Sashe 15
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
saurin ba tare da ta kalli inda Isabella take ba duk da irin kwala mata kiran da take yi, ta soma ha iye cocaines in nan. Sai da ta ha iye guda ashirin sannan Esmeralda ta aga mata hannu tare da fa in, "Diego will accompany you," tana gama fa in haka tsam Leonaldo ya ce, "I'll go with her." Wani kallon banza ta masa bayan ta kalli ciwon dake kafa ansa, ba tare da furta komai ba ta nunawa Diego sauran Cocaines in nan guda ashirin da idanu. Cikin sauri shima ya ha iye duka. "Mexico!" Esmeralda na gama fa in haka ta ajiyewa Lul passport inta a kan table in sannan ta mi awa Diego nasa tare da juyawa ta nufi wani ofa bodyguards inta suka rufa mata baya. "I'll go with you, Lulu," Fa in Leonardo yana mai ri e kafa ansa da hannun da ke da lafiya. Girgiza kai Lul tayi tare da dukan ansa mai lafiyar ta ce cikin harshen spanish, "Kar ka damu. Zan je lafiya in dawo. Ka kula da kanka!" Tana gama fa in haka ta nufi Isabella dake rungume da anta. Shugunawa tayi tare da fa in, "Be strong, Isabella. I'll be their for you. Take good care of Nicolas." Ta fa i haka tare da mi ewa ta shafi kan Nicolas in sannan ta au wani ba in jacket dake rataye ta saka ta nufi waje, Diego a bayanta ri e da makullin mota. *_Mexico_* It's four hours fourty-four minutes journey tsakanin Colombia da Mexico by flight. Suna sauka a airport suka fito kasancewar masu Cocaines in sun san da zuwansu. Ba ar tinted jeep suka gani a waje. Kai tsaye wajen motar suka nufa, Diego ya zauna a mazaunin driver, ita kuma Lulu ta zauna a gaba tare da saka yatsanta a baki tana tunani. Ba suyi wani mugun nisa ba suka fahimci Lulu ta fahimci ana binsu a baya. Da sauri ta kalli bayan sosai ta cikin glass sannan ta kalli Diego tare da fa in, "Damm it! Someone is following us." Saurin kallon mirror Diego yayi domin ya tabbatar. Kwanar hagu ya shiga domin kaucewa mai bin nasu, sai dai a cikin an da u shima mai motar ya sha kwana. Taka motar Diego yayi sosai ya hau gudu. Shima mai motar nan take ya hau kwarara gudu yana binsu. Wani irin gudu suka shiga shararawa a kan titi suna yiwa mutane arna. Bindiga mai jar motar ya fiddo ya sai ta tayarsu ya harba bayan ya harbi glass in bayan motar tayi kwatsa-kwatsa don sai da wani glass yayi tsalle ya yanki damtsen hannun Lulu. Lulu aukar pistol in dake cikin bonet in mota tayi itama ta hau harbi har tayi nasarar harbin tayar motar mutumin. Wani irin juyawa motarsa tayi daidai lokacin da tasu motar ta tsaya cak saboda fitar da tayar gaba tayi. Da sauri Lul ta bu e murfin mota ta fito ta hau gudu, shima Diego abunda yayi kenan ganin shima na cikin motar ya fito hannunsa ri e da bindiga yana binsu. Gudu suke yi kamar za su tashi sama. Sunan shiga wani layi mai unbin jama'a suka rabu ita da Diego. Sai dai kamar ance ta juya ta hangi wannan mutumin yana binta da gudu kuma ya kusa cimmata. Wani irin tsalle tayi tare da kama wani dogon arfe ta soma hawa har ta kai kan wani kwano ta dira cikin wani aki ta window. Wasu family ne ke cin abinci. Ganinta kwatsam duk suka mi e suna kallonta ganinta ri e da bindiga. Kallo aya tayi masu tayi saurin nufa ofa ta bu e. Sai dai tana bu ewa taji saukar wani naushi a kan hancinta sai da jini ya zubo. Nan wani irin dambe ya harmutse tsakaninsu. Ba aramin auki ba da i su kai ba a cikin parloun jama'a. Gashi gaba ayansu sun samu atisayi mai kyau. Duk da kasancewarta mace amma ba aramin fa a ta iya ba da kuma kariya. Duk sun ji jiki, barin ma saurayin don ba aramin duka take kai masa ba kuma babu abunda yake yi sai kariya. Wani irin duka ya sauke mata da afarsa a kan gefen wuyanta wanda ya saka ta tafi luuuu ta fa i a kan bindigarta da tun dukan farko da yayi mata a kan hanci ya fa i. Sai dai kamun tayi kicking har ya rigata yin kicking nasa bindigar tare da pointing mata a kai. Nan take ta aga hannayenta sama tana kallonsa. Wani irin luuuu ta tafi sakamakon dukan da yayi mata a kai wanda ya saka ta sume nan take. ata yayi a kafa arsa tare da fita da ita daga parlourn ya saka ta a bayan mota bayan ya ulle mata kafa da hannu. Watsa mata ruwa yayi a fuska wanda yayi sanadiyyar farfa owarta daga suman da tayi. Wani irin wahalallan nishi ta saki tare da ware manyan idanunta tana kallonsa dishi-dishi yana ha a electric shocking wears. "You again! Kwanceni nace maka yanzun nan!!" Ta