Sashe 101
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ya bi bayan su yama fa in, "Khairat ba abunda kike tunani bane, ki tsaya in miki bayani." Ko sauraransa bata yi ba ta nufi ofa da hannun Zeenah tare da bu ofar wanda ya jawo Marwanaatu da ke shirin yin knocking ta yi sa a goshin Laushi. Wani irin jaa da baya Marwanat ta yi tare da lailayo wani mugun ashar tare da sha o wuyar Zeenah...... A can side in Babiyo kuma, su Jibrila sun shirya tsaf domin kashe Babiyo a wannan daren. Da taimakon Mamiyo suka si a suka shiga akinsa. Kwance ya ke akan gadon yana bacci. Duk da wuta a kashe ya ke suna hangosa lullu e da bargo. Farin furfuransa fes don babu wulan gadon a kansa. Baffa Modibbo ya tsaya ta wajen afafu, Baffa Tukur kuma ta daidai tsakiyarsa, sai Baffa Jibrila ta daidai kansa. Gya a masa kai Baffa Tukur ya yi, sai ya ya yi saurin aga filon ya aura a kan Babiyo da arfi tsiya. Wani irin firgita suka yi su duka sakamakon haske da ya gauraye akin. Tsaye ya ke a daidai inda switch in ya ke hannunsa goye a bayansa yana kallonsu da mugun acin rai. "Ni kuke shirin kashewa Jibrila? Ni mahaifin na ku?" ! Walleh ban da ta cewa. Na san dai da safe akwai tashin bomb. Mai rabon ganin ba i ya gani) #Bomb blast #Abdul-Hameed #Jawaad #Zeenah #Khairat #Laushi #Marwanat #Babiyo #Mamiyo #Baffa Jibrila #Baffa Tukur #Baffa Mahmuda #The battle #My Destiny #Matar Sayyadee 08128755583 [8/18, 10:47 PM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 60 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK Domin shiga comment section kuma ki danna wannan link https://chat.whatsapp.com/EF15ICIzw2XAid53M1Ky3J *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* _Kuna ina 'yan uwana matar aure da 'yan mata? Shela nake ko wacce ta fito domin kuwa yau na zo maku da albishiri! Kun san matar Sayyadee ta ku ce ba ta samun abun aruwa ta yi shuru domin ta aru ita ka ai._ _Magana ake ta amshi. Toohwa! Mai ya hwaru?_ *To maza ku marmatso ga sirrin nan. Shahararriyar nan wacce ke inganta soyayya tsakanin ma'aura wato Fatima Zaransalaty inkiya Queen Zarah ce ta taho mana da wani amshim domin cika hancinar mazajemu da amshi*. _INA MA'ABOTA TURARE? KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE_ _TSAFTA KUMA TANA CIKIN IMANI TOH KU MAR-MATSO KUSA KUJI _Zaran Salaaty ta yi tafiya mi a har Sudan domin farnata ranmu da na mazajenmu ta kawo mana Sudanese perfume wanda idan har kika shafa shi a jikinki ko kin yi wanka amshin bai barin jikinki. Tested and Trusted aruwa. Zaransalaty ba iya sudanese perfume ta kawo maku ba, akwai kayayyaki masu matu ar inganci na gyaran HQ (kun san dai ba a wasa da headquarter) akwai kayan gyararrakin jiki kala-kala na an mata da matan aure. Sannan Zaransalaty tana sai da Decoration na kayan aki iri-iri wanda baki ta a ganinsu._ _KAR IN CIKA KI DA SURUTU, KE DAI NEMI ZARANSALATY A NUMBERS INTA KAMAR HAKAA_: 07034668929 Or 08077946539* *AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE* _Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_ _Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci _nfection_ _Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI _Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._ *08089965176* *07084653262* Duk irin zafin zuciya, fushin, da taurin zuciyar Babiyo, yau sai zuciyarsa ta yi wani irin nauyi da kuma sanyi. Raunin sosai ya nuna a jikinsa wanda ya bayyanar da rashin kuzari da sanyin jiki. Idanunsa sun ka a sun yi jazur duk da kuwa walla ba su taru ba. Kallon su ya ri a