Sashe 16
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
a asan le anta tare da ha e le en ta murza. "Eh, lallai! Na auye an shigo birnin. To wallahi dani kike zancen, kuma sai na ata miki rai cikin gidan nan." Ta arisa maganar da kwafa tare da barin wajen daidai shigowar Meema sanye da doguwar rigar boko, kanta kuma Barrett ne an karkata shi gefe. Lemon green ce rigar mai zane-zanen farin kala. Hular ma lemon green ce. Jakar baya ba a mai hoton Tom and Jerry goye a bayanta sai farar safar afa wanda ke cikin brown in sandal in dake asarta. Sosai kayan ya haskata kasancewarta ba a kuma sun yi matu ar yi mata kyau. Amma fuskan nan a murtuke take tamau. "Ke kuma uban minene kika tsaya min a kwar aki fuska a aure? Kuma ubanki ne ya saya min labulen da kike takawa da takalmi?" Fa in Laushi. Da sauri Meema ta aga labulen da bata san ta taka ba tare da kai hannu ta cire sandal in ta ajiye a ma'ajinsa sannan ta cire safar ta saka aya cikin aya ta ajiye a kan wani aramin basket tare da cire jakar bayan dake goye a bayanta ta rataye jikin wani usa sannan ta arisa wajen mahaifiyar tata tare da fa "Ina wuni aunty Laushi? Na dawo daga school," Meema ta fa i respectfully cikin zazza ar muryanta. Harara Laushi ta zabgata mata tare da fa in, "To uban minene kike wani aure fuska? Kuma ga hawaye nan yana taruwa a idanunki." Meeman kamar jira take sai ta fashe da kuka sosai tare da soma magana cikin in'ina, "Ba Kayinde ajinmu bane ya tara yara suna ta tsokanata wai ba ni da uba kuma wai ke karuwa ce. Nace karya ne ina da uba shine Tola ya ce idan ina da Baba mai yasa a school nake amfani da Faridat Zinatu Laushi," ta arisa maganar tana shashshe ar kuka. "To! Zo nan muje gidansu. Wallahi ko an _Oduduwa_ ne shi sai na ci uban ubansa. Kaji min an kafurar yaro," fa in Salma Nice (Salmu an daudu) wanda zuwansa ofar akin kenan yaji abunda Meema ke fa Ita kuwa Laushi, ta e baki tayi tare da hararar Meema sannan ta mayar da dubanta ga Salma ta ce, "Kinga, Salma kyale wannan shiriritar ki raka ni arbo ayana a Ajegunde. Ke kuma, mayya idan kin gama gulmar ga abincinki can cikin tukunya sai ki auka kici kuma kar in sake in dawo inga kin yi min arna ko kuma ki ibar min madarar da ba ubanki ya kawo ba ko kwa a da suga kina lasa kamar tsohuwar mayya. Muje, Salma," fa in Laushi tana mai mi ewa tare da kakka e gyalenta. "Ehh lallai! To bari kiji Laushi, wallahi idan har kika ga na aga afafuna na rakaki gantalin kar o kwayoyinki da kayan maye, to na kar owa Meema ancinta wajen an iskan yaran yarabawan can," fa in Salma Nice. "Ke! Kar ki saki ki zagi yarabawa domin sun gama miki komai tunda suka baki muhallinsu kika zauna. Yanzu suna korarki auye kika nufa. To menene abun haushi don anyi tusa a masai? Karya aka fa a mata? Ta nuna uban nata idan ta san shi. Ko ni da na au cikin ban isa na nuna shi ba don ba saninsa nayi ba. Haba! Yarinya ta fitine ni da maganar uba-uba. Kuma da take cewa ana mata gorin uwarta karuwa ce, karya aka fa a mata? Mecece ni idan ba karuwar ba? Kowacce a tana alfahari da sana'ar uwarta don ubanki. Kuma karuwanci yanzu na alle zani sai dai ki mutu. Duk an iskan yaron da ya kuma ce maki ni karuwa ce, ki fa a masa idan ubansa na ciki yazo zan bu e masa," fa in Laushi. "Wa'innahu Sulaimanu!" Fa in Salma nice yana mai dafe irji yana kallon Laushi. "Suna ina aljanun mu tofe su da ayoyin ubangiji do uwa tasu," Laushi ta fa "Ke, Laushi wallahi ki kula da titi. Yanzu Meema ce kika tsaya fayyacewa wannan maganganun ibar albarkar?" "Idan zaki ki bar jira na, Salma. Je auko mayafinki mu tahi don Allah, ki raba ni da wannan shiriritar," Laushi ta fa Hannun Meema, Salma nice ya fizgo tare da fa in, "Wallahi, tallahi babu uban da ya isa ya hana ni cin uban dangin Oduduwan can akan Meema. Idan zaki iya jira na, ga bakin gado nan ki zauna," Salma ya fa i tare ficewa fuuu hannunsa ri e da hannun Meema yana mita. Kici us suka yi da Sadiya (Sadisu an daudu) a kwar gida zai shigo ciki, "Su Salma sai ina da da zafin ranar nan?" Rangwa a Salma yayi tare da fa in, "Kin ganni nan, Sadiya zuwa zan yi naci uban jikokin Oduduwa akan Meema," daga nan ta kwashe duk abunda ya faru ta fa a mata. Wani irin tafi Sadiya an daudu yayi tare da fa in, "Akwai bala'i a garin Legas yau! Muje, muje, muje in miki rakiya muci uban shegu la'ada waje. Kai! Har mu za'a gwadawa iskanci. Aikuwa zan ci buredi in yaga leda yau," ya arisa maganar yana