← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 113 OF 143

Sashe 113

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* _Kuna ina 'yan uwana matar aure da 'yan mata? Shela nake ko wacce ta fito domin kuwa yau na zo maku da albishiri! Kun san matar Sayyadee ta ku ce ba ta samun abun aruwa ta yi shuru domin ta aru ita ka ai._ _Magana ake ta amshi. Toohwa! Mai ya hwaru?_ *To maza ku marmatso ga sirrin nan. Shahararriyar nan wacce ke inganta soyayya tsakanin ma'aura wato Fatima Zaransalaty inkiya Queen Zarah ce ta taho mana da wani amshim domin cika hancinar mazajemu da amshi*. _INA MA'ABOTA TURARE? KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE_ _TSAFTA KUMA TANA CIKIN IMANI TOH KU MAR-MATSO KUSA KUJI _Zaran Salaaty ta yi tafiya mi a har Sudan domin farnata ranmu da na mazajenmu ta kawo mana Sudanese perfume wanda idan har kika shafa shi a jikinki ko kin yi wanka amshin bai barin jikinki. Tested and Trusted aruwa. Zaransalaty ba iya sudanese perfume ta kawo maku ba, akwai kayayyaki masu matu ar inganci na gyaran HQ (kun san dai ba a wasa da headquarter) akwai kayan gyararrakin jiki kala-kala na an mata da matan aure. Sannan Zaransalaty tana sai da Decoration na kayan aki iri-iri wanda baki ta a ganinsu._ _KAR IN CIKA KI DA SURUTU, KE DAI NEMI ZARANSALATY A NUMBERS INTA KAMAR HAKAA_: 07034668929 Or 08077946539* *AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE* _Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_ _Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci _nfection_ _Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI _Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._ *08089965176* *07084653262* Baki sake Mardiyya ke kallon Abdul-Hameed da ya mance sam tana a cikin motar. Sai dai sosai zuciyarta ta narke da ganin irin aunar da Abdul-Hameed ke yiwa ar yar nata. "Oh ya rab! I wish." Mardiyya ta fa i a zuciyarta tana ara zuba masu idanu tamkar ta samu television. "Da ana mayar da hannun agogo baya, da na koma baya na gyara arnar da na aikata. Ina mugun dana sani a rayuwata. Zafin zuciya da rashin kar ar kaddara Abbana ya kore ni daga gida don na aikata kuskure, ni kuma zafin rai da taurin kai game da bushewar zuciya ta turani ga fa awa halakar shiga karuwanci don in ba anta masa. Sai dai gashi hakan bai are ni da komai ba sai shiga halaka da fa awa tasku kala-kala. Na sha duka a hannu maza lokacin da na ke zaune gidan Hajja Lanti, na fa a harkar shaye-shaye da sai da wayoyi da tabar wiwi, na ci amanar saurayin da ya auke nauyina da na 'yata, arshe kuma na fa a hannun mai hatsari wanda tare suke da wanda na ciwa amana har hakan ya jefa 'yata cikin hatsari wanda ita kanta na cusgunawa rayuwarta. Bata san menene da in uwa ba sai a ga ar da za a sace min ita. Kulawata ani ta sani, amma ita kuma tana min wani irin soyayyar da ni kaina ban yiwa iyayena kwatankwacinsa ba. Idan ban da lafiya ba ta ara samun sukuni har sai na warware. Idan na buge ta hakan ba shi zai hanaa ta zo ta rungumeni ba ko da kuwa zan yanka naman jikinta ne. Tana matu aunata da yi min biyayya, ta sha tambayata ina mahaifinta, t sha yin kuka idan ta ganni da wani namijin, ta sha yin fushi da ni tdaina cin abincinna a duk lokacin da wani ya kwanaa a akina. Duk wanda ya aibata ni kuwa na ri e fuskansa kenan kuma ta tsane shi. Idan ta ga hawayena ba ta ara sukuni, ta ri a manne min tana hawaye itama tare da tambaya tana fa in aunty Laushina wa ya ata miki rai. Inna lillahi wa inna ilaihir raju'un, wayyoo zuciyata! Meemata kina ina? Ki dawo gare ni don Allah!" ta arisa maganar tana kuka sosai. Shuru motar ta auka, babu abunda ka ke ji sai shasshe ar muryan Zeenah. Abdul-Hameed bai iya ya ara ce mata komai ba. Duk da bai ta a ganin 'yarsa ba, amma yana jin matsanaicin aunarta da son ganinta. Amma kuwa ya fi aunar uwar 'yar a kan 'yar. Kukan da take yi yanzu ba ara kekketa masa zuciya yake ba. Sam bai aunar ganin igon hawayenta idan ba na farinciki ba. Hannunta ya ara damtsewa da hammunsa na hagu sannan ya yi amfani da hannun damarsa ya ri eyarta tare da ha a goshinsu waje aya ya furta, "In sha Allah hawayen nan na ki sai sun zamo na farinciki. Na miki al awarin nan Zee. 