arisa maganar da arfi cikin harshen spanish. Wani kallon banza ya watsa mata kamun ya tako gabanta ya tsinke ta da mari sai da kumatunta su kai rawa sannan ya ce, "Who is your Master/Mistress, joung lady?" Miyau ta tufa masa a fuska tare da fa in, "I rather die than telling you the truth. Just go ahead and kill me." Fa in Lul Wayarta da yayi ara a aljihunta ya saka hannu ya fiddo kasancewar a ulle take jikin kujeran da take zaune. Video ne aka tura mata. "Lulu, please help us. She went with Nicolas, I don't want to loose my only child," tana gama fa in haka aka aurata a kan wani table tare da tsira wata allura wanda irin ihun da tayi sai da inda take ya auka. A hankali idanunta ya soma rufewa, muryanta ciki-ciki ta furta, "Take care of Nicolas, Lulu. Goodbye." Tana gama fa in haka ta rufe idanu. Nan da nan mazan da fuskansu ke a rufe cikin video in, aya daga cikin ya saka wu a ya farke cikin Isabella ya shiga yamutsa hannunsa a ciki yana fiddo Cocaines in da suke cikinta. Wani irin jijjiga Lulu ta hau yi tana wani irin ihu tana kuka tare da kiran sunan Isabella da arfi don tana ganin komai dake cikin wayar. Kuka take yi tana matsowa gaba kamar zata haukace still tana kiran sunan Isabella. Fita daga video in yayi daidai lokacin da message ya shigo wayar. Bu e message in yayi ya soma karantawa kamar haka a bayyane; _The life of the little child is in your hand, Lulu. Tell him about me and my business, and I promise to skin the little poor child alive_ Kuka sosai Lulu take yi kamar ranta zai bar jikinta, "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un! Allahuma arji'ini fi musibati, wa aklifni khairan minha!" Shine abunda ta hau nanatawa wanda hakan ya daskarar da shi a tsaye. Da sauri ya juyo tare da fa in, "What did you just said? Did I hear you right?" Mamaki sosai a fuskansa. Ko kulasa bata yi ba sai kukanta da ta cigaba tare da soma arin kakari ga kuma idanunta da suka ka a su kai ja kuma suka soma alamun rufewa. irjinta sai wani irin agawa suke. Da kyar ta iya nuna cikinta ta furta, "I swallowed cocaines!" Da wani irin sauri ya auki goran wani liquid ya bu e bakinta ya soma tuttula mata. Cikin second biyu ta soma wani irin amai mai tafe da Cocaines in da ta ha iye. Ta fitar da guda goma sha tara saura aya. Alama ta ri a masa da hannu akan saura guda aya. Amma ya i fitowa. aramin tashin hankali suka shiga ba su duka suna tunanin ayan ya fashewa wanda babu makawa idan hakan ne mutuwa za tayi. Wani irin yun uri ta kuma yi a karo na arshe, sai ga ayan ya fito. "Alhamdulillah!" Ya furta yana mai ri e kansa da hannun biyu. Ya kusa mintuna biyar a haka kamun ya kwance mata afa da hannun, don ya san babu ta yanda za ta iya guduwa a halin yanzu. Sai bayan shu ewar mintuna ashirin sannan Lulu ta ce, "Na ro a da girman Allah ka barni na kai sa on nan na koma Colombia. I promise you ina yin nasarar auko Nicolas zan kawo maka kaina har inda kake." Wani kallo yayi mata sannan yayi murmushi tare da fa in, "Where are you from? I mean your Nation." Sai da ta au mintuna kamun ta ce, "From Lagos, Nigeria. Wani irin kallo yayi mata cike da mamakin wai she's from Nigeria sannan ya ce, "Tell me more about yourself, Lulu." Ya arisa maganar yana folding hannunsa. "My real name is Faridat also known as _Meema_. (Cikakken sunana Faridat wacce aka fi sani da Meema.) I was born and raised in Lagos. (An haife ni tare da rainona a garin Lagos) My mother.....(Tana kawowa nan ta rushe da kuka kamun ta cigaba) she's real definition of prostitution..........." Back to labarin Laushi....... _MATAR SAYYADEE_ 08128755583 [1/28, 8:38 PM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) _We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them._ Page 11 "Laushi, yanzu dai na lura ban isa dake a cikin gidan nan ba tunda wuyanki yayi kwari. Lallai! Kamar ni a cikin gidan, in aiko Salma nice ta miki jagora zuwa gidan Alhaji Shafi'i, amma sai ki aiko min da maganar banza ni, Laushi?" Fa in Hajja Lanti. "Hajja, magana ta gaskiya fa komai yanzu don samu ake yinsa. To to minene a jikin Shafi'i? Haba! Mai na asa yaci bare ya kaiwa na sama? Sam Shafi'i ba sa'an yina bane. Ban i ba dai ko ar sita ko kuma Katifa ba... Kai ko Katifa tafi arfin Shafi'i wallahi. Mutumin da ko Nijar bai ta etarewa ba, ca ! Ba dani za ai wannan iskancin ba." Ta arisa maganar tana mai zana kwalli