Sashe 85
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
masa, amma sai ya rage saura iris! Don so na ke in jefi tsun-tsun biyu da dutse aya!" Gaba aya tafi ya kaure a parlourn. anta ne ke tafin suna dariyar jin da in plan in mahaifiyar ta su. _BAFFA GI O (Mahaifin Habib)_ Har yau ya kasa sakin jiki da amaryar tasa da aka aura masa kuma ya ke wa kallon a. Ko da yake gwara shi yana sakewa sai dai bai ta a zuwa mata matsayin miji na a shimfi a, amma yana zama kusa da ita tare da jan ta da jira har ta murmusa. Ita kuwa bayan yin duk wani abu da ta san zai bu ata, ta kasa sakin jikinta. Bata zaman parlour sai dai idan shi ya nemi ta fito. Idan kuma ta fito, za ka ganta da hijjab har asa, wani lokacin ma har da safa da face mark kamar wacce za ta fita. Shi tun abun na bashi dariya har ya koma bashi mamaki. Don shi kam ya fara ji a jikinsa ba zai haramtawa kansa abunda Allah ya halasata masa ba (Maza mutananmu ) shiyasa ma ya fara janta a jiki domin ta sake da shi. angaren Mama Halima ma dai ta fitar da komai a cikin ranta ganin ita za ta jawa kanta ta fa i ta mutu ta yiwa anta asara. Haka yasa ta tattara duka lamarin ta mi awa Allah. Abu guda aya ta saka a gaba, shine tsayuwar dare a kan Allah ya yi gaggawar tona asirin Mamiyo komai ya dawo masu daidai su da ansu. _Hafiz Informer_ Jikinsa har rawa yakee wajen danna numbern da ya yi saving da AB. Ringing biyu aka aga wayar. "Mai ka samo wannan karan?" muryan aleri ta daki kunnansa. "Na gado Mamiyo da anta suna shirin bu e wani katafaren kampani ha a kayan aki irinsu gado da kujeru a jihar Bauchi. Kuma tana arin janye share holders in `ARDO BARKINDO GLOBAL COMPANY LIMITED` zuwa wancen companyn nata domin dur usar da kampanin mahaifinka ya daina aiki. Yanzu haka saura iris ya rage mata!" Wani sakaryar Murmushi aleri ya yi tare da fa in, "Dalilin da ya dawo dani cikin Ar o Barkin o kenan. Na san da zaman wannan kamfanin domin a garin da nake zama kenan. Aikin da zan baka da za ka fara daga yau shine, na farko auko takardun kamfanin `ARDO BARKINDO GLOBAL COMPANY LIMITED` da shi kamfanin nata da take shirin bu ewa. Kwanaki talatin da aya gareka domin, domin tsakiyar watan gaba shine watan da za a rantsar da anina matsayin Ministern jahar Abuja, In sha Allah. Hafizu, idan wa annan kwanakin suka cika ba tare da ka kawo min takardun nan ba, hmm!" yana gama fa in haka ya datse wayar. Wasu irin mahaukatan zufa ne suka shiga kwanranyo daga kai, wuya, da jikin Hafiz jin gagarun aiki mai matu ar wuyar da aleri ya bashi. Kuka ya fashe dashi tare da fa in, "Kaicona! Kaincon kwa ayin da ya jawo min shiga wannan halin! Yau ni na shiga uku ni Hafizu!! Wayyoo ni Allah, wayyoo kaina!!!" _Hmmm Hafizuuuu lallai dole ka ce wayyo! Yanzu ta ina za ka fara bi domin auko takardun kamfanin Babiyo wanda a wajensa kuma cikin akinsa suke, haka zalika Mamiyo? Tir ashi!_ #Ladi Katifa Ru ayyah) #Hafiz Informer #Baffa Gi #Baffa Jibrilla #Mamiyo #Babiyo #Company #Abdul-Hameed #My Destiny #Matar Sayyadee 08128755583 [8/10, 4:18 PM] +234 813 245 3898: *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 51 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK Domin shiga comment section kuma ki danna wannan link https://chat.whatsapp.com/EF15ICIzw2XAid53M1Ky3J *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* _Kuna ina 'yan uwana matar aure da 'yan mata? Shela nake ko wacce ta fito domin kuwa yau na zo maku da albishiri! Kun san matar Sayyadee ta ku ce ba ta samun abun aruwa ta yi shuru domin ta aru ita ka ai._ _Magana ake ta amshi. Toohwa! Mai ya hwaru?