← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 143

Sashe 23

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ya mutu ba ko kuma ta yi kuka. Kwalar Alhaji Nuran ta sha a tare da fa in, "Ni ka mara? Ina yar matarka ka mare ni a kan karuwarka Nura. Lallai kai in ba an halak bane. To yau ka sani, Marwa baza ta kwana da igiyoyinka na aure a kanta ba!" Da gudu Marwanat ta fito hannunta ri e da kaifaffiyar wu a. A gabansu taci burki tare da fa "Yau sai na tura ki inda ba'a dawowa don ubanki. Sai na kawo arshe karuwancinki kuma duk wanda ya yi arin hana ni in ha a dashi ba asarata bace. Ki fa a min abunda ke jikinki wanda babu shi a jikina da yasa mijina ya za e ki a kaina ni da nake uwar ansa," ta fadi tana posting inta da wu Da sauri Laushi ta koma bayan Alhaji Nura tare da fa in, "Ga mijinki nan ki tambaye sa. Don shi ya san qualities ina wanda ke ba ki da su. Laushin fatata ka ai ya isa gigita mijinki bare kuma a zo kan salona. Kuma mijinki yanzu na fara jin da in mu'amula da shi." Zaburowa Marwanat ta yi sai aunty Zubee ta yi saurin ri e ta tare da fa in, "Kar ki fara! A kan wannan ar iskar karuwar kike son are rayuwarki a prison? To ba zan bari haka ta faru ba, sam! Kuma mijinki ita ce zata rabu da shi ba ke ba." "Ni kuma a yanzu zan gwada muku isata da ikona a kan mijin da kike ikirarin na anwarki ce," fa in Laushi tare da kallon Alhaji Nura ta ce, "To ka za a ko ni ko matarka." Da sauri Alhaji Nura ya ce, "Baby don Allah kar ki biye su. So suke kawai su ga sun raba mu. Ni kuma ban shirya hakan ba. Don wallahi babu uban da ya isa ya raba ni da ke, a shirye nake da na aureki." Kallon juna Marwanat da Aunty Zubaida suka yi da mamakin furucin Alhaji Nura. Shi kuwa har cikin zuciyarsa ya fa i hakan don ba aramin so yake wa Laushi ba. Dama burinsa ya shawo kanta ta yi istibura'i su yi aure. "Kana ruwa can asa kusa da kada!" Laushi ta fa i cikin zuciyarta amma a zahiri sai cewa ta yi, "Kawai ka za a ko ni ko ina!" Wani irin shammatarsu Marwanat ta yi tare da kai mata sukan wu a ta yanki damtsenta. Wani irin ihu Laushi ta buga tare ri e wajen da ke zuban jini yana mata wani irin bala'in zugin azaba. "Ke!" Alhaji Nura ya fa i tare da wanka mata mari a fuska tare da fa in, "Don ubanki hauka kike yi?" Sai kuma ya juya wajen Laushi da sauri tare da ri e hannun Laushin yana kallon jinin da ke zuba a hannunta. Wani irin kukan kura Marwanat ta yi tare da nufa kansu da wu ar gadan-gadan daidai lokacin da Aunty Zubaida ta saki wani ara, shi kuma Alhaji Nura ya juyo da sauri, ji kake luum! Ta caka masa wu ar a ciki da arfinta. Da saurin ta yi wani irin baya jikinta na rawa don ba shi taso cakawa ba. Laushi da Aunty Zubaida suka saki ihu ganin lokacin guda jini ya alle a cikin Alhaji Nura da wu a ke ciki. Mota ya dafe da hannu aya, ayan hannun kuma yana dafe da cikinta inda wu ar ke ciki. A hankali Laushi ta soma tafiya da baya-baya kamun ta juya a guje kamar mahaukaciya. Marwanat kuma kan Alhaji Nura ta yi tana ihun kiran sunansa hankali tashe. Aunty Zubaida kuwa gigicewa ta yi ta shiga zagaye motar Alhaji Nura tana fa "Mun shiga uku! Mun shiga uku!! Mun shiga uku yau!!!" Laushi kuwa gudu kawai take sharawawa a cikin unguwa har ta fita bakin titi sannan ta tsayar da an aca a ta hau. Sun an fara tafiya ta hangi wani an shagon da ake yin kira kasancewar wayar hannu bata wadatu sosai ba a shekarar dubu biyu da takwas (2008). an tsaya a nan bari na kira waya," Laushi ta fa i yayin da an aca a ya gangara gefe ya sauke ta. Ita kuma ta arisa ta yiwa mai Shagon magana. Maganar tsayin mintuna bakwai ta yi a wayar sannan ta katse tare da mi awa mai shagon wayarsa ta dawo wajen an aca a ta kar i naira ari da arba'in ta ba shi saboda duk minti aya naira ashirin ne. Ita kuma mintuna bakwai ta yi. "M.I hotel za ka kai ni!" Ta fa i tare da hawa mashin in. Tafiyar mintuna goma ya kawo su hotel in. Tana sauka wani saurayin da ba zai wuce shekaru ashirin da aya ba ya ariso ya biya mai mashin in sannan ya mata jagora zuwa cikin hotel in. Suna zuwa ofar akin saurayin ya juya bayan yayi knocking. Wani mutum ne wanda a alla zai kai shekaru hamsin ko hamsin da aya ya mur ofar ya fito. "Bismillah, shigo zeenah," ya fa i tare da bata hanya. Shigowa ta