Sashe 10
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
auketa ya yi da mari sannan ya taka ruwan cikinta daidai shigowar Hajja Lanti saboda ihun da taji...
_Matar Sayyadee_
08128755583
[1/28, 8:38 PM] Matar Sayyadee:
*_MY DESTINY_*
( ~
addarata~)
*Zulfa'u Sa'eed Ibrahim*
_Matar Sayyadee_
_Wattpad @Matar_Sayyadee_
Arewabook@Matarsayyadee
*ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION*
( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*)
_We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them._
Page 7
"Kai! Kisan kai a ciki
n gidana? Zo ka fice!" Hajja Lanti ta
arisa fa
in haka tare da turesa ta nuna masa hanya.
Juyawa yayi tare da rufe Laushi da duka ta ko ina yana haurinta. Da kyar Ladi Katifa da Hajja Lanti suka janye sa Laushi ta samu hanyar fita daga
akin da gudu. Bai kyaleta ba har wajen ya bita tare da fizge janin da ta kare jikinta da shi ga shi babu komai a jikinta ya cigaba da dukanta. Kuka take yi tana kare jikinta. Gaba
aya gidan sun zagaye su. An rasa wa zai ceci Laushi daga hannunsa. Da kyar da su
in goshi Hajja Lanti, Ladi Katifa, da Salma nice suka janye shi. Baki da kan Laushi babu abunda ke fitarwa sai jini. Kuma bakinta bai mutu ba sai zagi suke aunawa juna suna tone-tonen asirin juna.
"Inna lillahi! Ni wallahi babu abunda ya fi bani takaici sai tsirarar da ya yi mata haihuwar uwarta. Wannan ai an gama tona mana mu mata asiri. Wannan bala'i da mai yayi kama haka? Ni Salmaaaa!" Fa
in Salmanu
an daudu bayan ya yafa mata zanin da ya gani shanye a igiya.
"Wallahi sai na nuna miki asalin kalata. Ni ba mutumin da ake cin amanarsa ya kyale bane. Sai na rama fiye da abunda kika min. Kuma daga yau babu ni babu ke." Yana gama fa
in haka ya fice daga gidan fuuuuu.
"A gaskiya baki kyauta ba maman Meema. Wannan irin hidima da yake maki bai ci ace daga tafiyarsa kin masa kishiya ba. Dama ace da
ewa yayi da tafiyar sai mu baki uzurin ko
ayi abun ya ke maki. Amma dududu ko sati ya yi da tafiyar! Gaskiya baki kyauta ba." Fa
in Sadiya
an daudu.
A fusace Laushi ta ce, "Mijina ne shi da zai ce shi ka
ai zan ri
a bu
ewa
afa? To wallahi ko mijina ne shi yar da igiyar auren zan yi in kama gabana. Idan har zan iya rayuwa da mutum
aya mai yasa na taho bariki? Idan haka nake so in zauna a gidan mu inyi aure mana. Kuma wallahi sai na rama tozarcin da yayi min."
"Uhm. Kan ki ake ji! Ai gashi nan har
arki ta samu na ta rabon. Kuma wallahi ba kowani irin Dadiro bane kamar Yasaar. Baki san wanene shi bane. Za kiyi dana sani." Fa
in Hajja Lanti.
Dogon tsaki Laushi ta ja tare da fa
in, "Shi
in banza! Wallahi sai na samu
arinsa wa
anda suka fisa komai."
Sauran karuwan da ke wajen kuwa dariya suka ri
a yi suna habaici don dama sun tsani Laushin saboda ragewa kasuwarsu darajar da ta yi. Gashi kuma dama ji take ta fi kowa a gidan. Don hatta ita kanta Hajja Lantin kallon uku saura kwata Laushi take mata.
Fizgo Meema dake jikin Salmanu
an daudu tana shashshe
ar kuka ta yi tare da wanke fuskanta da mari sannan ta kafa mata rankwashi a kai tare da fa
in, "Duk ke kika ja faruwar komai shegiya mai halin irin kalar fatarta!" Ta
arisa maganar tare da dungure mata kai ta fa
A zafafe Salma nice ya ce, "Duk wacce za ta nunawa yarinyar nan
auna dai barin ke ce! Don haka idan ma kin yi hakan ne don inji zafi, to ban ji ba. Ke kika tsuguna kika sha azaba wajen kawo ta duniya. Don haka idan kin ga dama ki wasa wu
a ki dadara a wuyarta har kai ya gangara ba damuwata bace." Ya
arisa maganar tare da jan dogon tsaki ya bar wajen.
Abunda ya matu
ar ba mutane mamaki a wajen shine. Duk da abunda uwar ta yiwa
ar, da mugun sauri ta nufe ta tare da ri
ota da dukkanin
arfinta lokacin da Uwar ta mi
e juwa ya kwasheta za ta tafi
asa. Meema na matu
aunar mahaifiyarta fiye da komai a duniya.
aunarta take irin wanda bai misaltuwa.
