← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 112 OF 143

Sashe 112

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a sa'insa a gaban idanun mu a kan mace! Duk ku bar nan wajen kamun rayukanku su aci." Baffa Ciroma ya fa i yana nuna su da hannu. Baffa aleri kuwa vibrating kawai ta ke yi tamkar wanda aka jonawa shocking, ya yin da Nenne ta saki hanci da baki tana kallon su Jawaad tamkar wata kwantacciya. Inna arama kuwa zabga tagumi ta yi yana kallonsu cike da mamaki. Hannun Zeenah Abdul-Hameed ya ri e tare da soma janta, sai dai ko taku biyu bai yi ba ya tsaya cak tare da sakin hannunta sakamakon abunda mahaifinsa ya furta. "Sakar mata hannu marakunyar banza da wofi. Kuma kar in sake ganin afafuwanku a cikin asibitin nan. Ke kuma Saudatu ki kama hannun yarinyar nan ku wuce can gid........" Da sauri ta katse mijin nata wajen fa in, "Kai ha uri Baffan Hameed ba zan iya kai karuwa gidana ta zauna ba bayan bamu da ha i da ita a cikin gidannan." tana gama fa in haka ta ja hannun Marwa suka domin ficewa, saboda tsabar acin ran da take ciki bai bata damar arewa Zeenah kallo ba har ta fahimci tsantsan kamannin da suke da baffa alerin ba. "Ina bayanki ari bisa ari!" baffa aleri ya fa i yana mai zabgawa Zeenah mugun kallon ban gama da ke ba. Sai dai cak ta tsaya sakamakon furucin da Jawaad ya yi ta juyo jikinta na rawa. A mugun fusace Jawaad ya furta, "Zeenah na auke da cuta mai karya garkuwar jiki, na san hakane saboda gwajin da aka mata lokacin da take fama da wata cuta, kuma na yi mu'amala da ita a lokacin da bataa cikin hayyacinta. Ma'aba ni ma ina auke da cutar!" Wani irin daskarewa jama'ar sa ke akin gaba aya suka yi amma banda Abdul-Hameed da baffa aleri don da ma shi ya riga ya san karshen alewa asa kuma a rina wai an saci zanin mahaukaciya. Wani mugun murmushi Abdul-Hameed in ya yi tare da juyawa ya nufi akin da Babiyo ke kwance da sauri, ko minti aya bai yi ba sai ga shi da syringe. Gadan-gadan ya nufi inda Zeenah take, bai yi wata-wata ya kama hannunta ya daidaici jijiya ya zu o jininta. Ganin abunda ya ke shirin yi Nenne ta buga wani irin ihuu, sai dai ko kamun ta kariso wajen har Abdul-Hameed ya caka syringe in a kan na shi jijiyar ba tare da second taught ba. Ba Nenne ba, hatta Jawaad da ya fadi maganar sai da ya zaro idanu yana kallonsa cike da tashin hankali. Baffa Bel o ha iye wani abu ya yi mai aci don har ga Allah bai ji da in abunda matarsa ta fa i game da an uwansa ba, duk da itama tana da nata ala ar da ita ta fanni uwa. Sai dai sun fi ala a da Mardiyya matar baffa Gi o kasancewar da ita Mardiyyan da mama Hafsat (mahaifiyar Zeenah wato matar Baffa alerin) don uwa aya uba aya suke. anin Babiyo ne ya haife su wanda suke uba aya. Kuma shine wanda aka haifesa mahaifiyarsa ta mutu sai Babiyo ya cigaba da rainon sa. Jikinsa ba aramin mugun sanyi ya yi ba da jin abunda ya Jawaad ya ce da kuma abunda Abdul-Hameed in ya aikata yanzu. Sai dai ba zai ta a iya yin wani reaction sabida tsan-tsan so da kawaicin da ya ke wa an uwansa, duk da kuwa zuciyarsa ta yi mugun rawa lokacin da Hameed in ya ke dannawa kansa allurar jinin Zeenah "Wayyooo Allahna na shiga uku na lalace ni Saudatu. Shikenan ta kashee min ana! Marwanatu da ke tsaye ita kanta jikinta kerma ya ke yi tana mamakin wannan wani irin makauniyar soyayya Hamma Hameed ya ke wa Karuwar nan da har zai iya kashe rayuwarsa sabida kasancewa da ita. Da sauri Baffa Bel o ya nufi matarsa ganin ta na shirin fa i mummunar kalma ga Hameed. Tafin hannu ya saka ya rufe mata baki sannan ya kalli Mardiyya tare da fa "Mardiyya kama iyar 'yar uwarki ku tafi gida tare. kai Abdul-Hameedu kai su gida cikin motarka." Baffa Bel o ya fa i hakan wanda ya saka baffa aleri ya ji tamkar ya rufe sa da duka. Mardiyya da tun fara fa an ta ke tsaye jikin bango tana hawaye. Don ta an fahimci abunda ke faruwa duk da ba duka ba. Ta dai fahimci Zeenah ta yi karuwanci kuma ita iyar yayanta aleri ne kuma iyar yarta uwa aya uba aya. Shi kuwa Abdul-Hameed da i ya ji har cikin ransa da mahaifin nasa ya bashi wannan damar. Jawaad kuwa haushin Baffa Bel on ne ya kama shi don zuciyarsa raya masa ta yi ansa ya ke wa campaign. Fuuu sai ya juya ya wuce akin da aka kwantar da matarsa tamkar zai ta shi sama. Habib kuma ya fice ya bar asibitin domin komawa gidan makoki. Mardiyya