yi tana arewa akin kallon sannan ta zauna a bakin gado. Zama yayi kusa da ita tare da jawota jikinsa ya furta a cikin kunnanta, "Why are you looking afraid, Zee? You're safe here. Beside ni wallahi kin ban mamaki. Ban ta a tunanin ganin tsoro a fuskanki ba a kan an wannan abu. Ko dai kece kika yi kisan? Ko da yake ai ko da kece in bai kamata ki damu ba cus this isn't the first time," ya arisa maganar yana wani irin murmushi. Da sauri zeenah ta kwace kafa anta tare da fa in, "I don't understand! What do you mean? Sorry I didn't get you. What do you mean by saying this not the first time? First time of doing what?" A ru e ta yi maganar gaba aya. "Zinatu, Zinatu, Zeenah Laushin! Zeenatu Ayuba Tanko. ar asalin jihar Sokoto wacce aka haifa a garin Bauchin Yakubu. a ta uku a wajen iyayenta. Wacce ta taso da mugun kwa ayi da son abun duniya. Wacce saurayinta almajiri ya yaudareta ya ura mata ciki ya gudu bayan ya mata al awarin zai aure ta, ita kuma mahaifinta ya riga ya za a mata miji amma ta nuna bata so shi kuma ya ce ta turo wanda take so. Mahaifinta da an uwansa da abokan arziki sun ta jiran zuwan iyayan saurayin Zeenah amma basu zo ba. Hakan ya fusata mahaifin ya ce ko zata mutu sai ta auri za insa. Kwatsam sai ga ciki a jikinta ya bayyana. Mahaifin na sanin haka ya mata duka tsiya tare da tsine mata albarka. Har waje ya bita yana duka babu zani jikinta. Kuma ya ce duk wanda ya bashi ha uri cikin ansa sai ya tsine masa, mahaifiyarta kuma idan har ta yi magana a bakin aurenta. Sannan ya ara da fa in kar Zeenah ta kuskura ta sake amfani da sunansa ya yafewa duniya ita domin abun kunya ne matsayinsa na malamin addini kuma limami a san cewa shine mahaifinta. Hakane ya saka Laushi yin wani al awari a kan sai ta yi fata-fata da sunansa wajen zama shahararriyar karuwa. Kai tsaye gidan karuwai na nan garin Bauchi ta nufa wajen magajiyar gidan. Anan ta cika duk wani burukanta a kan mahaifinta. Sunan Laushi ya shahara sosai domin ganganta ke tashe a gidan karuwai. Daga nan kuma sai awarta ta kwa aita mata zuwa Lagos domin ta cigaba da cin duniyarta da tsinke a can. Hakanne ya saka ta shirya domin auko sar ar zinari a gidansu wanda ta samu labarin mahaifinsu ya sayar da gonarsa ya saya....." Yana kawo wa nan ya tsaya yana wani murmushi tare da mi ewa tsaye ya aura afarsa aya a kan gadon tare da fa in, " arasa min labarin Daga nan mai ya faru?" A gigice Laushi ke kallonsa zuciyarta na bata Ladi Katifa ce ta basa labarin nan da yake maimaita mata. Sai dai kuma amma ai Ladi Katifa bata san cewar ta kashe mahaifinta ba. Duk a cikin zuciya ta ke wannan tunanin. Kamar ya san mai take rayawa cikin zuciyarta sai cewa ya yi, "Ka da ki zurfafa tunani. Babu wanda ya bani labarin nan a cikin wa anda kike tunani. Na san suspect inki ta farko ita ce Ladi Katifa wacce ita kanta bata san kin kashe mahaifinki ba." Da sauri Laushi ta ago kai tare da fa in, "Mai yasa kake fa a min duk wannan? Dama tarko ka ana min shiyasa ka shiga jikina? Mai kake so a tare dani?" Sauke afarsa ya yi a kan gadon tare da juya mata baya ya fara magana, "Duk wanda zan yi harka dashi to ina da bu atar sanin komai a kansa saboda nawa dalilan. Zeenah ke ba abun yarda bace kai tsaye domin ina da labarin Yasaar da yake zaune gidan yari saboda cin amanarsa da kika yi bayan babu abunda bawan Allahn nan bai maki ba a rayuwa ke da shegiyar arki." Juyowa ya yi gaba aya tare da fa in, "Kar ko da cikin mafarkinki kiyi tunanin cin amanar _Sabo da kaza_. arki tana hanya za a auko maki ita. Za ku kwana uku a nan kamun a gama an gyare-gyaren da ake yi a can gidan da za ku koma. Ga waya nan za ki iya kirana a kowani lokaci idan kina bu atar wani abu. Wannan kuma, ki ri e a hannunki," ya arisa maganar tare da ajiye mata rafar ari biyar ya auki takunkumi fuska ya saka tare da ficewa daga akin ya turo ofa. _Jama'a ina Laushi ta kai kanta?_ #Laushi #Sabo da kaza #alhaji Nura #Marwanat #aunty Zubee #Meema #Mal Ayuba #Ladi Katifa #Matar Sayyadee addarata Vote Comment Share 08128755583 [2/11, 5:56 PM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) _We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them._ Page 17 Jikin Laushi ba aramin sanyi ya yi ba. Mi ewa
Chapter 23 · 0% Book details