_ *To maza ku marmatso ga sirrin nan. Shahararriyar nan wacce ke inganta soyayya tsakanin ma'aura wato Fatima Zaransalaty inkiya Queen Zarah ce ta taho mana da wani amshim domin cika hancinar mazajemu da amshi*. _INA MA'ABOTA TURARE? KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE_ _TSAFTA KUMA TANA CIKIN IMANI TOH KU MAR-MATSO KUSA KUJI _Zaran Salaaty ta yi tafiya mi a har Sudan domin farnata ranmu da na mazajenmu ta kawo mana Sudanese perfume wanda idan har kika shafa shi a jikinki ko kin yi wanka amshin bai barin jikinki. Tested and Trusted aruwa. Zaransalaty ba iya sudanese perfume ta kawo maku ba, akwai kayayyaki masu matu ar inganci na gyaran HQ (kun san dai ba a wasa da headquarter) akwai kayan gyararrakin jiki kala-kala na an mata da matan aure. Sannan Zaransalaty tana sai da Decoration na kayan aki iri-iri wanda baki ta a ganinsu._ _KAR IN CIKA KI DA SURUTU, KE DAI NEMI ZARANSALATY A NUMBERS INTA KAMAR HAKAA_: 07034668929 Or 08077946539* *AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE* _Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_ _Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci _nfection_ _Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI _Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._ *08089965176* *07084653262* _DENMARK_ Zuba masa idanu ta yi tana kallonsa babu kyaftawa, can kuma ta shiga yawo da idanunta a cikin akin kamar wacce ke sabon duniya. Ta fi mintuna goma a haka kamun mayar da kallonta kan Jawaad da ya zabga tagumi yana kallonta. "Wacece ni, me nake yin a nan, kai wanene?" ta fa i maganar kamar mai koyon karatu don daki-daki ta ke furta ko wacce kalma. "Ke anwata ce. Sunanki Zeenat, ni kuma sunana Hamma Jawaad. A cikin jirgi na fara ganin ki za ki dawo Nigeria daga Dubai, sannan kuma na sanki a garin Lagos. Tun da na fara ganin ki aunarki ta soki nan ina" ya arisa maganar yana nuna saitin zuciyarsa. Kallonsa ta yi na tsayin mintuna biyu kamun ta ce, "Ban san ka ba, ban tuna komai ba." Shuru ya yi yana kallonta kamar yanda ita ma take kallonsa. Ajiyar zuciya ya saki mai arfi kamun ya kuma furta, "Kar ki damu a hankali za ki tuna komai In sha Allah. Nan da sati aya za ayi discharging in mu. Zan auke ki na mayar da ke gidana, za ki zauna?" Shuru ta yi kamar mai tunani kamun ta gya a kai a hankali. Duk ta zama wani irin kamar aramin yaro mai koyan sabon abu. "Ina jin fitsari fa!" ta fa i har da turobaki kamar yarinya. Murmushi ne ya su uce masa tare da fa asa- asa, "Hmm wato dai komai ya goge amma banda rigimar!" "Me ka ce? Ni faAllah zan yi a kan gadon." ta fa i seriously. an waro idanu ya yi tare da fa in, "Wai dagaske? To gwada mu gani!" ya fa i yana dariya asa- asa. "Allah ni dai ka fita, a gabanka ne zan aga riga na yi fitsarin?" ta fa i tana turo baki waje. Wani irin sanyin da i ne ya mamaye shi jin abunda ta furta, "Ke nan haka na nufin ta san tsiraici abu ne da ake oyewa, Alhamdulillah!" ya fa i cikin zuciya tare da mi ewa ya fita ya turo mata ofar. Tana ganin haka ta yi wuff! Ta mi e tare da shigewa bayihar afarta na buguwa da arfen gadon da take kai kasancewar fitsarin ya ulle mata mara kuma gab yake da zubowa. Jawaad kuwa har ya fice daga akin fuskansa ba ta bar murmushin jin da i ba. Bayan kaman mintuna sha biyar ya yi knocking sannan ya mur a handle ya an le o. Ganin kwance a kan gadon har da jan lullu i ya bashi damar kutsa kai sannan ya mayar da ofar ya rufe tare da arisowa ya zauna a kan kujerar da ya tashi bayan ya an matsar da kujerar kusa da gadon. "To yanzu me ke miki ciwo?"