ita ta ariso tare da kamawa Zeenah hannu suka fice daga asibitin zuwa harabar motoci. Bata saki hannunta ba har sai da za ta shiga mota lokacin da Abdul-Hameed in ya bu e mata gaban mota. Sai bayan ta zauna ya rufe motar sannan ya zagaya ya shiga mazaunin driver lokacin har Mardiyya ta shiga gidan bayan. A hankali ya ke to i yana an juyowa bini-bini yana kallon Zeenah da ke gefensa ri e da hannunta aya kuma idanunta a rufe "Zee-meed!" ya kira sunanta cikin wani irin muryar soyayya mai cike da shau A hankali ta bu e idanunta da su kai jazur ta sauke a kansa tana masa kallon ido cikin ido. Mardiyya da ke baya ji kawai ta yi mota ta tsaya sabida itama idanun nata a rufe suke sai dai ba bacci take ba, tunani take akaan abunda ya faru cikin asibiti. Da idanu ta ke bin Abdul-Hameed da Zeenah da ke gaban mota cike da mamaki don sun manta ma tana cikin motar. " _Lovey-Dovey_" ta kira sunan a kan la anta bayan ta lumshe idanu tare da bu e su. Hannun ya kai ya kamo hannunta ya shiga murzawa a hankali kusan tsayin mintuna biyar kamun ya bu e baki ya furta, "Ina kallon wani ba in ciki da tashin hankali a wayar idanunki Zee. Ki fa amin damuwarki domin ba zan ta a sukuni ba idan ina ganinki a haka." "Meema!" ta fa i kai tsaye tare da fashewa da kuka mai ciwo tana ara damtse hannunsa. "Meema za ta dawo gare mu In sha Allah nan ba da jimawa ba. Ba zan ta a hutawa ba har sai na ga 'yarmu na kawo miki." Lumshe idanu ta yi don ta san duk abunda ya fa a zai yi in. Can kuma ta bu e idanun a zabure tare da janye hannunta daga ri on da ya yi mata sannan ta furta, "Mai yasa ka cutar dkanka saboda ni? Mai yasa kai wa kanka allura bayan ka soka ta a jikin da ke auke da cuta mai karya garkuwar jiki? Mai yasa kake son Meema ta zama cikakkiyar marainiya ta kowacce angare ya kamata a ce idan babu ni akwai ka. Idan har kana raye zan mutu cikin salama domin na tabbatar akwai wanda ba zai ta a barinta cikin maraicin uwa ba. Why, why _Lovey-Dovey_? Mai ya sa kake sona duk na kasance cikakkiyar karuwa, na yi tarayya da maza kala-kala, na kasace 'yar shaye-shaye wacce ba ta jin maganar mahaifinta. Na cakawa mahaifina wu a a ciki da wannan hannun mawa. Shin menene abun so da sha'awa a jikin karuwa ragowar titi. Ka fa a min shin ina da wani quality ne da ya rage min ne a rayuwata?" Ta fa i tana kuka sosai tamkar za ta shi "Come here!" ya fa i yana mai jawo ta jikinsa ya rungume tare da bubbuga bayanta sannan ya shiga fa i cikin kunnanta, "Ni ban yarda kina auke da cutar HIV, na san wannan ha in na Jawaad ne kawai domin ganin ya raba tsakaninmu da ke. Ke ko da dagaske kina auke da cutar wallahi, tallahi billahil azim ba zan ta a jin igon sonki ya ragu daga zuciyata ba balle har na,ji marmarin rabuwa da ke. You are my life partner, Zee-meed. _sannan I want you to know that True love is neither physical nor romantic. It is rather the acceptance of all that is, all that has been, all that will be and all that is not. Ina nufin Kauna ta hakika na gaskiya ba a kyawun jiki ya ke ba, kuma ba ba sha'awar da mutum ya ke ji a zuciya ba. So na gaskiya, shine rungumar duk abunda ke akwai, duk abunda ya gabata, duk abunda zai zo, da kuma duk abunda babu shi. Abunda na ke nufi shine, kauna ta hakika ita ce kaunar da ka ke wa mutum ba dom kyawun surarsa ba, ba don sha'war da ka ke masa ba. Shi so na gaskiya shine ka rungumi duk wani abu da ke tattare da ita yanzu, abunda ya taba kasancewa da ita a da, abunda zai faru da ita nan gaba, da kuma abunda ka ke so a gare ta wanda ba ta da shi._ Zee-Meed I love you unconditionally!" (Jawaad zo, muna da meeting. Don Allah ka,zo ka warware abunda ka ulla. Ka,san dai kai an gidana ne. Shin dagaske Zee-meed na auke da HIV ko kuma zafin kishi ya sakaa ka fadi haka? #Zee-Meed #Jawaad #Habib #Nenne aleri #Bel #Mardiyya #Marwanat #Family Saga #Eternal love #Romeo and Juliet #My Destiny #Matar Sayyadee 08128755583 [9/3, 5:58 AM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 67 Aje ai following channel ina please https://whatsapp.com/channel/0029VagNRpG3AzNT6CXeCZ27 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK Domin shiga comment section kuma ki danna wannan link https://chat.whatsapp.com/EF15ICIzw2XAid53M1Ky3J *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata
Chapter 112 · 0% Book details