← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 115 OF 143

Sashe 115

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* _Kuna ina 'yan uwana matar aure da 'yan mata? Shela nake ko wacce ta fito domin kuwa yau na zo maku da albishiri! Kun san matar Sayyadee ta ku ce ba ta samun abun aruwa ta yi shuru domin ta aru ita ka ai._ _Magana ake ta amshi. Toohwa! Mai ya hwaru?_ *To maza ku marmatso ga sirrin nan. Shahararriyar nan wacce ke inganta soyayya tsakanin ma'aura wato Fatima Zaransalaty inkiya Queen Zarah ce ta taho mana da wani amshim domin cika hancinar mazajemu da amshi*. _INA MA'ABOTA TURARE? KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE_ _TSAFTA KUMA TANA CIKIN IMANI TOH KU MAR-MATSO KUSA KUJI _Zaran Salaaty ta yi tafiya mi a har Sudan domin farnata ranmu da na mazajenmu ta kawo mana Sudanese perfume wanda idan har kika shafa shi a jikinki ko kin yi wanka amshin bai barin jikinki. Tested and Trusted aruwa. Zaransalaty ba iya sudanese perfume ta kawo maku ba, akwai kayayyaki masu matu ar inganci na gyaran HQ (kun san dai ba a wasa da headquarter) akwai kayan gyararrakin jiki kala-kala na an mata da matan aure. Sannan Zaransalaty tana sai da Decoration na kayan aki iri-iri wanda baki ta a ganinsu._ _KAR IN CIKA KI DA SURUTU, KE DAI NEMI ZARANSALATY A NUMBERS INTA KAMAR HAKAA_: 07034668929 Or 08077946539* *AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE* _Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_ _Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci _nfection_ _Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI _Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._ *08089965176* *07084653262* Gobe ne ake jirgin su Babiyo zai aga zuwa asar India. Kowa da kowa na gidan sai da suka zo domin yi masa Allah ya tsare ya bada lafiya suna kuka tamkar ance musu zai mutu ne. Mutanan Babiyo ba manyan 'yan siyasa dan am da gidan. Social media kuwa tuni ta auka har da hotunansa a manhajar facebook yana yawo. Wasu har da ara magi da gishiri bayan posting hotunanasa suka yi rubutu a asa kamar haka; _Shahararren an kasuwan nan wanda kuma yana aya daga cikin manyan shugabannin Siyasa kuma mamallakin `AR O BARKIN O GLOBAL COMPANY LIMITED` ya samu wata lalura ta san arau. Ana dai babu inda jikinsa ke motsawa sai wayar idanunsa._ Daga nan comments suka ri a shigowa mara da i da kuma masu matan alkhairi da ro on Allah ya bashi lafiya. Ma su ro on masa lafiya sun fi yawa akan masu fa in abunda bai kamata ba. Don wasu ma cewa su ke jinin mutane ne ke tambayarsa saboda dukiyarsa ta mafiya ce. (Mutanan dai sai Allah. Allahn ma ha uri ya ke da su. Idan anyi ruwa su ce anyi ruwa, idan an hana su su yi orafi, idan anyi zafi su koka, haka idan anyi sanyi ma su kowa. Wanda Allah mai duniya gaba aya bai iya masa ba, kun ga kuwa babu mai iya masa. Allah ya sa mu dace.) Washa gari duk manyan gidan iyaye maza da mata da da kuma manyan jikoki su kai wa Babiyo, baffa Ciroma da baffa aleri rakiya har airport. Ba su baro Nnamdi Azikiwe International airport ba sai da zirgin ya aga sannan suka dawo gida cike da kewa. Domin Babiyo bai ta a barin Ar o Barkin o irin haba ba sai dai idan Hajji zai je ko kuma Yola wanda bai wuce ya yi kwana uku ko hu u. Idan ya jima da yawa shine wata guda. Ko da suka dawo gida daga airport, kai tsaye Baffa Modibbo ya nufi gidan an uwansa Baffa Bel o shi da babban ansa namiji Isma'il. Isma'il in ne ke driving jikinsa har tsuma ya ke don baffa Modibbon ya riga ya fa a masa abunda ya ke son ya masa a cikin gidan. Suna parking Isma'il ya mi a hannu baya ya auko narkekiyar bulalansa dorina mai bakuna uku sannan ya ri e tare da mayar da