Sashe 66
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta gado, Allah miki albarka. Sai na dawo ki kular min da kan ki, kin ji?" a masa kai ta yi hawaye na taruwa a idanunta wanda bata san ko na menene ba. an yatsa ya kai ya sharce hawayen tare da fa in, "Menene kuma haka? Ba fa kwana zan yi ba, imfact ba Abuja zan bari ba. Kuma anjima muna tare, In sha Allah. Kina bu atar wani abu ne?" Girgiza masa kai ta yi tare da fa in, "A'a, Allah ya kiyaye ka, ya sa kaje duk inda za ka lafiya ka dawo lafiya," ta arisa muryanta ba cracking alamar kuka take son fashewa dashi. Janyota ya yi tare da rungumeta sosai sannan ya ago kanta ya sumbaceta tare da mata murmushi sannan ya kama hannunta har wajen motarsa. Sai da ya shiga ya tada sannan ya sauke glass tare da furta, "Ki tunani na, ni ma zan yi na ki. Sai na dawo." aga masa hannu ta yi guntun hawaye na gangaro mata, girgiza mata kai ya yi sai ta yi saurin share su tana masa murmushi. Sai da taga ficewarsa daga gidan sannan ta juya ta koma ciki. *HAFIZ INFORMER* Tashin hankalin da yake ciki ba mai misaltuwa bane, don ya tabbatar yanzu idan har komai ya fashe ya shiga uku ya lalace, don sai Babiyo ya auresa har sai igiya yayi rara. aga idanu sama ya yi yana tuno maganganun sa suka tattauna da Baffa alerin da bai ta a tunanin yana raye ba shi da iyalansa, kana ganinsa ka ga Babiyo domin babu inda ya baro Babiyon har ba ar zuciyarsa. "Idan har kana bu atar cigabar rayuwarka da rufuwar asirinka cikin Ar o barkin o, to ina son duk wani moves na Mamiyo a tafin hannuna, idan na ce komai, to ina nufin komai. Duk wani abu da ta umarce ka da ka yi, to ka fara sanar min tukun, idan kuma ba haka ba, ka tanaji abunda za ka fa awa Babiyo domin kare kanka." Tuno maganar da suka yi ya saka ya fiddo wayarsa cikin aljihu da sauri ya shiga tura sa o kamar haka; _Ba ita ce ta saka a kashe Abdul-Hameed ba, sai, dai Baffa Jibrila ne ya yi arin aukar ransa! Yanzu haka ban san menene shirin Mamiyo na gaba ba, amma zan yi ari in gano don ba ni ka ai na ke mata aiki ba_ Cikin anin lokaci aka aiko masa da replay kamar haka; _Kai arin gano hakan cikin gaggawa._ Ajiyar zuciya Hafiz ya sauke yana danasanin ha a kai da ya yi da Mamiyo don yana ji a jikinsa Allura ta kusa tono garma! auko hoton Meema ya yi a karo na babu adadi ya shiga kallonta kamar zai zaro ta daga cikin hoton, ya yin da aya hannun nasa ke kallon hoton Laushi gabansa na ninninka fa uwa. _MAMIYO_ Watsi ta ri a yi da duk wani abu da taci karo dashi tare da sakin wasu irin numfarfashin ba in ciki da tashin hankali mara misaltuwa. Jajjayen idanuwanta ta ago tare da kallon anta ta furta da arfi, "Na rantse da girman Allah ba zan ta a sadudu ba, ba zan bari na fa i a ya in da na soma shekarun sittin ba, sai na arisa wannan ya i. Ku sani kune kawai za ku rage magadan dukiyar _Ar o Barkin o_, na muku wannan al awari! Tana gama fa in haka ta fa akinta ta kullo ofa tare da kira wata number da ta yi saving da malam mai huluna sittin da shida. Ringin biyu ya aga yana sakin wata malalaciyar murmushi. "Malam, a yau ina a warware wannan ullin da na saka ka ulla, ina son tsohuwar zuma ta dawo tam ar ranarta ta far o ko fiye ma da hakan. Ina son ganin kwakwalwar Abdul-Hameed a birkice, ina son ya rasa sukuni sannan ya kasa jin maganar kowa, ya daina ganin kowa da komai sai wannan yarinyar da na saka kai musu farra'u!" fa in Mamiyo. "Yan iya duk yadda kika umarta, amma kuma hakan na da matu ar hatsari domin zai jawo wasu fitintimu da acin rai har ma da rasa ran kuma......" "Ka yi yadda na ce kawai malam! Ni ban damu ba ko ya i zai alle a Nigeria in har burina da na da e ina ginawa kaina da ana zai cika." "Shikenan! Amma duk abunda ya biyo baya, ki kuka da kanki," fa in malam mai huluna. Kasancewar Mamiyo ba cikin hayyacinta take ba, sam ba wani fahimtar malam din ta ke sosai ba, burinta kawai Abdul-Hameed ya wula anta sabida kar burin Babiyo ya cika na shirin mayar dashi minister in da ya ke shirin yi....... Hmmmmm to bari dai na yi shuru #Jawaad #Laushi #Meema #Abdul-Hameed #Mamiyo #Khairat #Hafiz informer #Baffa aleri #Minister addarata #Matar