gyara karin ankwalin kansa sannan ya juya, Salma nice da Meema suka bi bayansa. "Kin ce an gidan uban wanene, Meema?" Salma Nice ya jefawa Meema dake matsar kwalla tambaya. "Kayinde Rashidi da Tola Soyinka!" Ta arisa maganar hawaye na zubo mata. Hannu Sadiya an daudu ya saka ya share mata hawayen tare da fa in, "Bar kuka, Meema. Bar mu da an iska yau sai sun san sun tono tsukiyar dodo. Da Salma Nice da Sadiya suke zancen," ya arisa maganar yana mai zabga kwafa. "Ba dai zaki gane gidan ba?" Fa in Salma yana mai shafa kanta alamar rarrashi. a kai tayi tare da nuna wani rakwa an gida da hannu ta ce, "Ga gidan can, can ne gidansu. Ai dukkansu gidansu aya. Ga ma baban Kayinde can." Wani juyi Salma nice yayi tare da buga cinya sannan ya kalli Sadiya an daudu tare da fa in, "Ki jimin an iskan yara! To kwantar da hankalinki, Meema domin waccan an iskan da kika gani, Kusan kullum sai yayi wa mamanki ciniki. Bai iya cikakken cefane amma kullum sai ya zo wajen uwarki Laushi ta age masa afa shi kuma ya zube mata kaf ku in aljihunsa," ya arisa maganar yana kallon Meema. "Ashe yau akwai banka a kenan. Wani ansa sun taro masa match!" Sadiya an daudu ya fa i yana mai yin as da chewing gum in bakinsa. Kai tsaye inda Rashidi mahaifin Kayinde suka yi. Shi kuwa Rashidi yana hango su gabansa ya fa i yana le en kantin dake gefenta da matarsa Iya Kasim take ciki tana saide-saide. Ga kuma cincirindon mutane a gefe guda kowa na hada-hadarsa na saye da sayarwa. "Shege, daga ganin mun dumfarosa har yasha jinin jikinsa. Waya fa a maka Borno gabas take? an kuka mai jawa uwatai jifa!" Salma nice ya arisa maganar da kwafa. n ma, Mo fe ra garri twenty naira (Good afternoon, ma. I want to buy twenty naira garri)" fa in wani yaro yana mi awa Iya Kasim Naira hamsin amma sam hankalinta bai wajen, yana wajen su Salma Nice da taga sun yi tsaye a gaban Baban Kasim. mi, aw n eniyan w nyi n e nibi? (Mijina, me wa annan mutanan suke yi a nan waje?)" Fa in Iya Kasim. Da sauri ya kalleta tare da fa in, "Iyawo mi, w ti k ohun kan. kan pada si i nikan f lati ra nkankan. (Matata, sun zo amsar wani abu ne. Ki koma kan aikin, ga wani nan zai saya wani abu)," fa in Rashidi yana irar murmushi ya "Rashidi, Rashidi, Raashidi! igba melo ni mo pe e, Rashidi? Mo nireti pe o ko e ohunkohun aim (Rashidi, Rashidi, Raashidi! Sau nawa na kira ka? Ina fatan dai ba wani banzan abun kaje kayi ba)," ta arisa maganar tana harararsa. "Haba, Iya Kasim e ti iw fi n s eyi (Mai yasa kike fa in haka?) eniyan n wo wa (mutane fa suna kallonmu)." "Kai dalla matsa can, an mijin tacen bura uba! To yau zuwa muka yi muci maka mutuci mutumin banza da wofi. To ka jawa anka kunne akan wannan Yarinyar," Fa in Salma nice yana mai turo Meema gaba sannan ya cigaba, "Har suna da bakin kiranta Karuwa bayan ubansu asurgumin an iskan ne shima. Ina ce jiya a gidanmu ka raba dare a akin uwar yarinyar nan?" Da mugun sauri Iya Kasim ta fito daga shago bayan ta sallami mai siyan garri sannan ta ce, "Ahh kini o ti ? le nikan j se alaye? (Mai ke faruwa? Shin wani zai iya min bayani?) Baba Kasim, Kilode?" "pada si ile itaja r , Ahhh Iya Kasim ( ki koma shagonki, Iya Kasim, ahh)," ya fa i yana nuna mata shago. Harararsa iya Kasim tayi sai kuma ta juya ta kalli su Salma nice tare da fa in, "Yaro, minini yasa kinzo nan kina fada?" "Yaro yana bayan uwarsa idan yayi kuka a kwantosa a basa nono?" Fa in Sadiya an daudu yana harare-harare. "Ahh! Yaro, ni ban gane minini kana sewa ba. Minini yasa kana fada da Baba Kasim?" Rashidi sai girgiza kai yake yi yana aura yatsa akan bakinsa alamar kar Salma an daudu ya ce komai. "Ke, uwar kwarmato. Tunda kin matsa to saurare ni; arki, mai take da suna.....?" Da sauri Sadiya an daudu ya ce, "Kayinde." "Minini Kayinde yayi?" Iya Kasim ta fa i tana mai gyara aurin zanin jikinta. "Zagin yarinyar nan tayi. Ce mata tayi wai uwarta karuwa ce." "Aaaaahhh! Kayindeeee." Fa in Iya Kasim da arfi tana mai aura hannu a kai. "Abun haushi shine, idan eh uwar yarinyar nan karuwa ce, to mijinki wannan (Ya nuna Rashidi) kullum sai yazo gidanmu wajen uwar tata, ma'ana karuwar dai, ta age masa afa shi kuma ya zube mata duk ku in dake jikinsa yayi gaba. Ku kuma ya barku da babu ku "Ehhhhh, Rashidiiiiiii!" Iya Kasim ta fa i da mugun arfi tana mai tattare zaninta tare da yin gaba sannan ta dawo baya kamun ta kai masa wani irin cafka a wuya. Mutanan dake wajen suka taho da gudu, wani