hannunsa baya. Baffa Modibbo ne ya yi knocking ransa a mugun ace. Ikilima da ke zaune a kan kujera tana kallo TV tana kuma jefa cincin a baki da ke cikin wani bowl ta kalli ofar. Marwa da ke gefenta ta ta e baki tare da fa in, "Wata ila Hamma Hameed ne. Don na ji azu na naje kaiwa Nenne abinci a aki tana waya da shi tana fa a sosai." Harararta Ikilima ta yi da gefen idanu don haushinta take ji ganin daga zuwanta ta canzawa gidansu mood. Ba ta ce mata uffan ba ta nufi ofar tare da bu ewa. Murmushine ya bayyana a fuskanta ganin wa a suke ofar, sai ta an du a ka an ta furta, "Baffa Ja ama, Hamma Isma'il Ja ama!" Dukkansu da kai suka amsa mata, Marwa kuwa jin sunana da ta ji Ikilima ta furta sai gabanta ya buga da mugun arfi har bata san ta mi e tsaye ba, bowl in cincin in da itama ta ke ci ya watse a asa jikinta na rawa. Wani tsalle ta yi za ta arta na kare, sai dai kash! Yayan nata ya fita zafin nama domin shima tsalle aya ya yi ya dira gabanta tare da ta iyo afafunta sai ga ta tim a tsakiyar aki. Bai yi wata-wata ba ya shiga ce mata amshi da dorinarsa don ya samu labarin duk iskancin da ta yi tun daga zuwa gidan Jawaad da ta yi da irin husumar da ta tayar har zuwa kiran Nenne da ta yi suka je asibiti nan ma aka kuma wata husumar da a yanzu haka ya haifar da acin rai mai tsanani tsakanin Baffa Bel o da Nenne don ta yi rantsuwa anta ba zai auri karuwa ba. Shi kuma baffa Bel o ganin ya ke ta raina mahaifinsa kuma tana ci masa fuska tunda yarinyar da ta ke kira karuwa 'yar an uwansa ce wanda ita har yanzu Nennen ba ta sani ba. Dukan Marwanat Isma'il ya ke yi da dukkan arfin da Allah ya ba shi kuma a ko ina ya samu a jikinta. Ramadan da ya riga su Baffa Modibbo shigo gidan, jin ihu da hayaniya a falo sai ya yi saurin fitowa, da mugun sauri ya koma baya ganin babu wanda ya lura da shi sannan ya furta, "Daki shegiya ka farfasa mata jikinta wata ila yanzu ta dawo cikin hayyacita. Mahaukaciyar banza kawai!" ya arisa maganar tare da jawo ofar akinsa a hankali ya rufe ofar ya murza key don kar ma ya cigaba da jin ihu har imani ya shige sa ya yi arin zuwa cetonta. Nenne kuwa tana can sama kuma akinta a rufe, babu yadda za a yi ta ji aran dukan ko kuma iface-iface da koke-koken Marwanatun. Ikilima kuwa tana tsaye jikinta sai rawa ya ke ganin irin mugun dukan da Hamma Isma'il ya ke wa Marwa. Gaba aya sai tsoransa ya gigitata. Don shi ma zafin ran garesa sosai ta fi kowa sanin haka don shine wanda za ta aura duk da su suka ha a kansu. Yun urin farko da ta yi domin kiran Nenne sai Baffa Modibbon ya galla mata mugun hararan da ya saka ta koma ta ma ale jikin ofa jikinta na rawa. Marwanatu ta daku iya dakuwa. Sai da jikinta ya farfashe sannan Baffan ya dakatar da shi tare amsar bulalan hannunsa ya furta, "Ja ta ka watsa min ita a mota domin barin gidan nan yanzu. Ba zai yu yadda ta kashe auranta ta ri a neman sanadin na wasu ba. Ga shi yanzu tana neman sanadin na yayata da matarsa. Kuma wallahi ba ki isa ba. Daga yau idan na ara jin kin fa i aibun Zeenatu ko kuma kin samu wani da maganar abunda ta aikata a baya ko kika ara fa a da ita, wallahi abunda zan aikata a gare ki sai kin ce ba ni ne mahaifin da ya yi sanadin zuwanki duniya ba! Fitar da ita nace Isma'il!" Da sauri Isma'il ya nufe ta tare da cicci arta ya yi waje da ita ya saka a mota. Baffa Modibbo kuma kallon Ikilima ya yi tare da fa in, "Shiga ciki ki kira min Adda Saudatun." Da sauri Ikilima ta yi upstairs domin kiran Nennen. Jim ka an sai ga su tafe a tare. Nennen hannunta ri e da tissue da take goge hawaye. Idanunta sun ka a sun yi ja. Kallonta ya ri a yi har sai da ta zauna a kan kujera. Idanunta sun yi jazur
Chapter 115 · 0% Book details