yi aya bayan aya. Gaba aya sun ame am tamkar gumaka, sai wata uwar zufa ce ke tsiyaya a ilahirin jikinsu. Baffa Jibrila kuwa tuni ya soma kuka afafunsa na wani irin rawa tamkar zai karye kasancewar shine mai warin guiwar danna filon in a fuskan Babiyon. "Saboda dukiya ko? Saboda dukiya ku ke shirin kashe ni ku ci gado ku da uwarku ko? Mai na muku a duniyar nan? Na baku ilimi duka biyu, tarbiyya ma na yi iyakacin gwargwadona, na baku aiki a kamfani tare da yanka muku albashi mai tsoka sannan na baku muhalli tare da yi maku auren. Dukkan ku nan babu wanda na bambamta shi da sauran 'yan uwansa, har da Bel o da alerin da ku ke tunanin na fifita su akan ku saboda matsayinsu ya fi na ku a kamfani. Komai aya nake maku ku duka. Idan akwai wanda na tauye ma to Modibbo ne. Shine bai samu gatan da kuka sa mu ba. Na tura shi Lagos ko waiwayansa ban yi shi da uwarsa, kuma a hakan bai ta a gazawa ba wajen yi min biyayya. Da na aga waya na kira shi ya ke amsa kirana kuma ya yi duk abunda na umarce shi duk irin banzatar masa da uwa da na yi. Kun auka ku ka ai ku ka iya plan? Kun auka ku da uwarku kawai ku ka iya tsara shiri ya yi aiki? To ku duka a tafin hannuna kuke, babu wani motsinku da ban sani tun shekaru uku baya da suka wuce. Tabbas da uwarku ta yi nasara a kaina tunda har ta iya raba ni da 'ya'yana masu matu ar yi min biyayya a rayuwa, sai dai idan ita da asubar fari ta fito, ni kuma kwana na yi a hanya." Yana gama fa in haka ya tafa hannunsa sau biyu, sai ga Baffa aleri ya fito daga ma oyarsa yana watsawa 'yan uwan nasa wani irin kallo. Sake tafa hannu Babiyo ya yi, sai ga CID guda hu u sun fito, aya daga cikinsu hannunsa ri e da camera, don tun shigowar su Baffa Jibrila camera ke aukar su hoto duk da kuwa duhu ne a akin hotarsu tar ta fito saboda akwai light a jiki. Tsiii sai ga Baffa Jibrila na tsiyayar fitsarin tashin hankali. Kallon inda fitsarin ya ke bi Babiyo ya yi tare da yin murmushi mai ona zuciya sannan ya amshi takardar da ke hannun aleri da ke nuna shaidar kamfanin na Mamiyo ne da 'ya'yanta, don sunan kamfanin _Laurat and sons company limited_. Mi awa Jibrila ya yi, amma sai ya kasa aga ko an yatsarsa har sai da Babiyo ya bu e hannunsa ya saka masa file in tare da fa in, "Ka na da courage in danna min filo a fuska ko? To arisa abunda ka ke shirin yi Jibril," ya fa i tare da kwanciya flat a kan gadon wasu siraran hawaye na gangaro masa. Saurin sunkuyar da kai aleri ya yi tare da soma tsiyayar da nashi hawayen don tunda uwarsa ta haifesa bai ta a ganin wallar Babiyon ba sai yau. Yau da ya gani sai abun ya ta a zuciyarsa sosai. Rintse idanu Babiyo ya yi sosai yana tariyo irin tozarci da wula ancin da ya yiwa 'ya'yan Maimunatu guda biyu, musamman ma aleri. Kawai sai ji suka yi Babiyo ya fashe da kuka. Daga elerin har su Jibrila jikinsu ya fara wani irin karkarwar tsoro da tashin hankali jin fitar sautin kukan Babiyu. Da hannu Babiyo ya yiwa CID in nan alama da su fita su jira shi a waje don ya kasa motsa bakinsa. Cikin sauri suka nufi ofa, sai dai kamun su bu e Mamiyo ta riga su bu ewa ta shigo. am ta ame tana mai furta, "Shikenan mun mutu yau!" Gitta ta CID suka yi tare da fita suka rufo ofar da ita a ciki. Babiyo kuwa jin saukar muryanta si ya yi zumbur ya tashi zaune tare da shanye hawayensa ya kalle ta ido cikin ido sannan ya ce, "Aurenki da na yi na kawo ki cikin gidana bai are ni da komai ba sai musiba da tashin hankali game da aikin dana sani! Ba zan tambayeki abunda ya sa kika gur ata min tarbiyan 'ya'yana ba, kuma ba zan