← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 143

Sashe 28

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ta bu e ta le o da kanta ka an tare da aura yatsanta a kan bakinta ta furta, "Shssh! She's sleeping. Shigo a hankali and don't mai noise." a mata kai ya yi tare da kama ofar a hankali kada ta yi ara sannan ya soma san a har ya shigo ciki. "Sit-down here and don't maka sound," ta ra a masa a kunne bayan ta nuna masa resting chair in da ke nesa da gadon. Sosai ta ke bashi dariya saboda yanda ta ke magana ciki-ciki da kuma yanda ta ke tafiya kamar wata robot duk don kar ta tada uwar. A hankali ta hau gadon ta ja mata bargo har wuyanta sannan ta sauko ta zauna a kan Centre rug in da ke shimfide a akin. Shima saukowa ya yi tare da fiddo takeaway aga daga cikin ledan tare da madara, bounvita da suger. "In ha a maki tea!" Ya fa i cikin ra Ita ma cikin ra an ta ce, "Eh, uncle. But please don't make a single sound." Gyada mata kai ya yi tare da saka hannu ya fiddo aramin cup ya juye bounvita da madarar da suger sannan ya bu aramin flask ya soma tsiyaya ruwan zafin bayan ya mata alama da hannu akan idan ya isa ta dakatar dashi. "It's ok! It's okay!!" Ta fa i cikin ra a-ra Ajiye flask in ya yi sannan ya motsa mata tea in tare da mi a mata sannan ya bu e robar takeaway in da ke auke da Irish da kwai da miyan albasa. "Wow! My favourite," Meema ta fa i tana jin da "It's all yours. Ki cinye duka. Ga na mom inkin nan, idan ta tashi sai ta ci. Thumb up ta yi masa tare da kai Irish da kwai in da ta cako da fork a baki. "Wow, delicious! Have this," ta fa i tare da kai masa fork in da ta cako Irish a baki. Bayan Salma nice da Sadiya, Meema ba ta ta a sakewa da wani namiji ba haka sai yau da ta ha u da uncle Habib. "Uncle Habib, you're really nice. I like you. And do you know what?" Sai ta kawo bakinta daidai kunnansa tare da fa in, "I heard what you told my mom yesternigh." Da sauri ya kalleta don tsaya mintuna goma da suka yi yanzu ya fahimci Meema akwai wayo da walwa, she's indeed very Sharp. "What did I tell your mom yesternigh?" Ya tambayata yana kallonta. Duk a cikin ra a su kai maganar. "Haka ka ce; Duk wannan rayuwar da kike yi, ko kuma in ce da muke yi tunda dole in saka kai na tunda ni ma matan na ke bi, baza mu ta a so mu ga anmu suna yi ba. Don Allah ki kiyaye hakan." With shocked and mouth agape ya ke kallon Meema, a yanayin girma da shekarunta bai ta a tunanin za ta iya haddace ko kuma fahimtar maganganun da suka yi da mamanta ba. "Uncle, ni ma kenan idan mom ba ta daina cire kaya a gaban maza suna ta a jikinta ba, ni ma wata rana zan yi haka? Allah ya kiyaye ko a yanzu da nake arama ba zan cire kaya a gaban kowa ba balle kuma idan na girma kaman mum," ta yi maganar kuma ta ba kanta amsa cike da tsanar abunda mom in take yi. Rasa mai zai ce mata ya yi. Can ya soma in'ina tare da fa in, "Umm.... A.... Umm.... In Sha Allah haka ma ba zai faru ba. Ai ke in tamkar lullu iyar lu'u-lu'u kike. Babu ke babu irin rayuwar da mahaifiyarki ta ke yi." Meema kallon Laushi ta yi sannan ta mayar da dubanta ga Habib tare da fa in, "Can we please go outside and talk?" "Sure!" Ya fa i tare da mi ewa tsaye ita ma ta mi Shi ya soma fita ita kuma ta biyo sa a baya sannan ta rufe ofar a hankali saboda kar Laushi ta farka. Sai da suka ara mintuna biyu sannan suka wuce zuwa downstairs. Can bayan gidan saman suka nufa suka zauna a kan wani kujera. Zama sosai Meema ta yi har da tankwashe afa sannan ta ce, "Uncle menene ma'anar Karuwa? Kuma mai yasa can gidan da muka baro ni da mamana, matan gidan suke bari ana ta a su kuma suna cire kaya a gaban kowa? Me yasa ni bani da babana kamar kowa? Idan na tambayi mom ina ina babana y ke sai ta hau zagina tana ce min wai ko ita ma bata san shi ba? Ko sayo ni aka yi a kasuwa? Ko kuma tsintata aka yi??" Wani wawan tagumi Habibu ya zabga yana kallonta speechless har sai da Meema ta saka hannu ta girgiza hannunsa sannan ya dawo daga dogon tunanin da ya fada. Hannunta ya kama tare da fa in, "Meema, promise me ba za ki ara tambayar kowa wannan tambayoyin da kika min ba, Ni kuma na miki al awarin duk lokacin da kika yi hankali