Sashe 105
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ya shiga da 'ya'ya da manyan jikokin Babiyon don Baffa eleri kiran Baffa Bel o ya yi ya shaida masa, shi kuma Baffa Bel o ya kira Baffa Gida o. Su uku kawai suka san da Babiyo na asibiti, amma abunda ya matu ar ba su mamaki shine ganin kusan kwatan Ar o Barkin o a cikin asibitin suna koke-koke. Mamaki Baffa aleri ya shiga yi a kan wanene ya sanar da su. Don hatta Inna Jume da Inna arama sai da suka zo a wannan daren suna koke-koke. Ba kowa bane ya yi wannan shelar sai Marwantu, domin ita ta ri a kiran yara da manya da kuma iyaye mata. Abdul-Hameed shine arshen zuwa don shi ta kira na arshe a waya don cewa ta yi wallahi yau gidan babu wanda zai kwana lafiya har ango. Jawaad da Habib su ma suna asibitin sai dai ba su san wainar da ake toyawa ba don ba waje aya suke da inda aka kai babiyon ba. Sai kaiwa da komawa suke kamar ma su fareti. "Alhamdulillah! Ta farfa o sai dai mun mata allurar bacci domin ta samu ta huta. Ba komai bane ya same ta face shock wanda ya jawo sanadiyar sumewanta. Amma in sha Allah za ta farka lafiya zuwa safiya. A tare Habib da Jawaad suka ri a gya a kai tamkar adangaru. "Fatima! Fatima!! Fatima!!! Ki sauri ki zo an kawo mai estate in nan asibitin yana emergency. Na ji kamar Nurse Jalila na cewa kamar ya samu paralyzed (shanyewar arin jiki) kuma wai zuciyarsa na barazanar bugawa!" A firgice Jawaad da Habib suka kalli inda nurse in da take magana a gigice ta ke tare da fa in, "Ke! Wani mai estate in ne aka kawo shi asibiti ya samu paralyzed?" Habib har ya arisa inda ta ke tsabar ki ima. Bakinta na rawa don babu wanda bata sani ba a cikin su ta furta, "Bab...ba.. Babiyo, grandpa inku." Da wani mahaukacin gudu suka kwasa su biyun tare da nufa unit in da suke kyautata zaton yana can. Zuwan na su ya yi daidai da shigowar Abdul-Hameed daga shi sai wandon shadda da singlet a jiki. Ganin dandazon mutanen da ke wajen ya kuma tabbatar ma su da abunda nurse ta fa "Mai ya same shi? Yana ina? Ku bar ni in ganshi don girman Allah. Babiyo! Babiyona!!" Abdul-Hameed ya fa i da arfi yana arin nufa akin da ya ke ciki. Cikin sauri Baffa Gi o ya cafko hannunsa tare d ri esa gam ya shiga fa in, "Ina za ka je? Likitoci na kansa ne. Ka kwantar da hankalinka In sha Allah zai sa mu lafiya." Baffa aleri ne ya kalli agogon hannunsa da ke nuna arfe aya da mintuna hamsin daidai sannan ya kalli jama'ar wajen tare da fa in, "Don Allah ku kwantar da hankulanku ku koma gida. Zamanku anan da koke-kokenku ba shi zai bawa Babiyo lafiya ba. Addu'a ya ke bu ata daga gareku ku duka. Mu hu u za mu kasance a nan har zuwa safiya. Ni, Bel o, Gi o da kuma Baffa (yana nufin anin Babiyo kumamahaifin matarsa). Ku koma gida ku raya wannann dare da ro on Allah a kan Babiyo ya samu lafiya. Likitocin asibitin nan kunya ce ta hana su korarku domin a dokar asibiti ba a yarda mutane masu yawa haka su zo asibiti ba kuma suna koke-koke don za su damu sauran patient. Don Allah ku koma gida. Kai ma Abdul-Hameed maza gida ka bar 'yar mutane a gida ita aya. Kuma ku wuce wajen na ku iyalan!" ya arisa maganar yana nuna su Jawaad da su kai curko-curko. #Babiyo # paralyzed #Mamiyo #Laushi #Jawaad #Habib #Abdul-Hameed #Khairat #Marwa #Hospital #My Destiny #Matar Sayyadee 08128755583 [8/18, 10:47 PM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 63 Aje ai following channel ina please https://whatsapp.com/channel/0029VagNRpG3AzNT6CXeCZ27 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK Domin shiga comment section kuma ki danna wannan link https://chat.whatsapp.com/EF15ICIzw2XAid53M1Ky3J *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* _Kuna ina 'yan uwana matar aure da 'yan mata? Shela nake ko wacce ta fito domin kuwa yau na zo maku da albishiri! Kun san matar Sayyadee ta ku ce ba ta samun abun aruwa ta yi shuru domin ta aru ita ka ai._ _Magana ake ta amshi. Toohwa! Mai ya hwaru?