Menene wani kai sai kace kin ga ato a gabanki? A'a kul! Kar ki sake," fa in Salma nice yana maka mata harara. "To ubana!" Laushi ta fa i tare da mayar da dubanta ga Meema da ta dam i yatsunta biyu. "Wallahi, tallahi ina jin kunyarki Laushi. Ki fita idanuna da tura ni jinsin an maza. Ina laifin ki ce to uwata ba to ubana ba," Salmanu ya fa i yana mai tattaro jallabiyarsa. "Bar tcinannar! Yanzu ka gama fita hayyacinka akan iyarta amma saboda ita ba ar halas bace dole ta raina maka wayau. Ba hwata ba, dama mutuwa ar ta yi ko kuma hya en akai mata muga tciya," fa in wata bakatsiniyar karuwa wacce dama ta tsani Laushi. "Kuji min ar bakatsiniyar bura uba! Har ni za ki fa awa katika da mugunta? Na ci uwarki a iskanci wallahi! Ina ruwanki da sha'anina? To bari kiji, na gaba ya riga da ya yi gaba, na baya kuma sai labari. Ni na yi maki nisa wallahi. Wutsiyar ra umi ta yi nesa da asa!" Fa in Laushi wacce ta mi e tsaye tana nuna Marka da hannu. Da sauri Salmanu an daudu ya mi e tare da fa in, "Ah! Magana ta gaskiya fa Marka kece ba ki da gaskiya. Ina ruwanki da tsunduma baki a cikin lamarin da babu ke a ciki? A'a haza haramun, tabbas." Wani ance idanu Marka ta yi tare da fa in, "To munahiki wanda bai san abun arziki ba! Daga tare maka saboda ganin za a ci maka mutunci. Wawa kawai an daudun banza da hofi," Marka na gama fa in haka ta juya za ta bar akin. Da sauri Salmanu ya ri o rigarta ta can wajajen eyarta tare da fa "Dawo mutuniyar banza da hofi. Kuji min tsinanniyar karuwan nan! Ai ni Laushi ba ta cimin mutunci ba, kece wacce ki ka yi fata-fata da rigar mutuncina a tsakiyar kasuwa. Uban wane ne aton? Ubanki da ki ka baro a gida ko? Wallahi sai in maki tsirara a gaban jama'a babu ruwana. Shegiya aramar karuwa!" "Ubanka ai shi ya hwara lalata ni! Don shi na hwara bawa budurcina. Kuma gwara ni karuwanci na ke yi, kai kuwa luwa i ka ke yi. Ko an hi i maka ban san cewa kai da Sadiya da aunty Madara bin uwawun juna ku ke yi ba? To na san komai ai." Tass! Sadiya an daudu ya wanke fuskanta da mari. Yana sauke hannu, Salmanu an daudu ya tsinka mata wani. Hannu bibbiyu ta dafe kuncinta tare da liliyo wani mugun ashar ta banka masu, "Yau cikin gidan nan akwai bala'i da masihwa. Billahil lazhi la'ilaha illahuwa, sai na gwada maku ni cikakkiyar bakatcina ce! Bura uba, ni! Ni Marka za ku saukewa sawayenku a huskata? (Ta girgiza kai) wallahi sai na ci kaza-kazan ku," Marka ta fa i tare da ficewa fuuuu daga akin. awarta Rahila ta ce, "Idan Marka ta ha ura da wannan cin mutuncin da ku ka yi mata, Allah gwada mu ku ya yi. Wannan abu da waci ya ke. Dukkan ku sai kun ji a hwatarku!" Ta na gama fa in haka ta fice. "To! Cin kaza har da su dan o? Ita kuma wannan wacece? Banza da ita!" Fa in Sadiya an daudu. e baki Laushi ta yi tare da kallon Ladi Katifa ta ce, "Katifa taimaka ki auki Meema ku je can akinki da ita ta samu ta kwanta. Ni da Salma za mu yi wani an aiki ne. Kowa zai iya kama gabansa yanzu," tana maganar tana yatsine. Hannu Ladi Katifa ta mi a ta kama hannun Meema ta agota tare da sauko da ita a kan gadon suka fita. Sauran da su kayi curko-curko suma suka kama gabansu. Ya rage daga Salma nice, sai Laushi. Tashi Laushi ta yi ta rufe ofar akin tare da kunna wutar akin ta jona socket in radio ta saka kaset in waka sannan ta duka dai-dai inda Salma Nice ya ke ta ce, "Taimaka ki zage min zip ki alle min bireziya." Hannu Salmanu an daudu ya kai ya zuge zip in sannan ya alla ma allin bireziyar. Ita kuma ta saka hannu ta cikin riga ta janyo bireziyar ta aura a kan gado tare da aukar zani falle guda ta aura sannan ta cire rigar dake jikinta da skirt. "Gaskiya kin ci sunanki, Laushi. Ca ! Wannan iri Laushi haka. Ai kamun mutum ya kai ga headquartern da in ya hau iyo ya kawo sau babu adadi. Hannun nan nawa da na kai ina cire maki bireziya kar kiji wani uban shocking da naji na madarar da i. Ni wallahi da badan wani abu ba, da na cire wannan rigar daudun na tumbuji da i," fa in Salmanu an daudu. Wani wawan kallo laushi ta jefa masa, shi kuma ya yi saurin fa in, "A'a, wai da misali!" Zama ta yi a bakin gadon tare da fa in, " ar iska! Da wani ko wata ce ta kira ki an daudu da yanzu kina nan kina surfa bala'i an kai ki jinsin an maza." Wani dariyar bariki Salmanu an daudu ya yi tare da fa in, "Uhm! Ke dai a bar zancen kawai. azu a hanyarmu ta dawowa na ji