za ki fahimci komai ba ma sai na baki amsa ba. How old are you now??" Sai da ta aga kai sannan ta ce, "I was born September, 06, 1999. I'm 8 and 10months years. I will be nine this year (2008) on September 06, In Sha Allah." "Ma Sha Allah! Allah ya raya ki. Kin yi min al awarin?" Hannu ta mi a masa tare da fa in, "Na yi Uncle." Sannan ta mintsili hannun alama al awari. "To yanzu tashi muje in sayo maki wani abu kamun mummy ta tashi." Ya fa a tare da mi ewa. "Ki jira ni a nan in auko key in mota in dawo. Kar ki je ko ina kin ji, Meema?" Ya fa i yana shafa kanta. a masa kai ta yi tare da jingina da motar, shi kuma ya nufi cikin enterance akunan. Mintuna biyar ya dawo hannunsa ri e da key. Shi ya bu e mata gidan gaba ta shiga, shi kuma ya zaga ya shiga mazaunin driver ya tada motar. Kai tsaye wani shopping complex suka nufa. Babu abunda Meema ke yi sai farin ciki lokacin da ta ganta a gefen wajen da teddies suke. Guda hu u ta kwasa, aya jakar baya ce ta elephant. Sai aton teddy bear Wanda ya kasance grey colour da kuma teddyn babie wai launin pinki. Daga nan suka koma wajen chocolate, nan ma ta ibi kala-kala sannan suka fito daga mall in suka nufi bakin ruwa. Ba aramin farin ciki Meema ta yi ba, don tunda take bata ta a zuwa bakin beech ba sai yau. Sai ta tafi da gudu kamar za ta je kusa da wajen sai ta dawo da gudu. Daga karshe uncle Habib ya kama hannunta suka nufi wajen. Sai da ruwan ya ta a su sannan suka dawo suka zauna a kan wasu kujerun da ke nesa da su ka an suna kallon masu wasa a cikin ruwa. Sun jima a wajen don sun auki hotuna kala-kala sannan suka bar wajen lokacin karfe sha aya da mintuna sha bakwai. Daga nan suka nufi yawo zaga gari cikin mota. Uncle Habib ya bu e mata saman motar ta le o tana kallon sauran motocin da suke kan titi suna gudu. Idan wata mota ta wuce su sai ta hau ihu tana ce masa shi ma ya yi gudu ya wuce su. arshe aya ya tsaya gaban wani masallaci ya ce mata ta zauna a mota bari ya yi sallah ya dawo. Ta so binsa amma ya nuna mata ta zauna a motar saboda masallacin na maza ne babu na mata. Mintuna goma ya fito ya shiga motar, daga nan ya wuce nearest restaurant ya yi masu oder in abinci takeaway uku sannan ya juyo kan motar zuwa restaurant. angaren Laushi kuwa, sha biyu da mintuna sha daya ta farka daga bacci tun jiya. Kuma daman kamun ta kwanta sai da tasha wiwi inta da codine shiyasa ta jima a kwance. Jiki a mace ta mi e daga kan gadon ga wata uwar yunwar da take ji. Kai tsaye bayi ta fa a ta watsa ruwa tare da yin brush. Towel Kawai ta auro ta fito. Sai a sannan ta lura da takeaway in Irish in da Meema ta yi amfani da shi da kuma flask da cup. Kallon kan gadon ta yi, sam bata lura babu mutum a kan gadon ba saboda yanda bargo da ta yaye a jikinta ya bata shape in kamar mutum ya lullu e. Sai ta auka Meema in ce a kwance. "Gaskiya na jima ina bacci. Wato har Sabo da kaza ya kawo min abincin kari kenan. To kuma ai baya garin! Ohh ina jin wannan an saurayin ya aiko." Duk a cikin zuciyarta ta yi maganan. Ba ta jira ta saka kaya ba, ta ha a tea a cup in da Meema ta sha tea sannan ta bu e takeaway in ta soma cin Irish da tea din. Sai bayan ta gama sannan ta mi e ta bu e akwatinta ta auko wani wando fela da yellow in riga mai siririn hannu ta saka. Kwalliya ta yi a fuska wanda ya mata kyau. Wayarta ta jawo wanda Sabo da kaza ya bata ta bu e bayan wayar ta cire sun in da ke ciki ta saka ainihin sim inta sannan ta hau kwala kiran sunan Meema domin ta tashi ta yi wanka. "Meema, Meema, Meeemaaaah!" Ta arisa da arfi ranta na aci saboda ta san Meeman ba ta da gigin barci amma still shuru babu amsa. Hakane ya fusata ta, sai ta janyo bargon da arfi. Daskarewa ta yi a tsaye ganin babu kowa a kan gadon. Wani irin jifa ta yi da gyalen tare da da aukar hula ta daura a kai ta bu ofa ta fice da sauri tana kiran sunan Meema hankali tashe. Kici is suka yi da Ladi Katifa da Salma nice za su shiga cikin reception "Lafiya? Mai ya faru kike wannan gudun haka?" Fa in Ladi Katifa bayan ta kamo hannunta biyu. "Meema ce, ban ganta ba. Babu ita a akin. Na duba ko ina a sama ban ganta ba." Ta fa i hankali tashe. "Ban gane
Chapter 28 · 0% Book details