Bayan sati biyu da faruwar abunda ya faru Yasaar ya dawo gidan Karuwai ya lalla
a Laushi suka shirya kamar ba wa
anda suka yi kare jini biri jini ba. A wajensa komai ya wuce. Sai dai ita kuma Laushi bai wuce a wajanta ba. Domin kuwa tana nan tana shirya irin nata tuggun.
Shekara guda ya zo ya wuce. Laushi abubuwa sun ci uban na da. Domin kuwa ta fa
a tsundun harkar kwayoyi da tabar wiwi da su codine. Har gida ake zuwa saya. Sosai arziki yaci uban na da don yanzu ba da ku
in karuwanci take dogaro ba. Hajja Lanti ma tana samun na ta kason sosai shiyasa ta ke goya wa Laushi baya
ari bisa
ari. Kasancewar kuma ta san wasu manyan, sai ta ke cin karenta babu babbaka. Shima Yasaar sana'ar da yake kenan. Kuma ta san kaso sittin daga cikin sirrinsa. Don shine ma yayi mata hanyar wa
anda za su ri
a kawo mata kwayoyi da tabar wiwi.
Rana
aya ta yi masa wani mummunar cin amana. Ita ka
ai a garin Lagos ta san zai shigo da Cocaine bayan wa
anda suka ba shi kwangilar. Yana dirowa daga Mexico a Lagos International airport hukumar NDLEA suka kai ram da shi domin an same sa da hodar iblis dumu-dumu. Kai tsaye a kai Prison da shi. Sai dai bayan an kai shi kotu, duk matsar da a kai masa bai bayyanar da sunan manyansa ba. Al
ali ya yanke masa hukuncin shekaru ashirin a gidan yari tare da horo mai tsanani.
Yasaar kuwa
unar da yake ji na cin amanar da Laushi ta yi masa yafi na hukunci da aka yanke masa ba
in ciki da
una. Kuma yayi al
awarin duk lokaci da ya fito sai ya mata abunda sai ta gwammaci mutuwa da ita. Don ya san ba zai ta
a di
ar shekarun da al
ali ya
ibar masa ba ba tare da ubannin gidansa sun fitar da shi ba..
_Wacece Zinatu (Laushi)_
Zinatu _Laushi_ haifaffiyar garin Bauchi (Azare) ce. Ita ce
a ta uku a wajen mahaifinta da mahaifiyarta. Tana da yayyi mata biyu,
annai mata uku da
annai maza biyu. A ta
aice dai su takwas ne cif a wajen iyayensu. Su
in ba masu arziki bane. Amma kuma suna da rufin asiri da wadatar zuci don mahaifinsu mutum ne tsayayye a gidansa domin ya fi
arfin gidan. Ma'ana dai duk talauci suna cin abinci sau uku a rana kuma iya gwargwado yana sauke duk wani nauyin gidansa da ya rataya a wuyansa. Yana da zafi sosai a kan
ansa musamman matan. Don bai yarda mahaifiyarsu ta aike su ba musamman da yamma. Ya gwammaci ko cefane idan ya dawo daga buga-bugansa shi ya kar
i sa
on ya sayo. Hakan ne ne ya saka yake musu mugun kulle. Mata daga makaranta boko sai ta arabi. Mazan kuma duk inda shida ta yi babu wanda ya isa ya fita.
Asalin tushen Malam Ayuba Sokoto ne (Maradun). Allah ne ya
addari zamansa a Bauchi don a can ya yi almajiranci tun yana
ani. Tun daga almajiranci kuma sai garin Bauchi ya amshe sa da domin bai koma gida ba dama kuma uwa da uba duka ba su raye sai
an uwa. Yana dai zuwa lokaci bayan lokaci domin ziyara. Sana'a ya kama garin har Allah ya ha
a shi da Umaima suka
ulla soyayya wacce ta kai su ga aure. Ita Umaima haifaffiyar nan garin Bauchi ce kuma bafulatana ce gaba da baya ta nan garin Bauchi kuma kyakkyawa doguwa. Gaba
aya
anta mata ita suka yo.
