Sashe 89
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
a ganinsu._ _KAR IN CIKA KI DA SURUTU, KE DAI NEMI ZARANSALATY A NUMBERS INTA KAMAR HAKAA_: 07034668929 Or 08077946539* *AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE* _Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_ _Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci _nfection_ _Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI _Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._ *08089965176* *07084653262* Cike da farinciki Babiyo ya aga waya ya kira Abdul-Hameed da fita ta zame masa tamkar ana yankan naman jikinsa. Tunda Nenne ta yi masa wannan furucin a kan Zeenah ya jj gama aya duniyar ta daina masa da i. Abinci ya zama abokin gabansa, fara'a kuma ta zama ma iyiyarsa. Hatta iyayan nasa sum dai na ganin walwala a fuskansa, kulluma dai yana zuwa gaishe su da safe da kuma dare, bayan nan babu abunda ke kai shi falon. Tun abun bai damun Nenne har ya soma ta a ta. Don sosai take jin an nata cikin zuciyarta. Sai dai ta yi al awarin ba za ta ta a fa a masa ta janye maganar da ta yi wancen lokacin ba har sai an aura aurensa da Asma'u tukun. Duk da tun a ranar da ta yi wannan furuci Baffa Bel o ya gwada mata acin rai sosai tare da nuna mata illar harshe uwa a kan 'ya'ya, sannan kuma ya bata umarnin janyewa. Take kuwa ta janye sai dai ta ro i alfarmar kar ya sanar da Abdul-Hameed in har sai an aura masa aure gudun samun matsala daga wajen Babiyo. Ringing in wayarsa ce ta dawo da shi cikin hayyacinsa kasancewar ya fa a dogon tunani akan rayuwar da su ka yi da Zee-meed insa, sannan gefe guda kuma yana tunanin mai ya sa ya mance da ita tsayin shekaru haka, kuma mai yasa ita ma bata ne me shi ba. Kallon wayar da ta kusa katsewa ya yi tare da an sakin siririn tsaki sannan ya aga wayar ya kara a kunne tare da yin cikakkiyar sallama cike da rashin fara'a. "Our up coming young minister! Ya na ji muryarka tamkar baka cikin farinciki? Wa ya ta o mana Ministern mu na gobe ne wai?" Babiyo ya fa i cike da barkwanci wanda a cikin kafatanin jikokin nasa da Abdul-Hameed kawai ya ke wasan jika da kaka. Don sauran jikokin nasa tamkar yanda ya ke wa 'ya'yansa haka ya ke musu. Shiyasa ko da wasa ba su ta a gigin jansa da wasan jika da kaka ba don ba su ga fuska ba. Ko shi kansa Abdul-Hameed in ba ko da yaushe ya ke wasan da shi ba, kuma ko da zai yi sai sun kasance su ka ai ne a wajen. Shuru Abdul-Hameed ya yi ba tare da ya bashi amsa tambayansa ba, sai dai duk suna sauraren juna. Bayan shuru ya an ratsa, sai Babiyo ya ce, "Ka zo gida ina neman ka!" yana gama fa in haka it ya kashe wayar. Ba don ya so ba ya mi e daga kan gadon daga shi sai gajeran wando, farar jallaniya kawai ya zura tare da kifa hula shafa ka ji hadisi sannan ya zura takalmi ya au wayarsa ya saka a aljihu sannan ya fito daga akin. Kici is su ka yi da Baffansa shi ma zai fita. Murmushi Baffa Bel o ya yi ganin fuskan Abdul-Hameed in kicin-kicin tamkar zai fashe. Da hannu ya yafito shi bayan ya an kalli bayansa ka an. arisawa inda ya ke Abdul-Hameed in ya yi tare da an risinawa ya gaida shi. Maimakon Baffa ya amsa, sai ya ri o hannunsa tare da soma magana asa- asa. "Tuntuni na ke fa a maka ka kwantar da hankalinka Lover boy. Nennenka fa ta riga ta janye maganarnan tuntuni. Mun i fa a maka ne sabod ba ma son ka botsare mana ka jama fushin Babiyo. Bari ma in kunna maka recording in ka ji domin ka tabbayar." "Uhh-uhhm!" Nenne da ke bayansu ta yi gyaran murya don tun da Baffa ya soma magana asa- asa ta le o daga kitchen ta tsaya a bayan labule. "Yauwa kana ji ko yaron kirki, yanda ka yi in shine daidai! To menene amfanin