← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 94 OF 143

Sashe 94

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

saki..... Ai wallahi ta ma yi ha urin cigaba da zama da shi tun lokacin da ta fahimci yana biye-biyen matan banza. Amma ku na lura gaba aya laifinta kuke gani a gaba aya case in, bayan babu babba an iska irin shi Nuran da 'yar iskar karuwan nasa wacce iyayanta suka tsine mata. To tsinewa mana! Ai sai wacce ta gagara kuma ta ke yawo da tsinuwar iyaye za ta zauna a gidan bariki tana bin mazajen mutane. Allah dai ya wadaran na ka ya lalace!" "Uhm! Allah dai ya shirya za ki ce Nenne, don 'ya'yan nan dai ga su nan muna da su cike da gida, kuma ka haife su ne ba ka haifi halinsu ba. Nan gashi nan Habibu shine silar da akai min kishiya da ar da na raina da hannuna, na ci kashi da fitsarinta don ba matsayin addanta take kallona ba sai uwa. Kuma wa ya ja min idan ba shi Habibun ba garin neme-nemen matansa." Mama Halima ta fa Waro idanu Nenne ta yi tare da fa in, "Wanene ya sake auran, kuma wanene ke neme-nemen matan banzan?" Murmushin takaici Mama Halima ta yi tare da fa in, "Hmm! Baffansu Habib ne ya sake aure, kuma ba da ko wacce mace ba sai Mardiyya." "Mardiyya? Mardiyya fa kika ce!" Nenne ta fa i tare da dafe irji tana zaro idanu. Nan take komai ya dawo wa mama Halima sabo, ciwon da ya soma an warkewa ya famu. Sai kawai ta fashe da kuka ta fa a kan 'yar uwarta da itama ta soma hawayen tausayin 'yar uwar tata. "Nenne ban san ko dan mu ba 'ya'yan cikin Babiyo bane shiyasa ya ke untata mata. Ko kuwa don ya ga mahaifinmu na matu ar yi masa biyayya tamkar zai masa sujada ne oho! Wallahi ranar da aka aura auren nan ba ki ga irin mugun wula ancin da Babiyo ya min ba a gaban Mardiyyan har yana fa in ban da tarbiyya na kasa bawa Habib tarbiya shiyasa ya aura Hamma Gida o Mardiyyan sabida ya amince da tarbiyanta kuma yana da ya inin za ta saita masa gidansa. Nenne ba ki ga yadda na muzanta ba. A ranar da ba dan Abdul-Hameed da ya taushe ni ba da na bar Ar o Barkin o wallahi!" Shuru Nenne kawai ta yi tana wani tunani a ranta, can kuma ta ce, "Shi Hamma Gi on ya canza miki?" Girgiza kai Mama Halima ta yi tare da fa in, "Ko ka an har ita Mardiyyan. Ko idanu ba ta iya ha awa da ni, amma kullum sai ta shigo ta ce min Mama ko da abunda zan miki, sai in girgiza mata kai kawai." Jinjina kai Nenne ta yi kamun ta ri e mata hannu ta furta, "Ki cigaba da kwantar da hankalinki, in sha Allah komai zai yi daidai. Ni fa wallahi ina zargin Mamiyo sosai a cikin lamuran Babiyo!" Wani kallo Mama Halima ta mata tare da fa in, "Wai kina nufin sai yanzu kika fara zarginta? Ai wallahi ko koran da akai wa Hamma aleri da Hamma Bel o ita ce silar komai." "Na san da haka, kuma suma sun san da haka. Akwai wani sirri da na ke so na fa a miki, don ko Baffansu Ramadan bai san na sani ba, kuma ke ma ina son ki ri e a cikinki." "In sha Allah Nenne, fa a min mai ke faruwa?" mama Halima ta fa i cike da za uwa. "Hamma aleri na zuwa nan cikin Ar o Barkin o suna ha uwa da baffansu Abdul-Hameed. Kuma wani babban abu suke shiryawa a kan Mamiyo har da su Hamma Jibrila. Na ji hakane a wani waya da suka yi da Hamma alerin lokacin zan shiga akin na kai masa bottle water, jin maganar da suke yi ya saka na an la e. Sai dai ba komai na fahimta ba." (Nenneeeee, aradun Allah la e rahamun ne #Abdul-Hameed #Mama Halima aleri #Bel #Mardiyya #Baffa Gi #My Destiny #Matar Sayyadee 08128755583 [8/10, 8:57 PM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 56 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK Domin shiga comment section kuma ki danna wannan link https://chat.whatsapp.com/EF15ICIzw2XAid53M1Ky3J *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* _Kuna ina 'yan uwana matar aure da 'yan mata? Shela nake ko wacce ta fito domin kuwa yau na zo maku da albishiri! Kun san matar Sayyadee ta ku ce ba ta samun abun aruwa ta yi shuru domin ta aru ita ka ai._ _Magana ake ta amshi. Toohwa! Mai ya hwaru?