'Yarki za ta dawo gare ki. Ba zan bari ki cigabaa da kukan rashinta ba, sannan don girman Allah let bygone be gone. Ban so ki ara magana akan pass inki. Mu yi fucosing akan future don Allah." Rimtse idanu ta yi tana jinjina masa kai hawaye na zubo mata. Baki ya kai ya yi kissing idonta sannan ya jinginar da ita a kan kujera sannan ya kuma saka yatsunsa biyar cikin nata yatsun kamun ya tashi motar ya hau tu i da hannu aya. Sai da ya hau titi sannan ya tuna inda zai kai Zeenah in kuma a wannann lokacin ya tuna cewar Mardiyya na cikin motar. Kallonta ya yi ta mirr or, karaf suka ha a idanu da ita. Murmushi ya saki mai an sauti sannan ya kawas da kansa tare da shafa kai sannan ya mayar da hannun steri. Itama murmushin ta yi tare da kawas da idanunta don ta fahimci sam Abdul-Hameed bai da kunya, duk da ya girmeta amma ai sunan anwar mahaifinsa ta ke amsawa tunda da wanda ya haifi mahaifinsa da wanda ya haifi mahaifinta uba aya suke, uwa ce kowa da tasa. Kuma bugu da ari ita in kanwar mahaifiyar wacce yake so ne uwa aya uba aya. A hankali ya ri a tafiya a kan titi yana kallon motocin jama'a da ke shigowa gidan domin ta'aziyya. Tafiyar da bata wuce ta mintuna takwas zuwa goma ba, sai ga su da kwasar sha biyar. A harabar gidan ya yi parking, babu kowa a gidan har da yaran kasancewar gaba aya suna gidan makoki. A hankali ya saki hannunta sannan ya bu e mota ya fita tare da zagayawa inda take ya bu e mata murfin motar sannan ya ri o hannunta ya taimaka mata ta fito. Mardiyya kuwa ita da kanta ta bu e motar ta fito. Ba tare da ta ko kalli inda suke ba ta yi wucewarta sabida bata son ganin abun kunya. Wani irin jiri ne ya ibi Zeenah lokacin da ta tsaya da afafunta, da sauri ya kai hannu ta dafe motar shi kuma ya yi sauri ri ota yana fa in, "Careful!" "Jiri na ke gani!" Zeenah ta fa i tana mai runtse idanunta. "Let me carry you," yana ida fa in haka ya mata aukar jarirai ya nufi angaren Mardiyya da ita. Mardiyya ta cire hijjab inta ta aje a gefe kenan ko kai ga zama ba tai ba Abdu-Hameed ya turo ofa ya shigo auke da Zeenah a hannu. Da sauri Mardiyya ta juya ta bar falon tare da shigewa kitchen sabida nan ne ya fi kusa da inda za ta uya cikin saurin gudun ganin abun kunyar da an nata ke yi. Shi kuwa ko kula da ita bai yi sai ma kwantar da Zee in da ya yi a kan three sitter sannan ya zauna a asa yana kallon fuskanta da ke a rufe fuskansa ya nuna alamun tashin hankalin hanayin da take ciki. Cikin sauri kuma ya mi e tare da nufar kitchen, Mardiyya da ke le ensu ganin inda ya nufo sai ta yi saurin fitowa kamun shi ya iso ta shige akin baccinta. Bayanta ya bi da kallo kamun ya ta e baki sannan ya shige kitchen in. Kalle-kalle ya fara yi a atoton kitchen in har ya yi arba da kayan tea. Cikin sauri ya kunna standing gas in ya zuba ruwa a tukunya ya auraye sannan ya sake zuba ruwa amma na gora. Kamun ya yi zafi sai ya mi a hannu cikin cabinet ya auko milk, suger and bounvita ya zuba su a cup. Ruwan ta tafasa sai ya juye rabi a cikin cup in tare da juyawa sannan ya auko wani cup wanda babu komai ya ciki ya fiffita shayin ya rage zafi
Chapter 113 · 0% Book details