Sayyadee 08128755583 [7/30, 3:25 PM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addara ta~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 39 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* A cikin mintunar da ba za su gaza talatin ba ya isa airport kasancewar dab jirgin sama yake da ya tashi zuwa garin Lagos. A nan airport in ya aje motarsa bayan ya yi magana da securities tare sa ba su ku i sannan ya nufi ciki yana tafiya yana kallon agogon da ke ma ale a tsintsiyar hannunsa. "Saura mintuna biyar jirgi ya tashi," Jawaad ya fa i yana ara aga afafunsa. Da shigarsa jirgi ko babu da ewa jirgin ya tashi sama, dama kuma tun a hanya ya ce wa Laminu ya zo airport ya auke sa nan da awa aya. Ko da jirgin su ya sauka, a nan airport in ya tadda Laminu ya zo yana jiransa. Kai tsaye mazaunin driver Jawaad ya zauna ba tare da ya amsa gaisuwar da Lamimun ya ke masa ba, sai ma cewa ya yi, "Wani asibiti ka kai ta?" "Kelina Hospital, no 7, Ologun Agbaje Street, Off Adeola Odeku St, Victoria Island, Lagos" fa in Laminu. Wani irin fizgar motar Jawaad ya yi kamar zai tashi sama har sai da Lamimu ya razana. Sharara gudu kawai ya ke yi a kan kwalta. Sabida gudun da Jawaad in ya sharara ya sa suka isa cikin sauri, suna parking ana kwa a kiran sallar zuhur. Sai da suka yi sallah sannan Jawaad ya nufi cikin asibitin, Laminu biye da shi a baya har zuwa akin da aka yi admitting Laushi. Sai da gaban Jawaad ya fa i lokacin da ya yi arba da Laushin kwance kamar gawa jikinta duk na'urori har a kai, saman irji, tafin afa sa kuma hannunta. Sannan ga na'urar dake taimakawa an adam domin numfashi bisa hancinta. Ya fi tsayin mintuna talatin yana kallonta cike da wani irin tausayi da tashin hankali kamun ya juya zuwa office in babban likita. Bayani ya masa mai tsayi game da brain aneurysm da kuma irin critical condition in da Laushin take ciki tare da yi masa wasu arin bayani guda biyu akan halin da take ciki a yanzu haka cikin harshen turanci; "Jima i na daya daga cikin abubuwan dake sanya mutum cikin nishadi a rayuwa wanda idan babu shi mutane da dama za su shiga cikin kunci da damuwa na rayuwa. Baya ga haihuwa jima i na kara dankon soyayya tsakanin masoya, samar wa wasu kariya daga kamuwa da cututtukan dake kama zuciya, kawar da damuwa da saka nishadi. Sai dai kuma duk abinda ke da amfani yana kuma da matsaloli musamman idan ana yawan yin babu kakkautawa. Yawan yin jima i na iya cutarwa musamman ga mace. Hakan na yawan faruwa saboda karfin namiji da mace ba daya bane sannan sha awar namiji da na mace ma ba daya bane. A dalilin haka ya kamata a rika kula saboda kada wani ya cuci wani garin neman gamsuwa. Hanyoyi bakwai da yawan jima i ke cutar da mace sune; 1.Kumburar da gaban mace. Kumburin na aukuwa ne idan mace na yawan yin jima i babu kakkautawa. Baya ga kumburin wasu bangarorin gaban mace ma na iya samun matsala da hakan ke sa gaba ya rika yi wa mace zafi ko ka ga mace tana tafiya a banbankare. 2.Kamuwa da cutar sanyi. Matan da ke yawan yin jima i na yawan kamuwa da cutar sanyi. Kamata ya yi mace ta rika amfani da kororar roba domin kare kanta ko kuma idan mijinta ne ta nemi magani domin kare kansu daga kamuwa da cututtuka. (Bayan fa in haka, sai da doctor in ya ago ya an kalli Jawaad don bai da tabbacin mijinta ne ko kuma saurayi.) Cigabaa da magana doctorn ya yi, 3. Yin fitsari da zafi! Yawan jima i na sa mace ta samu matsalar yin fitsari da zafi saboda rashin hutawa. Mace za ta iya gasa gaban ta da ruwan zafi tare da shafa man kade domin samun sauki. Sannan bada rata kafin a yi jima i ba a rika yi akai-akai ba, don hakan na cikin hanyoyin gujewa samun irin wannan matsala. 4. Ciwon baya! Ciwon baya a jima i alama ce dake nuna wa mutum cewa naman dake bayan mutum sun kwaye saboda ana yawan takura bayan. Ciwon baya alama ne dake nuna wa mace da ta rika bada rata a yin jima 5. Yawan gajiya. Jima i na yawan gajiyar da mutum don hakan ya kamata a rika hutawa musamman idan ana cikin yin jima in ne. 6. Yawan Jin ishi! Saboda zufa da ruwan da ake fitarwa a lokacin yin jima i ya sa mutum kan ji ishi a lokacin da ake jima Yawan