_ *To maza ku marmatso ga sirrin nan. Shahararriyar nan wacce ke inganta soyayya tsakanin ma'aura wato Fatima Zaransalaty inkiya Queen Zarah ce ta taho mana da wani amshim domin cika hancinar mazajemu da amshi*. _INA MA'ABOTA TURARE? KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE_ _TSAFTA KUMA TANA CIKIN IMANI TOH KU MAR-MATSO KUSA KUJI _Zaran Salaaty ta yi tafiya mi a har Sudan domin farnata ranmu da na mazajenmu ta kawo mana Sudanese perfume wanda idan har kika shafa shi a jikinki ko kin yi wanka amshin bai barin jikinki. Tested and Trusted aruwa. Zaransalaty ba iya sudanese perfume ta kawo maku ba, akwai kayayyaki masu matu ar inganci na gyaran HQ (kun san dai ba a wasa da headquarter) akwai kayan gyararrakin jiki kala-kala na an mata da matan aure. Sannan Zaransalaty tana sai da Decoration na kayan aki iri-iri wanda baki ta a ganinsu._ _KAR IN CIKA KI DA SURUTU, KE DAI NEMI ZARANSALATY A NUMBERS INTA KAMAR HAKAA_: 07034668929 Or 08077946539* *AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE* _Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_ _Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci _nfection_ _Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI _Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._ *08089965176* *07084653262* Waro idanuwa Mama Haleema ta yi tare da fa in, "Kai haba, Nenne! Lallai tunda har Hamma eleri ya tako afa cikin Ar o Barkin o kashin Mamiyo ya bushe. Duk zafin zuciya, kafiya, taurin kai da mugun ri o irin na Hamma aleri amma ya tako afarsa cikin Estate innan, ca ! Wallahi dole akwai wani abu da suke shiryawa kam." Mama Halima ta fa i tana mai jinjina kai. "Hmm! Ke dai kawai ki shuru da bakinki. Ni nan na osa a fito da ita kowa ya ganta cikin estate innan. Shi fa aleri zarginta ya ke akan kashe Inna Maimu mahaifiyarsu." Nenne ta fa "Habaa! Ai biri ya yi kama da mutum. Ni fa duk abunda aka ce min Mamiyo ta yi ba zan ta a musawa ba don billahillazi za ta aika. Kai! Har na hango ranar tonon silili a fadar Babiyo, rigiji gabji!" Mama Halima ta fa i tana dariyar eta. "Kin ga, bari na le akin Mardiyya na gano ta, ko ba komai anwa take a gare mu. Kuma bata raina ki ba." Nenne ta fa "Bata san ma kin zo ba, da tuni kin gan ta a nan in ta zo gaishe ki. Gaba aya ni rausayi ma take ba ni don ta kasa sakin jikinta sai ari- ari take yi da ni. 'Ya'yan nata ma sai da na ci ubansu (mama Halima na nufin anta wato annen Habib) don iri- iri su ka daina gaishe ta. Sai da na yi da gasken-gasken tukun." fa in mama Halima. "Hmm! 'Ya'yan kirki ba, wai taya ki kishi suke." Nenne ta fa "To ni fa a musu a kai kishi na ke da Mardiyyan, hu'um ca ! Ai ragowa na bar mata." Fa in Mama Halima. Dariya Nenne ta yi tare da fa in, " a hu u ai ba wasa ba. Ga jika ma yana hanya in sha Allah." Murmushi Mama Halima ta yi Habib ta fa o mata a rai, don har yanzu fushi take yi da shi, duk da kuwa babu rana da za ta fito ta fa i ba tare
Chapter 94 · 0% Book details