_ *To maza ku marmatso ga sirrin nan. Shahararriyar nan wacce ke inganta soyayya tsakanin ma'aura wato Fatima Zaransalaty inkiya Queen Zarah ce ta taho mana da wani amshim domin cika hancinar mazajemu da amshi*. _INA MA'ABOTA TURARE? KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE_ _TSAFTA KUMA TANA CIKIN IMANI TOH KU MAR-MATSO KUSA KUJI _Zaran Salaaty ta yi tafiya mi a har Sudan domin farnata ranmu da na mazajenmu ta kawo mana Sudanese perfume wanda idan har kika shafa shi a jikinki ko kin yi wanka amshin bai barin jikinki. Tested and Trusted aruwa. Zaransalaty ba iya sudanese perfume ta kawo maku ba, akwai kayayyaki masu matu ar inganci na gyaran HQ (kun san dai ba a wasa da headquarter) akwai kayan gyararrakin jiki kala-kala na an mata da matan aure. Sannan Zaransalaty tana sai da Decoration na kayan aki iri-iri wanda baki ta a ganinsu._ _KAR IN CIKA KI DA SURUTU, KE DAI NEMI ZARANSALATY A NUMBERS INTA KAMAR HAKAA_: 07034668929 Or 08077946539* *AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE* _Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_ _Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci _nfection_ _Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI _Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._ *08089965176* *07084653262* Jawaad in ne ya fara juyawa ya nufi inda Zeenah ke kwance, ganin haka sai wuf Habib ya bi shi a baya yana mai aure fuska. "Ina kuma za ku je ku da na ce maku ku wuce gidanku!" Baffa eleri ya fa i ransa na aci. Cak suka tsaya tare da juyowa. Jawaad ne ya yi arfin halin fa in, "Abu zan duba a ciki yanzu zan fito in wuce." Jinjina kai alerin ya yi ba tare da ya kuma cewa komai ba, don wani irin zafinsu ya ke ji kasancewar su na daga cikin wa anda suka janyo halin da mahaifinsa ke ciki. Jira ya ke Babiyon ya samu kansa ya koma kansu. Nurse Fatima ya kira gefe tare da bata amana Laushin akan ta duba masa ita, duk kuma abunda ta ke ciki ta yi gaggawan kiransa ta fa a masa. Shima Habib in abunda Jawaad ya yi shi ya yin, sai dai inda suka bambamta kowanne da wanda ya bawa ajiyarta. Shi Jawaad Nurse Fatima ya ba, shi kuma Habib Nurse Jalila. Babu wanda ya kalli an uwansa a cikinsu har suka fice daga asibitin. A parking space ya Habib ya ga motarsa. Ba tare da ya yi mamakin ganinta a wajen ba ya nufa tare da bu ewa ya shiga ciki. Kallon wayarsa da ke haske ya yi tare da mi awa hannu ya auka, take ya wato idanu ganin forty-six miss calls daga Amatu. Da sauri ya yi reverse tare da barin asibitin ya nufi hanyar gida. Shi kuwa Jawaad a afa ya arisa gida kasancewar babu nisa sosai daga asibitin zuwa gidansa. aramin ofar gate ya bu e tare da kutsa kai cikin gidan sannan ya mayar da ofar ya kulle ya nufi cikin gidan gabansa na fa uwar abunda zai taras a ciki. Kwance ya same ta flat a kan gadon, hasken akin ya ara domin ya ganta da kyau. A zabure ta mi e zaune don ba ta ji shigowarsa ba sam saboda nisa da ta yi a tunani. Ganin shine, wani dogon tsaki ta ja tare da maida kanta ta kwanta ta cigaba da kukanta. Jiki a sanyaye ya arisa kan gadon tare da zama a baki-baki. So ya ke ya fara mata magana amma kuma yana jin tsoron haka, don fisabilillah ya san kwata-kwata bai kyauta ba.