← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 143

Sashe 29

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

baki ganta ba? Ba a aki kuka kwana tare ba? Zeenah gaskiya ba ki da hankali!" Fa in Ladi Katifa tare da juyawa gabanta na fa uwa. "Allah dai ya yi wadaranki wallahi! Yanzu ta ina za mu fara neman Meemah? Ohh ni Salma! Gaskiya Meema ba ki dacen uwa ta gari ba." Fa in Salma nice. Laushi ba ta kula su ba ta nufi inda su ka ga Meeman jiya, amma bata wajen. Hankali tashe ta nufi parking space tana le e-le e har arshin mota. Tana agowa motar Habib na shigowa cikin hotel. Tun da ya hangi Laushi da su Ladi Katifa hankali tashi ya yi murmushi don ya san sun auka ta ata ne. "La! Ga aunty Ladi da aunty Salma ce. Kai har da mummyna. Wata ila sun auka na ace kamar jiya," Meema ta fa Sai da ya daidaita parking sannan ya fito ya zagayowa ya bu ewa Meema murfin mota ta fito. "La! Ku duba gata can tsaye da wani," Salma nice ya fa i yana nuno Meeman. Da sauri Laushi ta ariso wajen ranta a ace. Amma kamun ta yi magana Habib ya rigata magana, "Afuwan mummy! Laifina ne. Mun auka zamu dawo da wari har baki tashi ba. Ai mun afuwa ban tambayi permission ba na fita da ita. Gashi na baku wahala." "A'a ni kam Allah ya isa wannan uban bugun zuciya da ka saka na yi. Wannan ai mugunta ne. Lala-lala haza aramun," fa in Salma nice. Baki sake Habib ke kallonsa ganin yana rangwa a da fari kamar mace. "Kai kuma wanene?" Da sauri Meema ta ce, "Aunty Salma ce fa!" "Ina Aunty Salmar? Ban ganta ba, sai wani garjejan ato da na gani a gaba na." Habib ya fa Meema kuwa zaro ida nu ta yi tare da toshe bakinta don ta san yau kam uncle Habib ya taro match tunda ya tura aunty Salma nice jinsin an maza. "Wallahi, ina maka mummunar rashin mutunci yanzu a nan wajen ka kuma turani jinsin an maza! Wannan ai iskanci ne. Kalli da kyau, mace ce shimfi iya a gabanka. Mazaunai da irji ga sunan lu u-lu u. Idan kuma tantama kake a hotel muke ga akuna nan birjik sai a bu e maka ka gani," Salma nice ya fa i yana jujjuyawa. "Ni jikan Rahila da Usman! Raba ni da mummunar gani. Wannan mummunar ji da na yi ma, Allah ka taimake ni kar na kurmance," fa in Habibu da shi kansa dariyar ya ke son yi amma yana gitsewa. Salma nice kuwa hannunsa biyu ya dafa a asa ya shiga rawa da mazaunansa. Da sauri Habib ya saka tafin hannunsa ya rufewa Meema idanunta. Duk wannan hirar da suke yi, Ladi gaba aya hankalinta na kan Habib in don sai yanzu ta are masa kallo, wani irin sanyayyan kyau da kyawun hali gare sa. Dogone sosai mai hasken fata amma ba irin dau in nan ba. Yana da dogon hanci da yayi kyau da fuskanta. Idanunsa ba manya bane kuma ba anana ba, sannan yana da zane biyu a gefe-gefen fuskansa kamar na mallawa. Shi kuwa Habibu gaba aya tunaninsa da zuciyarsa yana ga Laushi musamman shigar da ke jikinta da ya kuma drawing attention insa. Gaba aya hips inta sai rawa suke duk sa'ar da ta motsa jikinta. Wandon ya mata kyau sosai. Cikin nan nata a ame wanda hakan ne ya ara fidda ainahin shape inta.. "Yi ha uri Salma ki bar rawar haka. Yanzu kam na gane ke in jinsun su Aunty Laushi kike," fadin Habib wanda ya kasa ri e dariyarsa. "Yanzu na ji batu!" Fa in Salmanu an daudu yana mai mi ewa tsaye tare da ri ugu. "Sabon catch inki ne wannan in," Salma nice ya kuma fa i yana mai nuna Habib da hannu bayan ya kalli Laushi. Murmushi Laushi ta yi tare da nuna Ladi Katifa ta ce, "Saurayinta ne. Jiya suka ha u lokacin da muka fita muka barka a aki." Kafeta da idanu Habibu ya yi tare da fa in, "Yaushe mu kai haka da ke, Aunty Laushi? Ni na ce miki budurwata ce? A'a, wani taimako za ta min domin samun wani abu mai mahimmanci a rayuwata." Gaban Ladi Katifa wani irin bugawa ya yi lokaci guda tana kallon Habib babu ko kyaftawa. Yayin da Laushi ta saki baki ita ma tana kallon Habibun don ta san dai ko jiya sun yi magana ya nuna mata ladin ya ke so. To menene na kuma canza magana yanzu. Juyowa Ladi Katifa ta yi tare da yiwa Laushi wani irin kallo daidai lokacin da wayar hannu Laushi ya yi ara, sai dai unknown caller taga an rubuta. agawa ta yi ta kai kunne, wani irin zaro idanu ta yi tare da ja da baya ta juya da sauri. "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un! Inna lillahi wa'inna ilaihir!! Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un!!! Na shiga ni Zeenah, na shiga ukunaaaaa" _Uhm! Wani bala'in ka ke son ha awa oga Habibu? Wanene ya kira Laushi a waya ya firgitata haka? Har na fara jin zazza #Laushi #Ladi Katifa #Habib #Meema #Unknown caller #My destiny #Matar Sayyadee 08128755583 [2/15, 9:21 AM] Rahamanatu: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) _We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them._ Page 20 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/J1oXseCghhuB6mMFTnFRn7 *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* "Zeenatu Ayuba Laushi! Kina tunanin zan are rayuwata a magar ama ko? To aryanki wallahi! Ki fara irgen ranakun farin cikinki daga yanzu. Domin wa'adin zamana a gidan yari ya kusa arewa. Dama kuma na fa a miki ba zan auki adadin shekarun da al ali ya iba min ba. Zeenah sai na wula anta ki a idanun duniya gaba aya. Sai na saka labarinki ya zama abun kwatance a duniya. Yanzu haka ina cikin Prison amma na iya sakawa aka binciko min ke da kuma number inki. Mai kike tunanin zan iya aikatawa idan na fito? Sai na kunyataki, na muzantaki ta yanda kare sai ya fiki daraja wallahi. Sai kin san cewa YASAAR ba abun yaudara da cin amana bane. Ba na yafiya sam a rayuwata!" Yana gama fa in haka it ya kashe wayar. Wani irin mummunar zufan tashin hankali ya dunga tsiyayo mata tun daga tsakiyar kanta har fuskanta. Jikinta ya hau wani irin ari ta shiga nanata Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un har sau uku. "Yasaar! Na shiga uku na lalace. Ya Allah ka rufa min asiri kar wannan bawan naka ya cutar dani," Laushi ta fa i da mummunar tashin hankali tana zagaye-zagaye. Habib ne ya yi saurin bin bayanta ganin yanda ta ru e. Salma nice da Ladi Katifa kuwa tsaye suka yi suna kallon Habib da ya bi Laushi fuskansa auke da damuwa. "Wai tsaya, ban gane ba. Wannan Saurayinki ne ko na Laushi? Ba shine wanda ya saya maki wannan wayar hannunki ba? Ina ce yanzu da muke hanya kika ban labarinsa. Har ce min ki kai kin yi mafarkinsa jiya," Salmanu an daudu ya fa Ba tare da Ladi Katifa ta ba shi amsa ba ta du a kusa da Meema tare da fa in, "Meema, jiya dawa-dawa kuka kwana a aki tare??" "Ni da mummy kawai muka kwana a akin. Wannan ma wanda yazo jiya, ai bai kwana a akin ba. Mummy ta ce in gaishe sa amma na i saboda ya sa mummyna tana cire kaya a gabansa yana ta a ta. Na tsane shi, I hate him with passion!" Meema ta arisa maganar da acin rai. Wani dogon numfashi Ladi ta ja tana kallon wani waje a du en, can kuma sai ta kalli Meema tare da fa in, "To ya shigo akin jiya sun hira da mom inki?" Girgiza kai ta yi tare da fa in, "A'a. Amma sun yi magana lokacin da suka fito nema na jiya da daddare." Da sauri Ladi katifa ta kama hannun Meema tare da fa in, "Mai suka ce?" aga kai Meema ta yi tare da fa in, "Akwai yawa maganganun da suka yi ai." "Na san kina da wayau sosai. Za ki iya tunawa duka. Fa a min kin ji!" Ladi Katifa ta fa i cike da za uwa. "Kin san mai ya ce mata farko?" Meema ta fa i kamar tana jawa Ladi Katifa rai. age Ladi ta girgiza mata kai alamar a'a. "Na san dai wannan mutumin da ya wuce ba mijinki bane. Amma don Allah wannan yarinyar arki ce dagaske ta cikinki?" Meema ta fa "Sai kuma mai ya tambaye bayan wannan?" Ladi ta tambaya don ba abunda ta ke son ji kenan ba. "Ki yi ha uri don Allah. Don akwai tambayoyi sosai a bakina sai dai ban san ta yanda za ki fahimta ba," ya fa i." Meema ta kuma fa i kamar wacce ta ke recording. (Jama'a gaskiyan Laushi ne da ta ce Meema na ura masu idanu tana rekodin maganganunsu "Ehen, sai kuma mai ya kuma ce mata?" Ladi ta fa "Wanene mahaifinta? Rabuwa kuka yi ko mutuwa ya yi? Mai yasa kike zaune a hotel yanzu? Kuma ya aka yi kika bar Meema ta fito cikin dare nan? Allah ne fa ya tsare domin nan garin Lagos ne kuma cikin hotel. Akwai mutane iri-iri ciki kuwa har da masu safarar ananun yara da kuma an shan jini har da masu fya e." Wannan karan har da kwaikwayon muryan Habib in ta yi. "Meema ba su kar i Number in juna ba? Ba ki ji ya tambayi Number inta ba??" Ladi ta fa i gabanta na fa uwa. Shuru Meema ta yi alamar tunani kamun ta sauke kai asa ta ce, "Yauwa na tuna, cewa ya yi idan babu damuwa ki fa
Chapter 29 · 0% Book details