rashin bin maganaar iyaye? Sam bai da amfani." fa in Baffa cike da borin kunya. Can kuma ya ce, "Yauwa Nenne, kin gan shi nan zuwa ya yi yana bani baki harda 'yar wallarsa wai na raka shi yaje ya baki ha uri shi ya amince zai bi umarninki." ya arisa maganaar yanaa kallon Abdul-Hameed tare da kyafta masa idanu. Shikuwa Abdul-Hameed sai umshe dariya ya ke yi yana jin wami mugun farinciki na ziyartarsa. "Kunna masa recording in" Nenne ta fa i tana aure fuska duk da a bayyane ya ke itama dariyar ne ke son kufce mata. Aiko kamar an kunna Abdul-Hameed da remote ya fashe da dariya har yanaa ri e ciki ganin yadda Baffan nasa ya yi tsuru-tsuru. "Haka muka yi da kai ko? Hakaa mu ka yi ko?" Nenne ta fa i tana nuna Baffa da Ludayin da ke hannunta. "Zo ko ji mana Nannenaaaa!" ya fa i shima yana dariyar. "Ban ara sirri da kai!" Nenne ta fa i tana dariya tare da komawa kitchen Baffa ya bi bayanta. Abdul-Hameed kuwa ficewa ya yi yana jin wani relief a cikin zuciyarsa. Wayarsa ce ta yi ara, hannu ya saka ya fiddo bayan ya zauna a cikin mota. Ganin mai kiransa ya yi saurin agawa tare da karawa a kunne, "Ango! Ango!! Ango!!! Mutanen Denmark. An samu duniya an mance da Hamma Hameed ko?" Daga can angaren Jawaad ya ce, "Da ina da kai tsinannan son girma. Duka duka watanni ne tsakanin mu?" "Ko da ina fitowa ka fito na dai riga ka shan iskan duniya kuma dole a cewa mijin Iya baba!" Hararar wayar Jawaad ya yi tare da fa in, "Ka dai ji da shi. To ya mutanan Naija?" "To Alhamdulillah, ga su nan!" ya bashi amsa. azu Babiyo ya kirani wai nan da six months zan dawo Nigeria. Ni wallahi ban san inda wannan tsohon ya dosa ba. Ya kawo ni cikin tsinannu ya aje, ni babu wani abu abunda na ke tsinanawa sai kwanciya from edge to edge in gado." Wata muguwar dariya Abdul-Hameed ya kwashe da ita har da buga steri sannan ya ce, "Lallai sai yanzu na fahimci wannan tsohon yasin! Honeymoon ya tura ku domin arje amarcin ku. Ka ga yanzu ya kira ya ce maka za ku dawo nan da six months, ka ga idan an ha a da one month in da kuka ci ya kama exactly 7months kenan. Tsoho na nufin ka tabbatar ka yi noma da kyau domin idan kun dawo ya ga amfanin gona ya fito har ya fidda iri girbi kawai ya ke jira." Rintse idanu Jawaad ya yi yana dariyar shima sosai kamun ya ce, "Aikuwa ba lusarin jika ya ke da shi ba, in sha Allah da tsabar twins za mu duro asar Nigeria!" an iska abokina! Ka ce ka kashe bosss!" sai da ya ja S in wajen fa in Boss it Jawaad ya kashe wayar yana dariya saboda fitowar Khairat daga bathroom aure da towel kasancewar su dare ne a can asar Denmark. Hannu ya mi a mata tare da fa in, "Taho nan kiji 'yar anwata kuma matata sanyin idaniyataaa!" e kafa a ta yi tare da fa in, "Na i wayan, ka bari in shirya na je na dubo aunty Zeenah sannan na dawo." Komawa ya yi ya kwanta yana kallonta asasa, "Gaskiya familynmu ba dai kyau ba. Idan ana maganar kyau aka shigo Ar o Barkin o an zo last bus stop!" ya fa i cikin zuciyarsa yana ara kallon tsantsan kyawunta. Sai da ta gama shiryawa kaf ta saka kayan bacci tare da aura after dress a kai sannan ta juyo ta kallesa tare da fa in, "Hamma bari na je na dawo." a mata kai ya yi still yana kallon fuskanta da ta tsantsawa kwalliya. Murmushin jin da in yanda ya ke bin ta da kallo ta yi sannan ya fice daga akin. Kitchen ta fara zuwa ta ha a mata coffe in da kullum take yi mata tun da ta dawo gidan yau kusan sati biyu. Juyewa ta yi a wani kyakkyar mug sannan ta nufi akin da Zeenat in ta wasa. "Yes, come in!" Zeenat da ke zaune a tsakiyar gado ri e da kai ta amsa. Tura ofar ta yi ta shiga fuskan nanzzz nata auke da murmushi. Ganinta ri e da kai ta yi saurin aje mug in a kan