Maryama ita ce babbar
arta wacce ta kasance mai sanyin hali da biyayyar iyaye. Daga ita sai Sa'adatu. Itama yarinyar ce mai ha
uri da biyayya. Daga Sa'adatu sai Zinatu. Ita ta kasance tun tana
anuwarta yarinya ce mai kafiya da taurin kai. Idan har ta ce baza ta yi abu ba, to kuwa babu uban da ya isa ya sa ta yi wannan abun duk irin dukan da za ta ci. Ga shegen kwa
ayi da kai kanta inda Allah bai kaita ba. Kasancewar ma
otansu suna da hali daidai gwargwado, sai ta ri
a hangen gidan tana kallon cimarsu da kuma suturarsu. Idan lokacin sallah ya zo, mahaifinsu yana iya
ari ya yi masu
inkuna kala biyu-biyu, hijjab
aya da takalmi
aya har da sar
a da
an kunne na daidai aljihunsa. Amma da zarar sun saka sun fita ta hango na jikin
an ma
ota, sai ta dawo gida ta dasa ihu da kuka ita bata son wannan irin na jikin gidan su wance take so. Wannan dalilin ne ya saka basa ga maciji da mahaifinta ko ka
an. Tsakaninsu hantara ce da kuma duka.
Zinatu tun tana
anuwarta ta
auki karan tsana ta
aurawa mahaifinta kasancewar tsakaninsa da ita zagi da duka ne saboda halayenta sam ba masu kyau bane.
Kasancewar tsakanin Maryama da Sa'adatu babu nisa, sai suka taso kan su
aya. Zaka
auka
an biyu ne. Zinatu kuwa zaka ma
auka ita ce babba saboda tana da garin jiki. Sai duk suka taho a tare. Sosai Malam Ayuba ya ke nuna tsan-tsan soyayyarsa a gare su saboda yanda suke masa tsantsan biyayya da gudun maganarsa.
Maryama na da shekaru goma sha takwas, Sa'adatu kuma sha shidda, yayin da Zinatu ke da sha hu
u. Maryama mai shekaru sha takwas bata ta
a zance ba balle kuma Sa'adatu mai sha shidda. Amma Zinatu samarinta basu irguwa duk da kuwa ba'a sani ba a gida. Don duk haukarta sai dai ta
oye ta yi ta
in shima sai idan sun taso daga makarantar boko sai ta gudu ta
uya har
an uwan su gaji da neman ta su tafi ita kuma sai ta biye ta inda take tsayuwa domin zancen. Haka za su dawo gida mamar ta yi ta musu kumfan baki akan baro Zinatun a baya da suke yi. Idan ta dawo gida kuma ta dasa kukan
arya idan uwar ta nemi sanin dalilin jimawarta da kuma rashin ha
a hanya da
an uwan. Nan da nan za ta hau rantse-rantse akan tana can tana duba su ne. Duk wannan budurin da ake yi baban bai ta
a sani ba.
Bayan shekara
aya, lokacin Maryama da Sa'adatu sun kammala secondary, ita kuma Zinatu tana aji
aya ta babbar secondary wato _form 4_ sai ga mazaje har uku mahaifin ya fito masu da shi akan yayi masu miji. Hannu bibbiyu Maryama da Sa'adatu suka amshi mazan. Sai dai tun da Zinatu ta kyallara idanu ta ga wanda baban ya za
a mata matsayin miji ta
aura hannu a kai ta yi ta rusa ihu ita baza ta ta
a aurensa ba. Mummuna da shi kuma bai da ko sisi.
Maryama da Sa'adatu sun fahimci junansu da samarinsu amma ban da Zinatu. Wata rana da daddare mahaifin ya kira su duka domin jin ta bakinsu a kan mazajansu da ya za
a masu. Daga Maryama har Sa'adatu sun yi na'am. Amma Zinatu ana zuwa kanta ta buga tsalle ta dire ta ce bata
aunarsa. Ran malam Ayuba ya
aci sosai, amma sai ya danne ya ce to ya bata sati guda cur ta fito da miji don nan da sati Uku zai
aura masu aure.
Da
i kamar zai kashe ta. Haka ta shirya bayan fitar Mahaifin ta ca
a kwalliya tare da nufa wajen da take zuwa domin ta
i da saurayin da ta cire a kaf samarinta don tafi sonsa kuma ya fi kashe mata ku
i. Ko da taje ta kusa awa kamun ya iso. Bayan gama kashe ta da da
in baki tare da mi
a mata ledan kayan kwalam
in da ya saba kawo mata sannan suka nufi
akin abokinsa ya biya bu
atarsa kamar yanda suka saba kullum suka ha
u. Bayan ya rakota, sun zo daidai inda suke rabuwa ta fuskancesa sannan cike da
oki ta fa
a masa yanda suka yi da mahaifinta. Nan da nan annurin fuskansa ya
auke. Cikin zuciyarsa ya shiga fa
in Wannan yarinyar amma jaka ce mara hankali. Allah Nagode maka da gobe-goben nan zan bar Bauchi na koma Kaduna inda na fito.
Ganin annurin fuskansa ya canza sai ta tambayesa mai yasa ya
ata rai. Sai ya ce mata ba
ata rai yayi ba mamaki yayi don dama abunda ya da
e yana jira kenan. Bayan sun yi sallama, cike da farin ciki ta koma gida saboda ya fa
a mata gobe da yamma iyayansa za su zo.