Sashe 138
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ya fara yi lokacin da idanunta ya yi arba da Meemah. Kallo aya ta mata ta gane ita ce Meeman da suka jima suna nema da begen ganinta. Amma domin tabbatarwa sai ta juya da sauri ta doshi ofar aki tare da mur a handle ta bu e tana kallon Muslimat da ke kan kujera remote a hannunta tana kallo. Babu inda ta baro Meema, kamanninsu aya tamkar 'yan biyu. Sai dai ita Muslimat ta fita hasken fata ka an. Don ba ba a bace sosai innan. Ita chocolate colour ne, don a cikin ba en mutane ma za a iya kiranta da fara. Jawo ofar Nenne ta yi ta kulle sannan cikin sauri-sauri hawaye na zubo mata ta nufi wajen su duk da suma tahowar suke yi. Kai tsaye ta janyo Meemah ta rungume a jikinta ta fashe da matsanaicin kuka tana fa in, "Wallahi ko makaho ya shafa fuskan yarinyar nan zai tabbatar da jinina ce. Wannan yarinyar 'yarka ce ko Hameed?" Meemah sai kallon fuskan Nenne take yi ganin anan suka samu kamanni da kalar fata sabida Abdul-Hameed bai auko komai daga mahaifinsa ba idan ka cire yankan idanu. Komai na Nenne ya auko har da kalar fatarta wacce itama ta auko wajen mahaifiyarta. a kai Abdul-Hameed ya yi tare da fa in, "Meemah ce Allah ya dawo mana da ita yau." Kallon gaban ta yi tare da zubewa ta yi sujada tana hawayen godiya ga ubangiji sannan ta mi e ta kama hannun Meemah suka nufi cikin aki. Muslimat ce ta fara ago kai ta sauke a kan Meemah da ke kallonta cike da so da auna don babu tantama ita ce Muslimat anwarta da ta ji Babiyo ya ambata lokacin da ya ke bata labari. Da sauri Muslimat ta mi e tsaye tare da cilli da remote in hannunta ta nufi Meemah da gudu ta rungume tare da fa in, "Adda Meemah!" Hakan da ta ce da arfi ne ya jawo hankalin Muhaysim da Awwab da ke akin da babansa ya yi gwauranci suka fito da gudu don babu wanda ban labarin Meemah addarsu da ta ace ba a cikin su. Nufa su kai inda Muslimat ta ke rungume da Meemah su ma suka rungume ta suna kukan farincikin dawowarta don suma suna mahaukacin kewa da okin ganinta. Bayan sun natsu sun zauna ne Nenne ta shiga tambayar Abdul-Hameed yadda aka yi suka ga Meeman. Shikuma ya yi mata bayani sai dai bai yarda ya fa a mata komai daga cikin tarihin rayuwar Meema a colombia ba saboda garga in da Babiyo ya yi. Duk da hakan Nenne ta yi kuka sosai sai nan-nan take da Meema. Kan ka ce kwabo gidan Nenne ya cika da 'yan uwa. Yayun Zeenah su Adda Maryam duk sun zo, haka Ikilima anwar Abdul-Hameed ita da 'ya'yanta da mijinta Isma'il. Ramadan ma sa nasa iyalan duk sun zo. Jawaad da Habib da iyalansu ma sun zo. Habib sai nuna kansa ya ke yi tare da fa in, "Kin tuna ni Meemah? Kin tuna uncle Habib da ya kai ki yawo a mota?" Dariya Meemah ta kyalkyale da shi don ta tuna sosai. Yana daga cikin mutanan da baza ta iya mance su ba a rayuwarta. Meemah wani irin ta ri a ji a jikinta na matsanaicin farincikin kasancewa cikin 'yan uwa. Musamman yadda ta ga ana yi da ita. Kowa so ya ke ta zauna kusa da shi. Hotuna ko sun yi babu adadi. Wasu daga cikin sa'anninta abokan wasa sai janta suke wai sai ta koya masu yaren Spanish. Idan ta yi magana sai su fashe da dariya musamman idan suka fa i abu da hausa ko fulani suka sa ta maimaita, sai ta fa e shi tamkar tana yaren spanish sabida zamaa da yaren ya yi a bakinta. Hatta English inta irin na can Colombia ne wanda za ka ji sa tamkar yare sai dai babu wanda ke jin turanci da ba zai gane abunda ta ke fa i ba. Ainahin British English in ma ta iya sabida an koya masu yaruka da dama sabida yanayin har allar da suke yi a can. Abunda ya sakaa Spanish English ya kamaa bakinta sosai sabida shi suka fi yi a Colombia. Idan sun yi mai kyau to sun bar asar ne. A nan gidan Nenne su kai Isha'i kamun gaba aya suka ran aya zuwa gidan Babiyo domin meeting kamar yadda ya sanar. Ma akin ya ke yara da manya. Babiyo sai ya ri a bin su da idanu yana godiya ga Allah a zuciyarsa ganin yadda ya azurta shi da zuri'a, kuma yana fatan yadda suka ha u duka a yau Allah ya ha a su a gidan Aljanna kamar dai haka. Bayan doguwar addu'a daga bakin Babiyo da kansa wannan karon wanda haka ya saka jama'a da dama zubar da hawaye, sai ya gabatar da Meema ga kowa har da wanda sai a yanzu suka ganta. an ta o labarin baya ya yi ka an akan Mamiyo da abunda ta aikata don wa a basu sani ba su sani saboda wanke Meema da iyayanta tare da guje mata gori duk da yasan bai iya ya hana hakan ba dole ne sai wasu sun goranta mata walau cikin dangi ko waje. Sannan ya ara da yi mata kyautar da ya girgiza kowa a wajen saboda sanin da ya yi bata da gadon Abdul-Hameed bayan ya mutu duk da babu wanda ya san gawar fari. A gaban kowa ya dam a mata takardun kamfanin da Mamiyo ta bu e ita da 'ya'yanta mai suna Laurat and Sons wanda a rubuce a takardar da Babiyo ya dam awa Meemah ya koma *_Meemah Construction Company_*. Babu wanda bai yi farinciki ba da wannan kyauta da Babiyo ya yiwa Meema. Gaba aya su baffa suka shiga yi masa godiya don duk mai hankali ya fahimci dalilin Babiyo na yin wannan kyautar. Ba anan kawai Babiyo ya tsaya ba, sai da ya yi nasiha mai ratsa jiki game da mahimmancin zumunci da kuma azabar da Allah zai yiwa mai yanke zumunta sannan ya ara da jaddawa akan bai so Meemah ta ara amfani da makamanciyar kayan da ta zo da su daga can asar da ta baro. Sannan kuma ya ara da cewar a nema mata malamin addini da zai ri a koya mata sanin ubangijinta da sauran takardun musulunci irin su Alqur'ani, hadisi, fiqhu, sira, tajweed da sauransu. Marwanatu jikinta har ari yake tare da osawa Babiyo ya yi sallama ta fita ta je ta kira Asma'u a waya ta shaida mata abunda ya faru tare da kyautar da Babiyon ya dan arawa Meemar. Babiyo kallon Abdul-Hameed ya yi tare da fa in, "Gobe kamar iyanzu ina bu atar ganinka tare da Asma'u. Ku biyu kawai! Kowa zai iya tafiya Allah ya tashe mu lafiya" ya fa i yana mai aga hannu. #Meemah #Zeenah #Abdul-Hameed #Asma'u first lady #Marwanatu #Aizaad #My destiny #Matar Sayyadee addarata 08128755583 [9/4, 8:49 PM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 76 Aje ai following channel ina please https://whatsapp.com/channel/0029VagNRpG3AzNT6CXeCZ27 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK Domin shiga comment section kuma ki danna wannan link https://chat.whatsapp.com/EF15ICIzw2XAid53M1Ky3J *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* _Kuna ina 'yan uwana matar aure da 'yan mata? Shela nake ko wacce ta fito domin kuwa yau na zo maku da albishiri! Kun san matar Sayyadee ta ku ce ba ta samun abun aruwa ta yi shuru domin ta aru ita ka ai._ _Magana ake ta amshi. Toohwa! Mai ya hwaru?_ *To maza ku marmatso ga sirrin nan. Shahararriyar nan wacce ke inganta soyayya tsakanin ma'aura wato Fatima Zaransalaty inkiya Queen Zarah ce ta taho mana da wani amshim domin cika hancinar mazajemu da amshi*. _INA MA'ABOTA TURARE? KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE_ _TSAFTA KUMA TANA CIKIN IMANI TOH KU MAR-MATSO KUSA KUJI _Zaran Salaaty ta yi tafiya mi a har Sudan domin farnata ranmu da na mazajenmu ta kawo mana Sudanese perfume wanda idan har kika shafa shi a jikinki ko kin yi wanka amshin bai barin jikinki. Tested and Trusted aruwa. Zaransalaty ba iya sudanese perfume ta kawo maku ba, akwai kayayyaki masu matu ar inganci na gyaran HQ (kun san dai ba a wasa da headquarter) akwai kayan gyararrakin jiki kala-kala na an mata da matan aure. Sannan Zaransalaty tana sai da Decoration na kayan aki iri-iri wanda baki ta a ganinsu._ _KAR IN CIKA KI DA SURUTU, KE DAI NEMI ZARANSALATY A NUMBERS INTA KAMAR HAKAA_: 07034668929 Or 08077946539* *AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE* _Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_ _Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah.